INAAYA 57💖

316 32 6
                                    

INAAYA💖













Today is Wednesday week din bikinsu khady kenan mutane da yan uwa duk sun fara taruwa a gidan bikin saboda ranan thursday zaa fara events sunday din daya wuce Abbah together with his family came banda aliyu da bai samu hutu ba sosai inteesar tayi murnan ganinsu inaaya,mimi da sultaana they were so happy ba laifi inaaya ta sake she was having the best time of her life sosai suke having fun and enjoying their time couples din ma were so happy they couldn't wait for their nikkah day, inaaya dasu Inteesar mimi and sultaana suna zaune a dakin inaaya suna kallo ga kwalin pizza a tsakiyan su suna ci room din was all messed up wayan sultaana dake kusa da Inteesar yayi ringing numbern anyi saving dinshi with bold red heart Inteesar tayi dariya tace "sulty your lover is calling i guess duk suka yi dariya sultaana tana blushing tayi picking wayan ta tashi ta shige closet "hello bae" a dayan bangaren ya abby yace "Heyy how're you?" Ta amsa masa da "finee wby?" Yace fine shiru ya biyo baya sai sultaana tace "bae are you alright" bai amsa ba sai cewa da yayi "where are you? We need to talk it's important" daga jin haka sultaana tayi sensing kaman something is wrong tace "I'm at inaaya's" yace "good I'll be there in few minutes I'm close by" tace ok sannan ya kashe wayan ita kuwa ta koma dakin sukaci gaba da kallo sai Bayan 10minutes wayanta ya sake ringing tana dauka yace mata he's outside ta tashi zata fita suna ta tsokanan ta ta share su tayi waje tana zuwa ta ga motanshi she went straight to wajen motan ta shiga with smile on her face ta gaishe shi ya amsa mata ba yabo ba fallasa bayan sun gaisa shiru ya biyo baya kaman yana wani tunani sai can yace "sultaana I'm sorry for what I'm about to say i have realized I'm wrong that's why i want to tell you and i hope you'll find it in your heart to forgive me" tunda ya fara magana gabanta ya fara duka da karfi hakanan ta fara feeling restless ya cigaba da magana kansa a kasa ko hada ido baya son suyi "I'm so sorry i did everything out of anger i know you don't deserve it but i was blinded with revenge I'm sorry please forgive me i used you I cheat on you I betrayed you I'm sorry sultaana please find it in your heart to forgive me the truth is I never love you i just used you to get back to habeeb for hurting my little sister" dum! Sultaana taji kaman an dauke wutan kan ta yaci gaba da magana "i was angry and hurt at the same time i have always been sensitive when it comes to mimi she's my ever favorite sister I love her so much I couldn't bear seeing her that way i was so angry at habeeb and my parents stopped me from confronting him I thought of different ways to get back at him I found only one and that was to do what he did to me that was why I collected your number and did all i did and along the line I realized i was doing the wrong thing you don't deserve that you're a truly nice and amazing girl you deserve nothing but happiness I'm such a rascal for using you please forgive me i know it'll be hard but please forgive me" zuwa lokacin sultaana fuskanta ya jike da hawaye she couldn't believe it ga zafi da daci da takeji a cikin zuciyanta she has been used for revenge why is life so unfair she was hurt to the extent that she couldn't do anything except to keep quiet she spent morethan 5minutes before she used her hand to clean her tears gushing out she raised her head and looked at ya abby tace "is that all ya abby" he couldn't help feeling guilty ya kasa cewa komai sannan ta kara cewa "I wouldn't say I'm not hurt you can't even imagine how hurt i am but thank you so much for the lesson you taught me, thanks for giving me false hopes, thanks for hurting me and I'm sorry on behalf of my brother for hurting your sister tana gama cewa haka ta bude motan ta fita hawaye na zubo mata ya bude baki yayi magana har ta fice he used his hand to hit the steering ya jingina kansa a steering din kafin ya dago ya fixge motan da gudu, tana shiga gate din gidansu inaaya da gudu ta karasa ciki ta hau sama bata ma lura da mutane a parlour din ba tayi sama ta bude dakin inaaya mimi tayi saurin cewa "here we go madam love munata jiranki zamuje gidanmu kin tsaya kinata love" dariya suka saka su duka but at once their laughter died down da suka kalla fuskanta inaaya tace "oh my god sultaana lafiyan ki kalau kuwa" karasa wa sukayi kusa da ita duk suna tambayan ko lafiya wani kukan me cin rai ya kufce mata tayi hugging mimi ita kuwa mimi abun took her by surprise meya faru sai ji sukayi sultaana na cewa "I'm sorry mimi I'm so sorry you went through alot that we couldn't imagine but now i have experience the same is this how it feel to have a broken heart, I'm sorry on behalf of ya habeeb I'm sorry I'm so sorry" ta dinga maimaitawa tana kuka Inteesar ta janye ta a jikin mimi ta zaunar da ita a kan gado tace "shhh! Sultaana calm down calm down and tell us what is wrong" inaaya ta bude fridge ta dauko bottle water ta bude ta bata tasha kadan tasha ta mika ma inaaya ta shiga goge tears dinta mimi kuwa tsaye tayi kaman an dasa ta cus she sensed something wrong kusan bayan 10minutes sannan sultaana ta fara magana tana zayyane masu abunda duk ya faru inaaya harda tears a idonta she felt for her tace "why why! Why is it that everytime we're happy a guy must find a way to hurt one of us what have we done wrong why did ya abby stoop so low why meyasa yayi haka why just why!" Inteesar was just consoling sultaana ita kuwa mimi bata san me zatace ba ma ta dafa sultaana a hankali sultaana ta dago kai ta kalleta they hugged each other and both cried saida inteesar tace "enough guys! Please" sultaana ta goge hawayenta tace "sorry! I'll be going home now" inaaya tace "please sultaana we don't want ummah to see you like this" dan smile kadan tayi tace "no don't worry about me I'll just call her to send the driver i need some time alone" ta wuce ta kira ummah ta ce ta turo driver that instant please ummah ta amsa da toh! Shikenan they sat their in silence har wayanta yayi kara ummah tace "the driver is outside" kallonsu tayi ta kakalo Murmushi tace "I'll be going now guys I'll see you tomorrow InshaaAllah I wouldn't miss ya Khady's wedding events for anything" they had a group hug sosai suke jinjina jarumtar sultaana a ran su tare suka sauka kasa zasu rakata suka fita har waje can gaba kadan da gidansu inaaya suka hango motan suka karasa mutun me zaune a gaba motan ya bada baya a hankali sultaana ta karasa zata shiga mota daidai lokacin mutumin ya sauko ya juyo da fuskan shi and behold it's ya habeeb ya dan rame yayi baki dum! Gaban mimi ya fadi it's been months she last saw him shi ma a wurin habeeb he was shocked to see her ya kasa jure wa he was staring at her inteesar tayi saurin rike hannun mimi tace ina wuni ba yabo ba fallasa ya amsa inaaya ma ta gaishe shi ya amsa inaaya tace "see you tomorrow sultaana and sorry once again" inteesar ta ja mimi sukayi ciki da ta kasa cewa komai. Bayan sun koma cikin gida inteesar ta zauna tana bawa mamii da Ammah dake parlour abunda ya abby yayi and basu ji dadi ba suma kuma sunyi niyyar yi masa magana.











       Yau Thursday yakama ranan da zasuyi henna party dinsu a gidan abbah sai da dare suyi cocktail they were dressed in traditional fulani attire khady wani brown fulani saqi ita kuwa haneefa mint green emgee beauty tayi masu makeup they looked breathtaking suma yan uwa da abokan su dressed in same traditional attire kowa yasha kyau daidai it was an all girls event they had fun and danced alot irin traditional dance dinnan sultaana batazo ba they were worried about her har kira sukayi tace she couldn't make it but zatazo cocktail party din she assured them she is ok sannan suka yarda. Mimi was so angry with ya abby he apologized to her but still she shut him ko magana bata yi masa ba, after the party wurin 5:30 a nan gidansu inteesar suka zauna they rested har magrib yayi sukayi sallah and start to get ready for the cocktail party irin long evening gown dinnan kowa da color din nasu emgee beauty did their makeup MashaaAllah duk sunyi kyau ba kadan ba sai bayan sun gama shiri tsab! Sai ga sultaana itama tayi dan nude makeup looking so good they snapped plenty pictures before they left for the event.













Hello loves❤️ how're y'all? Hope you're good! So ya abby used sultaana all this while this is so bad💔 i feel for her😭

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOW




LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now