INAAYA 12💖

259 23 4
                                    

INAAYA💖






          Tunda ta tashi asuba bata koma bacci ba sabon wayanta ta dauko tana ta transfering komai nata from the old phone sai 10 tagama sannan tacire kayan dake jikinta ta sa towel inta navy blue ta fada bathroom tayi wankanta sannan ta fito tana ta kamshin sabulan ta masu dadi closet ta nufa taja stool tazauna gaban wani mirror tafara rubbing mai a jikinta a hankali kaman batasan taba fatan nata har ta gama sannan ta jawo comb tafara taje gashin nata mai tsawon gaske gashi wani irin baki sai shining yakeyi tagama tayi parking nashi ta feshe jikinta da sprays da turaruka sannan taje wurin kayan nata ta tsaya a tsaye tana kallonsu takasa deciding me zata saka can ta hango wani boubou na material blue da ash tasaka shi da wani veil nashi blue ta daura a kanta sannan ta fito daki sai lokacin taga intee ta tashi sai inteesar tace mata "lafiya ina zuwa da sassafen nan kikayi kwalliya" smiling tayi tace "babu inda zanije fa nakasa bacci ne shiyasa tun bayan subh" ohh kawai inteesar tace sannan ta sauka daga bed din tayi hanyan closet ta bar inaaya zaune kan bed da wayanta a hannu tana ta kallon stories da posts  on Instagram a explore kawai ta kara ganin picture din da ta gani weeks back wanda wasu mata ke so har fada sukayi kan shi a picture din ya dan duka kanshi ba sosai ake gani ba da sauri tayi zooming picture din a ranta tana cewa wannan ba ya aliyu ne ba sai tayi sauri ta koma page din da ta kara ganin post din picture din ya fito sosai nan tayi confirming ta gane shine sai ta kara shiga comments din tana karanta wa kowa da irin abunda yake fadi some good some not wata na cewa "wannan daka ganshi zayayi girman kai fa" sai wata tace "exactly abunda na gani nima kenan" wata kuma tace "ni wlh duk girman kan nashi in ma yanada shi inaso ya shiga raina"  wata kuma tace "I wish he'll be my hubby but sai nake ganin kaman baza ya rasa mata ba" different comments har ta gaji da karantawa bata san inteesar har ta fito ba kawai sai ji tayi an fisge wayan a hannunta inaaya tace "haba intee give my phone back mana" ita kuwa intee batace mata komai ba tana duba taga abunda inaaya take kallo da tazama lost tayi mata magana bataji ba saida ta karanta few comments sannan ta fita wurin comments din dan ganin waye zare ido tayi tace "laaa ya aliyu ne fa baki gani ba" gyada mata kai inaaya tayi sai inteesar tace "kai! Ladies ba wayau ko ina suka sa mo pic dinshi nasan he's not on Instagram dai only twitter kuma wannan pic din ya dan dade ma" inaaya dai kawai cewa tayi "Allah kadai yasan inda suka samu, let's go and eat am hungry" kai ta gyada mata sannan tace "but idan mun gama zaki rakani gida cux duk banida kaya zan canza su" inaaya tace mata "ohhk sure but baza muje wurin sultaana or mimi ba" sai inteesar tace "bari mugani dai idan zamu iya zuwa" ok kawai inaaya tace sannan sukayi hanyan kofa a tare suka sauka kasa.






   

               Bayan asuba aliyu ya koma bacci sai 11 ya farka yana tashi yaji kanshi yayi nauyi yana wani irin ciwo da kyar ya samu ya tashi ya daura towel din shi a waist sannan ya nufa bathroom yayi wanka ya shirya cikin wani black trouser da brown riga sannan yayi hanyan kofa ya fita ya nufa cikin gidan, ammah da abba ne ya tarar a parlour ya gaishe su cikin girmama wa Ammah tasa shi yayi breakfast nan suna zaune suna dan fira kadan sai abbah yake ce mishi yaushe zaya komai aiki yace sai nan da three weeks sannan yace ma abbah "abbah ni gaskiya na gaji da london din nan inaji switzerland zan dawo nasamu aiki saboda can baya mun dadi ko kadan" Murmushi abbah yayi sannan yace "aliyu kenan dama ba kai ka kai kanka ba sai ka fara duba wa idan zaka samu a switzerland din sai ka dawo" amsa wa yayi da "toh abba InshaaAllah" Murmushi ammah kawai tayi sai kuma tace "ya dai kamata da na yadawo kusa da ni sannan ni nagaji fa inasan ganin jikoki tun ina da rai Aliyu it's high time for you" cewa yayi "ai komi lokaci ne ammah InshaaAllah zaki gani" smiling sukayi itada abbah sannan  sukace  "toh! Allah yayi maka albarka" amsa wa yayi da amin sai wayanshi ya fara kara duba wa yayi sannan ya dauka yace "hello ya" sai kuma yace "ohhk gani nan zuwa" dagowa yayi ya kalla su ammah yace "ammah fareed ne yazo zamu fita tare zaiyi taking dina nakara ganin places" smiling tayi tace "toh! Allah ya kiyaye amma shi fareed din baya shigowa" ce mata yayi "Ammah yace zai shigo sai mun dawo" da to ta amsa sukayi masa Allah ya kiyaye itada abbah sannan ya fita, yana fita waje ya tarar da motan fareed budewa yayi ya shiga gaba sun fita titi sai aliyu yace "ina zamuje ne?" Kallonshi  fareed yayi sai yace "ohh I'm going to see Khadija she finally agreed after begging like more than 100times" wani kallo aliyu yayi mishi sannan yace "you're not serious kawai sai kazo ka daukeni kaje wurin khadija zakaje habaa mana she's my younger sister for that matter ta ya zatayi respecting di na gaskiya ka ajiye ni wani wuri kai ka tafi kai kadai" smiling fareed yayi yace "ai can ma gidane kana iya shiga ka gaishe dasu baffah ni kuma I'll call her muyi maganan daza muyi idan na gama sai ka fito mu tafi" shiru aliyu yayi ya kyaleshi har suka isa, suna zuwa ya bude kofa ya rufe da karfi ya shiga cikin gidan yana zuwa ya tarar da ummi da ammi parlour ya gaishe suka gaisa sannan ya fita ya nufa part din abby can ya tarar da abby a part din nashi abby yace "doc! Ne a gidanmu to what do i owe this visit" smiling aliyu yayi  yace "uhmm wlh dole tasa da baka ganni  ba ma kawai fareed ya wani zo ya daukeni akan zamu je places naga gari sosai kawai ya wani kawo ni a nan wurin wai yazo wurin khadija" dariya abby yayi sannan yace "ina yasan khadija shi kuwa" aliyu yace "uhmm! Ranan da akayi dinner din nan ya ganta fa duk ya wani rude wai shi he likes her nagaya mishi she's just 19 ya girmeta dayawa but no! Baya ji" dariya abby ya sake yi yace "ahh kace fareed siriki na zaya zama besides shekara 10 yabata kawai wane irin girma" dan tsaki aliyu yayi yace "habaa wlh ta mishi karama fa 19years fa ina laifin ace ta kai 23 kaman su aleena da aleesha" smiling abby yayi yace "kaidai aliyu kar kazo ma ka aura yar 17 kana wani ta mishi karama" cewa aliyu yayi "Allah ya kiyaye Aa bazan yi ba da yardar Allah" smiling kawai abby yayi yace "to shikenan". Tunda aliyu ya shiga fareed ya kira Khady sai da tayi kusan 30minutes sannan ta fito shiga tayi gaban motan kaman an mata dole ta gaishe shi ya amsa mata da fara'a yace "Khadija am sorry idan ina takura ki but wallahi I can't help it shiyasa tun ranan dana ganki wurin family dinner dinku I couldn't stop thinking about you I'll just be straight forward i love you Khadija wallahi I really do just a chance is all i need from you I'm begging you please just a chance if you want me to kneel down a gabanki before you give me the chance i will gladly do it in just two days of seeing you I'm feeling like yeah you're the one for me, please just do me this one favor please khadija" bata ce komai ba for few minutes shi kuma sai kallonta yakeyi ita kuma tayi shiru tarasa me zatace but she can feel his intense gaze on her da kyar ita ya bata tausayi ma sai tace mishi "give me some time I will think about it" nan yayita mata godiya sai tace mishi zata shiga ciki yace to shikenan ya gode he'll call her later, tace mishi to ta bude motan ta fito kenan sai ga motan baffah ya tsaya wurin gate driver na horn jiki a sanyaye ta karasa baffah ya bude glass din yana kallonta yace "khadija motan waye kika fito" muryanta na shaking tace "baffah abokin ya aliyu ne" baffah ya ce mata "abokin aliyu to mi ya kawo shi nan har kika shiga motan shi" duk hankalinta ya tashi tace "uhmm uhmm baffah dama wurina yazo" daga cikin mota fareed na ganin abunda ke faruwa yaga yanda duk hankalin khadija ya tashi sai ya bude mota ya fito ya tako a natse ya karaso wurin motan ya dan duka yana gaishe da baffah murmushi baffah yayi ya amsa sannan yace "fareed ko, dama kaine" a dan kunyace ya amsa da "eh baffah" sai baffah yace "to madallah ina aliyun yake" yace "yana ciki daman" sai baffah yace "ohhk kasameni ciki yanzu kaida aliyu zamuyi magana, ke kuma khadija wuce cikin gida" sum sum kaman muna fuka ta shige shi kuwa fareed ya shiga dialing numbern aliyu tayi ringing har ya kusa daukewa sannan aka dauka sai yace "hey man umm umm dama baffah yace mu sameshi a parlour zayayi magana da mu" dayan bangaren aliyu yace "what!! Me kaje ka ce mishi ne" fareed yace "wallahi bance komai ba kana ina kazo muje" yace "part din abby" bai amsa ba ya kashe wayan sannan ya nufa part din abbyn ya samesu a can tare su uku suka nufa parlourn baffah suka tarar dashi a zaune already gaishe shi aliyu yayi sannan ya mashi nuni da su zauna sai kuwa suka zauna kasa su duka baffah ya gyara murya yace "dama fareed inaso ne naji ko da akwai wani abu tsakaninka da khadija yana dan sosa kai yace "umm! Eh baffah dama na ganta ne ranan family dinner din da akayi to shine nasama number dinta inaso mu daidaita ne" shiru baffah ya danyi kaman yana nazari sannan yace "toh! MashaaAllah naji dadi hakan ma yayi kaje ku daidaita kuma na maka izinin ganinta amma ka dinga shigowa ciki idan har kazo ba waje ba sannan ka bani numbern mahaifinka zanyi magana dashi" amsawa yayi da toh! Sai baffah yace "to shikenan su tafi Allah yasa a dace" Amin sukace su duka sannan suka fita sallama sukayi ma abby suka tafi. Cikin mota duk shiru kakejin su sai da fareed yace "ina kakeso muje ne?" Idanun aliyu na rufe yace "anywhere just a silent place" gefe daya fareed yasamu yayi parking sanan yace "Aliyu what's wrong with you duk idan ka nemi a kaika silent place something is definitely wrong" idanunshi a rufe yace "man, I don't know what to do jiya wurin family meeting I nearly fainted abbah.... he brought everything back I thought I've moved on but when abbah talked about it everything came back my heart it hurts so much and they want me to present the girl I want to marry in two months and if I refuse they will get me married to some random girl I'm so confused I don't even know how to start I can't look at any girl talk more of talking to her and having a relationship that'll lead to marriage by Allah I can't" ajiyar zuciya fareed yayi yace "am so sorry man have faith if you can't present anyone then just leave everything to god and keep praying ka bar su baffah su zaba maka InshaaAllah it'll be the best idan kuma you don't want to get married to there choice you can just close eyes and bring out any girl ehen! Where is that Amnah she loves you kana iya ka hakura kawai kayi presenting nata" bai rufe baki ba aliyu ya harareshi yace "god forbid it's better to let them hook me up with any girl than presenting amnah at least they'll choose a decent girl that amnah you're talking about allah ya tsareni da ita she's just a spoilt child kullum tana club kaman ba diyan musulmi ba kuma iyayenta sun saka mata ido no! Never" kafada fareed ya daga yace "so kaga just keep praying ka bar ma su baffah suyi maka zabi" shiru yayi sannan ya kada kai alamun yaji sannan fareed tada motan suka nufa hanyan gidansu dan mum nashi nata cewa bai kawo mata aliyu ba the drive was silent har suka is Asokoro gidansu fareed.






           After breakfast gidansu inteesar suka nufa bayan sun gaya ma mamii da mommy da suka tarar a parlour, suna shiga suka tarar da ammah da abbah suka gaishe su ammah tace "uhmm sai yau yaran nawa suka ga daman zuwa ai ina ce kun manta da ammahn taku" Murmushi abbah shima yayi sannan yace "ai nima dai nazata sun manta da ni sun tafi abunsu basa gidan baffah basa gidan daddy" dariya sukayi inaaya na cewa "habaa yaza ayi na manta da my only Ammah and Abbah" inteesar tace "exactly inaaya ya zaa yi mu manta dasu" Murmushi sukayi ma yaran nasu nan suka zauna suna dan magana jefi jefi har Abbah yake ce wa yayi extending stay dinsu zasu kara another two weeks dadi ga inaaya da inteesar kaman suyita rawa sunji dadi sosai sai kuma Abbah yace day after tomorrow they'll be going to yobe kasa containing happiness din nasu sukayi suka tashi suna tsalle abbah ya daure fuska yace "miye haka kaman wasu yara ku ba ku girma ne" zama suka koma sukayi inaaya na cewa "sorry abbah wlh I'm so happy I'll see my old daada and old Baaba nayi missing nasu sosai" abbah yace "lallai ma iyayen nawa ne old ko" dariya sukayi duka sannan suka tashi suka nufa dakin inteesar suna ta jin dadi suna shiga dakin inaaya ta kira mimi tana cewa "Aminatuuuuuuuu usman abubakar geidam guess what" mimi kuwa cewa tayi "ke kuma lafiyan ki daya kuwa what is with you and calling my full name meya faru" dariya inaaya tayi tace "first of all ya sa'id got me a new phone iPhone xsmax golden just the one i wanted" bata jira inaaya ta gama ba tayi ihuu tana cewa "inee please tell me da gaske kike wow wow!!! Kuna ina I'll meet you guys yanzu yanzu" dariya sukayi inaaya tace "at abbah's kuma baki ji second abun ba kin manta" mimi tace "what next" da dariya inaaya tace "baffah surprise yake shirin yi muku nima da Abbah  bai fada mana ba bazamu sani ba we're going to yobe day after tomorrow" ihuu mimi ta saki hade da cewa "please don't kill me with joy fadimatu Umar abubakar geidam wow seriously you just made my day yanzu yanzu zaku ganni I'm waiting for ya habeeb he said he'll come now so sai nace mishi ya kawoni" sai da tagama magana sannan tayi realizing me tace dariya sukayi mata intee dake sauraron su tun dazu tace "yayi matan ya habeeb" tsaki mimi tayi tana cewa "don't start intee" inaaya kuma tace "ni dama kice mishi yazo mana da sultaana" sai mimi tace "ohhk let me ask him first" sukayi dariya kafin suka kashe wayan. Inteesar ce zaune a closet dinta ta rufe kofan sai da ta tabbata inaaya bata ganin ta sannan ta shige da paper bag din da ya sa'id ya bata ta bude wani box ne farko ta jawo shi a ciki chocolates ne different kinds su bounty,mars,snickers,twix,dairy milk,galaxy,toblerone duk a ciki sai wani dark pink shirt anyi printing pictures din inteesar a jiki tana yarinya sai wani teddy dan karami milk and red color da wani heart an rubuta "baby intee ya sa'id's favorite sis" smiling tayi tana kallon teddy din sai wani card shima pink sai shining yakeyi da picture din su a jiki ya rike hannunta tana tsaye bata wuce 2years shi kuma 10years dariya tayi tana kallon picture din sai wani bracelet da tiny silver necklace na cartier sosai taji dadin tsaraban nata har cikin ran ta she love it maidasu tayi a box din tasa a cikin wani drawer tasa key ru fe drawer din ta boye key din sannan ta fito, har ta iso bakin gado ta zauna inaaya bata sani ba tana ta kallon wayanta kawai inteesar taji shirun yayi yawa ta fisge wayan taga batuul dai take karanta wa a wattpad tace "mimi was riight bakida aiki sai karanta batuul" sai tace "you guys won't understand i so much love their love story kuma it's an arranged marriage" inteesar tace "ehh kema ko shi za ayi miki sai kije kiyi irin rayuwan batuul din" smiling tayi tace "eh mana da zaiyi irin nata komai ya zama perfect da sai nace eh ayi mani but this days arranged marriages don't work out sai dai a kare da divorce so, bana so Prince Charming will come" dariya inteesar tayi mata tace "to yayi cinderella wait for Prince Charming kinji" wayanta ta karba kawai ta cigaba da karatu bata ce komai ba.








Hey lovelies❤️ so it's a double update today as a barka da sallah from me to you guys😘hope you're all good? What did you think about this chapter will fareed and Khadija make a perfect couple😀?

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE

LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now