INAAYA💖
Mutane ne cike a gidan ko da suka fito da sauri inaaya ta kwace hannunta daga na aliyu ta bi hanyan dakin da suke shi kuwa he just smiled ya fita waje yana jawo wayansa ya kira Fareed ringing daya ya dauka ya gaya masa a inda yake sai da ya je ya samu ya gaishe da ammah duk da akwai mutane kadan sannan ya tafi suka hadu da fareed duk inda aliyu ya juya sai yayi murmushi fareed ya kasa yin shiru yace "guy how far naga fa ka kasa rufe baki lafiya ko fatima ta taimake ka ne" he just smiled again baice komai ba fareed yace "ohh nagane to stop day dreaming malam" sukayi dariya duka a haka suna fira har suka karasa inda daurin auren zayayi holding. A hankali inaaya take tafiya dan ba ta son ta isa dakin saboda kunya sosai ta kamata saboda situation din da su inteesar suka samesu a hankali a hankali har ta isa kofan dakin she turned the door knob a hankali kofa ta bude tayi kasa da kai ta shiga dakin mimi inteesar da sultaana da wasu friends din mimi harda firdausi suna nan wasu sun shirya wasu basu shirya ba sultaana da inteesar suma sun saka kaya iri daya da inaaya kowa da color dinsa har dinki ma iri daya ne mimi taji tace "her royal highness daga ina haka ina kika kwana har kayanki da suke nan ina kika samo" inaaya ta fara inda inda tana "ahh uhmm ermm daa da dama jiya dana dawo you guys kum rufe daki I didn't want to knock sai na tafi can" mimi tayi dariya tare dasu inteesar tace "can ina" tace "part din su ya naseer" sosai sukayi dariya mimi placed her hand a shoulder din inaaya wani lace ne fari tayi gown anyi mata makeup tayi kyau sosai tayi smiling tace "inaaya no need for all this you know yanzu duk mun wuce yara you know what I'm so happy not because it's my wedding day but because you and ya aliyu have finally reconciled have finally know that you are meant for each other I'm really happy you know you guys look lost without each other but now that you've realized no one can ever come between you two InshaaAllah" inaaya was all teary tace "thanks mimz and I'm really sorry I'm so sorry for shutting you out and not participating how i was supposed to please sorry" mimi hugged her tace "come on i know what it feels like so chill and yeah you're glowing like a new bride so happy married life to us cheers" sosai mimi tayi dariya inaaya ta bata rai ita kuwa mimi tayi mata winking she just smiled sai sukayi shiru kuma su duka sai tears ya taru a idanunsu inteesar tace "to wlh ya isheku don't you dare shed a tear" amma basu saurareta ba sai inteesar tace "nasan maganin ku" sai kuma tace "inee sorry sultaana and i made a huge mistake barging into a married couples room unannounced mun ga haram" inaaya gasps loudly but takasa ko dago kai sultaana tayi hitting inteesar "wlh baki da kunya ma dai intee ni har kin bani kunya ni kaina" kowa na dakin yayi dariya including mimi but banda inaaya da kaman kasa ta bude ta shiga sai inteesar tace "see I'm so smart kinga yanzu duk sun bar kukan" they laughed again.
Karfe 12:00 daidai aka daura auren Aminatu usman abubakar geidam da habib abdulaziz damagum da kuma farhana sanusi bichi da naseer ibrahim abubakar geidam both the grooms were so happy sai congratulating dinsu akeyi duk sun kasa rufe baki from wurin daurin auren akayi wurin reception ya habeeb ya kasa resisting he called mimi and was like "it's official sweetheart you're mine Allah ya saka albarka a aurenmu babe" mimi was happy but saida tears suka sauko mata tace "amin" they talked a bit before ending the call yana ce mata he will come soon ita ma wurin farhana she was so happy and so is naseer he messaged her telling her it's official, mimi was just cleaning tears ana consoling dinta sultaana tace "come on sis inlaw wallahi we will take care of you no need to worry" sunata consoling dinta harda inaaya just then a message ya shigo wayan inaaya she picked it taga number ne ta duba "heyy love I'm already missing you can't wait to see you will be back soon please don't get too busy and come to our room ~yours Aliyu" a smile made it way a lips din inaaya seeing the message she didn't bother replying suka ci gaba da hidima suka samu mimi tayi shiru aka dan gyara mata makeup before habib yazo da few friends shima naseer yazo da friends dinshi da family duk a nan family house dinsu nan photo session ya fara har da iyaye inaaya da su inteesar na a daki inaaya was waiting for them su gama touch up dinsu suma suyi joining photo session din a tare su ukun suka fita suka nufa babban parlourn cikin gidan dada duk kowa na a nan anata pictures she sited ya fareed a kan kujera with ya khady beside him their fingers interwined yana massaging kafanta a hankali sosai inaaya tayi admiring dinsu karasawa sukayi wurin su duka suka gaishe da fareed suna tsokanan ya khady sai dai ta hararesu a wani two sitter inaaya ke zaune kawai taji an zauna beside her tana dago kai taga Aliyu ne tayi saurin yin kasa da kai a hankali tace "sannu da dawowa" a hankali shima yace "yauwa love" ya fara jan ta da magana kadan kadan sultaana da inteesar kuwa kaman suna jira sai video sukayiwa su fareed sukayi wa su inaaya suka gama nan aka fara na family pictures din suka tashi suka karasa they snapped alot of pictures with the couples suka gama the yinin biki passed in a blur komai yayi kyau sosai in the evening akazo aka tafi da mimi family house dinsu Sultaana sai farhana kuwa dayake duk gidan ne so ba ayi wani kai amarya ba wurin 4 aka kai mimi akayi budan kai farhana wurin 4 din itama akayi budan kai sannan aka fara shirin a tafi dinner inaaya was so busy tun after pictures she didn't meet with ya Aliyu sunata hidima sai wurin 6 suka dawo with a makeup artist da zatayi masu straight sukayi dakin da suke they took their bath aka fara makeup inaaya akayi ma wa first so she went to put on her clothes tana zuwa dakin Aliyu was there kwance a kan gado ya kwanta straight yana Kallon ceiling yana jin karan bude kofa he turned and looked yaga inaaya tayi mashi smile shi kuwa ya hade rai inaaya ta karaso ta bude bag dinta ta ciro gown mint green color na fabric dinki ne na fitting gown yayi kyau sosai nan da nan tayi slipping into it she looked breathtaking ta kalla ya Aliyu tace "uhmm ya Aliyu bazaka je dinner din ba" ya sake hade rai yace "why" sai kuma yace "ohh let me get ready zanaje maybe a can nasamu mata wadda zata so ni ta kula da ni the one that will feed me ke kuma sai na barki kiyi hidiman ki" ras! Gaban inaaya ya bada jin maganan shi nan da nan idanunta suka ciko da hawaye ba shiri Aliyu ya tashi daga kwance ya koma tsaye yayi using thumb dinshi yayi wiping tears dinta sannan yace "I wish i can cry too you left me all alone for the whole day you didn't even care idan naci abinci or not fa is this really how to treat a husband look at Khadija she's pregnant but still made sure her husband ate but poor me it's as tho I'm a bachelor" inaaya tayi pouting baki tace "but i sent food a kawo a parlour" yace "did you feed me" sai bata ce komai ba sai taji Aliyu yayi hugging dinta from behind yace "don't get too worried amore i am just joking besides I'm just worried about you kinata yawo did you eat anything" inaaya smiled and nodded her head sai after then Aliyu ya yarda ya shirya for the dinner but with her help he wore a white kaftan yayi kyau sosai sai dai raman da yayi this time ma a tare suka fito Aliyu looked at inaaya yace "i love you too much angel I can't let you out like this I'm not being harsh on you but please get a veil" a part on inaaya was so happy that her husband yana kishin ta she went to get a veil sannan suka tafi together with inteesar and sultaana it was a marquee yasha decoration sosai yayi kyau mutane dayawa sunje ko da suka isa but banda brides din so sai suka zauna jira Aliyu was together with inaaya inside the car she looked tired he pulled her ta fado a kan chest din sa he interwined their fingers they stayed that way for few minutes kafin ya saki hannun nata na dauko yayi placing a left bosom dinsa yace "feel it" sai kuma yace "i wish you will get to see what is inside" inaaya smiled sukayi shiru for few minutes sannan sai Aliyu ya dago hannunsa yace "can i feel yours" inaaya ta bige hannunsa tana dariya shima dariyan yayi yace "what babe I want to that's why" tace "never knew you're this cheesy" winking Aliyu yayi mata yace "well you'll know when I impregnate you tonight cux I haven't forgotten" inaaya tayi hitting dinshi a chest just then aka bude kofan da sauri inaaya ta yunkura zata tashi daga jikinsa Aliyu kuwa kara matseta yayi it was ya khady dariya tayi tace "iyyeh to sai a fito yan dadi miji the couples are here kowa ma ai yana son mijin nasa right babe" ta ce ma fareed dake kusa da ita yace "yes love ai ki rabu da wa in nan ni na sallama Aliyu yanzu bansan ina kunyan sa ta gudu ba" dariya kawai Aliyu yayi inaaya kuwa sai noke wa takeyi saboda kunya Aliyu pecked her forehead kafin ya barta ta fita for the entrance, sosai amaren sukayi kyau su biyun they made a grand entrance kowa was happy nan da nan event ya fara anyi lots of programs har dai inaaya inteesar and sultaana duk aka kira sukayi speech as bestfriends sukayi cutting cake sai aka zo next was couple first dance kashe wutan akayi with only dim light aka saka masu wakan you are the reason by Calum Scott flash ko ina anata video inaaya da Aliyu were on the same table she was looking at them in awe taji aliyu held her hand and placed something tana juyowa it was his phone with the video of their first couple dance playing inaaya tayi mamakin inda ya samoshi kawai taji yana mata whispering cikin kunne "ours will always be unique angel" inaaya was blushing so hard with butterflies in her stomach a cikin zuciyanta tace "surely ya Aliyu will be the end of me today" batasan loud enough for him to hear ta fada ba sai da taji yace "no my love" ai kunya kawai ya kamata tasa hannu ta tufe fuska nan lights suka dawo an gama dance din the rest of the event passed in a blur Aliyu only let inaaya danced kadan and da kanshi ya jawo ta from the dance stage a cewarsa all those guys were looking at her she was sad about it ta dinga bata rai har aka gama event suka koma gida. Inaaya direct dakin da suke da su inteesar ta nufa ita wai tayi fushi da Aliyu kusan one hour da dawowansu Aliyu called her taki picking gashi batason zuwa dakin kayanta na a can kuma she is tired with na dinner din har inteesar tace "wai inaaya lafiyanki ne kinsan fa inda kayanki suke" shiru tayi batace komai ba sukuwa dariya sukayi kasa kasa ganin yanda inaaya take yi just then sai ga ya aleena ta shigo da umaymah a dauke tana shigowa tace "sannu inaaya" she just smiled at her ta taso zata karba umaymah aleena tace "not my baby oo kiyi fushi kiyi naki kinata faman misbehaving ana binki wallahi ya Aliyu is taking is easy on you ma yanzu fa ba inaaya yar 16 years dinnan bace you'll soon be 19 and you're doing all this he's not your boyfriend fa he's your husband yanada rights a kanki one moment kina abunda ya dace the other ba kya yi to wlh better stop all this inaaya yanzu ma i came to chase you ki wuce ki tafi your husband is calling you" inaaya dai batace komai ba sai kada kai aleena tace "see I'm not leaving gaba zani saka ki har sai munje naga kin shiga" tana turo baki ta bi ta suka tafi su sultaana kuwa dariya kawai sukeyi mata haka ya aleena ta sa ta a gaba har kofan parlour din saida ta shiga sannan ta wuce a hankali inaaya ta karasa ta shiga dakin Aliyu zaune yake a couch din dakin har yayi changing into his jallabiya yana ganin ta ta taso ya karaso gabanta yace "ohh i see somebody is scared to get impregnated" ya fada yana Murmushi inaaya ta kara turo baki he looked at her yayi holding ears din shi yace "I'm sorry angel I couldn't bear seeing guys looking at you kina rawa that's why but if you want to we can dance now just me and you but please sorry" bai jira cewanta ba ya jawo hannayenta yayi placing a shoulder dinsa and he grabbed her by the waist slowly suka fara swaying he was looking at her in the eye yayi muttering "you are so beautiful love your eyes are beautiful your cute nose and your small lips i love everything about it I wouldn't want to change you for the world just perfect for me, you know that whenever i look at your eyes it gives me so much courage I'll feel like there's nothing I can't do you are my strength and my weakness without you I'm like a lost puppy wallahi babe I didn't even know when and how it started i mean started loving you all i know is that when abbah was demanding for you divorce paper then I realized i can never let you go never you are the best thing that ever happened to me yeah i loved lailah but I believe god knows best he knows that even if lailah was alive sooner or later I'll realize my undying love for you and will want to make you mine and I doubt if i can be mai adalci between you two lailah was my bestfriend she was an amazing person I couldn't help but love her but she was more like my bestfriend than lover lailah was small when we came to nigerian da mamii ta haihu and she sensed that the first time i set my eyes on you i fell in love that instant i was so attached to you that lailah even said she agreed for me to marry you both and she will take care of you like a sister, funny right everybody laughed and thought it was a joke but i was confused as to how a baby that doesn't even open eyes make me fall in love but I believe it's just a match made from heaven you are my missing rib so how can i ever be complete without you, and funny enough the last letter lailah left for me at the end she wrote she felt like there's a connection between me and that baby weird right but it's god grace everyone that know me know that I'm lost without you I can't have focus without you i love you so much so much that i don't even know wallahi you make me so happy fatima" he was looking at her duk lokacin nan and suna swaying a hankali inaaya's eyes were filled with tears a hankali ta cire hannunta from his shoulder and used them to hug Aliyu so tight and he did the same like their lives depend on each other.
Hello loves❤️ finally! it's been sooooooo long i know but i'm so sorry school have resumed and I'm super busy so please bear with me hope you're all good? Wow too many romantic moments for a day I'm really loving ya Aliyu and inaaya like OMG! so cute🥰
Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOWLOTS OF LOVE❤️🔐