INAAYA 18💖

225 25 2
                                    

INAAYA💖









Bayan sun isa gidan baffah suka tarar cike duk mutane sun zo ga wuri yayi kyau yasha decoration ga masu ki'da nan na gargajiya sai bayan zuwansu aka fara saida aka kira mamii ta bude musu taro da addua sannan akace masu asoebe zasu shigo da amaren ai kuwa haka kowa color din anko dinka zaiyi determining amaryan haka suka jero gwanin ban shaawa aleesha ce farko da yen team din ta sai aleena sai ummi abun yayi kyau ba kadan ba suna ta dan takawa har suka isa inda aka tanadar wa kowace amarya na zama su kuma suka zauna kan carpet da aka sa tuntuna a gefen kowace amarya acikin tent din.anata ci ana sha jamaa nata rawa harda amaren aka gayyato a fili suma sunyi rawa ba laifi it was so fun don sun sha rawa traditional dance ba kadan ba party din ya musu dadi sai karfe 6 duk yawanci aka watse ya rage yasu yasu ne kawai yan uwa nan su inaaya dasu khady suka fara sabewa one by one domin suje su shirya lokacin surprise din su ya kusa dan ma kar su yi suspecting nasu duk sun kai kayan da zasu saka gidan abbah don haka can suka nufa kawai saida sukayi sallah suka dan huta sannan suka fara shiga suna wanka.




A bangaren su aleesha kuwa sun sha mamaki da kowacce soon to be husband dinta ya kirata akan cewa zasu fita dinner su duka uku brides din da mazajen nasu har gaya musu sukayi dama sun shirya har gowns suka saya musu for the outing iri daya and mai makeup zatazo please they should get ready in 2hours sun sha mamaki amma basuce komai ba sunyi recieving gowns din yayi masu kyau sosai kowa tanason na ta sai ga me makeup rjt tazo saida sukayi sallah da wanka suka fara shiri ana yi masu makeup aleena tace "kinga yaran nan kuma gidan abbah suka nufa yau su nan a tunaninsu su barmu da kadaici to ai gashi nan yanzu saidai suji labari" yar dariya sukayi aleesha tace ahh to, simple makeup tayi masu kaman ba na brides ba ta daura masu turban different styles saida suka gama shiri tsab sannan suka sanar wa grooms to be, ba da jimawa ba kowanne yazo ya dauka amaryan tasa suna yaba irin kyawun da sukayi hilal yake cewa aleena "qalb I really can't wait for this Saturday to come when the imam will announce it that you're officially mine when i say mine i mean miine alone all mine" cheeks din aleena ya koma red saboda blushing, mubarak kuwa tunda ya dauka aleesha ya kasa ma magana sai furta Alhamdulillah Alhamdulillah kawai yakeyi its kuwa kasa tayi da kanta she was shy, haka ya ummi ma tana shigowa motan yace "I'll never stop thanking Allah for having you in my life aeesh(his nick name for her)" smiling tayi tana cewa "kai ya nazeer you're making me feel shy" yace "ya nazeer's babyy I can't help it you look amazing i am feeling like asking you out all over again" dariya kawai tayi. A gidan abbah duk yan matan sun gama shirin nasu suna ta clicking pictures sun sha wani cocktail gown iri daya but different colors wasu da makeup wasu babu but idan ka gansu su duka abun gwanin burgewa suma nan cikin kankanin lokaci suka nufa venue din for the surprise. Wani hall ne ba babba sosai ba yasha decoration duka white ya tsaru iya tsaruwa da yen seats ba masu yawa ba saboda ba event din mutane ne dayawa ba duk sun isa hall din da friends din amaren da duk suka bari gidan daddy suka fita dinner da grooms din su, da cousins din su duka suna cikin hall din saida mubarak ya kira khady yace mata "eh" kawai ita kuwa ta gane duk suka kashe wuta can hall din yayi duhu, su kuwa amare sun iso wurin suna waje aleesha tace "hall ne fa a nan gurin babe" smiling mubarak yayi mata yace no akwai restaurant mai kyau a baya but sai an shiga ta cikin hall din sai a fita ta dayan kofan hall din kafin kaga restaurant din saboda it's dark kar mu bi ta cikin flowers din is better mu shiga ta hall din" su kuwa gyade kai kawai sukayi cikin gamsuwa a tare suka tun kari hall din suna shiga ashe duk grooms din sun samu sun gudu aleena tace "wai what is this duhu everywhere ya zamuyi" aleesha tace "eh mana gashi this guys are no where to be found ina suke?" Ummi ta bude baki zatayi magana kawai sukaga an kunna wutace hasken dan kashe masu ido yayi sai daga baya suka bude suna kallon decoration din a bayansu sukaji ana cewa "surpriseeeeeeeeee" baki suka kama suna kallon yan uwan nasu da abokan nasu aleena tace "OMG!! I'm going to cry" dariya sukayi sai khady tace "we planned everything so sisters let's have fun its a bridal shower for you darlings" dariya aleesha tayi tace "this is so beautiful we're so grateful for you guys" ummi tace "yess we are and we love you guys so much" su duka ukun sukayi kaman kuka zasuyi nan aka fara hugging session kafin khady tace "enough of the huggings now let's party" dariya sukayi su duka nan dj yasa waka ta fara tashi party scatter by fireboy habaa kan kace me duk sun fara rawa harda amaren, ranan was like the best day of there lives they had so much fun sun sha rawa they ate lots of snacks,cakes,donuts,ice cream, parfait and lots more sun sha rawa kuma kaman ba gobe harda dai inaaya da bata cika rawa ba sun sha rawa har takai ana cire takalma saboda ciwon kafa, sai photo session kuma shima yayi lasting for an hour sunyi inviting photographer mace giwar mata photography sunsha pose iri iri da hotuna sai karfe 11 sannan suka tashi event din shima mamii ta kirasu ta dan masu fada suna mata su kai 11 su kadai suna event, koda suka dawo gidan shiru dan haka kowa ya wuce dakin barcin sa a gajiye masu bacci nayi masu wanka nayi har suka gama duka suka kwanta bacci a gajiye gashi hidiman biki dole su tashi early in the morning duk da babu event din rana sai yamma, basu jima da kwanciya ba dukkansu bacci yayi gaba dasu.











Hello lovelies❤️ yaay! So, Its a  double update💃  just hope you're all good?

please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE


LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now