INAAYA 42💖

339 28 6
                                    

INAAYA💖




















Few days later**
Karfe 6 inaaya ta tashi yau saboda lectures din da take dashi 8 shiri take da sauri amma cikin natsuwa yau Tuesday ta kama 5 days da tafiyan su Aliyu inaaya couldn't help it tayi ma kanta admitting ma cewa kewan Aliyu take dan tun tafiyan su ta zata zaya kirata but shiru she has been expecting his call da wayanta yayi kara har sauri takeyi ta duba tun ranan da suka isa inteesar ta kirata sunyi waya taso ta tambayeta Aliyu amma ta kasa gashi duk abun ya dameta komi take sai ya fado mata a rai, ita ba maabociyar shan coffee ba Amma yanzu ta maidashi habit da ta tashi da safe sai ta hada ta sha kuma hakan ba kadan yake sa ta tuna da Aliyu ba, cikin sauri ta karasa shanye coffee din dake hannunta ta sauko kasa ta tarar da mamii zaune a table da twins suna breakfast cikin uniform din su na school gaishe da mamii tayi tana dan hugging din ta sai twins ma duk sukayi hugging din nata suna "good morning anty inee" da Murmushi ta amsa tana pinching cheeks din nasu sanan ta kalla mamii tace "mamii ina aneesah" mamii tace "aneesah sarkin bacci ta tashi tunda bata da school hutu takeyi sun gama BECE" Murmushi kawai inaaya tayi tace "ah dole kuwa,uhmm ni mamii bara na wuce kar nayi late lecturer din baya bari a shiga idan kayi late" mamii tace "to baki yin breakfast" tace "aa mamii na ci abincin a can" mamii tace mata "to Allah ya kiyaye" ta amsa da ameen tana fita daga gidan bakin motan Aliyu ta nufa da ya zama kaman nata tunda ita yabar ma wa saboda school, ta shiga ta tada tayi reverse ta fita daga  gidan nasu ta kama hanayan baze university 7:55 daidai ta isa har gaban department din nasu a hankali ta fito tana adjusting gyalen ta na abaya ta riko jakarta tasaka key din motan a jika da sauri sauri take tafiya tanason ta isa venue din before time taji sn kira sunan ta ko baa gaya mata ba tasan muryan waye ta juyo da fara'a tace "ihsannnn it's you how comes na riga ki yau" ihsan tayi Murmushi ta danyi hugging din ta suka gaisa sannan suka nufa class tare a sit daya suka zauna 8:00 lecturer din ya shigo ya fara lectures din nasa sai 10:30 ya gama lectures din ya basu assignment ya fita, kaman suna jira ya fita kowa ya tashi ya fara tafiya inaaya tace ma ihsan "huh! I'm so hungry Ihsan please let's go and eat something" Ihsan tace "nima fa kaman kin sani let's go" sun tashi zasu tafi aka tari gabansu dagowa inaaya tayi taga waye wannan me isa daya taresu suna dagowa su ka ci karo da fuskan saifullahi yana masu Murmushi ihsan ce ta masa murmushi tace "saifiii how far shikenan da anyi hutu ba zumunci" Murmushi yayi yace "kaii habaa ihsan ai kune kuka boye" inaaya dake tsaye ya juyo ya kalla yace "hajiya fatima ba magana" dan kakalo murmushi tayi tace "ahh saifullah ya kake ya hutu" Murmushi yayi yace "Alhamdulillah mun gode Allah, shine ko gayya babu saidai muga hotunan biki to shikenan Allah yasa Alkhairi" inaaya mamaki ma tayi ina yaga pictures sai dai ta daure tayi masa Murmushi tace "Allah sarki kuyi hakuri nagode sosai" shima Murmushi yayi suka fara tafiya da shi da su inaaya dai shiru take shi kuwa sunata faman labari da ihsan har suka isa cafeteria sannan suka rabu yabi wata hanya suka shiga suka samu wuri suka zauna inaaya tayi order din chips da kidney sauce sai chapman ita kuwa ihsan tace bata iya cin chips yanzu fried rice tayi order da chicken da chapman inaaya saboda yunwa har ta fara cin abincin ita ihsan kuwa na rike da wayanta tanaa pressing can sai wayan yayi ringing ta dauka a hankali take maganan "hello love ohhk to gani nan zuwa" sai ta kashe ta kalli inaaya da itama idanunta na a kanta tace "inee ina zuwa please" da kallo kawai inaaya ta bi ta har ta fice. Tana fita ta hango shi tsaye bakin wani mota da Murmushi a fuskan ta ta karasa wurin shima ya sakin mata Murmushi yana cewa "my baby kin ganki kuwa" blushing ihsan tayi tana cewa "no tunda ka shigo school din da ka taba koyawa I'll call you Dr Anwaar only" (ni kuwa nayi mutuwan tsaye inaso in kara tabbatar wa wai Dr anwaar na gani kuma yana kiran ihsan his baby) Murmushi yayi yace "no not acceptable I'll only answer when you say love and as it is bakiji me kikace ba school din dana taba komawa which means yanzu ba nan nake ba so banida case dasu" tayi Murmushi tace "to lets go" a tare side ba side suka nufa cafeteria din. Inaaya na zaune tana cin abincin ta hankali kwance kaman ance ta daga kai taga ihsan tare da Dr anwaar na shigowa wurin ai ina mutuwan zaune tayi tama kasa rike fork din dake hannunta ta sake shi har suka karaso wurin kujera dr anwaar yaja ma ihsan ta zauna suka yi ma juna Murmushi sannan shima ya zauna murya na rawa inaaya tace "in..in...ina kwana sir" Murmushi yayi yace "fatima you can call me anwaar and lafiya lau ya school" tace "Alhamdulillah" ya juya ya kalla ihsan a hankali yace "babe I'm hungry" Murmushi tayi tace "chill mr glutton they'll serve  you in no time" sukayi Murmushi inaaya kuwa zaune take kaman an dasa ta a wurin tama rasa me zatayi tunani ihsan and Dr anwar calling her baby she's confused ma sai taji muryan Dr anwaar yace "so fatima ansha hidiman biki Allah ya tabbatar da Alkhairi ya baku zaman lafiya" kanta a kasa tace amin wurin shiru sai ihsan da anwaar da suke fira kasa kasa har suka gama cin abincin su suka gama dama sunada class 12 suna zaune nan har 11:30 sunata fita inaaya na kallonsu 11:30 ya tashi tafiya yayi ma inaaya sallama ya tafi ihsan ta rakashi ta dawo, kallon i need explanation inaaya tayi mata amma shiru bata ce komi ba sai can inaaya tace "ihsan kinsan ina bukatan karin bayanin abunda na gani ko" Murmushi Ihsan tayi tace "ohh Dr anwaar and i are dating we love each other" dan Murmushi inaaya tayi tace "Allah sarki shine ko ki gaya mani baki ma dauke ni kawa ba" Ihsan tace "habaa inee of course you're my special kawa amma ni ai me sauki nayi ke da you got married and didn't even think of telling me saida issue dinnan ya faru nima i was hurt wlh" inaaya tace "ohh to ramawa kikayi.. haba ni ai baki gane situation dina ba amma sorry kawata so yanzu gayamun ya akayi aka fara baby baby da love dinnan ban sani ba" blushing ihsan tayi tace "hmm wlh it all started after incident dinku bayan na kira mimi nayi confirming you're married I felt bad for him but i did all I could to tell him in a polite way and consoled him from then I became like his buddy na dinga advising dinsa he became free with me ya gaya mun abunda ya sameshi na late wife dinsa ya bani tausayi sosai haka dai we became so close komai nashi yana gaya mun har yace he's thinking of taking his old job anyi mishi proposing ya koma I supported him convinced him assured him that his wife and daughter are in better place ya yarda yayi resigning daga school dinnan ya koma aikinsa a NDIC har gidan mu yake zuwa har gaishe da mum ya taba yi we became so close sosai fa one faithful day he called me and was like let's have lunch and i agreed mukaje after lunch yace he wanted to tell me something yace shi kar nayi tunanin he is a player or something yace yana son wanann yana son wannan by Allah tunda matanshi ta rasu he never looked at any girl yace yanaso mamanshi taso ta hadashi da dayawa yayi declining sai ke daya yi asking out and yanzu ya wuce he found out that kawai admiring dinki yake it's not love and he have been praying but with what he's feeling yasan Allah ne yasa you'll be his means da zaya nemo true love dinsa please i should understand him with what he's feeling if i refuse him his life will be a forever mess cux he loves me and is too attached to me that he can't leave without me, girl! I couldn't breath sosai abunki da dama the feeling is mutual dan tun ranan dana fara ganinshi i know it was love at first sight but ya nuna ke yake so shiyasa nayi consoling kai na I can't force myself on him I cried tears of joy instantly I confessed too he even proposed to me on his knees inee" ta karasa maganan tana murmushi tana nuna ma inaaya ring din dake hannunta inaaya smiling kawai takeyi tace "wow wow wow wanann kaman wani cinderella story wow I'm really so happy for you that you find love ihsan stay happy always" hugging dinta ihsan tayi tace "thanks inee and he's coming to greet dad during the weekend" addua Alkhairi inaaya tayi masu dan ba karamin dadi taji ma ihsan ba sunata magana basusan time ya wuce ba har 12 tayi da sauri suka tashi suka nufa class, karfe 1:30 lecturer din ya fita direct parking lot suka nufa kowa ya shiga mota ya nufa gidansu.









               Tun bayan sun koma Switzerland Aliyu ya cigaba da rayuwanshi hankali kwance kaman baya da wani aure dan kuwa hidimansa kawai yakeyi yaje aiki ya dawo kuma kullum sai Ammah tace masa ina inaaya yana kiranta sai ya amsa mata da eh suna waya kuma ko sau daya bai taba kiranta ba kawai dan yayi avoiding fadan Ammah, ko ba komai he missed his little sister's morning coffee duk da yana sha kullum but dole sai yayi making da kanshi and it's like akwai wani special abu a nata da yayi missing, yau yana zaune a parlour tareda Ammah saboda bayada aiki sai night suna ta fira sai Ammah tace "Aliyu dan je ka kirawo mun inteesar a dakinta" ba musu ya tashi ya nufa dakin inteesar din dan ya kirata yana zuwa bai wani tsaya knocking ba ya turo kofan ya hangota kwance rub da ciki da laptop gabanta bai kalla me take ba da laptop din yace "inteesar kizo Ammah na kiranki" skype take da inaaya kawai sai taga ta tsaya cak kaman tayi hooking kana iya hango yanda kirginta ke heaving inteesar tace "inee whats wrong" aliyu na jin abunda ta fada har ya juya zaya tafi ya juyo da sauri ya kalla screen din fuskan inaaya ya gani kwance a screen din sai fa gabansa ya buga dum! Fuskan plain saidai dan ramewar da tayi ne kaman an sa mishi gum a wurin ya tsaya yana kallo ita kuwa inteesar tashi tayi ta gyara hulan kanta ta jawo laptop din zata fita tayi attending to kiran Ammah kawai sai taga mutum tsaye dan ta zata ya tafi tace "ya Aliyu ohh sorry gani nan zuwa fa" da sauri ya duke kai yana sosawa ya fice a dakin dan Murmushi inteesar tayi dan ta gane screen din ta yake kallo ta kalla inaaya tace "ke malama lafiya kaman kinyi hooking ko motsi bakiyi to idan ma mijin naki kike ma wa ya tafi tana magana tana tafiya har ta isa parlour tazauna kusa a Ammah dake zaune a three seater aliyu kuma kasa a gefenta inaaya tayi saurin cewa "intee i need to go now we'll talk later" kafin ta kashe inteesar tace "noo ga Ammah" inaaya gani tayi fuskan inteesar ta dauke sai Ammah da tayi appearing a screen din Ta gaishe ta sukayi yar fira sannan takashe kafin inteesar tayi wani move dan taga take takenta tana kashewa ta rufe laptop din ta kwanta a kan gado tana dafe kan ta zuciyanta sai bugawa take deep muryan Aliyu nayi mata yawo a kunne da yace "inteesar kizo Ammah na kira" hannu tasa ta rufe kunnuwanta ko zata bar ji amma ina kaman an kara, shaking kanta ta fara yi hawaye na zirarowa a idanunta kuka tayi bana wasa ba har la'asar tayi sannan ta tashi tayi sallah ta dunga addua sannan taji sauki a ranta amma idanun nata sunyi ja mamii ce ta shigo dakin ta ganta zaune a kan prayer mata da sauri ta karasa tace "subhanallah inaaya meya samu idanunki" dan kakalo Murmushi tayi tace "mamii kinga dama kaina ne ke ciwo fa" mamii cikin kulawa tace "too! Sannu ko in kira Daddynki ko said mu je asibiti" tace "aa mamii danayi bacci shikenan" kallon tuhuma mamii tayi mata tace "inaaya bakisan cin abinci duk kin rame gashi kullum idanunki suyi ja kice mun ciwon kai ke! Anya ba ciki ne dake ba" duk da yanda take jin maganan mamii na ciki bai hana ta jin kunyan maganan mamii ba tace "mamii ni ciki kuma" mamii tace "ehh ciki a kinsan me nake nufi" tace "wlh mamii Aa kawai ciwon kai ne" mamii ba dan ta yarda ba haka ta kyaleta tasa aka kawo mata abinci da magani tasata dole taci sannan ta sha ta kwanta har magrib yayi tayi sallah ta sauka kasa sukayi having dan family time da daddy da ya sa'id dasu aneesah da mamii karfe 10 ta shiga daki ta kwanta tana ta tunani har bacci ya dauketa.















Hello beautiful people! How're all?
Wow! Wow! So dr anwaar and Ihsan are now couples ohh god they're so cute🥺❤️ And our inaaya what is wrong with her with all the crying 😢 ya aliyu is not being fair at all don't you think😏, and mamii think we are preggy😂 why am I finding this funny💔 shaa i want to hear your views and future predictions please

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE


LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now