INAAYA 6💖

309 36 4
                                    

INAAYA💖














Sound in alarm in wayan inaaya ya tashe su daga bacci su duka ukun kashe alarm in tayi tana duba wayan taga 5:42am ita ta fara saukowa daga kan gadon ta nufa toilet ta dauro alwala ta fito ta shimfida sallaya ta bude trolley nata ta fiddo wani long hijab na sallah ta saka ta kabbara sallah, saida tayi nafila sannan tayi sallah asuba tana zaune kan prayer mat in har ta gama karanta azkar inta sannan ta tashi tayi hanyan koma wa gado bata ma tsaya bi takansu mimi da inteesar ba saboda baccin dayake idonta haka suka gama suma sukayi joining in ta suka koma baccinsu.

   

             9:00am na safe ringing in wayar shi ya tada shi har ta katse bai dauka ba sai dan siririn tsaki dayayi saboda baccin bai isheshi ba haka ya fada toilet kawai yayi wanka ya fito ya shirya cikin black sweat pants inshi da black riga yayi kyau kaman wani balarabe gashin kanshi ya kwanta sai kamshin turare yake mai dadi haka ya fito daga part in nashi ya nufa cikin gida, Ammah ce zaune a parlour sanye take da wani atamfa blue color dinkin boubou daga gefenta kuma ahmad ne da jallabiya a jikinsa kofa sukaji an turo su duka suka maida duban su ga kofan  Aliyu ne ya shigo yana tafe a hankali har ya iso kusa da ammah ya zauna kan carpet Ahmad ya gaisheshi ya amsa masa lafiya lau sannan ya gaida ammah cikin cool murya "Ammah ina kwana An tashi lafiya? Ya gajiya?" Yafada a tare smiling ammah tayi tana "lafiya qalau my son gajiya ya bi lafiya Alhamdulillah hope you've  fully rested" amsa mata yayi da eh sannan tace ya tashi yayi breakfast dining ya nufa kai tsaye ya bude kulolin yaga dankali ne sai egg and pepper soup sai kuma wani kula dauke da yamballs, plate ya ja ya zuba yamballs guda uku da soup kadan ya zauna yafara ci a hankali, Bayan ya kammala cin abincin shi yadawo parlour ya zauna yana kallon Al jazeera da Ammah ta kunna kaman wanda ya tuna wani abu wayanshi ya jawo ya duba wanda ya tashe shi daga bacci gani yayi abokin shi ne fareed ya danyi tsaki sai kuma yayi murmushi hade da tashi yace ma ammah "ammah zan koma part ina but please ammah da rana inason nasha zobon nan irin na jiya it was so nice" kallonshi Ammah ta tsaya yi sai tayi yar dariya tace "to banda abunka aliyu ai daga gidan mamii mukazo dashi" har zai tafi yaji abunda ammah ta fada sai yace " toh ammah ba sai a gaya wa mamii ba tasa ayi mani ko ma naje gidan nata yanzu har sai anyi mani na dawo dashi" smiling yake wanda ya kayatar da kyakyawan fuskan nashi  ammah  dariya tayi tana fadin "to yi maza ka tashi kaje kai dan mamii" haka ya fita daga parlourn da smile a fuskanshi.

           Rai a bace inaaya ta tashi daga bacci saboda karan wayan mimi daya tasheta duka kawai ta kai wa mimi tana fadin "tashi your phone is ringing har ya ta da mutane bacci" tashi mimi tayi tana turo baki tana murza idanu ta mika hannu ta jawo wayan da har ya bar ringing caller Id in taduba taga cewa sultaana ce nan tayi saurin calling back ringing uku tayi akayi picking mimi tace "clap for yourself sulty you just woke us up"
Sultana~ohh come on babe just wanted to tell you guys get ready I'm coming over yanzu ba da dadewa ba  ya habeeb zayayi dropping ina
Mimz~ ehh ehh me kikace? Ya habeeb is dropping you off  wow can't wait to see you sai kinzo
Sultaana~can't wait to see me or the person dropping me? Sultaana ta fada ina a teasing tone ai kam kaman ana jira sukaji an fashe da dariya mimi ta juyo taga wayake dariya taga intee ce take dariya amma tana kwance idanunta rufe kaman mai bacci
Mimz~ ugh! You guys kuna da issues gotta go now sai kinzo bye!  Mimi ta fada tana kashe wayanta ta ajiye shi ta juyo taga inteesar ta tashi zaune smiling tayi mata tace "good morning babe" amsa mata tayi da morning ta tashi ta nufa hanyan closet tana shiga intee ta kalla inaaya sukayi dariya inaaya tace " poor girl she's deep in love" shiru sukayi kafin intee tace "yess inee i can see but I just pray and hope she's not breaking her heart cux you know how this guys are"
"Yess that's right zainabuu and InshaaAllah she's not cux i saw how he was looking at her I can't say he likes her but he might and i pray he will" Amin sukace a tare kowa yayi shiru, inaaya ta jawo wayan ta taga miye time taga 11:50 and 4missed calls from sultaana ignoring kawai tayi don tasan ce mata zatayi zatazo so wayanta na silent shiyasa bata ji ba. After like 20 minutes mimi ta fito daga closet in tayi wanka ta saka wani black pencil jeans da top blue sai Abaya wani black yasha stones multi colored sai kamshi takeyi dagowa sukayi suna kallonta inteesar tace "iyyeh sissy is so fine MashaaAllah"  smiling tayi tace thanks babyy, inaaya kuwa tashi tayi tace "let me take a bath too" tanufa hanyan closet in tare da jan trolley nata.After what seems like forever sai ga inaaya ta fito sanye da peach maxi skirt da black top sai ta daura black veil a kanta yayi kyau sosai  duk juyowa sukayi suna kallonta data fito intee tace "kai wlh Alhamdulillah i have beautiful sisters yau kam picture day ne let me take my bath too we'll snap tire" tana fadin haka tana saukowa daga gado ta fara tafiya tayi hanyan closet ta shiga ciki nan su inaaya suka zauna shiru kakejin su kowa busy with phone inaaya na duba whatsapp messages mimi kuwa was busy scrolling and checking on instagram(did i mention ya abby got her a new phone). Ko da inteesar ta fito they were all busy with their phones basuyi noticing inta ba nan ta ce "girls get your lazy ass up muje mu gaida Ammah muyi breakfast before sultaana tazo amd then we'll plan for the day" sai a sannan suka juyo suka kalleta MashaaAllah tayi kyau cikin purple morrocan gown inta "MashaaAllah sis you're also cute" suka fada, smiling tayi tace "ohh well FYI i know so let's go" fita sukayi daga dakin su duka suka nufa parlourn kasa inda Ammah  ke zaune har lokacin da Ahmad beside her yana shan tea yana scrolling wayanshi, karasowa sukayi duk suka zauna sannan suka gaida Ammah ita kam murmushi tayi masu tace "MashaaAllah my daughters are beautiful Allah yayi maku albarka" da amin suka amsa ahmad kam dagowa yayi ya kallesu one by one sannan yace "Ammah kar kija kansu yayi girma fa they're the ugliest in the family" harara suka sakan mashi mimi tace "amadu you need good deliverance wlh may god deliver you" sukai ta mashi dariya har saida ammah tace ya isa su je dining suyi breakfast. Sai after zuhr prayer suna zaune a parlour suna kallon oceans eight a macbook din inteesar sai wayan mimi yayi ringing sultaana tagani tayi saurin dauka "hello sulty" daya bangaren sultaana tace "heyy you guys should come out now I'm at the gate i mean now fa!" Da sauri mimi tace ok ta kashe wayan tana gaya masu sultaana tazo tayi upstairs da guda ta nufa daki ta dauko Abayan ta tasaka ta yafa veil in a kanta tasauko kasa tagansu yanda ta barsu nan tace "let's go tanafa jiran mu" pausing kallon sukayi suna nufa hanyan gate inaaya ta kwance dankwalinta ta yafa shi itama inteesar wani purple veil ne ta yafa suna fita sukaga motan ya habeeb suka karasa wurin motan, suna zuwa inaaya bata jira ba ta bude front seat tana "malama ai sai a fito ko" da smiling face in sultaana tace karo tace "oww my girls" ta fito daga motan tana hugging inteesar nan inaaya ta gaida ya habeeb dake drivers seat yana sanye  da jeans and shirt sun matukar masa kyau ya amsa da faraa nan intee ba ta bude back seat ta dan zauna itama tana gaidashi ya amsa yana cewa "wannan kaman zainabu ko" frowning inteesar tayi tace "haba ya habeeb wace zainabu thought ka bar sunan nan fa it's been a year yakamata ka manta" dariya kawai yayi yana dan satan kallon wanda ke tsaye a waje ita kuma mimi tana nan tayi freezing a tsaye tunda ta ganshi ko moving da kasa yi nan suka fito motan suna mishi ban kwana bayan sun ciro trolley in sultaana daga boot in motan da wani backpack ash color, inaaya ce taje mata trolley in inteesar kuwa ta dauka backpack in sukayi hanyan gate mimi kam na biye da su ta kasa ce wa komai nan sultaana tace "oops! Na manta da sakon  Ammah a mota  da umma tace na kawo mata pls and please mimi ki dauko mani please be fast yana a front seat" kamar bazata  je ba sai taga yanda sultaana ta marairaice fuska sai ta juya ta tafi. Dariya suka sa ka su duka inteesar tace "sultaana wlh baki da sauki can't you see the tension between them da zaki ce taje" tana dariyanta tace "yess i know it's intentional". Tana zuwa kusa da motan har yayi reverse yana tafiya a hankali ta dan sa hannu alamun ya tsaya sai ya tsayar da motan a hankali take takawa har ta isa wurin motan ta bude sit in gaba taci karo da manyan idanunsa ya kafeta dasu nan da nan ta rikice ta fara stammering "errh errm uhm ina wuni ya habeeb" amsa ta yayi cikin cool but husky voice nashi yace "lafiya kalau meema ko" gyade kai tayi alaman aa a hankali ta furta  "mimi" killer smile inshi yayi mata yace "ohh ok" shiru ta danyi dan ta manta me tazo yi ma kaman wacce aka gayama wani abu sai tayi saurin cewa "sorry erm! Dama dama sultaana tace ta bar sakon Ammah I should get it for her" ohh ya fada his mouth forming an o shape yace shigo ki dauka yana baya a hankali tazauna akan seat in gaba tana mika hannunta baya ta dauko wani leda ne da sauri ta tashi ta fito tana "toh toh sai anjima" smiling kawai yayi mata ya ja motanshi nan ta tsaya tana kallon motan tana jin haushin kanta why will she have to be acting weird a gabanshi haka ta fara tafiya a hankali koda ta shiga gate bata tarar dasu ba so tasan definitely suna daki, tana shiga dakin a bakin kofa ta aje ledan su kam kaman jira sukeyi suka ci gaba da dariya inteesar nacewa "ohh mimi you've no shame me kika dade kinayi fada mana muji me ya ce maki" tana magana tana rike dariyanta sukam su sultaana da inaaya dariya kawai sukeyi inaaya ce tace "ohh my gosh don't tell us har yayi proposing this one that you're busy blushing" frowning tayi ta yi shiru dasu ta zauna kan couch ta kwantar da kanta ta lumshe ido nan sultaana itama ta fara nata "ohhh god look she has closed her eyes maybe she was reminiscing what happened! Please is my bro romantic? Please did he say the three magical words" in a teasing tone sultaana ta fada nan mimi ta tashi ta ce "i hate you guys I'm going home"  nan suka tashi sukayi engulfing inta into a group hug su duka suna fadin "habaa babe you can't go you know we love you" smiling tayi alamun ta hakura suka ci gaba da kallonsu suna dariya da raha. Ammah ce ta shigo dakin nasu ta tadda su suna kallo tace ah ahh wa nake gani kaman sultaana nan sultaana ta tashi ta rungumeta tana cewa "Ammah  inaa wuni ni ce ya hanya" lafiya qalau daughter ya mamanki ta fada  "tana lafiya tace na gaidaki harda sakon ki na turaren wuta ta bani" ledan ta dauko ta ba ammah bayan sun gama gaisawa nan ammah tace "yauwa inaaya so nake kuzo driver ya kaiku gidan ku kuce ma mamii dan Allah dan nata ke son zobon nan irin na jiya tasa ayi mishi" dan smiling inaaya tayi tasa kai a kasa tace "Ammah ai ni nayi" murmushi Ammah tayi tace "ahh to MashaaAllah ashe ma mai zobon na gidan nan sai kuje kitchen kuyi mashi kuma ku zakuyi lunch tunda ga ku har ku 4 kowa ta kama kuyi lunch inaaya kuma tayi zobo" amsa wa sukayi da toh suka taso zasu tafi kitchen sai inaaya tace "wai ni dai nasan ya naseer hates zobo ya akayi yakesha yanzu" intee ta amsa mata da "dummy! Bashi ba ya Aliyu ne" tana mentioning aliyu heart in inaaya yayi wani double flips sai tayi shiru can tace "ina yake ne ban ganshi ba" mimi ce tayi dariya tace cux you were sleeping jiya  da baffah yayi introducing nashi and besides ba da shi muka dawo daga airport ba a motan ya abby" bata sake cewa komai ba har suka karasa kitchen ita dai inaaya she was just feeling some kind of way. Ana kiran sallah laasar suka kammala girkinsu inteesar tayi fried rice dataji kayan hadi tana kamshi da coleslaw sai mimi tayi pounded da egusi soup, sultaana tayi taking charge of desserts inaaya kuma ta hada zobo tayi spicy chicken wings suka jera duka komai a dining suka koma daki don gabatar da sallah.


          Karfe biyar Ammah ta sa ahmad ya kirasu suzo aci lunch gaba daya nan suka hadu da sultana suka gaisa suna ta maganan school haka har suka isa wurin dining kowa ya ja kujera ya zauna ana jiran naseer da aliyu, naseer ne ya fara shigowa suka gaishe shi ya amsa sannan ya zauna kujeran dake kusada ahmad bayan kaman 10minutes sai ga aliyu ya shigo parlourn yana tafiyan sa a hankali har ya karaso dining in ya gaida abbah its kam inaaya freezing tayi a wurin tana jin muryan shi har ya zo ya ja kujeran dake gefenta wanda shi kadai ya rage ya zauna kamshin turarenshi ne ya daki hancin ta her heart was beating slowly like very slow rufe idanunta tayi tana dafe chest, inteesar ce ta fara gaidashi sai mimi sai sultaana, inaaya kam da kyar tayi gathering confidence inta ta ce mashi ina wuni a hankali amsa mata yayi shima ciki ciki a hankali "lafiya" ko kallon gefenta baiyi ba ita kuwa abincin ma taji ya fitan mata a rai, karar curtleries kawai kakeji kowa ya zuba abunda zaya ci inaaya kawai tura abincin takeyi  don duk tarasa me yake mata dadi muryan Ammah taji tace "inaaya to ki dauko zobon mana" to tace ta tashi ta nufa kitchen ta bude fridge in data sakashi ta dauko ta fara tafiya a hankali tana zuwa zata aje kusa da ammah sai Ammah tace "ai kai kusa da yayanku kawai" a hankali ta tako ta dawo seat inta ta aje kusa da shi zata zauna taji magananshi ciki ciki yace "pour some" cup in dake gabanta ta jawo ta juyashi ta zuba mashi ta kusa cika cup ya daga mata hannu alaman ya isa tadauka zata mika mashi yasa hannu zaya karba fingers nashi suka sauka kan hannunta mistakenly wani kaman shocking taji a hanunta jin fingers nashi kan hannunta ba shiri tasaki cup in yafadi kasa ya zube fortunately cup in bai fashe ba cux unbreakable cup ne, juyowa kowa yayi yana kallonta sorry tace sannan ta ruga kitchen ta dauko mop tazo tayi clearing mess in tayi excusing kanta ta hau sama ta shiga daki kawai ta fada kan gado tears falling from her eyes.




Hello my dear readers❤️ so it's a double update today that's for not updating frequently I just hope you'll like it💗 and please I really need your support to continue this book guys

So please please please please please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOW

I LOVE YOU ALL❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now