INAAYA💖
A week later~
Yau ne ya kama satin inaaya daya da haihuwa yau ne ranan suna yarinya taci fatimah lailah most of the family members were surprised and happy too murna wurin fareed kaman an mashi albishir da wani abun da ya dade yana nema he was so happy har cikin ran shi yake jin son diyar abokin Ji yake kamar yarsa, ba fareed kadai ba har sauran brothers dinsa da iyayen sa sosai maman fareed take ji da yarinyan wani big akwati ne cike da kayan yara shoes clothes kayan wasa da komai da komai ta hada ma babyn, anata shagalin suna a gidan daddy inaaya anyi mata makeup tayi kyau sosai duk da ta kara weight kadan Aliyu couldn't take his eyes off his wifey dan sam ya ki barin gidan kowa sai mamakinshi yake Aliyu ma da ba ya son mutane yakeyi ba amma shine yau haka sun sha pictures sosai da duka family din iyaye da yara har da jikoki duka they were so happy a haka har dare yayi taro ya watse lafiya.5YEARS LEAP
Yarinya ce yar kimanin shekaru 5 da rabi haka take gudu a tsakar parlor tana jumping da ka ganta har sai ta baka tsoro saboda kamansu da Aliyu gudu take sai ta tsaya ta saki ajiyar zuciya tace "phew! That was close. anty nee you can't catch me" aneesah ce tana murmushin ta mai kyau ta girma into a full grown lady of 21years tayi graduating from university last year waiting for nysc tace "lailuuu I'm just leaving you cux you're a baby, see I'm tired let me rest" dariya yarinyar ta dinga yi mata. Alot has happened over the years inaaya just moved back to nigeria recently da Aliyu after staying in switzerland a can tayi masters dinta yanzu she's currently looking for a job with the help of her husband who's being nothing but supportive a kullum inaaya na addua tana godema Allah for having Aliyu kula dai babu irin wacce bata samu kome takeso yana kyarma zayayi mata and to her she believes biyayya ne ta iyaye da tayi inaaya haven't given birth tun daga lailah cux of her school but yanzu she is always saying she's ready, a bangaren sauran family kuma Alhamdulillah kowa yana zaman sa lafiya sai dai yau da gobe sai Allah, ya khady gave birth to a baby boy again akayi naming dinshi Aliyu suna kira shi asad she is currently working and living happily with fareed, a bangaren su sultaana,inteesar da mimi suma suna zaune lafiya mimi gave birth to twins recently yan mata daya taci sunan ummi daya kuma sunan mahaifiyarsu habeeb ana kiransu hasna and husna and tana aiki a NASAL, inteesar gave birth to her boy akayi naming dinshi sunan abbah and sultaana har yanzu shiru tun after miscarriage din da ta samu abun sosai yake damunta da ya abby but they try so hard to shrug it off suna zaman lafiya she graduated and currently tana aiki a nisa hospital their family was expanding sosai Alhamdulillah kuma suna zaman lafiya, saleema da aneesah sun gama university and still haven't gotten married dama kaman jira su inaaya and her crew suke suna cewa su a lokacin su anyi masu aure before graduating yanzu kuwa an barsu aneesah har sun gama. On the other hand Ahmad after graduating he moved back to nigeria tare dasu abbah yayi serving and he's now working they are still quiet close with aneesah.Aneesah ce kwance a kan sofa after ta gama biye ma laila da guje guje ta daga wayanta tana kunna data lots of messages from ahmad kept coming in she scrolled ta wuce su just then his call came in ta kife wayan ta ki dauka she closed her eyes remembering what happened two weeks ago.
Flashback
Aneesah ce kwance a gida wayanta yana ringing she picked it ganin caller id din ahmad ne a dayan bangaren yace "hey darling sis how far" ta amsa da "fine ya ahmad how're you ya aiki" yace "fine would you mind having dinner at cilantro" tace "I wouldn't mind oo have been craving their food dama lately" yace "good then get ready at 7pm" tayi murmushi tace to ta kashe wayan karfe 7 daidai ahmad yazo daukanta ya shigo he greeted su mamii sannan suka fita suka tafi they arrived cilantro around 7:40 suka shiga suka zauna they ordered for abincin su sun fara ci kenan wayan ahmad yayi beeping with a smile plastered on his lips he immediately picked the call yana cewa "hey boo how farrrr" baka jin me ake cewa from the other side ya sake cewa "OMG i have missed you wallahi like crazy" aneesah dake using wayanta ta dago ta kalleshi kaman wadda ke nazari sai kuma taci gaba da using wayanta ya sake cewa "wait are you FR?? How could you not tell me you're coming to nigeria" sai tace "that's why it's called surprise dummy" ahmad yace "god I can't wait to see you we need alot of catching up wallah, how's su mama you came with them?" Tace "yes all of us" yace "god! We need to meet right this instance boo" tayi dariya tace "yess i called to invite you home fa" ahmad yace "yesss sure I'll be there in minutes can't wait ..(dancing in my head)" she laughed and ended the call ahmad ya dago yace "nee kin gama god we need to get going I'm sorry i have somewhere to go" aneesah smile kawai tayi making up tace "it's ok we can go" he smiled suka tafi tare yana cewa "i sure will make it up to you big time" a high speed yake driving ya ajiyeta gida ya wuce that night aneesah cried her eyes out to sleep tun daga ranan take avoiding ahmad da calls dinsa she packed and went to ya khady's house ya gano tana chan he called her zayazo tace ok a ranan ta bar gidan ta koma gidan inaaya yaje gidan ya khady bata nan he kept calling and messaging her bata answering har yanzu. Wannan kenan
End of flash back
Har ta katse bata dauka ba shiru ta kara ringing kusan five times a karshe ta kashe wayan duka ta kwanta tana kallon sama taji faint knock a kofan parlourn ta je ta bude Aliyu ne tsaye da murmushin sa ta gaishe shi ya amsa mata yana wucewa hanyar sama yana kiran lailuu love yana dariya yasan batasan sunan aneesah ma dariya tayi ta dawo ta zauna parlourn ta manta batayi locking kofa ba jawo shi kawai tayi tana kwance kawai tana daga ido taga mutun a kanta kaman a mafarki ta fara tunanin ko gezau ahmad yake mata fuskar sa a murtuke bata yadda ba saida taji ya fara magana "aneesah" in a stern voice dagowa tayi ta zauna tana kallonshi yaci gaba "what the heck do you think you're doing you have been avoiding me for two whole weeks what have i done to you just what tell me!" Kau da kanta tayi tace "please ya ahmad nothing why will I avoid you" yace "you're lying aneesah you are avoiding me it's clear do you have any idea what you avoiding me is doing to me" aneesah da abun ya bata haushi tace "please worry less about me and worry more about your girlfriend your relationship" kaman wani psycho ya tsaya kallonta "what TF!" Ya fada da karfi "girlfriend aneesah" dai dai lokacin inaaya ta sauko daga stairs jin maganganu shiru tayi tana kallon su tana jin su "aneesah seriously I should focus on my girlfriend really aneesah what do you think i am any body that knows me knows it it's that obvious that kowa can see since i was a child tun bansan kai na ba ina yaro karami tun bansan what love is ba aneesah i started loving you since then without knowing what it was my friends at school kept teasing me a duk sanda nazo nigeria dana koma banda magana sai aneesah aneesah this and that to the extent suka maida mani suna anee all i see and love is you my friends kept teasing me that how can i be so loyal even when we are not officially dating that I should get a girlfriend before you are old enough to start dating i never heard or listened I kept loving you secretly i have no eyes for any other lady except you and yet you're telling me this, what do you think i am a dumb guy aneesah? A guy that doesn't have feelings I thought about it alot i realize just because you heard me speaking on phone and you misinterpret it don't you think i have feelings too? Do you think i am always happy seeing abdullah ya fareed's brother always trying to talk to you always calling you trying to flirt but i just stay strong cux i feel like no! You only love me." Aneesah ji tayi ma kanta ya kulle ta rasa me zata ce da karfi tace "lie ya ahmad please leave me alone and stop lying" he was boiling with anger idanunsa sunyi jajjawur ya rasa me zaya ce sai matsowa yakeyi sosai kusa da aneesah da sauri ta dinga yin baya har bayanta yayi hitting wall with anger aneesah tace "don't you dare come forward I don't want to hear the lies" what he did took both her and inaaya off guard da basuyi noticing dinta a parlourn ba inaaya gasped loudly he placed his lips on hers in a rough way kissing her roughly tuni wasu hawaye suka fara zubowa a idanunta jikinta na shaking inaaya ta rasa yanda zatayi ita kanta ta tsorata Kafafunta duk sun mutu kusan 5minutes suna haka wata irin kara inaaya taji aliyu ne gefenta batasan ma ya sauko ba da karfi da fada yace "Ahmad!!! What the heck are you doing baka da hankali ne" a tsorace ahmad ya saki aneesah yana dawowa a hankalinshi he looked at aneesah and then inaaya da aliyu yace "yaya dan Allah kayi hakuri wallahi I didn't know what came over me wallahi ba hali na bane i have never tried it ever wallahi bansannya akayi ba i love aneesah she has been avoiding me because she heard me speaking on phone with zakiyya my friend that is getting married next week you know them yaya our neighbors in switzerland she heard me calling her boo and mistook it and calling me a liar wani shashekan kukan aneesah takeyi da gudu ta bar wurin tayi sama ahmad looked at her and back to Aliyu with pleading eyes "yaya please kayi hakuri wallahi i am not like that" aliyu yace "get out" ba musu ya bi hanyan fita ya bar gidan. Inaaya da kaman kafafunta basa daukanta haka ta dafa kujera ta lallaba ta zauna tana dafe kai lailah ce with puppy eyes tace "daddy why is anty nee crying and you asked uncle hamad to go out why" Aliyu ya kalla yarinyan ya daga ta sama and kissed her on the cheeks yace "lailuu love it's nothing go up stairs to your room daddy and maama will sort everything ok" frowning face dinta tayi tayi grunting tace "daddy i am not lailuu" dariya aliyu yayi yace ok "daddy's lailah jaan" she smiled and ran upstairs" gefen inaaya Aliyu ya samu ya zauna and hugged her from behind then tears din da batasan taba rikewa ba suka sauko a kunnenta yayi whispering "shhhhh maama you're being a cry baby what's wrong" sai da tears din suka gama zuba ta goge su sannan tace "duke(inaaya's pet name for aliyu) sorry and I'll talk to aneesah please don't be hard on ahmad poor him we all know he has been in love for a very long time pity him please" Aliyu yace "no i will talk to aneesah babe stay out of these she's my sister and not yours" inaaya just smiled raising up her hands in defeat har ta tashi zatayi sama tana cewa "let me go and check up on lailah" bata ida rufe baki ba Aliyu har ya tashi he grabbed her by the waist and hugged her from behind, inaaya still wonders how she still get goosebumps when ever they come in close proximity she just smiled ya kawo bakinsa daidai kunnenta ya furta "don't worry love I won't be hard on him but I'll just have to show him what he did was wrong and besides it's good he realized his happy place earlier unlike me" inaaya smiled trying to get out of his hold but couldn't Aliyu ya kara cewa "i know what exactly he was feeling when he did that I did the same what saved me was that we were already married uhh I should have given him heads up the moment i realized he's in love da nace to ahmad congrats for finding your happy place but get ready I wouldn't be easy cux su dai yayan daddy are not easy to love" ya karashe magana yana dariya inaaya gasp loudly ta kwace from his hold tayi hitting dinshi tace "as if yayan abbah are easy to love duk kun ba partners dinku wahala" ta gudu sama tana dariya Aliyu yayi shaking kai ya tafi hanyan dakin da aneesah take. Yana zuwa bakin kofa he knocked gently sai da akayi kusan 5 minutes sannan aneesah ta bude masa da puffy red eyes kasa tayi da kanta bata dago ta kalla aliyu ba yace "come out let's talk nee" wucewa yayi zuwa karamin parlour sum sum aneesah ta biyosa a baya suna zuwa suka zauna shiru ya biyo baya kafin aliyu yace "aneesah first of all i am sorry on behalf of ahmad you know him most likely more than i do kinsan it's not what he is kawai sometimes when somethings happens you get out of control so please kiyi hakuri" aneesah daga kai kawai tayi alamun to sai kuma aliyu ya tambayeta question that took her off guard "do you love him?" Aneesah couldn't answer that question tayi shiru dai sai can kuma yace "do you love someone else? Are you dating someone else? Is it true Abdullah is courting you?" Bai bata chance ta ansa ba yace "you see aneesah love can't be forced it happens naturally wallahi just like ahmad is my brother abdullah is equally my brother and i know the both of then whoever you choose i will always support you after all you're my favorite little sister right? Abdullah is a kind and gentle young man you won't regret choosing him and Ahmad too you won't regret just pray istikhara and do what you heart tells you ok" aneesah da take shiru a tear escaped from her eyes tayi shaking head as a no a hankali muryanta na shaking tace "No ya Aliyu wallahi nothing is between me and abdullah well except that we are friends the actual truth is that he loves saleemah and they started dating 5months ago but she broke up with him because of his ex girlfriend his first love when they started dating he still had a soft spot for his ex girlfriend that dumped him and then all of the sudden the girl wanted him back so she started messaging him and you know how love is he was replying her wanting to get back with her but was hesitating because he loves saleemah and don't want to break her heart so I don't know her saleemah saw their chats and was devastated she broke up with him 3months ago he has been trying to reach her bata picking calls dinsa he so much love her he cut of all ties with the ex he just wants saleemah and she's giving him hard time so he is just trying to get her back through me that why he call me frequently and visit alot pleading to help him" Aliyu shook his head yace "ok that I'll handle kije shikenan" A hankali aneesah ta tashi ta bi a ta gefe ta wuce daki, Aliyu sat their yana nazari for minutes sannan ya tashi ya nufa sama zuwa dakin lailah he entered inaaya ce zaune ta na reading story of prophet nuh for lailah da take ta tambayan questions Aliyu joined them taci gaba da tambayansu har bacci ya dauke yarinyan, Aliyu and Inaaya looked at each other and smiled next thing kawai inaaya taga aliyu ya tashi ya dauketa kaman wata baby she giggled loudly Aliyu yayi mata alamun shh🤫 "don't wake our jaan up, it's time for me to put my own baby to sleep" boye face dinta tayi a chest dinshi bai ajiye ta ko ina ba sai kan bed din su yace "oya babe time to put me to sleep nima kinsan duk responsibility dinki ne" inaaya da dariyanta tace "mr man you're not serious ma mu da are not easy to love" yayi dariya to his heart content yace "but on a serious note duk kun bamu wahala har inteesar saida tasha nata" inaaya tace "to ni ma baka bani wahalan ba hmm dan ma ana mantuwa lokacin na rame became skinny yearning for your voice amma kana can hankalinka kwance and you never even care to call me for once" best puppy face aliyu yayi yace "love but i am sorry I regretted all of that i was so dumb them" she just smiled sukayi shiru sai can tace "Aneesah loves Ahmad since she was a child" nodding Aliyu yayi yace "i figured that out and nasan yanda zana yi masu she said abdullah loves saleema" I'll get back at all of them" inaaya tayi nodding head and he hugged her tightly placing a warm kiss on her neck and later drifted into a wonderful slumber filled with love happiness contentment.THE END!
It's been forever guys i know but life wasn't easy final year exams was hectic!!!! I needed a long break from everything after the exams But Alhamdulillah! With this Inaaya have come to an end the beautiful love story of fatima and Aliyu I never thought I'll come this far when I started writing this book I never thought it'll be something meaningful that can be readful but thanks to you guys that kept motivating me it's because of you guys that I've made it this far thank you so much and i hope you enjoyed every bit of my story, I love you guys❤️!
I would have include Ahmad's and Aneesa's story but i am thinking of starting a new book sequel of inaaya which is going to be the story of Ahmad and Aneesah but I don't know if you guys would want that so please let me know by commenting if you want it or not.
Alhamdulillah thank you so much guys for the love and support lots of love to you all😘❤️