INAAYA 30💖

312 30 4
                                    

INAAYA💖











Sai bayan sallah magrib inaaya ta fito daga daki ta sauko parlour duk ta tarar da family din nata su duka suna zaune amma duk ba wani fira sukeyi kowa na zaune duk jiki a sanyaye itama inaaya zama tazo tayi suna kallon tv kowa idan nashi a tv sai daddy ya gyara murya yace "to inada wani albishir da zanyi muku amma naga duk kun yi wani iri ko baku san ji" duban su suka maida ga daddy inaaya ta kirkiro Murmushi tace "kaii daddy haba mana muna sonji sosai ma" yayi dariya yace "to ranan sunday sa'id zaya dawo ya gama masters gaba daya" inaaya har da ihun dadi ta rungume daddy tana cewa "wow daddy this is like the best news ever" duk sauran kannen nata ma sunyi murna sosai yayan nasu zaya dawo gaba daya, fira suka ci gaba dayi har lokacin sallah yayi duk sukayi jam'i a gida daddy ya ja su suka gama sukayi dinner sai wurin 10 kowa ya tafi daki, inaaya na shiga dakin nata kan gado ta zauna taga mimi tayi mata 8missed calls nan da nan ta kirata tayi picking tace "hello mimz sorry kin kirani bana kusa" mimi tace "yess hold on" ta kashe sai bayan 10minutes ta kirata tana dauka tace "meya faru kina wani hold on" mimi tace "dummy! Babu komai, ina kika shiga ayita kiranki kaman me wani kula da gida" dariya inaaya tayi tace "haa an to mi kike nufi ban isa kula da gidan ba" dariya taji duk anyi harda muryan sultaana da inteesar taji tace "ku useless girls miyasa kukayi shiru ashe conference ne mtsww" saida suka gama dariya sannan inteesar tace "Anty inaaya ina wuni ya gida da shirin biki" tsaki inaaya tayi su kuma sukayi dariya tace "kai zan kashe wayana idan abunda kuka kira kuce mun kenan" sultaana tace "sorry sorry babes yanzu dai let's talk about abunda ya kamata, inaaya 2months kawai ya rage har yanzu baki ce komai ba wane events zakuyi ke kanki ko dinkin gowns dinnan na brides baki yi ba ya ake ciki mu muna son fitarda anko" inteesar tace "yess that's right ki gaya mana yanda ake ciki" mimi ma tace yesso inaaya kuwa dan tsaki tayi tace "uhh don't disturb me oo ni babu wani event din da za ayi I'm not inviting anyone one just family ku kadai idan mamii or ammah zasuyi event that I can't say no but ni babu wani event din da zanayi" mimi tace "kutt wlh baki isa ba inaaya yanzu sai in taro maki su ya khady da ya leesha suji abunda kike cewa" inaaya tace "I'm serious fa me zanayi da wani event the nikah have already taken place so what next ai komi ya kare" inteesar tace "wlh kuwa even though it's not love marriage baki isa ba sai anyi event fa saidai kice baki zuwa idan kin isa" sultaana tace "tell her please" insisting sukayi tayi amma fir inaaya taki ta yarda daga karshe ma cewa tayi "girls no event we've already decided that with him" mimi ta fashe da dariya tace "ikon Allah inee who is him" dariya duk taba su inteesar suka sha dariyan sannan inteesar tace "please let's switch to video call so i can be seeing your faces all" haka suka koma video call sukaci gaba inteesar tace "please inee bawani deciding yanzu sai naje na tambaya ya aliyun ba nisa yayi mun ba" rolling eyes inaaya tayi tace "sai kije din" ai kuwa intee ta kashe camera din ta basa ganinta sai magana kawai suke ji ashe dakin aliyu ta tashi ta nufa tana zuwa ta bude a hankali da siriiriyan sallama yanda duk basuji ba sai ya aliyun dake a dakin sai ta mika mishi wayan ta shi kuwa kallon lafiya yake mata pleading tayi da idanu sai ya karba inaaya na cikin cewa "ke intee better open your camera yanzu nasan ki dai ba iya zuwa zakiyi wurin ya aliyun ki tambayeshi ba kuma as it is it's a husband and wife something so munyi deciding ni da sh.." bata karasa maganan ta ba kawai taga fuskan aliyu ya bayyana a jikin screen din cikin tashin hankali zuciyan ta kamar zata bar kirjin nata ta fara dum! Dum! Aliyu kuwa tunda ya karba wayan saida gabanshi ya fadi ganinta ya kura mata ido yanda take ta magana yana jinta kawai bata ida ba mistakenly ya kunna camera din fuskan shi ya bayyana kaman freezing inaaya tayi dan ko motsi ta kasa sai kuma dip! Ta dauke ta kashe call din sai su sultaana da dariya ke cinsu suka gaida shi ya amsa masu harda tambayan su makaranta yayi suka ce lafiya qalau sannan ya mika wa inteesar dake tsaye tana rike dariya wayan nata juyawa tayi ta fita ta koma daki tana shiga daki ta fashe da dariya sai su sultaana ma kaman jira sukeyi inteesar tace "wai ni kadai naga kaman freezing inee tayi" cikin dariya mimi tace "wallahi kuwa kaman statue ta koma" sukayi ta dariya sannan inteesar ta yi adding inaaya a call din har ta kusan katsewa sannan inaaya ta dauka ta rufe cameran ta saida ta gansu su uku suna dariya sannan tace "intee Ban yafe ba wlh" dariya inteesar tayi tace "habaa inee is it not a husband and wife something" haka sukayi ta tsokanan ta har dai suka gama wayan nasu bayan sun sa ta amince da zatayi only kamu kuma a gida zatayi haka suka yarda sannan mimi da sultaana sukace to this weekend zasu dauke suje tayi checking out bridal fabrics ta bada dinki suma zasu fitar da anko nasu bayan sunyi reaching agreement din ne sukayi sallama inaaya ta kashe wayanta sai inteesar tace "babies I have an idea" a tare sukace "what is it" tace "only ya fareed can make ya aliyu yayi dinner and only ya aliyu can say za ayi dinner inaaya won't object and then only ya khady can make ya fareed do it you know love birds da tace abu yana kyarma za yayi mata" dariya mimi tayi tace "wow intee excellent you're a genius" sultaana ma tayi dariya tace "so basically we just have to tell ya khady tayi ma ya fareed magana and then ya fareed yayi convincing ya aliyu and ya aliyu will tell his wife there must be a dinner" dariya sukayi mimi tace "exactly! But babu ruwana idan inee taji wife part din nan" da jin dadi suka kashe wayan bayan sun san sunyi sorting komai kowa ya kashe wayan ya kwanta bacci akan gobe zasu yi conference call su uku sai da Khady su sanar mata.










INAAYA💖Where stories live. Discover now