INAAYA💖
Saidai sukayi 2hours transit a egypt before suka shiga jirgi again to nigeria throughout flight din nasu inaaya was quiet baifi 3-4 words ta fada ba duk bayan few minutes da mimi ta kalleta zata ga tears na bin idanunta a hankali sai tayi sauri ta goge, sosai mimi felt for her saboda tasan what she's going through so she'll just pat her on the back and say sorry har sukayi landing, dama already Abbah ya kira daddy da baffah ya sanar dasu so they were expecting them suna a airport din, a hankali suke taka staircase din jirgin inaaya wata doguwan ajiyan zuciya ta saki da tayi sighting family din nasu duk da basu ganta ba she quickly brought out her shades ta saka to avoid stares and questions a hankali tace ma mimi "they're over there" mimi ma tana daga kai ta hangosu Murmushi tayi ta kama hannu inaaya suka karasa a wurin murna sosai family din sukayi khady ta yi hugging din su biyun a tare tana cewa "god! I have to admit i miss you guys" dan Murmushi suka yi sukayi hugging iyayen nasu ma suka gaishesu sannan sukayi getting luggage dinsu akayi loading a mota suka nufa gidan baffah inda ummi tace she have made their favorite to dole suje suci inaaya dai bata so ba cux she want to go home and be alone but ba yanda ta iya saida suka je gidan and ate throughout stay din nasu inaaya taki ta cire shades dinta and surprisingly babu wanda yace ta cire da zasu tafi sukayi hugging juna ita da mimi har mimi nace mata "take care see you soon" suka kama hanyan gida she was silent in the car har suka isa twins nata jin dadi suna tsalle they were so happy mamii tace "beebies can you leave ya inaaya to rest she's tired after that you can gist her" gyade ma mamii kai sukayi direct daki inaaya tayi taganshi yasha gyara bata wani bata lokaci ba she removed her clothes ta daura towel ta shiga bathroom hot bath tayo sannan ta fito still idan kaga idanunta sai sun baka tsoro jajjawur sosai zaune take a gaban dressing mirror tana rubbing mai a jikinta taji an turo kofan dakin dagowa tayi taga mamii tsaye sai taga ta zare ido kuma tace "subhanallah miyasa idanunki sukayi haka" kasa tayi da kai tayi kawai Mamii karaso ciki tayi tace "fatima I'm talking to you" wasu sabbim hawaye taji na zubo mata she couldn't help it tashi tayi tayi hugging mamii sosai letting her tears fall freely mamii taji tausayin yar tata sosai saboda jiya da dare Ammah ta kira ta sunyi magana but sai tayi masking bata nuna mata ba lallashin ta tayi tace "habaa fatima must you cry over everything ke fa ba yarinya bace kinga kin tada ma Ammah hankali ba dadi hakan marriage is just that way that is the hakuri you hear everyone saying ba wai da slight abu ya faru ba kiyita kuka ki saka mutane feeling bad" shiru inaaya tayi tana sauraren mamii dan fada tayi mata ta lallasheta akan tayi shiru and get some rest before that ta kira Ammah tace sun iso lafiya kai kawai ta gyade mata sannan mamii ta fita daga dakin, closet dinta ta nufa ta ciro wani riga comfortable one ta saka ta wuce ta kwanta on the bed tayi dialing number din inteesar ta kira she picked sukayi magana sannan ta kashe ta kira Ammah ta gaisheta tace sun iso lafiya Ammah ta kara bata hakuri sannan ta kashe wayan ta ajiye a side dinta, she closed her eyes words din Aliyu kawai suka fara ringing a eyes dinta she used her hands to close her ears hawaye na sauko mata.
Aliyu sai 1o ya bar wurin aiki baiyi bacci sosai ba jiya saboda call dinshi koda ya dawo gida he was so tired ya kusa 15minutes a mota sannan ya fito direct dakin naseer ya nufa yayi wanka yasa jallabiya sannan ya kwanta bacci sai 2 ya tashi yayi alwala yayi sallah yana zaune a kan prayer mat din nasa sai ya shiga deep tunani he was thinking kamar he was being harsh on the girl he recalled her words she wasn't trying to do anything he accused her of sai yaji ba dadi he was wrong his anger got the best of him yanata tunani haka dai sai ya tashi ya fito da niyyar yaje ya gaida Ammah and check up on her in his room to kinda say sorry parlour yaje nan ya tarar da Ammah da Ahmad zaune a gefenta kusa da Ammah yaje ya zauna a kasa ya gaisheta she answered him dryly ko ya aiki bata tambaye sa ba so unlike her shiru ya biyo baya ya kasa cewa komai Ammah ta tashi ta bar wurin tayi hanyan dakinta da ido kawai Aliyu ya bita yana mamakin ko wani abu ya mata da wannan tunanin ya tashi ya nufa wurin dining table he was so hungry but kadan yaci abincin sannan ya nufa dakinsa, yana shiga yaganshi gyare tsab! He looked around babu kayan inaaya yayi mamaki sai yayi tunanin ko she took them back to inteesar's room nan ya zauna yana feeling bad for his actions atleast she's his younger sister he shouldn't have yana tunanin nan kawai ya tashi ya yi hanyan dakin inteesar baima san me zayace ba ya kaishi dakin idan yaje but he just need to say sorry yana zuwa ya dade a kofan dakin kafin yayi knocking inteesar da take kwance ta tashi wondering waye ke knocking ta bude kawai taga ya Aliyu tsaye she felt like hitting him kawai tace "ina wuni" ya amsa mata sai shiru ya biyo baya da yaga dai ba alamun magana zatayi ba sai yace "uh.uhmm where is fatima" wani irin haushi inteesar taji she wanted to say "inda ka ajiye ta" so bad but she couldn't ta daure fuska tace "they've left" mamaki ya kamashi if he can recall they still have a month before su tafi as Abbah told him yace "left? To where" wannan karon inteesar couldn't hold herself tayi rolling idanu tace "where to? Nigeria of course" tana gama fadan haka ta juya ta koma cikin dakinta Aliyu kuwa kaman an dasa shi a nan what happened ba dai she told them what happened ba is that why Yaga Ammah is angry dafe kai yayi ya wuce dakinsa yana shiga kawai a kujeran ya fada ya zauna his mind drifted back to what happened that night and his harsh words on her his anger got the best of him dan siririn tsaki yayi yana dafe kai.