3 The journey begins.🚊⏲️

222 13 0
                                    

NAJMAH
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️

___________________________________



Make sure kinje kin duba shagunan plaza dina....guda uku ne nasa an gyara yaxama guda daya.....Ohk Abba na gode allah ya kara budi 🙏
Ameen....I hope Minal ta gama registration dinta?
Eh Abba,ta bashi answer ba tare da ta yadda da abinda ya fada ba
   Alright I'll get back to you when yhu re done.......Toh Abba
Kai tsaye dakin Mamie ta nufa...da sallamarta ta tsaya a bakin kofa
Jim kadan taji ta amsa, sannan ta shiga.
Ina kwana Mamie nah
Lafia lau Naj dayake haka Mamie ke kiranta wani lokacin
Yadai ta numfasa
Mamie Abba ya bani shagunan danayi requesting 3weeks back,
Masha Allah to yayi kyau...Toh indai haka ne kam ai zama bai ganki ba Naj....kinsan da cewa business din da xaki fara ba karamin abu bane koh....
Eh Mamie nasani shiyasa naxo muyi shawara ae...... Hospital uku suka bani appointment ciki harda inda nayi service......Amma am not after that, sincerely speaking hankalina yafi karkatuwa a fannin business din dànake Shirin yi....
Eh toh hakan ma ai ba aibu bane, kina iya farawa da business din nan gaba sai kiyi employing wasu...kinga xaki samu Daman aiki a hospital by that time....Wanda nasan Duk runtsi karfe biyu kina shago......
Yeah shawaranki yayi wlhy Mamie, ta rungumeta tana fadin Allah ya barmin ke Mamie nah🙏
Ameen sukaji an amsa
Su ilham ne da minal suka karaso dakin suna Shirin rungume Mamie
Ina kwana mamiymu....
Lafia lau kun tashi lafia .......... Alhamdulullah mamie.....to yayi kyau ta fada tana Shirin mikewa daga kan sallayanta.......Najmah da Minal suna rige rigen dauka su linke...Amma Najmah tafi kusa da wajan don haka ita ta dauka.......suna dariya gaba dayansu.
Girls kuxo muje mu duba shagunan da Abba ya bani...
Wooohhhh 😀 don't tell me that, kina nufin har ya baki?
Yeah am telling you Najmah ta ba Minal ansa
WOW bamu da time oyyahhhh let go fadar Ilham.

Key din mota suka dauka sai glasses dinsu, dama kowacce da veil dinta...shigansu iri dayaa
Atampha ce suka sanya straight gown mai xani.....sunyi matukar kyau
Najmah ke tuka motar hankalinsu kwance sai kida suke Sha.....suna Dan taba Hira sama sama.......Naj me xaki sanya ne a shop din?
Saloon, Makeup nd Snacks as well taba ilham amsa......
Ohk is good dear...kice mun kusa xuwa hajjin bana...
Habawa kedai bari cewar Minal tana taunar chewing gum
Sun isa plaza ba tareda da bata lokaci ba suka shiga.....
Wow gaskia shop dinnan Yana da girma...fadar Najmah
But Najmah meyasa kika dage sai kinyi business bayan ba field din da kika karanta bane a sch, ilham ke tambaya.
So da dama xaki ga mutane suna son abu amma Allah baya basu dama...... Actually tunda nayi catering naji Ina son yin wani Abu different kingane ba dole sai abinda na karanta a sch ba, ahankali na faara koya kaman xuwa makeup tutorials da Kuma kara kwarewa akan fannin saloon.....
Kin san mace sai da gyara Kuma Duk na kware awannan fannin........ta karashe mgn tana ware hannuwa🤷
Yayi hajiya Naj....cewar Minal, suka dara......
Uhmmm back to business muyi abinda ya kawo mu pls
Ohk list suka fara yi sannan suka tafi kasuwa domin tambayan prices din.
Akalla sai da sukayi 3hrs kafin suka gama....sannan suka nufi gda.
........................
Da isarsu gida dakin Mamie suka nufa don fadi mata abinda ake ciki, sunyi nasarar yimata bayani sannan suka barmata list din takai wa Abba.
Yauwa Ilham Ammie ta Kira daxu daniyar yau ki koma gda...amma nace mata tayi hakuri ta barki in ba damuwa, sai na aika driver ya kai su fadil da Faruk gda...idan xai dawo xai taho maki da kayanki....
Ihu suka saki gaba dayansu harda rawa........ba Kamar Minal Wanda sai da Mamie ta daka mata duka abaya tana fadin ja'irah...........
Mamie ba Ni kadai bane 😖hadda su fah tana mai nuna su......
In kara maki ne tana...Mamie na kara matsowa gab da itaa.....ae a sittin tabar dakin
Su Naj kam dariya😁 suke ciki ciki🤭
Zaku bace min da gani ne ko sai na dawo kan..........Ina ae basu ma bari ta karasa ba suka nufi hanyan fita Wanda ha karo suke Kai ma juna tare da tintibe......har suka isa dakin nasu...suna dariya 😁 sosai.

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now