INAAYA 26💖

278 28 7
                                    

INAAYA💖







               Bayan sun tafi inaaya na kwance idanunta sun kumbura ga wani ciwon kai sai taji ana knocking dakinta aneesah ce ta turo kofan a hankali kallonta tayi tace "ya inaaya meya sameki naji mamii nata miki fada me kikayi" kallonta inaaya tayi ta kirkiro murmushi tace "babu komai nee" kallonta tayi da rashin yarda tace "kaii ya inaaya see your eyes fa sunyi ja sun kumbura something is wrong" Murmushi kawai tayi mata sai aneesah tace "since you're not telling me mamii na kiranki a dakinta" jiki a sanyaye inaaya ta tashi ta nufa dakin mamii tana zuwa ta iske mamii dakin ta shiga ta samu wuri ta zauna mamii nan ta fara mata magana a hankali tana mata nasiha kaman ba ita tayi fada dazu ba tana cewa "inaaya I'm only doing this not because i hate you, i am your mother dole na saka ki a hanya daidai ko da ba love marriage bane mutun yayi the name is marriage and it comprises of the same thing dole kiyi wa mijin ki biyayya hakkinshi ne yasan idan matanshi zata fita bawai hakanan ba in bar ki kiyita yawo babu izinin shi na shiga abunda bai kamata nashiga ba idan nayi haka, komi kike ganin inayi ba takura miki nake ba gaskiya ce nake gaya miki dole kisan duk wa innan kuma su daddy sunyi fixing lokacin bikin nan da 3months da kin gama exams din semestern nan zaki tare dakin ki you will have to take responsibility ba nan zaki dawwama da zama damu ba, yanzu kawai idan da kin tare sai kawai su biyo miki ku fita yawo ba da sanin shi ba dole ki gyara ki dinga hakuri da kuma biyayya" gyade ma mamii kai tayi ta bata hakuri sannan ta tashi ta nufa dakinta. Bayan inteesar ta koma gida duk bata jin dadi nan ta fara ba ammah labarin abunda ya faru harda hawayen ta "Ammah this is seriously not fair on inaaya wlh ammah bakiga yanda mamii take mata fada ba kuma ba laifinta bane she's hurting wallahi and ya aliyu shi kuma i called him" ta dunga ba Ammah labari harda shessheka kuka dafa ta Ammah tayi tace "to yi hakuri miye na kuka shi kuma aliyu bai kyauta ba" tana cikin magana saiga aliyu ya shigo sanye da jallabiya harara ya watso ma inteesar dan yaji me take gayawa Ammah yana shigowa Ammah tace "inteesar bamu wuri zamuyi magana" tana tafiya ammah ta juya kan aliyu tace "i never expect this from you aliyu itama fa yarinya nan  dole akayi mata she's hurting and har yanzu she's young sun saba su dan fita tare su hudu but tun tana gidansu ka fara takura mata kana making din ta miserable haba Aliyu marriage aside she's a younger sister ko wani kaga yana mata haka ka hanashi balle kai da kanka" sai da Ammah tayi mashi fada sannan shima yaga rashin kyautuwar abunda yayi yace ma ammah ayi hakurii sai ammah tace "ba hakuri zaka bani ba gyarawa zakayi she's your wife komi responsibility dinta na kanka aliyu tun da nace kaje bayan biki ka kara zuwa ka duba ta?" Gyade kai yayi alamun aa tace "kai kaga hakan ya dace in three days zamu koma zaka bar kasar kaida zuwa sai lokacin bikin amma baka tunanin ka dubata kuyi magana akan biki build a relationship try to understand each other ko numbern ta ka karba ka dinga kira kaji lafiyarta ko bayan ka tafi saboda responsibility dinka ce ba wai dan iyaye sun hada ku ba ka yi taking advantage of that ka wulakanta masu diya kaji tsoron Allah" jiki a sanyaye ya amsa ma ammah yace gobe zayaje ya dubo ta in Allah ya yarda.


        Wurin amare kam duk sun wani kara kyau sai cin amarci akeyi dan har zuwa yanzu babu wacce ta fara girki cikinsu sai bayan one week, aleesha ce kwance a kan sofa a parlour gidanta wanda yayi kyau komi na ciki sabo parlour dinta shades of pink ne yayi kyau da pink curtains kallo take a jikin makekiyar Tv dinta tana kallon zee World Series ne love happens take kallo kawai sai inaaya ta fado mata rai tana cewa ko ya take tun bayan biki basuyi magana ba wayanta ta jawo tayi dialing numbern inaaya har ta katse bata dauka ba

Parlour din aleesha👆👆      Sai bayan kusan 30minutes sannan aleesha taji wayanta na ringing tana dubawa taga inaaya ce ta dauka da sauri inaaya tace "hello ya leesha amarya" dariya aleesha tayi tace "uhmm kema ai naga amaryan ce ko" inaaya dai k...

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Parlour din aleesha👆👆
      Sai bayan kusan 30minutes sannan aleesha taji wayanta na ringing tana dubawa taga inaaya ce ta dauka da sauri inaaya tace "hello ya leesha amarya" dariya aleesha tayi tace "uhmm kema ai naga amaryan ce ko" inaaya dai kawai uhmm tace sai tace "Shikenan an kaiki gidan ya mubarak duk kin manta da mu yar dariya tayi tace "habaa ni na isa na manta da ku kundai manta ni ko irin kuzo ganina tunda aka gama walima" murmushi inaaya tayi tace "to idan munzo me zaki ajiye mana zaki mana girki me dadi" aleesha tace "ko ba girki ba ni babu wani girkin dana fara kuzo dai a siyo mana" inaaya tayi dariya tace "kai ya leesha to zamuzo InshaaAllahu" da jin dadi aleesha tace "yauwa Allah yasa da gaske kike bari ma nasa mimi ta tattaro mani ku day after tomorrow kuzo" murmushi inaaya tayi tace "to shikenan Allah ya kaimu" sukayi sallama aleesha ta kashe wayan sai taji karan bude kofa ta tashi ta nufa kofan mubarak ne ya shigo tayi hugging dinshi as if her life depends on him tana cewa "babe i missed you ka bar ni ni kadai tun dazu" yayi murmushin sa mai kyau yace "oww i also missed you so much sweetheart but I'm here now and for the whole day just for my baby" Murmushi tayi tana tura kanta a chest dinshi yayi dariya ya ja ta suka nufa parlour.



         

            Washegari tunda inaaya ta tashi ta sake ba laifi har parlour ta sauko sukayi fira da daddy da aneesah har kitchen ta shiga tare da ita akayi making lunch tuna spaghetti da salad sai ta hada fruit parfait da mocktails tasaka a fridge ta nufa daki tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin wani jeans da red shirt haka kawai taji tana son dressing yau din har zata fita daki taji wayan ta na kara ta duba taga inteesar ce tayi picking they talked for like 10minutes inteesar taji dadin jin muryan nata normal sai tace mata "mimi called me tace zata kiraki kema we're going to ya aleesha's house tomorrow and no going back InshaaAllah murmushi kawai inaaya tayi mata tace ok sannan ta kashe wayan ta sauka parlour kasa babu kowa mamii na sama a parlour din daddy ita da daddy aneesah kuma da twins suna karamin parlour suna game ita kuwa tayi kwanciyar ta kan kujeran parlour tana dan kallon wani movie sama sama kafin kace me bacci yayi awon gaba da ita.


           Aliyu tunda ya tashi yau jiki ba kwari yake ta abubuwan shi don yasan yau dole yaje ya ganota idan ba haka ba ammah saita mishi fada shi kuwa har ga Allah baisan me zaya ce mata ba idan yaje shiyasa duk yayi wani iri kaman wanda bayajin dadi a haka har yayi sallah zuhr ya shirya cikin wani yadi fari kal ya gama shirin ya fito ya nufa cikin gida ya tarar da ammah a parlour ya gaya mata sannan ya fito ya fada mota ya nufa gidan daddy, saboda yanda yake tafiya a hankali saida yayi 10minutes kafin ya isa yana zuwa dayake mai gadin yasanshi ya bude masa gate ya shiga da motan yayi kusan 5minutes sannan ya fito ya nufa cikin gidan yana takawa a hankali har ya isa parlourn gidan shiru yaji kaman ba kowa sai ya hangi mutun kwance a bisa kujera da alamu bacci akeyi yana kara sawa inaaya ya gani kwance ta dan takure tana bacci peacefully gashin kanta duk ya zubo saboda babu dankwali a kanta gashin nan baki wuluk sai shining yakeyi ga shi yaji kitso sai kamshi ke fita daga gashin da ido yabi gashin nata yana kallo dan kuwa gashi na daya daga cikin abubuwan dayake burgeshi a mace matsowa yayi yai squatting kusa da kujeran da take bacci fuskan ta ya kallo fayau babu komai sai long lashes dinta da full brows dinta da pink cute lips dinta tsura mata idanu yayi yana kallo a hankali ya kai hannu yana dan shafa gashin kanta abunka da light sleeper nan da nan ta bude ido ganin mutum kusa da ita yasa tayi tunanin ko aljani ne ba shiri ta fara kwalla ihu ta tashi tsaye shima aliyu tashi tsaye yayi hade da jawo ta ta fada jikansa kamshinsa yayi hitting hancin ta sai ta kasa ci gaba da ihun ta natsu tayi shiru zuciyanta sai bugawa ya keyi tana jin wani shock na bin spine dinta shima aliyu wani shock yabi jikinsa sanadiyyar hade jikin nasu da yayi da sauri ya sake ta ita kuwa da gudu ta nufa sama zuwa dakinta zuciyarta nata bugawa dum! Dum!












Heyy guys it's another update ❤️! Hope you're good and hope you're loving our couple alifat☺️💑😅
Enjoy!

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE

LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now