✨Najmah✨39

80 8 0
                                    

Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️

(39)

(Finally )

Daga hospital din gida suka wuce suka bar Minal da Ilham don su kwana da Naj
Kudi kawai suka Basu sukace
Duk abinda ake bukata to suyi anfani da kudin

.............

The Next day

Najmah Bata farfado ba
Minal da Ilham
Hankulansu atashe yake
Doctor ya qara dubata yayi masu confirming cewa lafiyanta kalau
Inshallah xata farka

Karfe goma na safe Fayrouz da Shariff suka iso asibitin
Sadeeq Kuma Yana cen xai qarasa aikin da yakeyi na ganin
Marshal

Suna zaune gaba dayansu a dakin
Fayrouz ya qama hannun Naj
Ya furta
Little ahankali
Pls wake up
Tare da yi ma kyakkyawan dogayen yatsunta 😘
Sannan ya kalli Yan uwan nashi
Yace Sadeeq ya ce
Koda little Bata farka ba
Xamuje mu don muyi ma dangin Marshal bayani

Shariff yace eh hakan ma yayi saboda Bata da lafiya
Maybe bazata iya xuwa bama
Fayrouz ya daga Kai kawai
Don ya qosa Little ta farka

...........

Karfe Hudu daidai
Suka bar asibitin
Naj Bata farka ba, Sun hadu da Sadeeq a babban gate na Shiga gidan Marshal

Sun samu nasaran Shiga gate na farko a na biyun ne wasu sojoji
Suke masu bayanin cewa
Marshal ya fita ba da dadewa ba
Yakai Mahaifiyar shi hospital
Kuma ga dukkan alamu ba jima wa xasuyi ba

Sadeeq yakalli sauran yace ko zamu bishi hospital dinne

Fayrouz yace No
Kawai mu jira shi mu koma mota mu zauna Koh

..........

Hospital
Karfe Hudu da minti Ashirin Naj ta farka
Tafara kalle kallen dakin
Sai alokacin ta tuna da abinda ya sameta kanta nee tadanji ya Mata zafi kadan da Dan dafa Kan
Nurse din dake zaune a dakin ta lura da farkawarta
Fita tayi ta Kira Doctor Ammar

Yana xuwa ya duba Naj
Tare da Mata tambayoyi
Alhamdulillah ta amsa
Kuma da àlama kanta nee kadai ke Mata ciwo

Tace Ina Yan uwa na Basu xo ba nee
Yace suna Nan tun jiya
Basu ma Dade da barin hospital dinba Wai xasu gidan Marshal

Doctor Ammar ya zauna a wata kujera Yana fuskantar Naj
Yace sunce ke din Yar Marshal ce

Najmah Bata bashi amsa ba

Dayaga shirun yayi yawa yace
Anyway Ni xan tafi kina bukatar
Wani abune

Yes ta fada ahankali

Ya dago yakalle ta Tare da ware hannuwa What???

Ina son stick sonake nadan xagaya nagaji da xama gu Daya

Dariya yayi yace jiya fah aka kawo ki Kuma yanxu kika farka
Duka duka mintinawa kika yi da zakice kin gashi
Alright Nurse kawo Mata sanda Koh

Nurse ta fita shima ya fita abinshi....Jim kadan Nurse ta dawo da sanda

Naj tace ki taimaka min na Dan zagaya Koh

BETWEEN US ✔Where stories live. Discover now