INAAYA 11💖

256 26 2
                                    

INAAYA💖








               Tunda aliyu ya kwanta ya rufe ido bacci ya yi gaba dashi a haka sai da ana magrib sannan yaji abby na tada shi ya tashi yayi alwala suka nufa masallaci a tare amma har lokacin daka ganshi kasan yanada damuwa tafiya ma da kyar yake yinta, sai bayan sun dawo masallaci suna zaune a part din abby kowa yayi shiru sai yaji adnan nace mishi "I'm sorry bro you need to be strong and Allah is with you he is the best planner only he knows what he have planned for you and you'll only know it when you try and let go of the past I know it's hard but you have to move on and keep praying you'll see, i am certain it's a blessing in disguise" aliyu da yayi shiru yana kallonshi kaman bazayayi magana ba sai yace "thanks bro I appreciate and I'll keep trying" smile adnan kawai yayi mashi na assurance sannan yace "let's light up the mood let's play games" nan duk suka yarda da hakan kafin suka fara kafin kace me har sun fara dariya da jindadi.





               A parlourn yara duka yan matan na zaune suna magana nan anty fareeha tace musu "toh! Kunji dai me baffah ya fada ko aleena,aleesha and ummi kune gaba wlh you guys should make sure kunyi abunda yace to avoid wani matsala kunsan tunda sukayi magana no going back idan ma da baku maida hankali ba kuna wa maza iskanci yanzu ku daina" dariya sukayi mata sannan aleena tace "yauwa anty fareeha dama ke ya kamata ma nazo ma da maganan tun farko kila ke ta saurareki, mu dai the three of us so far bamu da matsala and am sure before time din da baffah ya bada duk munyi abunda ya kamata, khady nada matsala wlh anty fareeha" nan duk aleena ta ba fareeha labarin abunda khady tayi wa fareed sai fareeha tace "WTH! Khady miya sameki ne baki da hankali kuwa lallai ma yarinyar nan ni miyasa tun da baku gaya mani ba khady ki hada kayanki dake zan tafi gidana zan tambaya baffah ya barki dan yanzu bazan samu chance din ci maki yanda ya kamata ba tunda naga kaman bakida wayau ne" khady ce ta zare ido bataso aka gaya ma anty fareeha ba don tasan halin yayar tata sai tace "sorry anty fareeha wlh ba wulakanci ne ba and dazu ya kira ni kuma na dauka muka gaisa yace zaya sake kirana anjima" hararanta fareeha tayi tace" nidai nace ki hada kayanki ko" Khadyyy bata sake cewa komai ba sai ya feenah tace "wlh Khady abunki ma kaman yarinta yanzu fisabilillah ko su aneesah zasuyi irin wannan sai ace sai ke babba dake to wlh kinci saa baffah basu saka ku cikin yen two months time ba da sai naga ya zakiyi" dariya Anty fareeda dake can gefe tayi sannan tace "haba DanAllah kuyi mata a hankali duk kun taso ma baiwan Allah kunsan kowa da kallan abunda yake iya gani ko ni gaskiya haka naji lokacin dana fara haduwa da adnan saida nima Anty's sukayita sani corner ana ci mani sannan kuyi mata da sauki zakuga idan shine mijin ita da kanta bakusan sanda zasu fara soyayyansu ba har ta fara ce muku bata iya rayuwa babu shi" dariya duk suka yi a parlourn sannan aleena tace "ahh ahh anty fareeda kice kin wahalar da yayan mu" dariya kawai tayi, sai fareeha tace yanzu dai aleena,aleesha and ummi back to you guys kun fitar da mazaje already ko kuwa baku gama tantancewa ba" smiling sukeyi aleesha tace "ni dama ko baffah baiyi magana ba already mun gama magana da shi cikin this month zayazo gaida Baffah next month kuma iyayenshi suzo" wani kallo fareeha tayi mata tace "bangane shi ba waye shi ko bayada suna" dariya Khady tayi kaman tana jira sannan tace "yo Anty fareeha waye fa banda mubarak wanda muka hadu dashi cikin jirgi dazamuje dubai da baffah, shi din dai ne a bata a shirya amma mutu ka raba" knocking kan ta aleesha tayi tace "ke khady ni fa banison gulma kin raina mutane" dariya fareeha da sauran duk sukayi sannan tace "ohhh dama shine din dai to Allah ya tabbatar da Alkhairi he's a nice guy gashi da hakuri shiyasa idan aleesha tayi wani abun ranshi ya bace yake retaliating kinsan masu hakurin nan yanda su ke" rufe fuska da veil aleesha tayi dan murmushi fareeha tayi ta juya kan aleena tana mata alama da itafa, su inaaya dai nazaune shiru kakejin su iyakan su sauraro. Fareeha tace "wai   Aleena ke fa dake nake next" kallon anty fareeda aleena tayi ta duke kai tana smiling fareeha na ganin haka tace "oww to anty fareeda ke zaki bamu amsan kenan" dariya fareeda tayi sannan tace "ki kyalemun sirikata fa kafin lokacin da baffah ya bada za mu turo InshaaAllah" fareeha tace "yo ku turo mi baa gaya mana muji smiling tayi tace "to zaku ba yayana dai ko" dariya sukayi fareeha nacewa "ahhh duk kun daukesu kenan to gaskiya bamu badawa" murmushi fareeda tayi tace "habaa anty fareeha yaza ayi ku hanamu so kike heart attack yasamu dan yayana poor ya hilal bari na kirashi ma nace wai ance zaa hanashi" dago wayanta tayi kaman zatayi kira aleena tayi saurin rike wayan tana cewa "zaa bashi fa" suka kwashe da dariya feena tace "yau naga rashin kunya lee ko kunya bakiji" suka kara saka mata dariya sai fareeha tace "ohhk on a serious note ni dai nasan bakuda hilal duk gidanku anty fareeda to ya akayi"  smiling fareeda tayi tace "yess he's my cousin brother so when i got married baya nan dayake ba a nan yake aiki ba yana canada sai bayan biki yazo so sai yazo gidana ita kuma aleena lokacin tazo mana hutu Allah yayi zasu hadu kawai he saw her yayi ta nacii kuma shima yasha wulakanci fa gashi banda bakin mata fada kar tace don yayana ne shiyasa tai ta bashi wahala fa da kyar yasamu shiga he's 33years old his mum and my mum are sisters and shi his dad is from yobe so chill shima duk naku ne dan garin ku ne, but his parents suna a nan Gombe" smiling fareeha da feena sukayi fareeha tace "ahh MashaaAllah kii ce kawai canada zamu tafi da private jet" tafada tana dariya cikin wasa sai kuma tace "sannu lee kin iya kawo karan wata ke kuma ashe kema haka kike hmm! Duk wacce ta kara misbehaving cikinku DanAllah a gaya mani duk zanyi maganin ku one by one" fareeda tace "aa kiyi hakuri fa ai muma mun hakura tunda yanzu anayi da mu" smiling kawai aleena take tayi batace komai ba, kan ummi fareeha takoma tace "ummi you nko?" Blushing tafarayi sai fareeha tace "yau ga rashin kunya gabanshi kike da zaki ta mana blushing ko kunya dariya feena tayi tace "rabu da ita hajiyar kunya last time dai maganan da mukayi tace mun ta fidda nazeer wani dan dan abokin dad namu ne yana aiki a lagos he's 27years old yan kano ne su ma but ku tambayeta bansan ko ta canza ba kunsan yaran zamani" hade rai ummi tayi tace "yanzu ya feenah yaushe nayi dake na canza" smiling fareeha tayi tace "to! MashaaAllah yanzu naji dadi nasamu sauki danaji duk kun fitar da kanku Allah ya tabbatar da  Alkhairi" da amin suka amsa duka sai tace "back to su khady, Khady InshaaAllah wannan fareed da shi zaayi besides tun jiya dana ganshi na yaba dashi dama,sai hanifa ya ake ciki?" Turo baki khady kawai tayi ita kuma haneefa cewa tayi "anty fareeha their is no one yet but soon InshaaAllah" gyada kai fareeha tayi tace "ohhk sis Allah ya kawo mai albarka, wani kallo ya ummi tayi wa hanifa sai kuma tayi shiru ku fa su inaaya mimz da inteesar" kafin su bata amsa sai farhana tace "ni anty fareeha kin cire ni daga family din" fareeha tace "you're so shameless this girl dadi yakamata kiji da ban saka ki ba jin kunya me kikeso na tambaye ki kullum kuna makale da juna ke da naseer kaman zaku cinye juna to mi zan ce ba saidai na muku addua ba Allah ya nuna mana lokacin ko so kike da tambaye ki mi yake gaya miki kika rude haka" dariya duk sukayi su duka dake cikin parlourn sai kunya ya kamata tayi shiru sai inteesar tace "yanzu anty fareeha yen babies damu auren me zaa mana a gama da manyan mu mu kam sai daga baya" hararanta fareeha tayi tace "sannu babies ko ba babies ba keep decieving yourselves kar kuyi hankali ku samu mazajen kwarai daga inda kuka fara university da kun gama year one me ake jira ba sai a aurar daku duk a huta ga su aneesah ai sune babies ba ku manyan mata ba" dariya sukayi sai khady tace "hmm! Intee fadi gaskiya ba wasu babies sai gaskiya ni ina suspecting dinku ma especially mimi dan yan kwanakin nan sai kiji tana waya tana kashe murya ko jin abunda take fada ba ayi da wani bracelet a hannunta kwata kwata bata cire shi kaman na tsafi anya anya ba saurayi tayi ba" dariya inteesar da inaaya suka saka suna kallon mimi da tayi shiru sai kara zaro idanu takeyi sai fareeha tace "inaaya da intee tell the truth akwai abunda kuke buya better tell me now! Mimi be wise ku yanzu jin ku kuke yara ba kuda hankalin da zaku yi dating matured mutun sai yara yanzu haka dan class mate ne ko kuke bata lokaci it's better kuma ku natsar da kanku ku san me yake muku ciwo ba wasting time ba ni gaskiya bana son wasting time din nan dama ace wani ne babba me hankali" kamar baza suyi magan ba sai inteesar tace "ohhk Anty fareeha wlh ba haka bane babu wani class mate kawai dai you know su ammah zasu iya fada suce yara da mu bamu tunanin karatu sai dating shiyasa babu wanda yasani kuma ba class mate ne ba" kallonta fareeha tayi tace "babu wani abunda su ammah zasuce idan dai har sukaga ba shirmen yara kukeyi ba kuma idan ba class mate ba to waye" har inteesar zatayi magana mimi ta shiga girgiza mata kai sai intee tace "sorry mimz i have to tell them we're all sisters,friends and family regardless of the age difference, ya fareeha it's ya habeeb he's sultaana's brother he's 28years yana working a CBN" bude baki fareeha tayi tana cewa "inteesar are you sure cux this is not a joking abu you mean habib abdulaziz that fair guy" gyade kai inteesar tayi alamun eh sai fareeha tace "Allah sarki I know him bayada magana sosai munyi school dashi very gentle guy! That's so good" duk dariya sauran sukayi aleena tace "see ba khady zauna nan don't be serious har sai kinji mimi zata tafi tunda kinji ita tasan me ke mata ciwo tasamu serious mutun" mimi kuwa shiru take batace komai ba don ta zata fada anty fareeha zatayi mata, kallon inteesar fareeha tayi tace "to zainaba ke fa kin iya bada labarin wani" smiling intee tayi tace "kai Anty fareeha babu kowa yet sai Allah ya kawo" tace to Allah ya kawo, ke kuma inaaya kinyi wani shiru ke fa?" Tace "kai Anty fareeha duka nice karama fa sai su aneesah ba yanzu ba ni kam duk sai angama da kowa sai nazama world's topest hacker sannan" wani harara tayi mata tace "Sannu kinji ko ba karama ba ai kina karaman ni I'm having this feeling duk ma sai kin riga su kuma ke badaki zamuyi bake zaki kawo ba haka jikina yake bani" kaman wata baby da shagwaba tace "wallahi Aa ba amin ba" dariya kowayayi sannan fareeha tace "feenah dan Allah baki ganin idan inaaya tana wani abun tana miki yanayi da sister lailah?" Wani sad smile feena tayi sannan tace "wlh sis saida kikayi maganan ma naga hakane sosai kuma" fareeha ta kula yanda duk jikinsu yayi sanyi banda su khady,farhana,hanifa,inteesar,mimi da inaaya da basu san mu ke faruwa ba ganin haka yasa fareeha saurin canza topic tace kowa yaje yayi sallahn isha an kira duk suka nufa daki domin gabatar da sallah.






             Duk sun firfito waje ana shiga mota kowa zaya tafi gida inteesar da inaaya zasuje gidansu inaaya su kwana can mimi kuwa tace gidansu zata kwana but nan da kwana biyu zata je tasamesu motan da suka shiga ya sa'id ke tukashi har suka isa gida a parlour suka fara wani firan inaaya ta matsama ya sa'id kan tsaraban ta ya gaji yaje sai gashi ya dawo da wani trolley budeshi yayi duk suna nan zaune sunsa ido suna jiran mi zaya basu kwali biyu ne ya fiddo duk anyi wrapping yaba aneesah daya inaaya daya da sauri suka shiga budewa aneesah na gamawa taci karo da kwalin waya iphone 7 black color ihu tasaka tana hugging ya sa'id sai yace mata "dagani ni dai kar a karya ni" tana murmushi ta dinga mishi godiya da addu'oi yana amsa mata da amiin, inaaya ma na bude nata taga waya itama iphone xs max golden itama tashi tayi tana ihu nata yafi na aneesah ma saida daddy yace kar ta cika musu kunne fa sannan yayi shiru itama ta dinga godiya haka duk yaita fiddo musu abunda yasiya musu aneesah harda kayan makeup da abaya's different designs masu kyau da gowns itama inaaya haka da handbags shoes abayas gowns duk sunyi kyau sosai harda wani necklace na pandora da bracelet har da hawaye saboda dadin dataji sai da karshe ya ciro wani paper bag medium size yacewa saleema ga nata itama thanking nashi tayi sannan suka nufa dakin aneesah itada aneesahn da takasa rufe baki dan dadi wani babban paper bag ne pink ya ciro yaba inteesar da bata ko iya hada ido dashi godiya ta mashi sosai sannan yace "su gaya wa mimi tazo sannan ya bata nata da sultaana dayake yasanta sosai saboda inaaya amsa mashi sukayi suka kara godiya suka nufa daki su ma sunayi wa mamii da daddy da ya sa'id sai da safe sannan suka nufa daki inaaya har sauri takeyi tasa sabuwan wayan nata charging sai tazo tana cewa inteesar "intee open yours lets see" dariya intee tayi ta make kafada tace "no secret ne sai na fara gani" dariya inaaya tayi tace ko ba secret ba idan tayi tsami za muji ai" da dariya intee tace "eh sai ku bari tayi tsamin" haka sukayi changing suka saka kayan bacci suka kwanta saboda sunada gajiya tare dasu sosai suna kwanciya less than 30minutes inteesar har tayi bacci inaaya kuwa ta kasa bacci sai juyawa take a kan gado idanunta rufe fuskan aliyu kawai take gani yanda idanunshi sukayi jaa dazu ko lafiya a zuciyanta take ta tunanin ko lafiya ko yasamu sauki bata sake ganinshiba meya faru dashi a baya kuma ko wace lailah da anty fareeha tace suna yanayi? Duk a zuciyanta take tambayan kanta questions din da bata da amsa akan su tafi 3hours tana tunanin nan har tasamu bacci yayi gaba da ita.












Hello loves❤️ eid mubarak🎉❣️ finally here's an update after a very long time hope you'll love it its not much tho so please comment what you think about it.  So, who do you think lailah is and how are they related to her?

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE

LOTS OF LOVE❤️💗

INAAYA💖Where stories live. Discover now