INAAYA 69💖

684 29 16
                                    

INAAYA💖











Two weeks to aurensu sultaana su inteesar sukazo from switzerland tunda sukazo takasa zuwa gidan daddy ko gaishesu tayi saboda bataso ta hadu da ya sa'id a cewarta kawai zaya dawo mata da memories din da bataso sunata shirin biki inaaya da mimi ne kan gaba wurin shiru ko mai su sukeyi dan ma sunyi fama da su sultaana da inteesar amma fir sunki su yarda da dinner kamu kawai zasuyi idan an bi ta inteesar ma baa komai saboda bataso taga jawad din ko furnitures da komai na gida ammah tayi babu ruwanta, har kayan da zata saka inaaya da mimi did all the wahala so they settled on kamu kawai zasuyi, two days to daurin auren  ranan suna gidan su inteesar su duka a nan akayi  ma amaren gyaran jiki harda su inaaya da mimi dan dole ammah ta saka su suma kaman amaren ga lalle sunsha inaaya tayi red yayi mata kyau sosai ga kitso anyi masu dukkansu yan matan sai shining suke kaman new brides, a dakin inteesar suke inaaya went down to the kitchen to get food tana tsaye a kitchen taji muryan da she can never forget in her life ta Aliyu yana karasowa kitchen din yana cewa "Ammahhhh" to his surprise inaaya ce yasani tun baiga fuskan ta ba da karfi yace "jaaaan" inaaya turned around ta ma rasa ya zatayi Ya karaso gaban ta sai kuma ta bata rai tace "you didn't tell me ka iso" sam hankalin aliyu baya a kan maganan he was looking at her from her opened hair to glowing skin to her lalle kafin ta auna taji yayi hugging dinta so tight so so tight kaman zaa kwace ta "jaan i miss you love i miss you your scent and everything about you" inaaya batasan tayi missing dinshi that much ba sai a lokacin she used her tiny hands tayi hugging dinshi back, Ammah ce ta sauko daga stairs zata shiga kitchen cak ta tsaya ganin love birds dinnan batasan sanda smile yayi curving a lips dinta ba ta tsaya tana kallonsu a hankali suka saki juna aliyu yana kallon face sun inaaya yace "god knows i miss you baby I really don't know the amount of love i have for you by Allah i love you like i love love you" inaaya was blushing hard Aliyu yace "to  queen of blushing" ta bude baki zatayi magana kawai taji ya saka bakinsa a nata and started kissing her hungrily, ba shiri ammah ta juya da sauri jawo kofan kitchen din tayi a hankali ta wuce with intention of talking to them later a kan bai dace ba, hannun Aliyu na a kan waist din inaaya hannayenta kuma a back of his head their lips moving in sync sun dade a haka before parting for air Aliyu again hugged her a hankali inaaya tace "I've missed you so much" kaman tace ya sake hugging dinta tighter haka yayi sun dade kafin ya saketa ta koma dakin, shi kuma ya wuce parlour a nan ya hadu da ammah sosai tayi masa fada ya bata hakuri.








             The d day ranan da zaa daura auren sultaana da abby sai sa'id da sayyida da inteesar da jawad, inteesar was so unhappy amma tana boyewa ranan ne birthday dinta but she's not as happy as she's supposed to but nevertheless tana daurewa tayi hidimanta, har lokacin bata taba haduwa da would be husband dinta ha saboda har rokon abbah tayi akan a bari sai bayan auren, har zuwa lokacin kuma bata saka sa'id ido ba the kamu event was a wonderful one they had so much fun and family time, karfe 2:00pm aka daura auren both the brides cried sosai ya abby yaje sukayi photosession da amaryarsa ita kuwa inteesar ita kadai tayi nata,karfe 5:00pm daidai aka kai sultaana gidanta tayi kukan rabuwa da ummah sosai apo legislative aka kai ta ita kuwa inteesar 6:00pm aka kaita gidanta dake jabi tayi kuka ba kadan ba da kyar aka rabota da ahmad da su ammah tana ji anata yaba gidan amarya saidai ta tabe baki. Wurin 8 kowa ya watse banda su inaaya da mimi da sauran cousins dinsu inteesar na a dakin da aka kaita zaune suka sakata dole tayi wanka and clean those tears ba yanda ta iya haka tayi she dressed cikin wani simple straight gown peach tasa hijab tayi sallah ta gama ta tashi tana folding hijab taji an bude kofan dakin ta kalla kofa what she saw yasaka ta kusa faduwa a tunaninta hallucinating ta fara, tayi squinting eyes dinta ta juya a hankali sa'id ya tako har gabanta jin muryan shi yasa ta fara tunanin ko ba hallucination bane a hankali yace "inteesar why are you avoiding me? Me nayi miki? Haushi ya kamata sosai ta juyo tace "ya sa'id get out of my room infact my house please go to your wife what kind of a man are you an daura maka aure yau instead kaje wurin matarka but kana nan is it the right time to ask me something and fyi bakayi mani komai ba so just go" sa'id yace "ohhk fine I'm sorry I just drop by to say happy birthday and please you can't hide from your problems just meet jawad"sosai ranta ya baci ta juyo ta fara masifa taga ya fice nan ta zauna hawaye suka zubo mata,just then farhaana ta shigo da ya aleesha tace "oya intee enough come down your husband is here" ba dan taso ba haka suka jawo ta sukayi covering face dinta ta veil suka sauko da ita, duk wutan parlour kashe to her surprise kawai taga an kawo wutan duk yan uwanta sunyi shouting "surprise" a hankali a fara kallonsu with a smile on her face just then ya Sa'id yayi appearing ya bude arms dinshi yace "surprise fav sis remember I told you I'll give you a huge surprise on your 20th birthday so here we are happy birthday small b" sosai ran inteesar ya baci tayi hanyan barin wurin kawai taji an rike mata hannu juyowan da zatayi duk taba kowa mamaki sukaji tas! An mari Sa'id ya leena ce da saurin ta ta karaso tana "what the fuck! Inteesar bakida hankali kuwa" nan da nan hawaye suka sauko mata tace "ya Sa'id you're crossing your limits please leave this house yess! Im sorry for what i did didn't mean to disrespect you but I don't want any birthday surprise and don't touch me next time I'm married and you're not my mahram" aleena tace "shut up ke bakida hankali ne kinsan waye kika yi slapping are you insane kin haukace ne" aleena ta daga hannu to slap her da saura Sa'id ya shiga tsakanin su yace "no aleena I'm happy she did that I'm so happy ya za ayi ta bari wani non mahram ya taba ta bayan she's married think about it" ya kalla inteesar "you always keep proving to be the best" he went on his knees yace "I'm sorry inteesar for all the pain I've caused you, I promised to give you surprise of your life on your birthday so here it is the surprise is I'm here for you I mean forever, what will my life be without you incomplete I guess, i have never get the chance to express my self to you but here i am today I LOVE YOU INTEESAR I really do with all i have you're the best thing to ever happen to me by Allah I cannot live without you please let me love you inteesar you're mine and I'm all yours who do you think i can ever marry other than you I don't have eyes for any lady except you but i had to put you through pain to surprise you I'm so my love please forgive me and happy birthday wifey!" Inteesar gabadaya ta bar duniyan da take kanta duk ya kulle ta ma rasa me zatayi tunain taji an daga ta tana juyawa taga anty fareeda and Anty fareeha a hankali suka fara mata magana "calm down inteesar yess all you're thinking is right our parents got you married to sa'id duk wani jawad baya existing kawai anyi creating dinshi just to help Sa'id with his surprise so stop being a baby and act matured" batasan sanda wani kuka ya kufce mata ba ta fara hitting ya sa'id dake gefenta a chest da hannunta duka biyu a hankali ya sa'id held her hands and hugged her nan awwn ya fara tashi da video, hakanan inteesar ta daure sukayi cutting cake but she was angry with him ko magana taki tayi masa, dukkansu suka watse bayan an gama bandasu aneesah da aka bar mata, ya aliyu came and picked up his wife zuwa gidansu. The next day a grand hall akayi budan kai na sultaana da inteesar sosai inteesar taji kunyan mamii ko gaisheta bataje tayi ba da sukazo after everything da dare duk su abbah suka tara couples din sukayi masu nasiha sannan suka gaya ma inteesar actual truth babu wani jawad and they all left to their houses with inteesar nata bata rai batayi masa dariya.













INAAYA💖Where stories live. Discover now