INAAYA💖
Yau ta kama alhamis ranar da zaayi henna a nan gidan su inaaya tunda ta tashi da safe bayan yagana tayi mata gyaran jiki tasaka wani chiffon riga sleeveless mai kunshi tazo tayi mata flott beauty lalle ne ja ake tsantsara mata kaman ka cinye skin din nata yanda lallen yayi kyau da yan matan Amaryan suma suna zaune wata me lalle nayi masu sai yumnerh tace "yauwa me lalle ina so kiyi heart a hannun amaryan ki rubuta F&A a jiki hararanta inaaya tayi tace "yumnerhhh mana" dariya su inteesar sukayi yumnerh tace "hehehh bakida say inaaya dole kiyi abunda nakeso tunda you failed to complete dare din mu" rolling idanu inaaya tayi tace "I'll get back to you kema" babu yanda ta iya tana ji taba gani mai lallen ta zana heart tayi rubutun a ciki lallen ya jima har sai wurin 1:30 sannan ta wanke ya fito yayi kyau a dogayen yatsun ta sai lokacin ta sake wanka ta shirya cikin fulani saki blue colour the_cicada tayi mata yayi kyau sosai dazeita tazo tayi mata makeup very light and simple amma idan ka ganta sai ka kasa daina kallonta saboda kyau din datayi tunda ta fito duk inda ta bi MashaaAllah kakeji kawai suma kawayen amaryan da duk cousins sun saka fulani saaki blue amma zani kawai da head sukayi dashi sai rigan na atamfa suma duk sunyi kyau zuwa 3 gida ya cika taf da mutane ana ta kai kawo wasu ana masu kunshi wasu na ciye ciye ga masu traditional kida sunatayi kawaye da yan uwa nata rawa amaryan kuwa zaune take a sit din da aka tanada saboda ita photographer nata snapping dinta.
Aliyu tunda ya tashi yau sai recieving messages yakeyi daga abokan sa da sukayi school tare a Switzerland yan nigeria suna ta congratulating dinsa Akan auren nasa dan basu sani ba ya na gani yasan aikin fareed ne shi zaya sanar masu ya shirya ta nufa gidansu fareed ya na shiga ta tarar da mahaifiyar su a parlour ya gaishe ta ta amsa masa da fara'a sannan ya nufa part din fareed yana zuwa ga tarar dashi yana waya kawai ya buga tsaki "mutum kullum bayada aiki sai waya waya waya" murmushi fareed yayi yace "babe I'll call you back" ya kashe ya kalla aliyu yace "ya dai kana lafiya" yace "eh mana ina lafiya har saida ka je ka sanar ma jamaa nayi aure" dariya fareed yayi yace "ohh ai dama na sani to miye a ciki gaya masu nayi na kuma gayyacesu dinner ba ka bar mani komai ba a hannu to miye laifina" rolling idanu aliyu yayi yace "ai dai kasan halin yanda auren yake ko miye na gaya masu" fareed yace "ohh god aliyu will never change nazata zaka sauko da kai and accept your marriage and your wife kasa komai yayi working but no hmm aliyu wlh kar ka cutar masu da diya fa" aliyu yace "ai ba cutan ta nace zanyi ba we can live under one roof but not as husband and wife cuz I can't see her as my wife she's like a younger younger sister to me" fareed yace "hmm to shikenan nayi abunda zan iya it's upto you and ka rubuta ka ajiye you'll surely come looking for my help lokacin da zaka fara son ta ka rasa yanda zakayi" aliyu yace "allah ya sawake ba bakinka ba" dariya fareed yayi yace "ohhk oo" sai kuma suka fara fira kaman basu ke musu yanzu ba.bayan Aliyu ya koma gida yayi sallah magrib yana zaune a daki ammah ya shigo tace "aliyu sannunka kaji wlh na kula tunda mukazo ranan da mukaje gidan daddy baka sake zuwa ba wlh aliyu kaji tsoron Allah ko ba komai matarka ce amana ce a gareka iyayenta ba dan basa santa ba suka baka yau har event sukayi ko hoto na tarihi a yakamata kaje kuyi ko amma bakayi" rasa abunda zayace yayi yaba ammah hakuri tace "to yanzu nakesan ka tashi kaje gidan daddy kuma ga kaya nan zani baka kai kaima diyata na budan kai ne musamman na yi mata kuma kai nakeso kakai mata ka bata hannunka da nata" bayanda aliyu ya iya haka ya tashi ya shirya cikin kananun kaya ya dauka mukullan mota yasa kayan a mota ya tafi dasu yana zuwa gidan daddy kai tsaye part din sa'id ya nufa ya tarar da sa'id suka gaisa yace "how far muke ganinka da daren nan ko matar akazo ganii" Murmushi kawai aliyu yayi yace "baza ka gane ba ammah ta bani sako na bata kuma tace dole ni zan bata ya na iya" dariya sa'id yayi yace "may Allah bless our parents ba yanda za muyi dasu.. yanzu bari nasa a kira ta ko zaka shiga ciki" aliyu yace "no call her" tashi sa'id yayi ya fita daga part din yana fita yaga twins yace "yauwa my favorites kuzo kuji" suna zuwa yace " go and call ya inaaya for me kuce ina kiranta ina part dina" da sauri suka amsa suka nufa cikin gida maimakon sa'id ya koma part dinshi sai ya dan fita waje.