INAAYA💖
Washe gari da wata masassara inaaya ta tashi ko school bata iya ta je ba har rawa jikinta yakeyi mamii taga har 11 bata fito ba tana zuwa dakin ta ganta cikin bargo sai shaking jikinta yakeyi salati tayi ba shiri ta fara kiran daddy da sa'id da karfin gaske nan da nan sai gasu suna hawa sama daki, nuna masu inaaya take dake kwance ko hannu bata iya dagawa ba tsayawa ya sa'id ya dauketa yayi hanyan waje motanshi ya bude ya saka ta sannan ya shiga da sauri ya fara driving ko jiran iyayen nasa baiyi ba ya kama hanayan nizamiye hospital suna isa emergency ne aka shiga da ita consultation room ba bata lokaci akayi admitting dinta aka saka mata drip cikin yan mintoci sai ga kiran mamii ya shigo wayan sa'id yace mata suna a room 10 amenity ba tare da bata lokaci ba sai ga mamii ta shigo da daddy a bayanta da aneesah ita kuwa inaaya dama she was very weak daga sa mata drip bacci ya dauketa, daddy ya kalla sa'id yace me "doctor din ya ce zaayi test but for now she's weak shiyasa aka sa mata drip kuma ya duba bp dinta yace yayi low tanada low bp he even asked her idan akwai abunda takeso ba ayi mata ba a gida ko akwai abunda bata so akeyi mata, yanzu an diba jini zaayi mata test sai yasan medication din da zaya bata" kada kai daddy yayi yace "Allah ya bata lafiya" suka amsa da amin. Test ya fito doctor yace harda typhoid aka bata magani da kuma drip
Din da aka cigaba da saka mata sai 1 ta tashi daga baccin da tayi da sauri ta dafe kai saboda ciwon da yake mata ummi ce ta rike ta tace "sannu daughter ya jikin naki" a hankali tace "da sauki ummi" tace "to Allah ya sauwake ji tayi anyi hugging dinta tace "inee you scare me wlh" wani weak smile kawai tayi mata sai lokacin ta lura da mutane dayawa a dakin su Mamii,ummi,daddy,baffah,ya leesha, ya khady,ya sa'id,ya abby,aneesah,mimi da anty fareeha duk sannu suka shiga yi mata tana bin su da weak smile ummi tace "yanzu zaki ci abinci daughter kuma doctor yace dole ki ci" ba yanda zatayi da ummi haka ta daure taci abincin potato casserole ne da pepper soup taci sannan aka bata magani tasha suna nan asibitin har 3 sannan baffah da ummi suka tafi tare da ya aleesha da anty fareeha su mamii ma suka tafi suje suyi wanka ita da daddy da ya sa'id da aneesah suka barta da ita da mimi da ya khady kawai suna fita kaman jira mimi take ta jawo backpack dinta ta ciro laptop dinta tayi connecting to wifi ta shiga skype ta kira inteesar da dama jira take nan da nan ta dauka fuskanta ta bayyana a jikin screen din tace "mimz ina inaayan take" tashi mimi tayi ta nufa wurin gadon ta zauna gefe tana juya screen din a kan inaaya ihu sukaji inteesar nayi tana salati "innalillahi inaaya what is these what have you done to yourself ji yanda kika rame mana what's wrong with you and me naji low bp what have you been thinking of da har low bp ya sameki" wani dan smile tayi mata tace "intee I'm fine trust me" intee tace "no wlh ba wani trust me miye kike tunani tell me" da kyar ta yi convincing dinta cewa ba komi sannan ta yarda sai tace Ammah na son magana da ita dama, nan da nan ta tashi ta nufa parlour ta kai wa Ammah dake zaune ita da ahmad da aliyu Ammah ta karba tayi dan Murmushi tace "my daughter me ya sameki haka subhanallah kin rame fa naji ance low bp gareki mi kike tunani har haka fatima" da Ammah ta kirata fatima tasan she's serious Aliyu dake zaune gefen Ammah jin tace low bp yayi saurin juyowa ya kalla Ammah yaji ance inaaya bata da lafiya amma baiyi tunanin low bp ba muryanta weak a hankali tace "Ammaaaaaah lafiya qlw yanzu naji sauki kuma bana tunanin komai" Ammah dai bata yarda ba haka nan tace to Allah ya kara sauki Ahmad dake zaune can gefen ya karba laptop din yace "Antynn muuuu meya sameki" duk da yanda take weak saida ta sakin masa harara shima suka gama gaisawa ya mikawa inteesar laptop dinta ta zauna nan tana cewa "yau bana kashewa sai kin ci abinci" Ahmad da yana gama wa ya tashi yace ma ammah yanada lectures zaya tafi school ya fita bayan fitarsa Ammah ta tashi ta karba laptop din hannun inteesar tace tashi muje kitchen and cook inteesar ba dan taso ba tayi gaba zuwa kitchen din nasu sama jikin aliyu Ammah ta ajiye laptop din tace idan kaga dama kayi mata ya jiki ko ka kashe tayi gaba yasan ranta ya bace a sanyaye yajuyo da laptop din yana facing screen din har dan zare ido yayi daya ganta ta rame cikin lokaci kadan kasa cewa komai yayi yana kallon ta inaaya da tunda fuskanshi ta bayyana a kan screen din zuciyanta ke bugawa fat! Fat! Da sauri sauri da sauri ta ma kasa magana kusan two minutes shiru mimi da khady dai basuce komi ba can sai tace "in...in...ina wuni" da sauri ya dauke kanshi yanda ya tsaya yana kallonta yace "lafiya qlw ya kike ya jikinki" muryan ta very weak take magana shi kuma a hankali deep muryanshi ke fita shiyasa wanda bai sani ba yace lovers ne tace "Lafiya Alhamdulillah" Aliyu yace "to Allah ya kara sauki" tace amin sai shiru ya biyo baya sai can ya daure yace "what made you have low bp is something disturbing you or are you thinking of something excessively" a ran ta kaman tayi ihuu tace "yess it's you I'm thinking about you excessively i have been expecting your call but you never even flashed me" Amma a zahiri tace "babu komai stress ne" kallonta yayi cikin ido ta kasa rike contact din ta kalla gefe yace "how is it stress bakiyi one week da komawa school ba" tayi shiru kusan 3minutes sai yace "anyways you should try and be taking your medication and stop too much thinking is not good for health" kada masa kai kawai tayi yace "Allah ya kara sauki" tace "Amiin" screen went off ya kashe wani ajiyan zuciya ta saki ta rufe ido a ranta tace "how will i stop too much thinking even i hate it but I can't help it I'm always expecting and waiting for ur call" ji tayi mimi tace "awww i want to cry love is so sweet kiga yanda suke wani magana ya khady" murmushi kawai khady tayi inaaya kuwa ta harari mimi ta juya.Kwananta uku akayi discharging dinta ba laifi ta samu sauki kuma ta rage yar ramar da tayi saida tayi one week bataje school ba ta sake samun sauki tun video chat dinnan bata sake jin aliyu ba kuma still bata daina expecting kiranshi ba ga tuna shi da take duk safiya idan zata sha coffee din daya zaman mata kaman ibada. Haka dai rayuwa taci gaba inaaya sun kusa hutun mid semester dan haka test suke tayi ta samu tayi taking mind dinta off duk wani tunani zaune take a cafeteria ita da ihsan da mimi itama batada lectures so su je cin abinci tare suna raha suja jin dadi kawai suka ga anzo an tsaya a kansu dago kai ihsan tayi cike da masifa taga waye kawai taci karo da wata tantiriya da tayi suna a baze university din faculty of law take 400level kusan duk school din ba wanda baisan yarinyar mai suna rukayya ba da ake kira ruks mahaifinta minister ne shiyasa take abunda taga dama ita diyar wani ce tsaye tayi a kansu da girls din clique dinta da ta maida kaman maids suna take mata baya sanye take da wani tight crazy jeans da wani sampeel women casual t shirt me long sleeve ga gashin nata ya sha attachment ba gyale sai ta daura veil siriri a kan nata handbag dinta na wurin wata kawarta dake a bayanta me suna jamcy wato jamila tasa shades a idanunta siririya ce kaman 1 ta koma cikin wandon ba curves ba komi kaman ba mace ba tana da idanu manya manya da siriririn hanci ba laifi tanada kyau daidai kallonta sukayi daga sama har kasa cikin masifa ihsan ta tashi dama duk tafi su fada a ciki tace "WTF! You bitch last time I checked i have no ish with a whore like you so can you drag you stupid legs from here" jamcy dake gefenta har ta daga hannu da niyyar ta mari ihsan sai tayi saurin daga mata hannu tace "no jam jam leave the idiot I'm not here for her" babu wanda yayi magana banda hararan da ihsan ke zabga masu, shades dinta ta zare tana kallonsu irin na rainin wayau tana wata dariyan tantirai haka ta cigaba da masu kallon nan babu wanda yace da ita komai.
Sultaana ce bayan ta gama lectures cikin mota ya habeeb ya dauketa daga school sai surutu take mashi amma hankalinshi sam baya a kanta daka ganshi kaga he's deep in his thoughts yana tunanin conversations dinsu da mimi inda kullum take masa complain wani lecturer dake daukan su criminal
Law har da hawayenta "ya habeeb I'm so tired wallahi you won't understand how wicked he is slight abu sai yasa kayi carryover not even carry over sai ya saka ka kasa gamawa tunda duk year shi yake daukan course din" consoling dinta habeeb yayi ba kadan ba yace "my love I promise you at any cost you'll pass that course InshaaAllah that is a promise from me to you my love" tunanin promise dinnan kawai yake a ransa shi yasan he's a man of his word and he trust mimi yasan she's studying hard but still he's feeling uneasy a kan abun, saida sultaana ta taba shi sannan ya dawo daga tunanin tace "kai ya habeebi ina maka magana kayi shiru tunanin mimz kakeyi ko" dan Murmushi kawai yayi mata ta cigaba da surutu har suka isa gida.Hey lovelies❣️ hope you're all good? Wayyo our inaaya seems like ya aliyu is giving her a hard time zamu koya mishi lesson... wow wow new characters ruks and jam jam I wonder who ruks came for who do you think she came for since she said not Ihsan is it our Inaaya or our mimz i need future predictions please plus I'm thinking of pausing the novel for a while because I am not getting your votes.
And please please don't forget to
VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARELOTS OF LOVE❤️🔐