INAAYA 59💖

394 30 23
                                    

INAAYA💖











Inaaya ko dago kanta batayi ba through out the drive sai da taji yayi parking she thought gida ya kawo ta and ta dago ta fita kenan she was shocked and surprised to see where he brought her to their house his house he opened the lock for her ta ki fita sai yace "it's opened" ko kallonshi batayi ba tace "I'm not stepping out take me home" saida yayi 5minutes baice komai ba sai yace "this is the home and you don't have suitable home than this" inaaya tace "no! I'm not going inside take me home" da yaga zata bata masa lokaci kawai ya fita ya zagaya ya bude he picked her again just like earlier tanata kokowa dashi amma ta kasa komai haka ya shiga da ita gidan bai tsaya ko ina ba sai dakin da yake nasa and dopped her on the bed "tashi tayi ta nufa hanyan kofan yayi saurin tare ta tace "give me way I'm going home" yace "you're not going anywhere this is home this is my house your house our house it belongs to us this is our home" da karfi inaaya tace "no it's not my house it's yours and yours alone It's yours yours alone!" Aliyu kallonta ya tsaya yi she have never spoken to him with such a voice hannunta ya jawo yace "just stop it please" ta fixge hannunta tace "no! Ya aliyu no!" Kawai without thinking twice he hugged her she was stunned at first zuciyanta ya fara bugawa dum! Dum! Feeling her in his embrace this is the second time but it felt as tho it's the first few minutes sai da realization yayi hitting dinta ta fara kokarin kwace kanta and she succeeded kallonta aliyu yayi yace "stop behaving that way and go over there and sleep" yana nuna mata gado inaaya was being stubborn tace "no! I'm going home to my fathers house where I belong ya aliyu let me go I'm not your wife so please let me go and live my free life let me feel loved set me free as you said and let others shower me with love i know I deserve" duk maganan da takeyi kallonta yake da dan karamin bakinta yanda yake motsawa jin yayi shiru tace "take me home just take me home I'm not your wi.." bata karasa maganan da takeyi ba kawai she felt something on her lips ohh god! She was praying to not be what she's thinking and it was too late he gently placed his lips on hers to give her a light kiss on the lips but instead of the light and soft one it became rough and hard she couldn't move her fingers talk more of body she was beyound shocked ta zaro ido but Aliyu couldn't see her his eyes were closed he took her off guard he kissed her passionately for like 5 minutes before he parted he looked at her but couldn't see her eyes they were closed tayi kasa da kai but he could see the tear that came down on her cheeks he used his thumb to clean it ya yi picking dinta kamar wata baby and placed on the bed her eyes were still closed she was still shocked tanajin kaman mafarki takeyi jikinta duk ya mutu she couldn't even look at him again ballantana tayi magana he placed her gently on the bed shi kuwa ya wuce zuwa closet dinsa tanajin karan kofan closet ta tashi da gudu but the door was locked she went back to the bed crying with eyes closed, Aliyu ya rage kayan jikinsa ya fada bathroom and took a warm bath ya fito and dressed ya saka jallabiyan sa cream color ya fito koda ya fito inaaya kaman tayi bacci haka ya gani wayanshi yaji yayi ringing ya duba yaga Ammah ce he picked up ya saka a handsfree ya gaisheta cikin fada tace "where are you!" Yace "Ammah ina a gida" tace "bangane gida bawane gida" yace "mine" a hankali sai ammah tace "ina fatima take" yace "uhmm she she's here" tace "what! To waya baka daman daukan diyan mutane dan rashin hankali to I'm sending a driver to pick her up right now" yace "Ammah kiyi hakuri tayi bacci" inaaya kaman ta tashi tace batayi ba haka taji amma ta kasa, Ammah tayi hissing tace "aikin banza to make sure tomorrow morning ka maidata gidansu" yace "InshaaAllah" kawai ta kashe wayan ya zauna nan for only god knows har bacci barawo ya sace inaaya ya tashi zaya kwanta yaga ko takalmi bata cire ba he removed her shoes and continue looking and admiring her feet yasha lalle red he also removed her jewelries and made her comfortable kafin ya koma dayan side din gadon ya kwanta.











Su inteesar ne zaune a dakin inaaya mimi tace "wai ina inaaya ta shiga ne her phone has been ringing kuma bata dauka ba inteesar tace "to ai shine ki mu gaya ma mamii sultaana tace "yess gaskiya dai ni fa rabona da ita tun a dance floor" haka suka tashi su duka ukkun suka sauka kasa sun samu mamii na parlour da ya sa'id zaune inteesar na ganinshi she blushed mimi tace "uhmm mamii wai inaaya fa bamu dawo da ita ba tun a cikin hall ana rawa rabon da mu ganta" sultaana ta gyade kai alamun eh inteesar tace "yess mamii and we're worried wayanta nata ringing bata dauka" dariya mamii tayi tace "kaii ku kam idan kuna abu kaman yaran da aka haifa jiya to ni me zan ce maku yanzu nima tun a event rabona da ita ai kunsan ita din ba karkashin mu take ba anymore ko? Ko kuna manta kawar taku matar aure ce kuma dai kuna ganin mijin nata yazo ko to idan yace ta bi sa ai ba laifi yayi ba dama kara ta kawai mukeyi a nan dan haka tana gidanta" ohhh sukace duk sukaji kunyan tambayan da sukayi ma mamii haka sukaja baya baya suka juya suka tafi dariya kawai mamii tayi ta kada kai, bayan sun koma daki mimi tace "lallai inaaya dadi miji ko shine ki wayanmu bata dauka ya mata kyau kunsan ko itada ya aliyun nan ma sun raina ma mutane wayo yanzu sai after kuma suce basa son juna ko magana basayi idan ba so ba daga zuwan miji kin bi kun wuce gidanku ohh muna ganin ikon god!" Dariya taba su inteesar duk sukayi dariya kafin suka kwanta bacci nan da nan ya daukesu.







Kiran sallah na farko ya tayar da inaaya daga bacci she looked around sai abunda ya faru jiya duk ya fado mata a rai she looked to her side taga aliyu kwance a hankali ta samu ta tashi ta shiga toilet ta dauro alwala ta fito tana kallon cikin closet din taga prayer mat da wani dogon hijab dinta na sallah she wore it tayi sallah a tsanake and prayed to god to ease her affairs tana gamawa she looked around taga towel din aliyu she hissed and picked it up ta cire kayan jikinta ta fada toilet she took a warm bath ta fito she looked around and hissed again she is not the type of person that can wear clothes bayan ta saka su without washing and on top of that kayan dinner ne so she fold her dress and but the underwears inside ta shiga duba wurin jallabiyan aliyu ta dinga jawo wa tana sakawa duk sunyi mata yawa sosai har tayi giving up sai taga wani ba hanging dinshi akayi ba folding dinshi kawai akayi maroon moroccan jallabiya ne with long sleeve ta dauko shi tasaka surprisingly yayi mata daidai she sighed and closed the wardrobe ta zauna a gaban mirror ta cire hairband dinta and used her hand to comb the hair daidai nan aliyu ya shigo with only shorts and singlet so daya ta kallesa ta juyo saida yabita kallo for minutes sannan ya fada bathroom yayi alwala he was late so baije masallaci ba bayan ya gama sallah he looked at inaaya dake zaune tayi packing hair dinta into a high bun yace "ina kwana" she was kinda ashamed but ta boye tace "ina kwana" he just smiled and said lafiya he looked around for his towel ya ganshi a kasa he shaked his head kawai and picked it ya nufa bathroom before he came out inaaya ta koma daki har bacci ya dauketa he came out dressed ya ganta sleeping peacefully in his jallabiya kuma tayi mata kyau sosai he just smiled ya zauna ya dauko quran ya fara karantawa har 10 tayi na safe ya rufe kenan inaaya ta tashi she looked around ta dage ta daure face tace "take me home" abun ya dan bashi dariya but ya daure yace " have breakfast first atleast" yana gama fadan haka ya fita inaaya ta murguda masa baki in annoyance ta nufa toilet she saw a new brush she used it to brush her teeth ta fito she sat down ta dade kafin taji an turo kofa aliyu ne ya shigo da ledoji a hannunsa he kept it a side drawer yace bismillah without looking at him kawai ta tashi ta nufa wurin abincin she opened it take away ne na chips plantain fries egg with gizzard sauce ta dauko take away din da fork taci kadan aliyu zaune yana kallonta tace "I'm done" yace da ita "baki shirya tafiya gida ba" kaman tayi kuka haka ta tura ta cinye he told her to get ready dogon hijab dinta na sallah kawai ta saka and picked her bag a baya ta bishi sum su har suka fita ta shiga a gaba to avoid waste of time ya shiga ta tada motan suka fice instead yayi hanyan fita estate din sai taga ya kara shiga kaman 7minutes drive bum! Ta gansu a kofan gidan ya khady kawai smile yayi escaping lips dinta har zata fita "yace excuse me this is not your house i came to see my friend so ki jira na gama mu tafi just then sai ga fareed da jallabiya jikinsa ya karaso wurin da Murmushi yace "kai mister man haka akeyi daga speech sai ka gudu ka tafi ina kaje" sai lokacin yaga inaaya a gaban mota yace "oww now i get it" yafada yayi winking yace "ahh amaryanmu yadai ya gajiyan jiya" dan murmushi tayi tace "angonmu lafiya Alhamdulillah ya naku" yace Alhamdulillah aliyu ya dan fita motan sukayi magana da fareed for few minutes sannan ya dawo ya tada motan yayi hanyan gidansu inaaya, suna isa da saurin ta zata bude taji rufe kaman tayi kuka yace "am i your driver ko godiya" tace "thanks" sannan ya bude mata ta fita sannan ta juyo tace "Kuma ban yafe ba" da sauri tayi cikin gida tana shiga tayi saa ba kowa parlour sama tayi da gudu dakinta tana budewa taga su inteesar duk kowa ya shirya sunata faman daurin dankwali daya na sa jewelry daya makeup duk suka juyo suna kallonta ta turo baki tace "lafiya" mimi tace "dama jiranki nakeyi sannu dadi miji shine ko sallama ayi mana wayanki kuwa yafi 500missed calls nayi maki ni na damu dake inaaya tace "ohh sorry my love kinga tana a jikka ne wayan" mimi tace "eh love yayi dadi ba dole ba" sultaana da inteesar sukayi dariya inaaya tace "to tunda baki hakurin keep ranting" she dropped her bag and removed the hijab baki a sake suka tsaya suna kallonta inteesar tace "holy potatoes what am I seeing god! Have you joined the i love wearing my husbands clothes gang" dariya su mimi sukayi sosai tace "ohh ni aminatu yau allah ya kawo mu inaaya" dole suka saka ta blushing sultaana tace "uhmm how comes kika fara glowing over night inee share with us the secret meya faru" inaaya hit her so hard tace "wallahi you guys are corrupt especially sultaana" they kept teasing inaaya and having fun tun tana jin haushi har ta bari she got dressed too swiss voile ta saka straight gown black and purple she looked good as always suka gama shirin su she went to greet mamii duk kunya ya isheta mamii Murmushi kawai tayi mata after that suka nufa gidan ya haneefa saboda budan kai dinta 2:00pm ne kuma ya kusa na ya khady kuma 4 so they all left to the brides house.














Hello loves❤️ hmm hmm ya aliyu ya aliyu is something else he's all lovey dovey now tomorrow he'll start saying he will divorce our girl🤦‍♀️

Please please and please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOW




LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now