INAAYA 31💖

284 34 4
                                    

INAAYA💖











Da safe karfe 9 inaaya ta tashi duk idanunta sunyi ja ta tuna abunda ya faru gashi tun jiya wayanta switched off yake haka ta tashi ta nufa kasa domin zuwa gyaran jikin nata da suka tsara lokacin shi, ba ita tayi wanka ba saida sukayi morning session dinsu da yagana sannan tayi wanka ta shirya cikin wani atamfa skirt da riga sai kamshi takeyi kamar an yi sati biyu ana mata gyaran tayi breakfast ta zauna tana jiran zuwan su mimi shiru har ta gaji sai ta jawo wayanta ta kunna data ta shiga whatsapp kawai sai taga sabuwan number na kiranta kaman bazata dauka ba har ta kusa katsewa sannan ta dauka muryan aleena taji tana cewa "hello sis habaa kiranma sai ya kusa ya katse zaki dauka" nan take tayi murmushin jin dadi tace "ya leeeeee so it's you wlh bansan ke ce ba ina wuni,ya gida,how's ya hilal" dariya aleena tayi tace "kai inee all this questions ni kadai take it easy and besides komai lafiya qlw i am perfectly fine and hilal is fine too" Murmushi inaaya ta sake yi tace "MashaaAllah gaskiya I missed you so much wlh ya lee" dariya aleena tayi tace "habaa baby sis don't worry ai ina nan zuwa ai a week to the wedding zanzo ma saboda shiri zamuyi na musamman wedding din favorite lil sis ba na wasa ba and yawwa how's ya aliyu" tana mentioning wedding dariyan fuskan inaaya ta dauke tace "haba ya leena what's left of it after sunyi nikkah already  ni banason komai fa banayin komai and how will i know how he is suna Switzerland" baki bude aleena take sauraronta tace "ke lafiyan ki kuwa inaaya kinsan baki isa ki ki yin komai ba ko wannan ma abar maganan and what! Bakisan ya yake ba miye matsalan ki kuwa it's your husband we're talking about here zakice mun baki sani ba inaaya don't tell me you guys don't talk" shiru inaaya tayi sai kuma tace "ya leena what do you expect me to do my life is messed up already this marriage is not like other people's marriage it's different and weird he doesn't talk to me we don't talk I don't even know what to say to him we are just not compatible" aleena tace "habaa mana inaaya banyi expecting kina fadan haka ba you can make it work he's already your husband it can't be changed you can't sit and lose hope have some hope and make it work teach yourself how to love him and also teach him how to love you care for him if he doesn't call you even once in a while call and greet him try and build a relationship don't just sit and be crying everyday do something ya aliyu is one of the softhearted people I've ever known he has a soft heart just understand him i know you might think he's way too older than you or you're too young and all but it doesn't work like that when it comes to marriage talk with him make him your bestfriend so that he'll be free with you and share his problems with you" kwalla sun fara zirarowa a fuskan inaaya murya na rawa tace "ya leena I don't know how to do it I don't know what to do I don't know how to make it work I don't know how to build a relationship with him I don't know how to talk to him I just don't know anything" ta fada tana fashewa da kuka sosai aleena taji tausayin yar kanwar tasu tace "shh don't cry please take it easy don't be hard on your self just start with trying to know how to talk to him you can just start with messaging him after few days asking of work and how he is with that he'll feel loved and will even start caring for you too you know trust me he's a caring type now just take your phone and message him" inaaya tace "I don't even have his number" aleena tace "i am sure intee does ki ce ta turamiki" da sauri inaaya tace "no no! I can't" dariya aleena tayi tace "oh god don't tell me inlaw kikeyi da ita" inaaya tace "no kawai yanzu they'll all start teasing me" aleena tace "yeah so what ai ba wrong abu kikayi ba he's yours *wink" saboda kunya har rufe fuska inaaya tayi kaman tana ganinta tace "kai ya lee" dariya aleena tayi tace "ohh ni fatima unbelievable wai inaaya da aure shaa let me save you from the teasing zan tura miki numbern shi and make sure kinyi abunda na gaya miki" amsawa inaaya tayi da toh tayi mata godiya sannan sukayi sallama ta ajiye wayan tana ajiyewa taji an turo kofar dakin nata mimi ce da sultaana a bayan ta suka shigo sultaana na cewa "Amaryaaaaaaa how far" nan take inaaya ta daure fuska tana cewa "habaa mana sultaana miye haka" mimi kuwa dariya tayi masu sannan suka karaso ciki suka zauna inaaya tace "shine kuka bar ni nayi ta jiranku komai ku you're not punctual" dariya mimi tayi tace "sannu Anty punctuality ke ai gashi kin shirya da wuri" sultaana tace "inee share wannan fa ita ta tsaidamu wai naje kofan gidansu yarinyan nan ko wanka batayi ba sai da nayi mata jiran kusan 1hour 30minutes sannan kuma har wani bata lokaci take dan tasan bazan iya tafiya na barta ba saurayinta ne ya kawo mu" dariya inaaya tayi Ba kadan ba tace "kai! Sultaana ba dama" hararan wasa mimi tayi mata tana cewa "zan hadaki ma dashi ne in baki bi a sannu ba" dariya sultaana tayi kawai sai tace "ohh by the way inee kin ganki kuwa duk wanda zaya ganki sai drooling yanzu MashaaAllah you too fine babe" Murmushi kawai tayi sai wayan mimi tayi ringing duk suka kalleta picking tayi tasa a speaker muryan Ihsan ce sukaji tace "hello mimzz" inaaya naji tasan me zata tambayeta, mimi kuwa cewa tayi "ihsanuuu how far, ya kike, mike faruwa?" Ihsan tace "fine wallahi ya gida da school two days mun bar haduwa ko a school" dariya mimi tayi tace "kedai bari ihsan abubuwa sai a hankula ga exams dinnan da ya kusa" Ihsan tace "ai kam dai may Allah see us through. Uhmm mimz dama wani magana nakeson muyi ne fa" kallon juna sukayi mimi da sultaana da inaaya sai mimi tace "tooh! Fa wane magana ne ihsan meya faru" tace "it's about inaaya" mimi da sultaana duk suka kalli inaaya da ta jingina kanta da bango ta lumshe idanu, mimi tace "inaaya kuma me ya faru" Ihsan ta saki ajiyar zuciya sannan tace "I don't know what is wrong with her we even had an argument last night mimi kinsan inaaya dai is not getting any younger like she will just be acting as thou she's small like as her friend na gaya mata not once not twice that ta daina abunda take yi she's beautiful well mannered  cool nice religious and all so duk namijin da ya ganta will definitely fall for her kullum idan muna tafiya tare a school, guys din da suke approaching dinta ba kadan ba and ba wai zakice irin guys din nan ne da na bata lokaci ba no manya matured wasu siblings nasu suke kawowa a school su ganta suyita bi amma ko ci kanku inaaya bata ce masu abun babu dadi na mata magana sai kawai tace mun I won't understand narasa gane kanta kuma a iya sanina da ita bata da wani boyfriend amma bata tsayawa ta saurari kowa na gaya mata wulakanci da take ba dadi ta daina but bata ji na and all that aside mimz the thing is about our lecturer wallahi he really likes her jiya da ta yi blocking nashi cikin dare ya nemo numberna ya kirani bakiji shi ba kaman yayi kuka a matsayin shi na malamin mu amma yama rasa ya zayayi sai gayamun yake kaman wata kawarsa like abun ba dadi i called inaaya shine nagaya miki we had an argument wai she's telling me na kyaleta that she is married habaa! Ko yaro zaka gaya ma wannan he won't buy it inaaya na zaune a gidansu tace mun she's married habaa I'm not a fool I'm just trying to show her the right thing as a friend that love her" mimi da sultaana duk sauraro sukeyi har ta gama jikinsu duk yayi sanyi inaaya kuwa har lokacin bata bude ido ba kallon juna sukayi sultaana kawai ta gyade ma mimi kai sai mimi tayi ajiyar zuciya tace "Ihsan I know bakiji dadin argument din naku ba I'm sorry about that and ni yanzu bansan ma me zan ce miki ba ko ya zan fara" ihsan tace "just talk to her the lecturer is hurt wallahi har yau da safe saida ya sake kirana nace mishi I'll call you and talk to you and ni bansan me zan ce mata ba idan na kirata wlh she have changed ba kaman inaaya da na sani at first ba tun bayan mid semester break ta canza gaba daya na kasa gane kanta ma" kallon inaaya su mimi da sultaana sukayi a lokacin sukaga hawaye ya fara silalowa daga idanunta duk sai jikinsu ya kara yin sanyi sosai sunajin tausayin yar uwar tasu mimi tayi gyaran murya tace "ihsan kinsan dai we will not lie to you cux ba abunda karyan zatayi let me be clear to you and tell you the truth dan Allah ki bawa lecturer din hakurii and just know how to console him cux that's the only thing possible cux by Allah inaaya is married" Ihsan duk ta zama confused tace "habaa mimz kema story din zaki bani" mimi tace "wallahi ihsan it's the truth kaman yanda kikace inaaya changed tun bayan mid semester break yeah nima na sani she has changed even to us she is not the inaaya we all know and i am sure it's all because of the marriage it's affecting her she only have time for thinking and crying now but we can only be there for her and praying for her she doesn't know about the marriage ita kanta sai bayan an daura auren ta sani our parents fixed everything and got her hitched with our cousin yayan inteesar and it happened lokacin auren su ya aleesha su baffah suka daura auren without her knowing sai bayan an daura auren suka sanar mana duka" dan pausing mimi tayi har ta fara kwalla sai taci gaba "i...naa..ya she was helpless babu abunda zatayi than to embrace the truth that is the reason she changed she's still trying to accept the truth and live with it and she didn't tell you cux probably tanada reasons dinta so please ihsan be gentle on her she's going through alot" Ihsan da ke sauraron mimi batasan sanda jikinta yayi mugun sanyi ba har hawaye sun taru a idon ta tace "mimi wh...at h..o..w ohh god! Inaaya i was being harsh on her and accusing her of wulakanta mutane kai! I don't even know what to say ya Allah! Mimi I'll call you later let me digest this first" tana gama fadin haka ta kashe wayan mimi ce ta kalli inaaya da alokacin hawaye sun wanke mata fuskan ta mimi da sultaana duk sukayi engulfing inta into a warm hug sannan ta saki kukan nata a hankali lallashin ta suka shiga yi suna bata hakuri har tayi shiru sannan ta dan natsar da kanta tace "uhmm let's get going munyi wasting too much time already girls" ta dan kakalo Murmushi sannan duk suka tashi tsaye toilet ta je ta wanke fuskan ta sannan ta dan gyara fuskan suka sauko kasa suka tarar da mamii da aneesah a parlour suka ce ma mamii sun tafi tace sai sun dawo suka yi waje suka shiga mota suka nufa bridal fabric shop din dazasu je.






INAAYA💖Where stories live. Discover now