INAAYA 14💖

284 25 2
                                    

INAAYA💖









Washegari wurin karfe 10 suka tashi na safe suna tashi suka tayar an hada breakfast kosai da kunu sai masa da miya da tea breakfast dinsu sukayi sannan sukayi wanka suka shirya suka fito parlour duk kowa ya fito banda Aliyu nan daada take cewa "ni kam banga mijin nawa ba ko yana ina" baffah yace "ai mijin naki baya son mutane sosai bansan me yake damunshi ba" murmushi daada tayi sannan tace to azo a kai mishi breakfast har daki mamii ta kalla su inaaya tace su dauka su kai mishi haka suka dauka kulolin suka nufa dakin sukayi knocking shiru sannan suka bude suka nufa kan centre table suka ajiye kulolin suka fito suka koma parlour.






They spent four days in yobe sun yi visiting Yan distant family dinsu na can anyi zumunci sosai ranan sunday suka dawo washe garin ranan ya sa'id ya koma US saboda kammala karatun nashi dama ba wani hutu ne me tsayi ba, su aneesah duk sun koma school shiyasa gidan baya ma inaaya dadi dan haka tatattara ta koma gidan su inteesar tana kwana a can. Lokaci gudu yake sosai har ya kama ranan da ya rage saura one day su inteesar su koma switzerland sunyi visiting lots of places su duka 4 best friends din sunyi having fun sosai, inaaya da inteesar ne zaune a daki inaaya nata faman taya inteesar packing ba da kaya dayawa tazo ba but saboda shopping din da suka sha yasa kayan nata sukayi yawa inaaya ta kalle ta with teary eyes tace "intee I'm going to miss you so much I can't believe su daddy refused to let us study in the same school tho i know haka Allah yayi but I'll miss you so much I won't be seeing you till next year" smiling inteesar tayi mata tace "come here love" tafada tana dan hugging din inaaya ta side sai tace mata "sorry babes we wilk talk everyday chat call FaceTime duka and you know it won't be in a year akwai ya sameer's wedding in 3months and if ya leena and ya leesha's wedding is fixed we'll come I'm sure" dan smile kawai inaaya tayi ta gyada kai to lighten up the mood inteesar tace "or even mimi's wedding" dariya sosai inaaya ta shiga yi sannan tace "yeah mimi's yanda takejin ya habeeb din nan ai bata ki anyi fixing ba I'm sure duk sai ta riga mu a cikin peer group din mu" dariya itama inteesar tayi tace "mimz my girl ikr but kina iya ki rigata fa" tana ma inaaya winking, dan dukan wasa tayi mata suka ci gaba da packing kayan suka gama they ate lunch suka koma a daki sai bayan sallahn laasar sai ga mimi da sultaana sunzo dama sunyi zasu kwana a nan saboda next day inteesar zasu koma so suna son suyi spending time together.





Fareed da aliyu ne zaune a parlour din dake part din aliyu yana ce mishi "man duk ta kare zani kara zama dan family naku sosai sosai yanzu fa twice naje wurin khadija gidan baffah and things are going good between us so far and I'm so happy, kallonshi aliyu yayi ya kakaro murmushi sai yace "it's so nice I'm so happy for you man Allah ya zaba mafi Alkhairi" amsa mishi fareed yayi da amin sannan ya sake kallonshi yaga yanda face nashi yayi sai yace "aliyu why are you doing this to yourself kai baka yadda da qaddara bane, yana cikin articles of faith believe in destiny whether good or bad you don't know miye Allah ya tanadar maka da ya dauke wancan sai ka yi ta mishi godiya saboda bai baka abunda kakeso ba sai ya tanadar maka abunda yaga yafi maka, all this thing won't help kace you'll live your life this way magana ma sai tazama necessary zaka yi ta, smile! Be free enjoy the moments of your life! Be happy" nan ma kakalo murmushi aliyu yayi yace "thats what I'm trying to do fareed, but it's so hard like extremely hard it's the hardest thing I've ever come accross in my entire life I don't know how i fell so deep for her that it's hurting me so bad stopping me from being the real me" dafa shi fareed yayi yace "you need to try harder and I think the only solution to your problem is to get someone in your life open up to her let her in and I'm sure you'll move on and forget everything not completely tho." Gyade mashi kai kawai aliyu yayi sannan fareed yaciga da ce mishi "ai maybe next zuwan ka nigeria ma aurena ne zakazo" hitting nashi aliyu yayi yace shameless! Haka suka yi ta firan su na abokai har lokaci ya wuce.





Sun sha pictures more than hundred da ciye ciye sosai sukayi having last day fun dinsu har different games sukayi playing sai 2 na dare sannan suka bacci saboda flight din karfe 3:00pm ne na washe gari. Da safe tunda suka tashi wurin 11 duk da kaga daya daga cikinsu jiki sanyaye saboda missing din junan da zasuyi duk jika ba kwari suka shirya wurin karfe 12 suka fita daga gida gidan su inaaya aka fara nufa sannan duk a tare dasu daddy suka nufa sunny vale gidan baffah inda yafi kusa da airport a can ma hadu wa sukayi suka wuce airport, koda suka isa 2:30pm lokacin a airport din suka tsaya duka har aka fara announcing zasu fara boarding har kuka suka sha su inaaya mimi inteesar da sultaana at first da inteesar taga sunyi breaking down tayi kokari itama kar tayi amma in vain bata san sanda hawaye suka zubo mata ba da kyar suka rabu da juna sukayi sallama da kowa sannan suka tafi sukayi boarding suka shiga jirgi karfe 3:10 jirgi nasu ya tashi haka with heavy heart duk suka nufa motocin su kowa ya nufa gidan sa.






INAAYA💖Where stories live. Discover now