INAAYA💖
Suna zaune a daki suna ta fira kadan kadan wanda duk yawancin fira sultaana da mimi ne keyi sai wayan mimi yayi kara taga inteesar ke kiranta nan ta dauka inteesar ta tambayeta ya sun gama komai mimi ta shaida mata eh har dinki sun bada zata tura mata pictures din fabrics din sai inteesar tace "guess what" mimi tace "ohh you know i am terrible at guessing" inteesar tace kedai guess" sai mimi tayi rolling idanu tace "fiiine ya sa'id asked you out?" Tsaki inteesar tayi su inaaya da sultaana suka fashe da dariya "mtsww ke mimz kinada matsala noo ba haka ba ya khady ta kirani tace komai is going as planned" ihu mimi tasa "woooooooooooo are you for real wow this is like the best thing I've heard today wow gaskiya kin iya shawara" sultaana da inaaya da suka matsu ta gama wayan suji me ke faruwa suka gama maganan su mimi ta kashe waya inaaya tace "meya faru" mimi tace "uhhmm no babu komai fa chill wani turban ne da muke ta nema inteesar tace ta samo mana dama ita ta bada shawaran mu musaka turban din ba head din anko ba" inaaya tace "turban kike ma jin dadin nan you're sick wlh" ita kuwa sultaana dariya tayi saboda ta dago da abunda ke faruwa. Sai bayan la'asar sunyi sallah sannan suka bar gidansu inaaya ya habeeb ne ya dauke su suka nufa gida, inaaya ta dawo parlour tare da mamii da yagana suna dan fira kadan kadan har yamma yayi lokacin evening session dinsu na gyaran jiki hakanan dai inaaya take yi ba dan taso ba tana ta dan bata rai har aka gama.
Can da dare wurin karfe 9 inaaya har ta kwanta amma ba bacci takeba tanata tunane tunane taji ringing din wayan ta ihsan ke kira da bazata dauka ba har ya kusa katsewa ta dauka cikin sanyayar muryanta tace "hello" Ihsan ma a hankali tace "hello inaaya ya kk ya gida da su mami" inaaya tace "lafiya qalau Alhamdulillah kefa?" Itama ta amsa da lafiya sai shiru ya biyo baya na yan wasu seconds sai kuma ihsan tace "look inee I'm sorry I misunderstood you abun ne is confusing ko wa kika cewa you're married bazaya yarda ba and sorry for that please forgive your dumb friend" dan Murmushi inaaya tayi "come on Ihsan you're not dumb kawai kina komai ne for me and I appreciate you i am not angry i totally understand you" ihsan tayi chuckling tace "yauwa ko kefa we are cool yeah?" Inaaya tayi dariya tace "we are always cool ai uhmm by the way how is Dr anwaar i feel terrible for hurting him so bad" Ihsan ta saki ajiyar zuciya tace "uhmm he's not so good but Alhamdulillah na gaya masa and he understood so it's ok" inaaya tace "ohhk then that's good" sai ihsan tace "no mrs aliyu geidam nothing is good so at first ma meyasa ki kikayi tunanin kin gaya mun you're married when were you planning on telling me ko kuwa baki gaya mun and second your wedding is taking place in two months shima baki gaya mun ba gaskiya i feel hurt ko inviting dina bikin ba ayi" inaaya tace "habaa Ihsan kinsan bazanki inviting dinki ba ko sorry kawai the thing is too much please accept my apology" Murmushi Ihsan tayi tace "don't worry I understand you Allah ya kaimu biki can't wait woooow!" Smiling kawai inaaya tayi mata tace sai sun hadu school Monday sukayi sallama da juna ta kashe wayan ta saki wani sigh of relief sai ta kunna data dinta ta shiga whatsapp taga inteesar tayi adding dinta a wani group mai suna FA20..LOVE STORY shiga group din tayi taga wa inda suke ciki taga mimi,sultaana,ihsan,inteesar sai ita inaaya sai lateefa(secondary school mate din su inaaya),yumnerh(inaaya's maternal cousin),rufaidah(mimi's maternal cousin and inaaya's friend), khaleesat(secondary school mate), sadiya and sabeeha(twins and inteesar's maternal cousins also inaaya's friends) su 11 a group din iya kan su kenan bridesmaid saboda inaaya bata san tar kacen kawaye messages ta fara gani suna shigowa group din
Inteesar~hello babes what's going on
Mimi~ intee what is the group name again babu ruwaana idan inaaya ta gani
Inteesar~ hahhahhhhh you want me to write hate story abii
Mimi~LOL noo fa
Sultaana~ hello intee and inlaw *wink
Mimi~mtsww abeg hold it😂
Inteesar~sultaanassssss how far
Sultaana ~fine inteee
Mimi I'll report you now and you know where
Lateefa~assalamu alaikum group members hope you're all good I only know 4 people in this group mimi,sultaana,khaleesat and inaaya please who is getting married this seems like a bridesmaids group
Sultaana~wa alaika salaam lateee it's been lonnng and it's inaaya that's going to get married
Lateefa~whaaaaat😳 inaaaya ewooo🙆♀️ wait sultaana is it the inaaya I know as in fatima inaaya the no nonsense inaaya the hard girl the no love in my dictionary inaaya
Mimi~ LMAO😂😂😂😂 ohh lateee must you mention everything😅 she's the one the fatima inaaya you know
Inteesar~ohhk this is funny😂😂😂
Khaleesat~ hello everyone please am I dreaming naga kaman ana cewa inaaya and marriage
Mimi~ khaleesat please better wake up oo it's no dream😂
Khaleesat~ ahhh🙆♀️ please let me go and tell my daddy to get me married too tunda har inaaya zatayi the team no love inaaya
Sultaana~ haaa'an latee and khaleesat don't finish inaaya oo things do change mana😅
Lateefa~gaskiya na yarda things change wow MashaaAllah inaaya i am so happy for Allah yasa Alkhairi
Khaleesat~yesso things do change sosai ma i'm also so happy for you inee Allah ya tabbatar da Alkhairi
Sultaana~Amiiiin
Mimi~Amiiin
Inteesar~Ameen
Mimi~so guys ga picture din asoebe nan na tura muku you'll just pay and collect your thing it's fabric and atamfa da head a ciki
Lateefa~wow yayi kyau sosai when is the wedding date exactly
Mimi~ 27th July
Khaleesat~wow wow wow this thing too fine let grab mine da wuri
Yumnerh~heyy babes hope you're all good kaii gaskiya yayi kyau wa za ayi wa sending kudin
Mimi~you can send me sai na ba wa matan and collect it for you guys
Rufaidah~ Salam kaiii! Gaskiya kun iya fitar da anko yayi kyau sosai
Sultaana~yesso and ni na fitar😅😅
Mimi~lieeee
Sabeeha~ Assalamu alaikum beautiful people kuna lafiya! Iyyeh this anko fine oo har na ga style din da zana yi
Mimi~😂😂kaii beeha
Sadiya~ knock knock! Kaii naga wani fiiiine fabric a nan omg! Ya hadu
Inteesar~kaii sai hyping ankon kuke ni baimun kyau ba tunda ba ni na zaba ba😂😂😂
Mimi~jealousy
Inaaya~yeen yeen yeen yeen yeen kowace🙄
Lateefa~amaryaaaaaaaaaaa
Inaaya~ehh naam ango
Lateefa~you'll never change😂😂😂💔💔💔💔💔
Khaleesat~Amarya ta ango😂😂
Inaaya~khaleesat🙄.....Inteesar ke kuma it's me and you today wuce private muje
Inteesar~habaa mana tawa😂😂😂😂😂😂😂😂😃
Inaaya~ki bar yaudaran nan ma fa
Inteesar~naji😂😂😂😂😂 nasan maganinki ai call me on video call muyi maganan😅
Inaaya~wicked soul👊🏻👊🏻
Inteesar~😂😂💔💔
Inaaya~goodnight ladies mu kwana lafiya
Mimi~niiight
Khaleesat~bye amaryaaaa
Lateefah~aurevoir
Haka ta karanta messages din ta kashe data din zata kwanta taji karan text message daga aleena taga numbern Aliyu ta tura mata sai tayi mata typing thanks tazo zatayi saving numbern ta rasa me zata saka kawai tasa ya aliyu tayi saving ta ajiye wayan ta kwanta bata jima sosai ba bacci ya dauketa