INAAYA 62💖

446 34 23
                                    

INAAYA💖










Duk da inaaya avoiding aliyu takeyi but she felt kinda alone bayan ta dawo thou mimi tana nan gashi ga aneesah tazo kawo house maid din da zata dunga aikin gidan yarinya me hankali kanwar fauziyya ce mamii tasaka a kawo mata she's not alone so sai tayi deciding to forget wani worries and be happy haka suka yi deciding suyi kallo da ita da mimi da aneesah they even got pop corn to make it more fun sun sha kallo sosai sai wurin laasar sai ga sultaana tazo they were so happy har facetime suka yi wa inteesar tana jin kaman tayi flying tazo haka har ranan ya kare mimi and aneesah spent the night a gidan to keep inaaya company. The next morning inaaya ta tashi da wuri she showed the help all the work to be done and helped baaba asabe in making breakfast ta gama kenan ta je tayi wanka just daidai fitowan ta daga bathroom taji wayanta na ringing she checked it taga number din abroad ne so she picked it kawai taji muryan Aliyu "hello" nan da nan ta bata rai ta amsa "hello, ina kwana" ya amsa mata da "lafiya how're you?" She answered "fine" yace "ohhk good tunda bazaki kira kiji na isa ba i have called to tell you nayi arriving safely" inaaya tace "to MashaaAllah" shiru ya biyo baya sai Aliyu yace "take care" ko amsawa batayi ba kit kashe wayan da kallo Aliyu yabi wayan ya kada kai.











               It's been two weeks da resuming dinsu school everything has been hectic lectures kawai sukeyi sosai, inaaya idan ta fita tun safe mostly sai in the evening ta dawo a gajiye saukinta ma zata dawo taga gidan clean ga abinci an ajiye she's used to rayuwanta haka and anyday da bata lectures to tana gidan ya khady sometimes ma walk takeyi taje can saboda ba nisa sosai every weekend kuwa tana gidansu sometimes kuma gidan baffah ko ya aleesha da anty fareeha da ya haneefa, ya Aliyu ya maidashi habit every morning sai ya kira inaaya but ita kuwa tun lokacin da ya kirata batasan number din ba tayi picking to bata sake dauka ba sai ya kirata 5 times in a day amma sam bata dauka tana ganin wayan na ringing kawai she want to delete him from her life Aliyu kuwa ba karamin damunsa abun yakeyi ba, suna zaune a cafeteria ihsan da inaaya da mimi da firdausi duka free time suke dashi so they coincidentally met a wani restaurant suna cikin cin abinci firdausi nata faman scrolling on twitter kawai sukaji tace "OMG! God this is like the best news" suka kalleta suna "what happened" "check the school gossip page on twitter" firdausi ta fada sai tace "so wai ashe tun a cikin hutu minister Alhassan bukar has been arrested like duk wani property dinshi yayi losing god! He stole some money aka kwace komai nashi and now anyi mishi 30years imprisonment komai fa including gidanshi da yake ciki" shiru tayi sai tace "ohh god that explains why ake cewa ruks ta bar school dinnan anata wai abroad ta koma shegiya maybe kauye tabi mamansu" they couldn't resist the urge to smile har mimi dariya tasha sosai to her heart content sannan tace Allah ya sawake just then wayan mimi yayi ringing tana kallon numbern her heart skipped but taki picking kawai inaaya tasa hannu ta dauka wayan tayi picking call din tasa a kunne a hankali taji "hello" ko baa gaya mata ba tasan muryan waye tayi saurin kashewa ta na ma mimi kallon tuhuma tace "mimz ya habeeb why is he calling you don't tell me kunyi reconciling" kada kai tayi alamun no duk su firdausi dai basuce komai ba suka gama zamansu suka tashi kowa ya tafi lectures dinsu".












            Kaman da wasa two months have passed already inaaya har sunyi mid semester break sun koma school there is still not progress kullum Aliyu kiranta yakeyi amma bata picking damuwa ya shiga sosai yana tunanin why does she hate him so much kuma hakan bai hana shi kiraba gashi baya iya tunkarar kowa da maganan not Ammah not abbah not fareed saboda duk ya bata masu rai a kan maganan yana zaune he called her twice batayi picking ba yana tunanin maganganun fareed "you'll surely regret it" dum! Gabanshi ya buga is this by any chance what fareed was referring to kawai charap ya tashi ya nufa hanyan dakin inteesar yana shiga ya ganta zaune da laptop da book a gabanta kaman tana assignment ne dagowa tayi ta kallesa tace "uhmm ya Aliyu how can i help" yace "when was the last time you talked with Fatima" tace "uhmm inaaya last night" yayi mamaki ya kara daukan wayansa yayi dialing bata dauka ba yace "can you call her with your phone now" kada kai inteesar tayi ta jawo wayanta tayi dialing ko ringing biyu batayi ba ta dauka dayake speaker ne saida yaji dum! Gabansa ya fadi jin muryanta da yayi months baiji ba she has been avoiding him inaaya tace "inteeee baby how far" inteesar ta kalla ya Aliyu taga yanayin daya shiga ta dan tausaya masa tace "fine girl what's up ya school kinje yau" tace "noo banje ba fa kinsan tests mukeyi ma so shiyasa" tace "Ohhk that's good" kawai taji ya aliyu ya fixge wayan inaaya jin shiru tace "intee meye matsalanki kikayi shiru sai taji muryan Aliyu "faatiimaa" she was shocked ya akayi ya samu wayan but inteesar gida daya suke so that explains why she was quiet kawai kit inaaya ta kashe wayan he called again da wayan inteesar taki picking he kept her phone for her yayi hissing ya fita this girl is making him go crazy he thought yana zuwa daki ya kwanta ya dafe kai thinking of what to do. Bayan fitansa inteesar kawai tayi ma inaaya message "it's inteesar pick my call" ta kirata sai tayi picking inteesar tace "inaaya what is wrong why are you avoiding him" inaaya tace "it's nothing intee" tace "lies lies inaaya he called you in my presence you refused to pick me yayi maki haka da zafi I'm in no place to interfere a problems dinku na aure but please have sabr" Inaaya shiru batace komai ba sai inteesar tace "bye" ta kashe wayan. Months have passed amma kullum habeeb cikin kiran mimi yakeyi da messages but duk bata responding sai yaita ce mata she should give him a chance to explain everything to her but taki she don't want him in her life. After what happened Aliyu thought inaaya zata dauka wayanshi but nothing changed he decided to ask for fareed's help ya kirashi he picked suka gaisa yace "guy I'm sorry you tolerated me alot and I kept misbehaving you told me things several times but i didn't pay heed to any I'm sorry" fareed yace "come on what is it now komai ya wuce" aliyu yace "no bai wuce ba you said I'll regret and i am already" nan da nan ya kunce masa komai ya bashi labari fareed yace "i told you Aliyu i warned you love doesn't ask for permission before you start it" Aliyu yace "no it's not love it's just caring" fareed yace "yess keep deceiving yourself Aliyu whether you like it or not you love the girl that's why it's affecting you cux bata daukan wayanka ni I don't have a solution just try and talk things out with your wife it's the only solution and i will talk to her I'll help in anyway i can" ya gode ma fareed sukayi sallama.



INAAYA💖Where stories live. Discover now