INAAYA 68💖

598 27 16
                                    

INAAYA💖









Asuba fari Aliyu ya bude idanu a hankali da fuskan inaaya ya fara cin karo looking pale ga baccin wahala sosai ya tausaya mata and wani jin nauyin ta ya shiga ran sa, kwance yake for few minutes ya kura ma fuskanta ido a hankali ya zare jikinsa daga nata ya tashi zaune jallabiyan shi ya jawo ya zura ya mike ya fada bathroom, wanka yayi sannan ya dauro alwala ya fito yayi spreading prayer mat ya kabbara sallah sai da yayi nafila sannan yayi asuba, sosai yayi ma inaaya addua da kuma godewa Allah daya bashi ita da rokon Allah akan ya bashi ikon riketa da mutunci ji yake kaman idan ya rasata he can't live any longer haka ya dinga adduo'i idanunsa na kan inaaya da ke kan gado a hankali ta fara motsa jikinta cikin sauri ya mike yayi wurin gadon da sauri a hankali inaaya ta yi squinting eyes dinta and that was when realization dawned on her abun da ya faru last night she tried moving her legs wani sharp pain ne ya sa tears suka fara zuba daga idanun ta a hankali aliyu ya zauna gefen he used his hands ya rike shoulder dinta yayi bending to her level and kissed the tears away, wani irin haushinsa inaaya takeji and matsanancin kunyan sa ko kallonshi ta kasa yi, in a very soft voice da yake sa ka ta melting yace "I'm sorry love I really am please forgive me" shiru ya biyo baya still idanun inaaya a rufe after five minutes aliyu ya jawo pillow ya saka a wurin gadon ya dago inaaya da ke ture hannunsa ya zauna da ita tayi resting baya a pillow da iya karfinta ta rike duvet din da take lullube da shi ga idanunta still a rufe kawai sai taji Aliyu yayi hugging dinta so tight a hankali ya fara whispering a kunnenta "I'm sorry I'm sorry I'm so sorry my love please forgive this your annoying husband and thank you thank you very much i knew it we are soul mates babe i love you more than i can ever tell you words can't justify my love for you" wani yarrr inaaya taji tsikan jikinta ga tashi she wonder why he always have an effect on her, before she finish thinking taga Aliyu yayi releasing dinta from the hug yayi hanyan bathroom after minutes ya fito with bathrobe a hannunsa wannan lokacin idanun inaaya a bude suke but da sauri tayi casting dinsu a kasa yana karasowa kusa da ita ya mika mata a hankali ta karba and quickly cover her naked body with it ta fara kokarin sauko kafanta a hankali ga wani azaban zafi da takeji Aliyu na kula da haka ya dauketa nan da nan she didn't even protest sai da suka shiga bathroom taga yana trying to remove the bathrobe and put her in the hot water tub nan da nan ta fara zubar da hawaye Aliyu nace "babe please I promise I'm just going to help you I'm not doing anything" bai bar inaaya ba saida ya sa tayi sit bath twice sannan he left the bathroom for her, a hankali inaaya take takawa tana fitowa daga bathroom din da fuska a kasa she reached wurin mirror din tayi using small towel tana goge gashinta she finished ta sa wani long jallabiya din Aliyu and her long hijab na sallah ta kabbara sallah duk lokacin nan Aliyu kallonta yakeyi da kyar da kyar a hankali take tafiya gashi taki yadda su hada ido sai ta bashi tausayi da kuma dariya smiling yayi kadan, yana zaune har ta gama sallah ta cire hijab dinta sum sum ta koma ta kwanta Aliyu hugged her from behind yace "love please talk to me wallahi shariyan nan is killing me" tayi shiru har ya sake magana tace "what now ya Aliyu ni fa I'm sleepy" da muryan ta na shagwaba Aliyu smiled har hakoransa suka fito he pecked her forehead and hugged her tight a haka har bacci yayi gaba dasu. Ko da inaaya ta farka ta jawo wayanta karfe 11 ta gani zaune ta tashi sai ta ga cewa ta tashi to an empty bed Aliyu baya nan in her head ta fara tunanin ko ina ya tafi just then he pushed the door open da wooden tray a hannunsa he smiled sweetly at her ya karaso wurin gadon yace "breakfast is ready baby" inaaya duk da bata kalleshi ba she also smiled he made noodles with cheese for her har wani tear ya sauko daga idonta she didn't know when she hugged Aliyu he used his hands and hug her tight they stayed for a long time before parting a hankali inaaya tace "ya Aliyu thank you i really appreciate but you shouldn't have i mean it reminds you of lailah right and I wouldn't want to see that bloodshot eyes they makes me scared" Aliyu couldn't help kissing her lips lightly yace "it's not about me babe and as you can see I'm fine with you in my life there's nothing I can't overcome you know lailah loved noodles with cheese so much that was why i couldn't handle my self that time but now I'm fine I'm glad i find you you lured me out of my depressed state without even trying god! Baby it's like you have wani super power you did what everyone couldn't now the only person I remember and see all over whenever i see noodles with cheese is you fatima inaaya and you're right beside me so all in all i am now happy idan naga noodles and as for lailah she's InshaaAllah in better place and we will always pray for her right" inaaya was so happy how can someone make you this happy she thought a hankali tayi ma Aliyu noding yace "that's my good girl now let's dig in" they ate in silence feeding each other, bayan sun gama Aliyu took the plate to the kitchen and brought pain killer for inaaya she was still shying away bata kallonsa but she knw she needed it a hankali ta karba ta bude ruwa ta sha, Aliyu taga ya duka on his knees kaman wanda yake shirin proposing yace "baby please will you be my jaan, do you permit me to call you my jaan" inaaya couldn't be any happier she sqaut his level closed her eyes and peck his cheeks kafin ta tashi Aliyu ya jawo ta jikinsa. It was partly a lazy day for the couple sai wurin 1 inaaya took her bath and dressed up and applied a little makeup on her face Aliyu looked at her baki a sake yace "jaan please you don't want me to go to the mosque see how you applied makeup i feel like kaman na maidaki ciki na" inaaya laughed tace "babu ruwana ya Aliyu time is going" he gave her a deep kiss before leaving to the mosque inaaya kuwa tayi sallahn ta a gida, Aliyu yafi 30 minutes kafin ya dawo masallaci yana shigowa dakin ya bata rai inaaya ta kalleshi worried tace "ya Aliyu what is wrong" yace "what else i was planning to come back and have a romantic day with my wife and then those girls da gantali kawai ke gabansu daidai na dawo nagansu kofan gidan" inaaya tace "which girls" yace "who else inteesar mana ansamu mimi tayi aure su biyu ne yanzu" inaaya dariya tayi sosai to her heart content Aliyu kallonta ya tsaya yi yana smiling sai da ta gama tace "so you're now insulting my friends" yace "ohho naji dai these girls is high time they get a life I'll advice baffah to get them married dama naga kaman something is up between sa'id and inteesar sai kaga suna wani kallon juna exchange glances and dama Abby naga ya canza sosai when i asked him he told me abunda ya faru kawarku take bashi wahala nace ya hakura ai haka kuke" inaaya tace "ya Aliyu so dama haka kake da surutu da kuma saka ido ina kaga suna exchanging glances and ya abby he messed up tun farko and lallai ma so haka muke kenan shikenan ni na tafi ma wurin masu so na" Aliyu ya jawo inaaya yayi hugging ta baya yace "jaan no they don't love you more than me sorry ayi mun afuwa and surutu fa yanzu na dan fara kadan ma get ready love and help abby wallahi he told me he love her and can do anything to get her back and kowa makes mistakes i made mine, habeeb too and abby also, get her to forgive him" inaaya smiled tace "ohhhk fiiiine i will try my best let me go" yace "noo jaan not so fast give a goodbye kiss first" inaaya ta kara rufe idanu aliyu ya juyo ta yana facing dinsa yace "Aha! So what is up with not looking at me today tell me" kunya inaaya ta kara ji sosai Aliyu yace "come on jaan look at me mana errm.. is it because i saw you off clothes" inaaya kaman ta nutse tayi hitting dinsa a chest tace "ewww walllahi you're shameless" har zata gudu Aliyu ya jawota and turned her around ya fara zipping zip din riganta inaaya yar kara ta fara sai taji kaman an rufe mata baki Aliyu yasa lips dinsa on her and was giving her a deep kiss and making circles on her bare back ya kai five minutes sannan ya saketa ya kashe mata ido daya yace "see how shameless i am jaan and if you want to go look at me first" inaaya da jikinta yayi sanyi tace "ya Aliyu mana I can't" Aliyu yayi dariya yace "jaan jaan so you're shy but i have already seen everything ai" matsowa yayi kaman zayayi hugging dinta ya kai baki a kunnenta hannunshi kuma a kan zip dinta zata yi mata zipping up yace "i have seen and explore every inch and corner jaan so no need to be shy" inaaya duk yasa jikinta ya mutu ta ma kasa magana sai kuma yace "by the way how did you get a mark on your left hip" by then inaaya kasa shiru tayi she gasp loudly tace "innalillahi ya Aliyu have some shame" da gudunta tayi wurin kofa kafin ta fita aliyu held her wrist yayi pecking goshinta yace "you must explain how you got that mark jaan" yana dariya yana kashe mata ido da gudunta ta bar dakin ta sauka kasa. Inteesar da sultaana na a zaune inaaya ta karaso she hugged them tight tace "babies i missed you" inteesar tace "eh mana kinada miji a dole kiyi missing dinmu" ta fada sarcastically sukayi dariya she was so happy to have them har mimi suka kira face time they started gisting suna dariya suna shewa Aliyu ne ya sauko dressed in white kaftan ya karaso parlourn still suna video call da mimi Aliyu ya kalla inteesar yace "Ammah na gida" inteesar tace "yess amma bansan ko zata fita ba" ya daga mata kai sai yace "jaan I'm going out" a hankali inaaya ta tashi sum sum tasan yau ta zama topic of tsokana ga mimi tana ji itama karasa wa tayi a hankali wurin Aliyu tace "To where" duk a hankali suke magana amma su inteesar sun saka masu ido har juyawa mimi cameran sukayi dan ta kalla, Aliyu yace "to fareed's and then zanje gaishe da Ammah sorry you can't come along we'll go tomorrow InshaaAllah" inaaya smiled tace "InshaaAllah come back soon" Aliyu yace "so that you wouldn't miss me right" blushing inaaya tayi and Aliyi took her off guard batayi zato ba he pecked her cheeks and forehead yace "take care jaan" itama she just smiled tace "drive safe" sannan ya wuce ya fita, dama kaman suna jira muryan mimi ta fara tashi "awwwwwwwn i see love every where wayyo Allah hope you got that on camera sulty" sultaana tace "ina melting na ma tuna da wani getting it on camera" inteesar tace "wlh akwai sakayya" sukayi dariya inaaya tace "hmm ku ci gaba da sa ido ke kuma mimi where your husband kiketa waya go and take care of him" mimi laughed so hard tace "ni ai expert ce baby chill dana gama koya miki kula da naki mijin har zakimun gori" su inteesar sukayi dariya sunata fira sai inaaya tace "let's be serious guys please sultaana it's about ya abby haven't you thought about it" sultaana batace komai ba shiru ya biyo baya sai inaaya tace "sulty i know wallahi yayi hurting dinki so bad but wallahi yayi regretting ya aliyu ne ma ya sa nayi miki magana cux da yazo he noticed ya abby ya canza he asked him and ya bashi labari he told me na baki hakuri and that wallahi he so much love you he's helpless please just think about it please you can even ask advice from ya sarah cux nasan idan nace ya habeeb za ki ce he will tell you yes cus he's his inlaw ummah kuma zakice she likes him shiyasa I think ya sarah is the best option ask her" sultaana tace "ohhk finee don't eat me raw i will ask her" inaaya tace "good. Ke fa intee wai ni na rasa gane me kuke keda ya sa'id kullum sai waya amma babu wani positive outcome are you guys even dating" inteesar looked sad tace "yeah inee i know it's also disturbing me but I don't have an option and we are still not dating" sun tausaya ma inteesar sosai they consoled her suka ci gaba da fira har lokacin asr yayi sukayi sallah and helped inaaya to cook suka gama tasaka ma gidan turaren wuta nan da nan ya dauka kamshi sai after magrib ya sa'id yazo ya daukesu har shigowa yayi they chatted for minutes da inaaya sannan suka tafi, after isha Aliyu ya dawo they had a romantic candle light dinner and the rest of the night passed in a blur.



INAAYA💖Where stories live. Discover now