INAAYA💖
Karfe 5:30 daidai inaaya ta farka daga bacci sound din alarm din nata ya tasheta ta manta ma a inda take sai da ta kare wa dakin kallo sannan realization yayi hitting dinta tana juyawa taga Aliyu a kwance gefenta yana bacci peacefully fuskansa ta kallo for few minutes kafin tayi sauri ta juyar da kanta a hankali ta tashi ta sauka da kafafunta kasa tayi hanyan wani kofa da she is sure bathroom ne ta tura kofan a hankali ta shiga wani makekin bathroom ne da jacuzzi a ciki karasa tayi a hankali gaban wash hand basin inda keda mirror saida ta dan kalla kanta briefly a mirror din sannan ta yi abunda zatayi ta dauro alwala ta fito hijab din data je dashi tasa ta kabbara sallah saida tayi nafila sannan tayi asubah daidai ta sallame Aliyu ta farka daga bacci suna hada ido ya sakan mata dan Murmushinsa me kyau da yasa ta having goosebumps tayi kasa da kai tace "ina kwana" ya amsa mata "lafiya sis antashi lafiya" tace "lafiya lau" shima shiga yayi ya dauro alwala ya fito ya gabatar da sallah tasa inaaya har lokacin tana zaune tana karanto adhkar dinta shima Aliyu zaune yayi bayan ya idar yana karanto adhkar dinsa da ya gama ya duba yaga har 6 tayi ba bata lokaci ya shiga bathroom din bayan ya rage kayan jikinsa ya daura bathrobe da niyyan yin wanka dan 7 zaya tafi aiki inaaya kuwa zaune take kaman an dasa ta a wurin har Aliyu ya gama abunda zayayi ya fito ya shiga closet dinsa domin yin shiri tashi inaaya tayi sum sum kaman munafuka ta bar dakin zata nufa dakin inteesar lokacin haske ya fito 6:30 ya wuce tana wucewa ta kitchen taga stella a tsaye tana hada breakfast dan tsayawa tayi few minutes sai kawai ta samu kanta da shiga kitchen din stella na ganinta ta duka har kasa ta gaisheta inaaya tayi saurin cewa "no please don't mind" tace "what are you doing" tace "I'm making waffles for breakfast and ma'am said I should make breakfast for small daddy before 7 because he'll be going out early" da mamaki inaaya tace "small daddy?" Stella tace "yess ma I don't know his name that doctor" sai lokacin inaaya ta gano Aliyu take nufi sai tace "ohhk what did she told you to make?" Stella tace "she said i should fry sausages and omelette for him with grilled tomato and banana muffin i made last night and also tangerines and plombs then his coffee" kada kai inaaya tayi tace "I'll make it just cut the plums for me and arrange them in one plate with the tangerines make sure you peel the back" ansa wa tayi da to ita kuwa inaaya ta nufa wurin fridge ta ciro sausage tasa frying pan a gas cooker tasaka mai yayi zafi tasa sausages din ciki ta soya sannan a wani frying daban tayi mashi spanish omelette da butter kadan tayi frying ta gama tasa a kan plate daya da omelette din da sausages ta dan raba duk daya biyu sai grilled tomato ta ajiye a side ta juyo zata hada coffee din taga stella ta gama arranging fruits din tace "take the muffin out stella and a tray and cutlery" ta amsa mata da "yess ma" ita kuwa ta nufa wurin coffee maker ta hada masa coffee din nasa yanda yakeso ta gama ta jera komai kan wani wooden tray bayan ta dora table mat akai sannan ta dauka tayi hanyan dakin. A hankali ta tura kofan dakin bayan aliyu ta hango yana tsaye all dressed up kasa tayi da kanta takarasa gabansa inda wani dan stool yake ta ajiye a kai a hankali tayi muttering "breakfast" shi Aliyu he was shocked ma ya rasa me zaya cemata he thought tafiya tayi wurinsu inteesar ashe breakfast taje hada mishi da wannan tunanin yayi Murmushi har ta wuce zata tafi da sauri yasa hannu ya riko hannun nata wasu butterflies suka fara mata yawo a ciki zuciyanta na bugawa baya ya dawo da ita saitinsa sannan yasa hannu ya dauka coffee din yace "sis I missed your coffee so much so, thanks alot I really appreciate you shouldn't have bother your self" dan Murmushi itama tayi inaaya sai ya saki hannun nata he was already getting late coffee din ya fara sha before digging into sausages din da omelette ba karya omelette din ya mishi dadi ba kadan ya sharp sharp ya gama ci he ate the muffin sai ya tashi ya dauka coat dinsa fara da plate din fruits din a hannunsa yace "thanks again I'm running late idan Ammah ta tashi tell her natafi office but I'll be back early" bai jira cewarta ba ya fice da sauri abunsa bin bayanshi tayi da kallo daya fita hannunta ta kalla a hankali words din suka fara mata ringing a kai "sis I missed your coffee so much" ba kadan ba taji dadin kalaman she couldn't help it but smile ta kasa rufe baki ta dauke sauran plate din ta kaisu kitchen instead of ta tafi dakin inteesar da tayi niya sai ta samu kanta da komawa dakin sweatshirt din daya cire na kan bed bai sa laundry ba tasamu kanta da dauka tana sniffing kamshinsa daya cika rigan da rigan a hannunta haka ta kwanta taja duvet ta rufe jikinta har lokacin rigan a hannunta she hug the shirt so tight kamshinsa na ratsa mata kai with butterflies in her stomach and smile on her face haka bacci yayi awon gaba da ita. A cikin bacci inaaya taji ana janye mata duvet da sound din dariya a hankali ta bude idanunta inteesar ce ke jan duvet din mimi kuwa na zaune a kan gadon sai dariya takeyi kallon inteesar inaaya tayi tace "habaa mana intee miye haka" dariya inteesar tayi tace "eh ba dole bacci ya maki dadi ba kin yi hugging rigan mijinki kaman your life depends on it miss him already?" ta fada tana dage mata gira daya sai lokacin inaaya ta tuna da rigan nashi ba shiri ta tashi tana erm erm ta ma rasa me zata ce mimi tace "kaii sultaana needs to hear this" tana dariya, tsaki inaaya tayi tace "kun cika sa ido da fassara fa" wayanta ta jawo taga 11 tayi already saukowa tayi ta nufa wurin kayanta and took her towel and toiletries ta yi hanyan toilet tana sharesu sai dariya suke mata suna tsokana ta shiga tayi kusan 20minutes sannan ta fito still suna a dakin wannan karin sun kira sultaana ta facetime ana bata labari sunata dariya har ta gama shirinta tsab! Tace "idan kun gama gulman sai ku fito" dariya sukayita yi sukayi sallama da sultaana suka bi bayanta zuwa dining suka tarar da Ammah zaune tana breakfast dinta hankali kwance suka gaisheta suma suka fara ci. Wurin karfe 2 bayan sunyi sallah suka koma dakin inteesar suka fara kallo har time din asr yayi sukayi sallah suka ci gaba da kallonsu har dare yayi haka ranan passed in a blur dare yayi sukayi bacci.
A month and weeks have passed da zuwansu switzeland sun fita exploring gari sosai they're having so much fun kaman basu taba samu obstacle a rayuwa ba mimi zuwa yanzu ta fara mantawa da Habeeb saidai time to time take tunosa, tayi gaining jikinta wannan ramar ta bar jikinta wurin su inaaya kuwa baa magana saboda wani shiri ne me tsanani ya shiga tsakaninta da Aliyu zuwa yanzu she have agreed that zuciyanta ya kamu da son mijin nata but she's trying not to show it kawai dai tana maidashi kaman he's a dear brother to her yanda yake addressing dinta as sister lafiya lau take magana dashi yanzu bata tsoro shima ya sake mata komai yana tafiya daidai kullum da safe yanzu ta maidashi responsibility dinta saita hada masa breakfast and surprisingly he's enjoying it, shakuwa inteesar kuwa da ya sa'id sai abunda yayi gaba dan ita yanzu mantawa ma take ba dating suke ba dan yanda sukeyi ma juna kaman boyfriend/girlfriend and she's enjoying it, bangaren sultaana kuwa abun har mamaki yake bata amma bata gaya ma su inaaya ba kusan kullum sai ya abby ya kirata tun tana feeling awkward har tazo ta dan fara sabawa da company dinsa, ihsan kuwa har anzo neman aure itada babee(dr anwar) lol, haka dai rayuwa ke tafiya ga bikinsu khady da haneefa sai matsowa yakeyi sun fara shirin su. Yau inaaya late ta tashi daga bacci saboda it's her TOM she's moody and having cramps too daurewa kawai takeyi bata tashi sallah ba lokacin da ta tashi Aliyu na bathroom da sauri ta fito daga dakin ta nufa kitchen tana saurin hado masa coffee ta kai dakin daidai fitowansa dan Murmushi tayi mata itama ta mayar masa tanacewa "good morning yaya A" yace "morning sis kin tashi lafiya" tace "Alhamdulillah but late here's your coffee let me make you easy something to eat" dan Murmushi yayi mata yana gyade kai ya karba coffee din a hannunsa ita kuwa ta fita ta koma kitchen tana tsaye for two minutes tana tunani mezatayi sai idea ta fado mata cikin 10minutes ta gama dafa masa noodles with cheese a ciki ta hada a tray da fruits ta yanka ta nufa dakin kan stool ta ajiye masa ta zauna kan couch tana jira ya fito, cikin shirinsa ya fito tsab! Ya kalla inaaya yace "sis sannu thanks alot" she gave him a warm smile ya zauna da niyyan breakfast din abunda ya gani ne yasa zuciyanshi bugawa dum! It's been a very long time when he last saw noodles haka ya daure ya dauka fork din dan bayaso effort dinta ya tafi hakanan taji ba dadi fork din ya saka ya dibo kawai yaga how sticky it is alamun akwai cheese a cikin nan da nan idanunsa suka kada sukayi jajjawur zuciyansa sai duka take da karfi ba shiri ya tashi ya ja tray din ya watsar dashi komai ya zube inaaya was shocked lafiya he was just smiling yanzu kuma ya watsar da komai tashi tayi da sauri ta karasa gabansa tana "ya Aliyu what's wrong" juyowan da zayayi taga yanda idanunsa sukayi ya bata tsoro har baya taja juyawa kawai yayi yaja coat dinsa ya fice daga dakin direct inaaya kuwa a tsorace tabi bayansa da kallo har ya fice kaman an daura mata dutse a zuciyanta haka take wani kuka mai cin rai ta fashe dashi tana tunanin me tayi nasa da ransa ya baci sosai ko baya son noodles haka tasha kukanta kaman karamar yarinya sannan ta tashi ta fara clearing mess din wurin jiki duk ba kwari ta gama ta shiga bathroom and took her bath ta fito ta gama shirinta duk jiki ba kwari ta koma ta kwanta duk bata jin dadi kaman wani abu ya sameta tana tunanin wannan wace irin rayuwa ce is it a crime to love a person so much hawaye na ta silalo mata tana gogewa amma sai kara yawa sukeyi har bacci barawo yayi gaba da ita.
Hello loves❤️ so how're you all! Hmm! Allah sarki our inaaya have already accept the fact that she's in love but why is Aliyu making us suffer what is wrong with noodles and cheese😫 PS: I need motivation please😫
Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARELOTS OF LOVE❤️🔐