INAAYA 60💖

431 32 13
                                    

INAAYA💖















Su inaaya ne zaune a dakinta duk kowa ya gaji sun dawo daga gidan amare Alhamdulillah duk an gama wata hidiman biki kowa an barota gidan auren nata, sultaana ta koma gida it's just inaaya, inteesar and mimi suna zaune kowa da waya a hannu suna ganin pictures din biki inaaya tace "wayyo ya Khady shikenan ta tafi mimi zata baki kewa fa" mimi tace "yeah ikr yanzu duk idan komi ya kare kowa ya koma muka koma school everything will be boring just me and that ugly person i call my bro" inteesar tayi dariya tace "to ya zaayi mimz hannunka baya rubewa ka yanke ya habeeb and ya abby both did wrong but ku as sisters dinsu doesn't me kuyi shutting dinsu out" mimi tace "yes i know may Allah grant us the best" suka amsa da amin inaaya ta mike ta fada bathroom to take her bath.









                 Bayan budan kai na fareed su aliyu suka raka ango gidansa and on his way back wayansa ya fara ringing dum! Gabansa ya buga ganin abbah ne a hankali jiki ba kwari ya amsa abbah baiyi wata wata ba yace "ka same mu gidan daddynku yanzu yanzun nan" da to kawai ya amsa yayi hanyan gidan in 15minutes ya iso yana shiga ya tarar dasu a parlourn kasa ya shiga da girmamawa ya gaishesu daddy da mamii da baba da baffah suka amsa masa a sake abbah da ammah kuwa a dakile suka amsa masa yayi squatting kasa ya zauna sai abbah ya fara magana "Aliyu inaso inji dalilin da yasa daga zuwa zaka dauka yar mutane kace ka kaita gida miye dalilinka" Aliyu shiru ya yi sai yace "abbah ba komai" abbah yace "to! Yanzu inaso da kai ka bani takardar fatima ni na baka auren nata ko to kuma na fasa hakanan baka isa kazo kayi tunanin bata mana peaceful rayuwan mu ba mai cike da son juna" cikin tashin hankali Aliyu ya dago ya kalla abbah yana kada kai amma ko kallonsa abbah baiyi ba Ammah tace "ai inace ba damuwa kayi da ita ba ko sau daya kana kiranta bayan tafiyanka kasan ya take ciki aka saka ta dole ta tafi switzerland wulakanci me kayi mata a can Allah kadai ya sani bata bude baki tace komai ba yarinya yar shekaru 17 ka fara dora mata matsala ga makaranta tanayi da me zataji halinka ko me I'm feeling like an tafka babban kuskure da aka aura maka ita an bata mata rayuwa to ya isa hakanan ga biro da paper just write her divorce" miko masa paper da pen ammah tayi gaba daya Aliyu cikin tashin hankalin da ya jima bai shiga ba ya shiga ji yake kaman a mafarki suke maganan dayan bangaren zuciyan shi kuwa gaya mashi take "isn't that what you want gashi yazo da sauki" wata zufa yasa hannu ya goge ya fara magana "Abbah danAllah kuyi haku.." bai gama ba abbah ya daga masa hannu ya dakatar dashi "ya isa Aliyu bana san jin komi ka rubuta ka bani shikenan" juyawa yayi yayi wa ammah magana itama bai samu fuska ba ya juya ga baffah yace "baffah danAllah kuyi hakuri ni wallahi bana da niyan wulakanta ta ko na wulakanta auren da kukayi mani" da tsawa Abbah yace "dakata! Ya isheka haka kayi abunda nasaka ka ka tashi ya fice ka bamu wuri" Aliyu duk a rude yake ya dade baiji abbah na irin tsawan nan ba hakan da tabbatar masa da gaske yake yace "baba dan Allah kuyi ma abbah magana" he turned to daddy dan baisan da wane face zaya fuskancesa ba yace "daddy danAllah kuyi hakuri Wlh it's just a misunderstanding and every couples sunada nasu misunderstandings din but I promise we'll solve what ever it is" da tausayawa daddy ya kallesa yace "bamu wuri muyi magana aliyu" sum sum ya tashi ya fita ya yi part din sa'id a parlourn ya zauna ya fada tunanin abun da ya faru ranan daya iso from switzerland, a ranan direct from airport gidansu fareed ya nufa duk da mutanen biki he managed to enter with the help of Abdurrahman fareed's bro ya kaishi part dinsa ya sa aka kawo masa abinci after resting yace ma abdurrahman "so i wanted to surprise fareed I wouldn't want anyone to know nazo so I'll stay here and don't let fareed in at any cost besides fareed told me that mama da baba wants to talk to me" Abdurrahman laughed and said "god! I admire your friendship wlh btw, yess mama and baba wants to talk to you but I think yanzu suna hidima it should be in the night I'll inform them" haka sukayi da Abdurrahman da dare kuwa sai ga Baba da mama har part din har kasa yayi squatting ya gaishesu suka amsa masa lafiya lau sai can mama ta fara magana "Aliyu you've been my son tun day one just like fareed is to me and when i gave birth to lailah you started taking so much care of her and it later grew to love i was so happy more than happy that I wouldn't stress myself over choosing the right spouse for my only daughter i was so sure if she gets married to you she'll be the happiest woman on earth you wouldn't imagine how happy i was seeing two of my children loving each other with so much passion but then Think of it Allah has other plans lailah wasn't destined to live long and no body could have change it I'm a mother do you think coping with losing lailah is easy but still I found thousands reasons to smile again I'm so happy with the three sons i have I always thank allah and he rewarded me with another daughter fareed's soon to be wife you have no idea how happy i was when fareed told me she's your relative cux you guys are just like family to me so all you need to do is to put your trust in Allah and he'll bless you in other ways, you had a wonderful relationship with lailah but unfortunately she died all she need is prayers Aliyu not mourning for years, i was so happy when fareed told me about your marriage thinking you'll be happy again the old Aliyu will be back but then what did i hear divorce Aliyu haba mana think wisely are you doing the right thing to your self to your wife and to your parents do you think you mother is happy can't you see she's always sad and worried looking out for her favorite son but is this what you'll pay her with, do you think lailah will be happy that you're like this living a miserable life? Bari kaji wani abu aliyu by Allah yau ko lailah tana da rai iyayenka sukayi maka aure she will support you and tell you to obey your parents make them happy and make your Ammah happy she'll support you but now that she's not with us you wouldn't do what she want? Please Aliyu I'm not telling you what to do but think again" baba ma ya kada masa kai alamun haka take sai Mama ta ciro wani envelope brown ta basa tace "here at first nace bazani baka ba but now i feel like time yayi you have to get over everything and be happy it's from lailah she left it for you" jiki ba kwari aliyu yasa hannu ya karba dan tunda aka fara maganan lailah jikinsa ya mutu a hankali yace "mama kuyi hakuri InshaaAllah I will do the right thing I promise you i will not divorce her and I'll try and accept everything as it is thank you so much Allah ya kara girma" suka amsa da amin sukayi murmushi kafin suka bar part din, sai da yazo kwanciya yayi shirin bacci sannan hannu na rawa ya bude wani paper plain ya fado ya dan tsufa da wani picture sam bai duba picture din ba sai paper din ya bude it was his jaan's handwriting so beautiful rubutu ne a ciki kaman haka. "Dear jaan, god! I don't even know how to start baby this days I'm having a weird feeling you know but because of how worried you get about me i refuse to tell you so I think I should leave something for you, Aliyu i love you with everything i have I started loving you since when I don't know who i am and i will always love you i have the best life memories with you you're extraordinary i wish I could get the chance to live as your wife even for a week but I'm feeling like it won't be possible weird right? I'm dying Aliyu i have lost strength I can't fight anymore i just can't maybe that's what is written so thank you for everything loving me being honest extra caring and all I can't list everything I'm going to make it short cux writing is hard for me I don't have enough strength, Aliyu I want you to know that nothing is permanent in life i can die any moment so you just have to be strong embrace everything with open arms and Allah will reward you and please Always pray for me please My ya Aliyu don't ever forget me in each of your daily prayers and i know you wouldn't i love you xxx please take so much care of Ammah and make her happy cus she deserves it, oops! Sorry most importantly i know it's weird but remember when I followed you to nigeria when your uncle's wife gave birth? God! I feel like there is a connection between you and that baby please take care of her LOL i know it's crazy but please do it for my sake i love you jaan.  Yours jaan". After reading the letter Aliyu was having mixed feelings sad happy shocked surprised he really miss that amazing soul but with what mama told him and what he read now he has promised himself to make his marriage work yes their is no love but with respect and understanding it can work he felt like kaman anyi exchanging dinshi daren ranan baiyi bacci da wuri ba he prayed alot for jaan for Allah's forgiveness and for everything after that yazo kwanciya sai yaga picture din he turned it his heart was beating fast it's a picture of him holding a baby and lailah by his side ya kura ma picture din ido yana mamaki har yayi bacci.



          After so much persuasion da kyar daddy ya jawo hankalin abbah yayi hakuri tareda sa bakin su baba da baffah sannan da kyar ya yarda on one condition this is the last chance he won't spare him next time haka ko akayi duk suka amince sai baffah ya daga waya ya kira aliyu yace yazo sum sum kaman muna fuki haka ya shigo ya zauna kasa baffah yace  "to Aliyu abu dan da kyar munyi convincing abbahn naka kuma ya baka last chance idan haka ya sake faruwa ba batun roko dan babu wanda zaya saka baki dan haka sai ayita hakuri kuma aji tsoran Allah kuma Allah yayi maku albarka a hankali ya amsa da Amin sai mamii tace "to ai sai a kira masa matar tasa su wuce gidansu ko" har ammah tace aa sai daddy yace "sam ba'a haka yanzu za'a kirata su wuce" waya mamii ta daga ta kira aneesah nan da nan ta dauka tace "kira inaaya yanzun nan tazo parlourn kasa" ta amsa da to ta kashe. Inaaya ta fito daga bathroom har tayi shirinta na bacci pyjamas ne jikinta long trouser da crop top dinsa tana tsaye gaba mirror aneesah tashigo inteesar tace "ta twin ya dai" aneesah ta bata rai tace "kaii baana san haka fa ya intee" sukayi dariya ta kalla inaaya tace "ya inaaya wai mamii tace kije parlourn kasa yanzun nan" dum gabanta ya buga tana tunanin me ya faru tace "meya faru" aneesah tace "I don't know oo nima kirana tayi a waya ta gaya mun" ta amsa da to tasa dogon hijab dinta ta sauka kasa gabanta nata duka mutanen data gani a parlourn yasa tasan wani abu ne ta karasa a hankali ta zauna kasa ta gaishesu sai baffah yace "mamanmu! Ya gajiyan bikin naku" dan murmusawa tayi kadan tace "baffah Alhamdulillah" baffah yace "madallah to yanzu inaso dake ki je ki shirya Aliyu na jiran ki zaku tafi gida" dum! Dum haka gabanta yayita duka amma ba bakin magana suna hada ido da Mamii ta dan harareta a hankali ta ce "baffah ko sai gobe yanzu kayana sunada yawa kafin na shirya charap mamii tace "yau ga shirmen banza ki wuce kije ki dauka what you need sauran da daren nan zan saka fauziyya ta hada miki gobe su aneesah su kai miki" har dan hawaye ya sauko mata tayi saurin gogewa daddy yace "jeki mamana kiyi sauri yana jiranki" tashi tayi batace komai ba ta nufa sama with tears in her eyes tana shiga daki ta fashe da kuka mimi tace "to fa lafiya inaaya" inteesar ma same abu ta tambayeta she couldn't answer them tasha kukanta for few minutes ta tashi tayi picking smallest trolley dinta ta saka the needful and closed it she looked at them da sun kafeta da ido tace "I'm following ya aliyu to his house that's what su baffah sukace" mimi couldn't hold dariyanta ta fashe da dariya inteesar ma ta tayata haushinsu taji sosai mimi tace "you're a character wallahi zakibi ya aliyu gidanshi ko kuka ya Aliyu came to take you with him to your matrimonial home" she just hissed just then twins suka turo kofa ayman yace "aunty inaaya uncle Aliyy said you should come soon he's waiting" kai kawai ta kada masu su mimi kuwa they tried hard in holding their laughter ta juya zata tafi ta ja trolley dinta inteesar ta rike tace "haba anty inaaya ni na isa ina nan na bar matan yayana da daukan trolley" karba tayi ta fara ja inaaya took her handbag and phone batace komai ba ta yi gaba dariya suka bita dashi suka sauka kasa she hugged daddy da mamii she wanted to cry but mamii will definitely scold her haka ta daure kawai ta fita just in queue sai ga Aliyu ya fito daga part in ya said su mimi suka gaisheshi ya amsa inteesar tace "ya Aliyu where's the car" ya nuna mata tare da bude motan ta nufa wurin motan mimi tabita a baya suka bar inaaya a tsaye ya Aliyu yace "shall we" gaba tayi ta wuce without answering him ya kada kai yabi bayanta he couldn't believe wai shine yau ke tolerating haka but it's life yayi tunani sannan yabi bayanta tana zuwa tasa hannu zata bude bayan motan kawai taji an dora hannu a kan nata wani shock yabi spine dinta cire hannun nata yayi yarike ya jawota yasa hannu ya bude mata front she was so angry haka kawai ta shiga su inteesar kuwa dake gefe silent dariya kawai suketayi saida aliyu ya zagaya ya bude ya shiga sannan sukayi ma inaaya sallama suna mata waving she was so angry she just eyed them sukayi ta dariya har motan ya bar compound din.












Hello loves❤️ hmmm! So Aliyu now showing wani caring but we don't need his caring abii? Now what will happen?



Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOW



LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now