INAAYA💖
Ammah ce tayi magana "lafiya me ya same ta" duk gyade kai sukayi alamun basu sani ba sai ammah tace " inteesar idan kun gama ku tafin mata da abincin ta sama zan shigo dakin naga in taci" amsa wa tayi da to! Shi kam aliyu hankalinshi kwance abincin shi yake ci bayan ya dauki wani cup ya tsiyaya zobon, Da sauri inteesar tagama cin abincin nata saboda a matse take da ta gama ta je ta duba aminiyar ta ta tsaye ta tashi ta dauka plate din da inaaya ta bari ta kara mata abincin da dauka drink ta nufa dakinta tana tafiya su mimi da sultaana suka biyo ta suka nufa sama. A hankali suka tura kofan dakin kwance take kan gado ta rufe idanunta kamar wacce take bacci takawa dukansu sukayi bakin gadon suka zauna inteesar ta fara magana "habaa bes! Me yake samunki ne one minute you're ok and opposite in the next minute are you alright please tell us if something is wrong with you" tafada kaman zatayi mata kuka sai mimi itama tace "yess please inee tell us what is wrong please" itama sultaana ta kara da nata itama in a worried tone "please inaaya tell us we're here for you and you know that right" zaune ta tashi ta bude idanunta da suka koma ja saboda kuka ta kirkiro smile tace "please stop getting your self all worked up I'm fine just a slight headache and I'm ok now" smiling sukayi su duka sai inteesar tace "ok i hope so" inaaya tace mata "yes it's so" plate in abincin data ajiye a side drawer ta dauko ta mika mata tace "gashi Ammah tace we should make sure kin cinye" kar ba tayi with smile on her face tace "ok i sure will" ta fara cin abincin a hankali har ta cinye tass har ta gama suna nan zaune a kan gado nan sultaana ta jawo handbag nata ta ciro phone nata tace oya selfie time nan ta shiga snapchat inta nan ta dinga sa masu filters suna crazy styles, basu san time ya wuce ba saidai sukaji kiran sallahn magrib suka tashi duka don gabatar da sallah. Bayan sun gama sallah ne Ammah ta shigo dakin ta tambaya inaaya lafiya nan take gaya mata dama kanta ne ke ciwo kuma ya daina sannu ammah tayi mata sannan ta fita daga dakin.zama sukayi kowa rike da wayanshi shiru kakejin dakin sai sultaana ta dago tace "seriously I'm bored why don't we go out and have some fun you know muje cold stone grab some ice cream and pizza and then a long drive" duk dagowa sukayi suna kallonta with happiness laced on there faces "wow what an idea sultaana" inteesar ta fada sai itama mimi tace "yeah what a cool idea but I don't think ammah zata bar mu" "ehen it's simple we'll just go and meet amadu beg him and then sai muce ma Ammah da ahmad zamuje period!" "Wow great idea inee" inteesar ta fada sai sultaana tace "it'll be time for isha in an hour so mu bari sai munyi sallah sai muje" "yes but for now muje muyi convincing amadu" mimi ta fada tana yar dariya "yes right" suka fada a tare sannan suka tashi suka fita daga dakin. Kasa suka sauka suka fita daga cikin gida gaba daya sukayi wani part dake facing na aliyu suka shiga dakuna uku ne kowane da toilet a ciki da parlour daya a part in parlour in is very simple wasu grey L cushion ne a ciki sai tv da curtains wani daki suka nufa wanda shine na farko daka bi wani corridor knocking suka shiga yi a hankali "who's knocking" sukaji an fada "yaya Ahmad it's me inaaya" tasowa yayi ya bude dakin ya gansu a tsaye su hudu with smiles on their faces gyara tsayuwa yayi ya jingina da kofan yayi folding hannuwan shi a chest nashi yace "please this facade don't suite you is better ku fada mani me kukeso" inaaya ce ta fara magana "haba yaya Ahmad in mu" "ohh please inaayatu you're not a good actress last time I checked I'm just two months older so when did i become yaya" "habaa ahmad the hot guy for the ladies" sultaana ta fada tana murmushi ai kam nan ta tabo shi ya fara smiling yana what do you want? "So please we want to go out to cold stone to get some pizza and ice cream and then go for a long ride" murmushi yayi yace "and you know Ammah won't let you go out in the night without a guy so that's why you want me to help you by going out together" a tare suka fada "yess" ce masu yayi "ohhk then, I'm in but till after prayer" dan tsalle sukayi suna yayy suka juya suka fita da ga part in suka koma cikin gida. Suna shiga cikin gida inteesar tace bara taje ta sanar ma ammah su kuma sukayi dakin inteesar bayan yan few minutes sai ga inteesar ta shigo tana smiling tace "yesss night outing it is girls ammah ta bar mu" murna sukayi ta yi suka shiga toilet one by one kowa ya dauro alwalan shi ana kiran sallah suka kabbara sukayi sallah su sai bayan sun gama sultaana ta zauna tana dan touching up fuskan ta duk suka shirya sannan suka fita suka ce ma ammah sun tafi tace Allah ya kiyaye suna shiga part in su ahmad su ka tar da shi a parlour zaune da wani black trouser da white tee yayi kyau MashaaAllah yana ganinsu yace to su je fita sukayi duka suka nufa motan da zasu tafi dashi benz ce E class E350 white color da tinted glass super dark shiga sukayi inaaya ce front seat sai su intee a baya dama kullum idan an zo shiga mota inaaya ke sauri tashiga front cux she loves sitting a front seat. Tada motan sukayi ya fara driving a hankali inaaya ce tayi connecting wayanta a motan tasa wakan mad by sarz suna ta bin wakan a hankali sai kawai sukaga yayi parking kofan gidansu inaaya kallonshi suka tsaya yi irin kallon nan na lafiya? Kafin suyi magana sukaga ya fita su ma fitowa sukayi suka bi shi cikin gidan suka shiga suka tarar da mamii zaune a parlour da ita da twins gaishe ta sukayi suka zauna sai ganin aneesah sukayi tana saukowa daga stairs sanye da wani black gown tayi dan light make up saukowa tayi ta gaisa da su inteesar da mimi suka ce mata "wow kinyi kyau baby sis" blushing tai ta yi sai cewa tayi ya ahmad ina wuni yace "lafiya nee are you ready" amsawa tayi da eh sukayi ma mamii sallama suka fita suna zuwa wurin mota inaaya na saurin shiga gaba ahmad ya zo ya bude kofan motan yana ce ma aneesah "get in nee" smiling aneesah tayi ta kalleshi sannan ta shiga tana ma inaaya stucking out tongue haushi taji kawai tashiga baya ta rufe kofan da karfi dariya su mimi suka mata sai tayi wani tsaki "ahmad you know this is not right ko" smiling yayi yace "sorry inee but nee is the fav" bata sake ce mishi komai ba har suka isa cold stone na cikin gwarimpa pizza suka fara order a dominos sannan suka shiga coldstone kowa ya fada flavors in dayake so nan suka zauna suna ci suna pictures su ahmad da aneesah kam suna gefe yana ta bata labari nan inteesar tace masu "hey guys ku juyo ayi snapping naku fav and fav juyowa sukayi nan sukaita daukan su picture wasu pictures in sai blushing takeyi haka suka gama suka tafi for their long drive.