INAAYA 50💖

362 30 5
                                    

INAAYA💖






Sai 5:20pm time din nigeria jirginsu yayi landing a kloten Airport, zurich a time dinsu it was 6:20pm jirgin nasu yayi landing suna cikin saukowa ne inaaya tayi spotting inteesar sanye wani jeans da black hood black tasa hula a kanta da boots black Murmushi inaaya tayi tana spotting dinta tace "mimz can you see intee" da excitement a muryan ta ita kuwa mimi bata ma jita ma dan she was lost in her own thoughts saida ta tabo ta sannan tace "ohh sorry you said" kada kai kawai tayi tana tausayinta ta nuna mata inteesar mimi nan da nan ta kakalo Murmushi suna karasa saukowa inteesar da gudunta tayi hugging dinsu tana cewa "my lovesssss how i missed you" harda dan guntun hawayenta na farin ciki inaaya tace "kaiii zainabuu don't kill us kina ganin we're tired" dariya kawai tayi ta sakesu bayanta suka ji muryan ahmad yana cewa "anty inaaya ina wuni anzo lafiya" dariya mimi da inteesar sukayi inaaya kuwa ta hadiye rai tana hararanshi suka gama gaisawansu luggage dinsu suka dauka akayi loading a booth din motan suka shiga suka kama hanyan gidan nasu ahmad na driving sai inteesar a gaba sai inaaya da mimi a baya suna tafe suna labari wanda mimi ba sosai takeyi  ba har suka isa gida suna shiga cikin gidan Ammah suka tarar a zaune da Murmushi a fuskanta ta taso tana "oyoyo ga yarana yau" dan hugging dinta sukayi tayi murnar ganinsu sosai tace "nasan kun gaji you guys should freshen up ku dawo na hada maku delish specially for you" duk sukayi dariya mimi tace "kaii Ammahn mu Allah ya bar mana ke" duk sukayi dariya suka nufa dakin inteesar suna shiga tace "taaa-daa babies here is my room" inaaya tace "eww ta ina mutun zaya iya kwana a dakin nan pink da purple kaman doll house kaii haba intee" inteesar tace "uhh malama ni dama wayace dakina zaki kwana balle ki mun wulakancin nan kinada dakin miji komi navy blue ai kinga bakida case kar a takura mun ni dai pink nakeso" mimi ta fara dariya genuine one wanda ta dade batayi irinshi ba ta jima tanayi inaaya kallonta take tana Murmushi tama manta da maganan intee dan ta dade bata ga mimi na dariya haka ba sai da tayi me isanta sannan tace "intee wallahi bakida dama sai yanzu naji ma nayi missing dinki sosai kaii inaa ma sultaana na nan" inteesar tayi dariya dan taji dadin change dinta data gani inaaya tace "ku kuka sani kuma nan din zani kwana a hanani na gani, bani wayanki ma na kira sultaana ni kam" murmusa wa sukayi inteesar ta jawo wayanta ta mika ma inaaya saida suka kira sultaana suka sha surutu taji dadi sosai ba kadan ba jin muryan mimi tana magana tana dariya suka gama suka kashe sannan mimi ta fara shiga toilet tayi wanka ta fito sannan inaaya ta shiga tana zaune stellla wata house maid dinsu ta shigo da luggage dinta sai inteesar tace "where's the other luggage stella" kallonta stella tayi a hankali tace "ma'am said I should take it to small daddy's room" inteesar batace komai ba stella sum sum ta fita suka hada ido da mimi suka fashe da dariya ta tashi ta bude trolley dinta wani wando skin tight black ta ciro da wata crop top white sai ta dauko long gray hood ta wuce knee dinta ta saka tasa hulan sanyi saboda sanyi ta saka ta saka socks a kafanta lokacin inaaya ta fito daga wanka saida tayi drying sannan tace "mimz ina luggage din nawa ko naki kawai kikace a kawo" yar dariya kawai tayi kadan sai inteesar tace "uhmm inee Ammah ce fa tasa aka kai shi dakin ya Aliyu" dum! Dum! Gabanta ya buga numfashinta na fita da sauri sauri kallon inteesar tayi kaman zata fashe da kuka intee tace "sorry bansan ya zanyi ba just go to the room and get ready besides yana aiki ma baya nan" inaaya tayi zaune ta rasa ya zatayi saida tayi kusan 20minutes tace ma intee "please zo ki rakani to" gyade mata kai kawai inteesar  tayi ta tashi inaaya tabi bayanta sum sum da dogon hijab jikinta har suka isa dakin wanda sai kabi wani corridor sai wani dan parlour sai dakin kaman wani part daban amma duk cikin wuri daya ne dakin babba ne sosai da wani turkey bed navy blue kana shiga dakin zakaji yanata kamshin Aliyu spotting kayanta tayi sai ta kara da sauri ta bude ta dauka kayan da zata saka har da night wears tana sauri suka fito inteesar dai har dariya ta kusa yi mata suka koma daki ta shirya tasa long hood itama saboda sanyi sannan suka fito duk gaba daya Ammah na hango su tayi Murmushi tace "yauwa yanmata na sun fito kenan to muje ko muci abinci tunda bama iya jiran abbahnku da Aliyun sai sukai 10 sannan su dawo" ita dai inaaya fa ance aliyu sai gabanta ya buga dum! After months is she even ready to see him again suka karasa dining sukaci abinci in silence karan spoons kawai kake ji suka gama sukayi moving to parlour nan suka dan fara fira Ammah na tambayan su ya kowa da kowa sanan ta kalla mimi in a serious tone tace "mimi ji fa yanda kika rame miye haka kikeyi" kasa tayi da kanta batada abun cewa Ammah ta ci gaba "naji duk abunda ya faru mimi but amma hakan ba shi zayasa ki maida kanki haka ba kin wani rame kinsa umminki damuwa ko yanzu bayan isowanku duk nayi waya dasu suna tambayan kun iso lafiya she was worried tana tambayan kinci abinci" duk kan mimi na kasa ammah taci gaba da magana "haba mimi you're better than that you of all people ace ki zauna namiji ya saki kuka kinga ya samu daman sanin weak point dinki kenan to sai ma me idan yace baya sanki dama tun farko ai ba ke kikace kina sonsa ba shi yace tunda kuma yace bayaso sai ki kyalesa so be it in baya so millions nason ki kinada kyau,hankali,natsuwa,kokari,ilimin addini duka shi yayi asara yess nasan dole it'll hurt you but dole ki zama strong ki yi masking pain din naku kuma ma meya hadaku" mimi da tun bayan incident dinta bata yi maganan da kowa ba taji wasu tears masu zafi na zubo mata wani matsanancin kuka ya kwace mata jin tambayan da Ammah tayi mata hugging ammah tayi dake gefenta ta fara kuka ammah sosai taji tausayinta saidai ta dunga patting bayan nata har tayi shiru kusan 10minutes da yin shiru tace "Ammah nothing happened komi was fine kawai all of the sudden komai ya canza" nan ta shiga ba Ammah labarin komi daya fara kan ruks har zuwa sanda Habeeb yace mata baya sonta bata taba ba kowa labarin ba sai yau and sai taji kaman an rage mata zafin da takeji a zuciyanta wani sigh Ammah tayi tace "hmm my girl you're better than that ki kwantar da hankalinki ba namiji bane he'll surely come around kima kulle chapter dinshi kiyi wuri ki ajiye sa duk sanda ya nemi ya dawo ki bashi taste of his own medicine sannan ya gane we'll teach him a lesson" sukayi dariya su duka harda mimi yaran are so close with Ammah they can share everything with her ko bazasu iya da iyayen su mata ba with Ammah they can saboda yanda takeyi masu sun saba sosai ba kamar inaaya, yanzu dai kawai ta rage ne saboda kunyanta takeji tun bayan aurensu da Aliyu, fira suka dunga yi har 8:30 yayi time din su na sallahn magrib sukayi sallah suna zaune parlour 9 ta wuce sai ga Abbah ya dawo shima yayi murnan ganin su suka rungume shi yanata dariya yana cewa "kar ku karya tsohon nan" bayan yayi freshening up ya ci abinci yayi joining dinsu parlour suna fira, karfe 10:00 daidai aliyu ya fito asibiti a gajiye ya shiga motansa kusan 10minutes yana zaune sannan yayi wani sigh ya tada motan ya fara tafiya a hankali ji yake kaman ya kwana a asibitin yau cux if he can clearly recall yau ne ranan da abbah yace they'll came from Nigeria is he ready to see her and live with her again cux it'll take lot of trying kawai he thinks he should tell her about what's going on a mind dinshi maybe she'll agree cux she doesn't like him too with that thought har ya isa gida shima yayi 10minutes a mota kafin ya fito a hankali ya shiga cikin gidan direct dakinsa ya nufa bai bar kowa ya gansa ba yana shiga ya rage kayan jikinsa and took a hot bath sai da ya fito da towel a jikinsa da wani a hannunsa yana goge jiki yaga trolleys biyu babba da karami by the side dum! Gabansa ya buga amma babu abunda ya iya haka ya gama yasa sweatsuit dinsa navy blue sannan ya fito daki yazo parlour ya tarar da mutane na zauna ammah tafara ganinsa tace "ahh ahh Aliyu kadawo kenan yanzu nake jajenka" da sauri sauri inaaya ta fara numfashi zuciyanta na bugawa jin abunda Ammah tace shi kuwa Aliyu Murmushi yayi kadan yace "eh Ammah aiki nayi dayawa and I'm hungry now" tasowa Ammah tayi tana Murmushi tace "to muje dining ko" ya kada mata kai ya juya kenan yaji muryan abbah yace "Aliyu Ammah taka kadai kagani" dan sosa kai Aliyu yayi ya gaishe da abbah sai abbah ya kara cewa "su sauran ko ya hanya babu" abunda baiso ba kenan mimi ce tafara cewa "ya Aliyu ina wuni ya aiki mun sameku lafiya" yace da ita "eh lafiya qlw ya hanya ya kuma jiki bakiji dadi ba ashe to Allah ya kara sauki" da Murmushi ta amsa da amin inaaya kuwa da tarasa yanda zatayi kanta a kasa ko dagowa batayita kallesa da kyar ta samo muryanta tace "in...in...ina wuni ya aiki" ya amsa mata da "lafiya lau ya hanya" ta amsa masa shikenan ya nufa dining abincin ma yaci kadan kafin yayi moving to parlour din dan a nan ne inda kowa ke zaune, inaaya dai tun shigowarsa tazama restless can tajawo wayanta tayi connecting wifi tayi ma inteesar message ta whatsapp "I'm sleepy intee" tayi ne dan tayi avoiding restlessness din" Murmushi intee kawai tayi don ta gano ta sannan ta ce "ummm Ammah bari muje mu kwanta fa nasan duk su mimi sun gaji kafin ta fara mana kukan shagwaba" Murmushi kowa yayi sai Ammah tace to suka tashi su duka ukun sai Ammah tace "inaaya inteesar ta nuna miki inda aka kai luggage din naki ko" a hankali ta kada kai tana tsoran abunda Ammah zatace kuma taba iya mata musu sai Ammah tace "to yauwa can kikayi yanzu ko dan naga kin yi hanyan da sukeyi" shiru tayi ta kasa cewa komai sai can tace "eh Ammah zan dauka abune a can dakin" tace to madallah maza ki dauko suka tafi tare Suna shiga dakin inaaya ta zauna dan guntun hawayen dake makale a idanunta ya zubo mimi ce ta dafata tace "what inee this has to stop its high time you embrace your husband and try to win him you're the lady idan shi baya making effort you make the effort make him have to zeal to make the effort you can't expect everything to work out when you can't even properly talk to him please it's high time" inteesar ma ta kada kan nata in agreement tace "yess inee you're the lady namiji ne shi you can make him go gaga and make him dance to your tunes it's in your hands" hawayen ta goge ta kada kai tace "you guys thinks it easy what do you want me to do force him to love me or seduce him what you're thinking is not easy" tashi tayi ta dauka kayan baccin nata ta yi changing sannan ta dauka dogon hijab din sallah na inteesar ta saka ta nufa kofa tana ce masu goodnight direct dakin ta nufa a hankali ta bude kofan kaman yanda yake dazu yanzu ma haka yake jiki a sanyaye ta shiga tayi tsaye saida ta karema dakin kallo sannan taje ta kwanta a couch din dake dakin duk a takure ko hijab din bata cire ba. Fira sukayi na iyaye da da kadan a parlour sai ammah tace "Aliyu kaje ka kwanta you need some privacy with your wife to talk dan naga bakuyi wani magana ba kuma tunda safe ka tafi aiki ba yanda ya iya haka ya tashi ya nufa dakin duk baiji dadin hakan ba yana shiga tarar da mutum yayi kwance takure kan couch sai ta basa tausayi karasawa yayi kusa da kujeran yaga alamun kaman tayi bacci a ransa yana cewa "no he's not wicked da zaya barta ta kwana a nana baiyi wani tunani ba ya sa hannu ya dagata kaman wata jaririya tun shigowarsa inaaya ta rufe iso kaman tana bacci jin ya dauketa yasa ta jin wani shock ta kara rufe idanu sosai sai taji an kwantar da ita a kan gado hijab din jikinta yazo zaya zare ba shiri ta rike shi da karfi shiko aliyu mamaki yayi har lokacin idanunta rufe dama ba bacci takeyi ba ya kara attempting cirewa yaga ta sake rikewa abun yaso bashi dariya sai yace "ohh so you're not sleeping to open your eyes" kaman cewa yayi ta kara rufesu ta kara matse su kara cewa yayi "open your eyes lil sister" yanda yayi maganan she couldn't help it sai ta fara bude ido a hankali cux voice din yasa tayi melting a hankali ta bude idanunta hazel brown eyes dinta suka fada cikin amber eyes dinshi for a minute ji tayi kaman anyi freezing time it was just them he's dark but yayi haske ga beard din nasa well shaved kaman an tabo
Inaaya tayi saurin dauke idanunta cikin nasa shima dan juya wa yayi shiru sukayi sai can yasamu kansa da cewa "how've you been" inaaya a ranta wants to release the tears she's holding want to hit him so hard a chest want to hug him so tight cry in his arms and continue to hit him for not checking up on her even once tana gama tunanin nan she brushed it off immediately ta yi muttering "fine Alhamdulillah" gyada kai yayi kadan sannan yace "and school? How was exams?" Nan ma ta amsa masa da "good Alhamdulillah sannan ya gyade kai yace "you must be tired remove that hijab and sleep kasa yi masa musu tayi ta cire hijab din a hankali ta ajiye a gefe ta kwanta taji yace "thats my sis" shiru tayi batace komai ba a ranta tana tunanin This guy is really bipolar idan wani abun kaman ba shi ba bata jima da kwanciya ba bacci yayi gaba da ita kallonta aliyu ya sakeyi yaga tana bacci peacefully a ranshi yaji tausayinta sosai is he really fair on her at young age her parents didn't think twice and got her married to him thinking he'll take care of their daughter but here he is thinking of divorcing her to make her a divorcee at young age kwata kwata sai yaji he will be a jerk idan yayi haka he made his mind up to just continue living with her har yaga what destiny has in store for them he can just be nice to her as a younger sister with that thought yaji hankalinsa ya kwanta dayan side din ya kwanta yaja duvet din ya rufe jikinsa saboda sanyi shima nan da nan bacci ya daukesa.













Hello loves! Phew! It's been so long i know🤦‍♀️ but I'm not getting support and motivation that's why😬. First day at Switzerland🇨🇭 so so Aliyu has finally started thinking straight abii but seriously this little sister thingy is creepy we need to teach him a lesson what do you think?

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE




LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now