NAJMAH
ALKALAMIN DIELAIBRAHIM ✍️
Bangaren su Mamie kuwa, ba karamin tashin hankali suka ahiga ba, ganin itama minal din bata dawo gida ba, har hakan yayi sanadin hawan jinin Mamie ya tashi.
Memie ce kwance akan gadon marasa lafia
bata san inda hankalinta yake ba tsahon kwana biyu kenan
Tun da aka sace MinalBangaren su Ammie kuwa
Daddy yace tabbas abin ya taba kowa , domin Bata gama jimamin Najmah baWacce har yanxu ba'asan ma inda take ba
Gashi itama Minal hakan ya faru da ita tabbas dukyanda akayi jikina na bani hadin baki ne ....Cewar SadiqAtoh muma abinda muke tunani kenan cewar Daddy
Jiya muka je CID, muka kara masu bayani akan matsalar Amma
Haryanxu Shuru ba feedback.
Cewar DaddyIna ganin xanyi wani abu akai Daddy ku cigaba da yi musu addu'a, zan tsananta bincike..inshallah Allah daddy I'll do something about it
Ohk son nasan xaka iya toh kabi ahankali sbd asamu a cece yarannan.........trust me Daddy, nifah tunda na dawo banje na gaida Abba ba ko gidan su na yanxu ban sani ba.
Ahhh lallai baka kyauta ba....to maza maza kaje yau ....
Toh Dad ya fada yana shafa keya...
.............................Tana nan zaune a inda take bayan ta gama kewayawa tana ta faman leke leke don Jin ta Ina motsin yake xuwa....
Firgigit tayi hade da razana sannan Tai baya ahankali sakamakon wa'insu mutane data gani sunyo gunta da gudu kowannen su dauke yake da makami ahannunshi,
Gasu dai su ba sojoji ba, kuma daga ganin su suba force ba, Amma ga dukkan alamu yanuna cewa Yan fashi ne ko k uma tace kidnappers ne......aa ita mema xata Kira su...haka taita kiyastawa aranta............wani wawan ihu hade da tsawa taji wani ya daka Mata,,,
Sosai hanjin cikin ta suka kada nantake taji wani gudawa naneman takurata, babu abinda take fadi sai Inna lillahi wa'inna illaihiraji'un..
Tare da duk wani addu'an dayazo bakinta.Maganganu sukai ta Mata Wanda kanta da kwakwalwanta suka kasa dauka....
Da àlama so suke ta amince akan wani ra'ayi nasu....tunanin da take kenan.......Cen kuma kaman an tsungule ta taji wani irin zuciya ta jarumta, take ta tashi daga zaunan da take.
Excuse me please.......Nagane kune kuka sace yar uwata..........dama nace maku Ina Nan xuwa gare ku indai Baku sake ta ba, ku atunaninku xanji tsoron ku ne.....to wlhy karyanku Tasha karya kuma baku Isa kumin abinda Allah b
ai kaddara xai same ni baIna so in gargadeku daku rabu da family dinmu dan nan ba gidan wasanku bane sannan da Yar dar Allah za ' a kamaku........
Jitayi a sauke mata wani zazzafan mari......a gigice ta waiwayo ta durkushe tana sosa wajan amma sai ta dake ta ce ba mari ma Duk abinda kaga Daman min kamin.....Amma Ina Mai baka shawara kada ka sake hannun ka ya kara taba jikina.......idan Kuma kaki toh zaka yabawa aya zakinta..ta koma inda take tun farko ta zauna
tare da daura kafa daya kan daya....tana karkadawa....
Sosai ta basu mamaki duk aikin da xasuyi basu taba dauko Mai taurin Kai irin yarinyar Nan ba
Ayanxu ogan Karan kanshi ya fara sarewa da wannan aikin da ko kwatan fara shi basuyi ba.............
YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
No FicciónStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend