INAAYA💖
Asalinsu*
Alhaji abubakar geidam haifaffen dan garin yobe ne asalinsu fulani ne da matarsa da haj. Fatima wadda itama iyayenta yan garin yobe ne, suna da ya'ya shidda maza hudu mata biyu Alhaji usman shine babban cikinsu ana kiransa da BAFFAH da matarshi haj sa'adiya da yaransu biyar mata hudu namiji daya fareeha ce babba tana da kimanin shekaru 29 tayi aure da yaronta daya sai abubakar(abby) yanada shekaru 26 ya kammala karatunsa inda yake aiki a abuja yanzu sai maryam(aleesha) tanada shekaru 23 ta gama karatunta tana serving a abuja sai khadija shekarunta 19 tana karatunta a nile university tana karanta economics sai autarsu amina(mimi) tanada shekaru 16 yanzu tagama secondary school suna hutu wannan iyalan gidan baffah kenan da yake zaune a garin abuja da matarsa inda yake running business inshi successfully. Alhaji sulaiman shine na biyu wanda ake kira da BABA yana zaune a garin kaduna a inda yake aiki da matarsa haj.hadiza tun bayan aurensu haj hadiza ta jima kafin ta fara haihuwa yaransu uku biyu yan maza sai mace daya sameer ne babba yanada shekaru 27 ya kammala karatunshi yana aiki a garin kano saura watanni biyar aurenshi sai ishak wanda yake shekaru 23 ya kammala karatunshi zai yi joining masters sai autarsu hanifa wadda a yanzu shekarunta 18 tana karatu a kaduna state university (kasu) tana karantar bsc biology.sai na uku shine alhaji ibrahim wanda ake kira da ABBA baya a nigeria tun bayan aurensa yake switzerland an kaishi aiki can da matarsa haj.salma yaransu hudu babban shine aliyu yanada shekaru 29 ya gama karatunshi yana zaune a london can yake aiki sai nasir me shekaru 26 har yanzu yana karatu a nan switzerland inda mahaifinshi ya dawo da shi saboda yaki karatu duk inda aka kaishi bayan shi mahaifiyarsu ta jima bata sake haihuwa ba har ta fitar da rai sai tasamu ciki ta haifa yara yan biyu mace da namiji Ahmad da zainab(inteesar) wanda sukeda shekaru 16 yanzu sun gama secondary school daga su bata sake haihuwa ba.sai Alhaji umar wanda ake kira da DADDY a garin abuja yake yana aiki da matarsa haj.Aisha yar maiduguri ce kanuri by tribe da yaransu biyar sai'd ne babba yanada shekaru 24 ya kammala karatunsa yana masters a us yanzu sai fatima(INAAYA) tanada shekaru 16 ta gama secondary school tana jiran admission yanzu sai kanwarta aneesah tanada shekaru 13 wadda take js3 yanzu a great heights academy a abuja sai yan biyu maza ammar da ayman shekarunsu 10 yanzu suna js1 suma a great heights academy. Sai haj. Fai'za wacce suke kira da AMMI tana zaune a bauchi wanda mijinta dan gamawa ne a garin bauchi alhaji isah sani gamawa suna zaune cikin kwanciya hankali da yaransu biyu adnan me shekaru 30 wanda yake a gombe yana aiki da matarsa fareeda yar gombe ce ita suna da yara biyu yen mata hayfaah da hayraah shekarunsu 4 yanzu sai kanwar adnan me shekaru 23 fatima(aleena) wadda take serving yanzu ta gama karatu. Haj. Rabi itace karama a gidan alh. Abubakar geidam ana kiranta da MOMMY tana aure a garin kano yaranta hudu duk yan mata Allah bai bata da namiji ba nafeesah(feenah)ce babba shekarunta 25 wata biyu da suka wuce akayi aurenta sai aisha(ummi) me shekaru 23 tagama karatu tana serving a garin kano sai farhana shekarunta 19 tana karatu a BUK kano tana karantar bsc nursing sai autarta saleema tanada shekaru 13 tana js3 a crescent international school kano wannan kenan.Cigaba*
Inaaya ce zaune da mamii a parlour suna fira tace "mamii wai wa zaya dawo da aneesah daddy ne zaya tura driver? Kinga mamii idan driver ne inaso muje sai mu dawo tare saboda nagaji da abuja kuma na dade ban ga favorite anty ina ba" murmushi mamii tayi tace to masu favorite anty sai ki gayama daddyn naki idan ya dawo tace to mamii. Suna zaune suna kallon series a zee world har aka kira sallahn magrib tashi mamii tayi ta nufa daki sama tace inaaya tashi kije kiyi sallah tace to mamii tashi tayi tabi bayan mamii suka hau upstairs a tare daki kowa yawuce inaaya na shiga daki ta fada toilet ta dauro alwala ta fito a dauka prayer mat ta shimfida ta kabbara ta fara sallah tagama ta zauna tana karanto azkar in ta Ta gama ta koma kan sofa dake a dakin ta kwanta ta jawo wayanta ta kunna data ta shiga duba messages ta whatsapp taga messages dayawa from her other Besty sultana wacce suka gama same school da ita wadda take zaune a abuja da iyayenta itama.
Sultana~
Heyy
Bestfriend
Where are you?
I have gist for you
Keeeee
Inaayatuuuu
This girl your phone is useless
Idan help mutum ke nema har ya mutu kina can
Ineeeeeee
Ohhk ya sarah's wedding date have been fixed💃🏻
Can't keep calm ooooo
December ne bikin💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
Byee.
Inaaya~
Heyy sweetheart
Sorry wlh ina tare da mamii muna fira tun dazu
Woooww are you kidding me
Yaaaaaaay💃🏻 can't wait Allah yasa Alkhairi sai nazo
I have good news for you too inteesar is coming to nigeria next week💃🏻