INAAYA 49💖

291 32 3
                                    

INAAYA💖









A kwana a tashi mimi tayi one week a asibiti ba laifi jikinta ya danyi sauki saidai duk dare zata rufe kan ta cikin blanket and cry her eyes out babu wanda ya sani dan zuwa yanzu kowa yasan reason din ciwon ta har da baffah ma they were all easy on her suna ta bata hakuri ya abby kuwa was fuming with anger da yaji labarin kuma he vowed to make him pay saida baffah ya dakatar da shi yace kada ya sake yayi something stupid sunada good relationship da family dinsu ko dan kanwarsa sultaana ita din kaman family ce a wurin su da iyayenta ma dan haka yace ma abby zaya saba masa idan har yayi wani abu jin maganan baffah yasa ya hakura, yau mimi ta tashi da dan karfinta gashi she was really trying tayi Murmushin ta abu daya kawai muguwar ramar da tayi ta tashi da wani strength she thinks she is ready to move on she wants to forget habeeb tana ta convincing kanta she can do it throughout ranan kowa yazo sai yayi mamakin warwarewan nata harda doctor din yace zuwa evening zayayi observing nata idan komai normal za a iya ayi discharging dinta dadi sosai duk yan uwanta da abokan nata sukaji da sultaana da kullum tana asibitin. Da yamma bayan doctor din ya shigo yayi discharging dinsu kuwa nan take suka fara packing komai da suka kawo a motan baffah mimi ta shiga da ummi a side dinta sai driver na tuki da baffah gaba kowa motanshi ya shiga suka bisu a baya zuwa gidan baffah a can sukayi spending yamman nasu da dare duk suna zaune Abbah ya kira wayan baffah ya tambaya ya jikin mimi yace anyi discharging dinsu sukayi magana nan sun dan jima sannan ya kashe duk kowa na a parlour din harda yaran da aleesha da itama ta biyo su daga asibiti baffah ya kalla mimi dake kwance a kan cinyan ummi ya dan murmusa yace "to mimi ki shirya ki hada kayanki ko ince ummin taki ta hada miki kaya dan naga shagwaba kikeji Abbahnku yace visa din naku ya fito ya siyan maku ticket day after tomorrow ne flight dinku to Switzerland" zaro ido tayi ta kalla baffah da muryanta barely audible tace "baffah mi zaniyi a Switzerland" yace "to fully recover tunda kunyi hutun school" bata sake cewa komai ba dan yanzu ta rage yawan magana ma sai kuma tace "baffah dani da wa kace mu" dan murmusawa ya sakeyi yace "ohh na manta ma kinga tsufa ko" duk kowa yayi dariya harda ita kanta mimin sai ya kalla inaaya yace "inaaya ki shirya kema ai anyi hutun makaranta ki bi mijin naki tunda shi ba hutu garesa ba" ras! Gaban inaaya ya buga jin abunda baffah yace ta dago ta kallesa amma ba bakin magana tace to a hankali wanda kaman ma ba wanda yaji ta, sai 9 suka tashi tafiya inaaya ta kalla mamii tace "mamii zani kwana a nan" kallonta mamii tayi tace "ohh to kin tambaya izini ne" summ tayi da kai tayi shiru bata sake cewa komai ba ta dauka jikanta ta masu bankwana suka tafi duk ba dadi a ranta takeji suna isa gida ta fita da sauri ta nufa sama dakinta ta fada a kan gado ta fashe da wani kuka mai cin rai ita haka rayuwanta zata kasance tare da wanda bai san darajarta ba kusan 4months kenan da tafiyan su amma not even a flashing sannan ace ta tambayeshi permission haka tasha kukanta har bacci yayi gaba da ita.














Sultaana sosai taji ba dadi bayan taji aminnan nata zasu tafi washe gari har da kuka ta yi zatayi missing dinsu sosai sukayi catching up da inaaya a gidan su inaayan har ta tayata hada kaya har facetiming inteesar sukayi da was so excited da zuwan nasu, wurin karfe 4 suka sauko tare inaaya tace ma mamii zasuje dubo sultaana tace "to kin tambaya izini ko" ta ce "eh mamii na tambaya" tace "to shikenan Allah ya kiyaye" suka fita suka shiga mota a ran inaaya taji ba dadi na karyan da tayi ma mamii amma bata da option ne sai ta dinga neman gafara suka kama hanyan gidan su mimi sun isa sunzo wurin shiga suka ga ya abby ya fito suka gaishe sa ya amsa masu da fara'a har zasu wuce yace "sultaana can i have a word with you" dum! Gabanta yabuga a tunaninta kan ya habeeb ne daure ta kada kai inaaya kuwa tayi gaba abunta dan murmushi ya kirkiro yace "ohh so how're you" she find it weird but still tace "lafiya Alhamdulillah" yace "good, so dama kawai i want you to give me your number mu rinqa gaisawa you know we're like family kaman yanda su inaaya suke a wurina" dan Murmushi ta kakalo ta gyade kai ta fara karanto masa shima da Murmushi ya rubuta yayi mata godiya ya wuce itama ta shiga cikin gidan a daki suka iske mimi tana zaune ya khady tana mata packing kaya ita kuwa zaune shiru dakin was so silent babu wanda ke magana inaaya tace "uhmm ya khady kinsan me sanda zamu dawo fa it'll be only a month to your wedding" dan Murmushi khady tayi bata ma san blushing take faman yi ba saida taji inaaya nayi mata dariya tace "uhmm khadija and fareed hahah gaskiya ni zan bada speech ma yanda kuka hadu it was so funny harda su cewa you can't look at him as a husband he's way too older than you" dariya khady tayi tace "ohh ai naga dai tare muka fada kuma gashi kema babban ya dauke ki kaii kinga shiyasa akace baki baki bayada kyau kaita magana dan Allah na iya ya jarabce ka" inaaya tace "ai kam dai Allah yasa mu dace" suka amsa da amin sunyi dan spending time together sai immediately after magrib inaaya da sultaana suka tafi ta ajiye ta agida sukayi hugging juna na missing din juna da zasu yi har dan jan ta fada sultaana tayi tace "make sure you come back with abun arziki I want to see a bump on your tummy" tafada tana winking mata eyes hararanta inaaya tayi tace "Allah ya isa with your corrupted mind" sukayi dariya ta fita suna waving hannu ma juna har sultaana ta bar wurin inaaya kuwa ta shiga cikin gida. Daren ranan sosai tasha fira da dariya da parents dinta da siblings they had so much fun sai 12 kowa ya tafi makwancinsa inaaya ta ida hada stuffs dinta sannan ta kwanta bacci.







Sultaana wurin 7 ta isa gida tayi parking mota ta fito tayi hanyan parlour kawai taci karo da ya habeeb wanda sai tayi kwana uku bata gani ba gaisuwa kawai ke hadasu dan brother sister relationship din nasu yanzu sai a hankali gani tayi duk ya rame sosai yayi baki tayi mamakin ramar tasa a hankali tace "ina wuni ya habeeb" murya kasa yace "lafiya lau sultaana" shiru ya biyo baya ta kama hanya zata wuce yayi saurin kiran sunan ta ta juyo tana kallonsa ya ma rasa me zayace yana ta inda inda da kyar maganar ta fito "how's mimi" da oho zatace mishi sai kuma tace a ranta kaii no matter what he's her older brother sai tace "she's better Alhamdulillah she'll be leaving the country tomorrow going to Switzerland for hols" shiru ya danya sannan yace "ok" ta juya ta tafi ta shiga ciki ummah ta iske a parlour ta gaishe ta zauna kusa da ita suka fara labari suna dariya sai ga habeeb ya shigo dariyan dake kan fuskan ummah ya dauke tana ganinsa sum sum ya karaso ya zauna duk sukayi shiru abun ba kadan ba yake paining dinsa tun bayan incident din nan ummah ta bar sake masa fuska ko murmushi batayi masa, sosai abun ya sashi damuwa, bayan few minutes sultaana ta tashi ta nufa daki daga baya ummah ma ta tashi ta barsa shi kadai a tear dropped out of his eyes ya tashi yayi part dinsa.

Karfe 10 ne flight din su inaaya dan haka tashin safe sukayi ta shirya wurin 8 tagama shiri cikin wani dogon riga na material beige color da matching veil da bag dinta da flat hermes shoes dukkansu suka fita sukayi hanyan gidan baffah 8:40 suka isa mimi ma ta shirya cikin maroon abaya tayi kyau sosai saidai dan ramewan da tayi yana nunawa sosai, itama inaaya ta rame amma bata kai mimi ba duk da family din nasu tare suka nufa airport 9:20 suka isa jiran few minutes sukayi aka fara boarding plane suka boarding sukayi ma family dinsu waving suka shiga jirgi 10:10 daidai jirginsu ya tashi to Switzerland.
















Hello peeps! Hope you're all good? So we're headed to Switzerland hope it turns out to be good.And what do you think will happen now? I meed predictions please

Please please and please don't forget to
VOTE
SHARE
COMMENT AND
FOLLOW



LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now