Najmah
Story written by
DielaIbrahim ✍️(41)
(Wedding 🎉🥂🥂💃)
.............,.............
Exactly 4pm
Hall ya cika da taron mutane ,Hall yasha decorations
Bakajin komai a Hall din sai sautin wakan larabci Duk illahirin jama'an dake cikin hall din mafi yawanci shigan larabawa sukayi kasancewarsu
ArabsNidai Mai rubutu nagama kalle kalle na Amma ban ga Amarya da tawagar Amarya ba
Haka zalika babu Ango
Da Kuma tawagar Ango
kasancewar nima inviting dina akayi don haka na nemi waje na zauna don na baiwa idanuwa na abinci dakuma samun kwarin gwiwar rubuta abinda ya Dace
Muje zuwa masu karatu.......
Mamie na hango zaune kusa da granny (mahaifiyar Marshal)
Ammie na gefen su
Sannan Kakus(granny din ilham)
Gefe Daya Kuma su Fahad nee faruk dakuma sauran kannansu
Sai wata kujera wacce take daga gefe an wareta daga cikin round table din da family din sukayiZaune take abinta tayi Shuru
Tasha doguwar Riga na lace dinkin bubu
Yusrah😲
Sai alokacin na tuna da Yusrah🤔 matar Sadeeq Ni Mai rubutu
😂😂😂
Wai Ashe su Yusrah sunanan
Anyah Sadeeq Yana tunawa da auran da ya rataya a wuyanshi kuwa
Muje zuwa dai Yan uwa🤗Ta want bangare sojoji nee layin manya daban
Laying masu binsu daban
Haka suka zauna rank by rank
Ga wasu daga saman wani steps suna kada jita suna dan waka ahankali
Sai wasu Wanda suka qame uwa kace gunki a dasaa awajan ko motsin kirki basayi
Sai Kuma wasu tawagar Dana hanga cen nesa Dani kadan ta hanyan kofar shigowa
Suna tsaitsaye a wajan da mugun yawansu kuwaWow abindai gwanin ban sha'awa
Shigowansu Marshal yayi daidai da bugawar agogon dake cikin Hall din Mai Karan gaske
Karfe Hudu da minti Ashirin
KenanAbba da Daddy nee agefen Marshal sanye cikin Mayan Kaya
Sunyi kyau matukaBayan su Kuma
Ango Fayrouz da abokanansa
Sadeeq da Shariff
Da Kuma sauran friends dinsa da sukayi karatu a RiyadhAngo na sake kallo sai faman gaisawa da mutane yake Yana ta washe Baki
Bayan sun nemi wajen da'aka tanadar masu nee
Marshal ya bada sanarwa nacewa
An daura aure a Babban masallaci Mai rahamaNan mutanen cikin hall akai kabbara
AllahuAkbar
Kowa Yana fadin Allah ya Basu zaman lafiyaSannan Marshal ya tashi Shida granny tare da taimakon Mamie ta kaita Kan stage
Ya fara magana ahankaliHakika ba yina bane ba Kuma yin kowa bane illah yin ubangiji
Shi ya hadani da khadeeja
Wanda haduwan mu ya Kai ga aure Ashe da rabo a tsakani
Tabbas lokacin na tafi na bar khadeeja da 2month pregnancyMunyi yaki a cikin wata qasa wadda babu komai acikin qasar sai tashin hankali da tarzoma
Alokacin na rasa course mate Dina uku
Wanda Nima an dauka na mutu sai da nayi jinya Mai tsayi
Kusan shekara daya Ina gida babu Wanda yasan halin da nake ciki dalili
Mahaifiya ta da Kuma shuwagabanni suka yanke shawaran boye wa duniya
Halin da nake ciki
Tabbas nayi neman khadeeja sama da kasa Bayan na farfado
Amma babu ita babu alamarsa
Wannan Yana Daya daga cikin dalilin dayasa na boye cewa na taba aure ban Dani da iyayena guda biyu sai Kuma mahaliccin mu Wanda ya tsara komai har zuwa yau

YOU ARE READING
BETWEEN US ✔
Non-FictionStory of three sisters that made alot of painful sacrifices to each other Najmah who happens to be the star of the story, Minal ( Najmah's partner) And Ilham the honest friend