INAAYA💖
Washe gari sai karfe 10 suka tashi saboda gajiya suka tashi sukayi wanka sannan suka sauko kasa sukayi breakfast pancakes ne ba laifi inaaya ta dan sake ta ci sosai suka gama mamii tace suyi sauri karfe 12:00 ne waliman aleesha a gidan iyayen mijinta dake nan abuja dawaki extention layout, daki suka nufa suka daura dankwali inteesar tasaka wani voile purple da pink dinkin straight gown sai mimi ma irin voile din ne amma nata peach da blue dinkin doguwan riga cinderella style ne sai inaaya kuma nata wani black da blue dinkin doguwan riga A-line tasa wani blue veil mai kyau yasha stones sai sultaana wani atamfa tasaka dinkin straight gown kasa suka nufa suka tafi waliman tare da mamii a can suka tarar da ammah har ta je duk suka je suka gaida ammah inaaya duk sai taji tana jin nauyin ammah, dakin da aka ajiye ya aleesha suka nufa tayi kyau cikin wani lace dinta red mai kyau anyi mata makeup an daura mata dankwalin ta yayi kyau sai veil ta dora har kan kai suna zuwa sukayi hugging dinta tayi smiling tace "darlings nayi missing naku wlh shine jiya baku zo ba kuka tafi dinner ko" murmushi sukayi mata sai ta kalli inaaya cikin tsokana tace "Anty amarya an bar kukan" inaaya dai batace komai ba dan smile kawai tayi mata dan yanzu abun ya bar bata mamaki ta amince da haka kaddarar tata take. Anyi walima an gama sai da yamma wurin 5:00pm zasu tafi aleesha tayi kuka tana cewa su zauna sai dare, haka suka samu suka tafi sultaana tace su sauke ta gida suka kaita har gida suka shiga gaida ummah suka gaisheta nan ta tsaresu tayi ma inaaya nasiha don jiya sultaana ta gaya mata abunda ya faru tayi mata Allah yasa Alkhairi sukayi bankwana da sultaana suka tafi gidan su inaaya suka koma sai mimi tace "nima yau fa zani koma gida tunda dai Alhamdulillah hidima is over" inaaya tace mata "ki kara kwana mana mimz" tace mata "no inee kinsan gobe ake komawa school and inada lectures by 4 so inaso naje gida nayi settling" kai inaaya ta gyada alamun gamsuwa sai tace ma mimi "please let the marriage stay between us I don't want mutane suyita damuna da questions yan department din nan namu kinsan su" kai mimi ta kada mata sai inaaya tace "not even Ihsan please" ta amsa mata da to shiru ya biyo baya inaaya na tunanin ya rayuwar tata zata kasance a yanzu da auren wani a kanta. Bayan sallah magrib ne ya habib yazo zaya maida mimi gida yana ta insisting akan ta bari yazo yayi missing din ta he wants to see her su inaaya tace ma "to amarya natafi Allah ya tabbatar da Alkhairi, ya habeeb is here" kallonta inaaya tayi tace "mtsww wace amarya please ke dai wuce mu rakaki lover girl komai ya habeeb" murmushi kawai mimi tayi sai inteesar tace "wlh kuwa ni da su abbah sun gane ke suka aurar saboda naga kin matsu" mimi tayi dariya tace "rufamun asiri" hijab suka saka zasu rakata suka tarar da mamii da ya sa'id da twins a parlour tayi ma mamii sallama mamii tace "to mimi Allah ya huta gajiya ki gaishe da umminki sai mun shigo" ta amsa da to sai ya sa'id yace "to Aminatu sai aje a huta wannan rawa da aka sha" dariya mimi tayi tace "kai ya sa'id inteesar dai zakayi ma maganan rawa ta fi ni" tana fadan inteesar ya kalleta suka hada ido suka sakin ma juna Murmushi sai suka fita raka mimi har bakin mota suka je sannan ta shiga suka gaida ya habeeb ya amsa yace "inaaya ashe abunda ya faru kenan to Allah ya tabbatar da Alkhairi ciki ciki tace amin tana hararan mimi tasan ita ta gaya mishi sukayi sallama suka tafi su kuma suka shigo cikin gida parlour suka zauna nan ana ta fira mostly ya sa'id ne da inteesar sukeyi sai mamii kadan kadan inaaya dai tayi shiru tana ta tunani kala kala.
Aliyu ne zaune a parlour din part dinshi shi da fareed dake ta faman waya da khady, gajiya aliyu yayi ya fixge wayan ya kashe yace "kun wani ishi mutane da waya idan kun matsu kuce a daura maku aure mana kuntafi can kuyita maganan" dariya fareed yayi yace "please don't disturb my life mana me kake so nayi maka? na zauna na maka fadan akan ka rungumi matarka da su abbah suka daura maka aure da ku zauna lafiya she'll make the best wife for you but all in vain ya kakeso nayi maka ni ba sai naje ma rungumi tawa fiancée din ba" hararanshi aliyu yayi yace "to din anki a runguma wai i don't know what everyone is thinking me kuke so naje gidan su nace mata that i love her and that I can't do without her or what" dariya fareed yayi yace "hakan ma da zakayi daidai ne" haushi fareed yaba aliyu yace "you're sick wallahi" sai fareed yace "but seriously aliyu you should be nice and not harsh on the girl wlh she's scared of you ni na kula ka dinga sakin fuska koma me zaya faru nothing can be changed she's your wife treat her how you intended to treat the one you'll love to marry remember what you always say you'll try hard to treat your wife how the prophet SAW treated his wives" shaking head aliyu yayi yace "may Allah forgive me but I can't I can't even look at her as a wife just a little younger sister" fareed yayi tsaki yace "kai kaima ka sani keep forming big older brother sanda zaka zo ka kamu da son diyar mutane ka rude babu ruwana na gaya maka ma" hadiye rai aliyu yayi yace "Allah ya sawake" fareed yace "shikenan lets see" ya karbe wayanshi ya sake dialing numbern Khadija yana bata hakuri akan kashewan da akayi shi kuma aliyu ya zauna a nan yana tunanin maganan fareed a zuciyan shi yace it can never be possible ma.