INAAYA 29💖

224 30 4
                                    

INAAYA💖







*three weeks later
Inaaya ce zaune a cikin office din Dr anwar yana mata explaining programming language daya koya bata ganeba, zuwa yanzu sun saba sosai da Dr anwaar har ce wa ihsan take he's her favorite lecturer yanada kirki ita kuwa ihsan saidai tayi ta jin ta tana cewa uhmm dan ita a ganinta soyayya ce tsakanin inaaya da Dr anwaar, bayani yake mata ya kura mata idanu ita kuwa tayi kasa da kai tana kallon dan book din dayake koya mata dashi sun shafe kusan 1hour kafin ya gama koya mata Murmushi tayi tace "thank you so much sir" shi kuwa anwaar idanu ya zuba mata kaman baza ya ce komai ba sai yace "hope kin gane" kada mishi kai tayi sai kawai wayanshi dake kan table yayi kara yasa hannu ya dauka yace "hello" bataji me akace dayan bangaren ba sai taji yace "I'll make it InshaaAllah" sannan ya kashe inaaya kuwa wondering takeyi shi haka yake just serious babu wani wasa, tattara books dinta inaaya tayi tasa a backpack dinta red ta kara mishi godiya zata fita taji muryanshi yace "fatima" a hankali juyowa tayi sannan taga ya miko mata wayanshi yace "can i have your number" kallon wayan tashi tayi ta dan kalleshi tayi hesitating kafin ta karba zata saka mishi hoton dake jikin wallpaper dinshi ta tsaya kallo wata ce kyakyawa tayi wani murmushi daya kayata fuskan nata sosai dauke take da wata yarinya da bata wuce 5years yarinya itama kyakyawa ga gashi anyi mata kitso an saka beads na yara ya sauko gashin nata abunda ya raba yarinya da Dr anwaar shine kawai ta fi shi haske kaman balarabiya inaaya ta ma manta abunda zatayi ba ta san ta tsaya tana kallon picture din ba sai taji an fixge wayan sannan ta dago taganshi ya shiga call log yana cewa "ki gaya mun number din na saka" haka ta karanto mishi yace mata thanks hade da yi mata murmushi sannan itama ta kara mishi godiya ta fita tana tafe tana mamakin ko su waye a jikin screen din yarinyar tayi kama da diyar shi kodai yana da mata haka tayita tunani a ranta ta shiga mota ta nufa gida. Mamii da daddy da su aneesah da twins ne zaune a parlour da ta shigo gida gaishe su daddy tayi ta zauna tana cewa "nagaji wlh mamii" dariya daddy yayi mata yace "kai mamana tun yanzu ke da kikeda hacking a gabanki" dariya duk sukayi mamii tana ce mata "wuce ki je kiyi freshening up ki sauko ki ci abinci sannan kizo kiyi selecting wasu kayan kitchen da hajiya mariya ta kawo daga dubai kuloli ne masu kyau ki zaba color" inaaya kuwa turo baki tayi dan mamii ta tabo abunda bataso cux idan akwai abunda bataso shine maganan aurenta don ita mantawa ma take da akwai wani aure a kanta, amsa ma mamii tayi da toh dan tasan halin mamii idan ta kuskura tace other wise, aneesah tayi dariya in a dramatic way tace "wow! Mamii I seriously can't wait for someone to finally leave our house" murmushi kawai mamii tayi wani irin harara inaaya ta sakin mata tana bata fuska tace "daddy kaga yarinyar nan ko" daddy ma dariya yayi yace "anee babu ruwana idan ta kama ki" dariya aneesah tayi ammar ne ya fara hawaye ya taso ya rungume inaaya yana cewa "ya inaaya please don't go anywhere and leave us kinga ya aneesah use to bully us" kaman hadin baki ayman ma ya taso yana rungumeta shima da hawayen nashi yana cewa "yess ya inaaya please don't go we'll be good boys" nan take kwalla suka ciko a idanun inaaya mamii na ganin haka ta tashi ta jawo twins tana cewa "ammar, ayman me haka she's not going anywhere" tashi tayi da gudu tayi sama jikinsu duk yayi sanyi harda aneesah da lokaci daya itama idanuwanta suka cicciko ita ma tayi sama hanyar da suka bi mamii tabi da ido sai kuma ta juyo ta kalli daddy a sanyaye itama kaman zatayi kukan, daddy ya kalla twins yace "haba my big boys stop crying big boys ba sa kuka go to your room and play game" lallaba su daddy yayi suka tafi dakin su sannan ya matsa kusa da inda mamii take yana dafa ta kadan kan ta ta kwantar a jikin kafadan shi single tear na escaping daga idon ta tace "daddy she's in pain i can see it but she is trying to hide it and be strong are we really being fair on her" dan shiru daddy yayi kafin yace "i know and i can also see how hard she's trying to hide it but I'm sure it's for the time being Aliyu is our son also and I'm very sure he'll treat her right and make her happy, think of it she'll never get a husband with his qualities and you know that" mamii tace "yes i know ni banda fargaba kan Aliyu I'm just feeling like we're not being fair we just got her married without even knowing she must be in so much pain" daddy yayi consoling mamii sosai ya nuna mata she's their loving and obedient daughter ta masu biyayya and there's no doubt she'll be happy by Allah's grace haka ya dinga kwantar ma mamii da hankali.Tunda inaaya ta tafi daki key tasa ta rufe kofan ta fada kan gado tayi kuka sosai she cried out the pain she has been carrying nan da nan idanunta sukayi jajjawur tafi 30minutes kafin ta daidaita kanta ta bar kukan ta tashi ta rage kayan jikinta ta daura towel zata shiga wanka taji wayanta na kara ta duba taga inteesar ke kiranta face time dauka tayi amma sai ta kashe camera dinta don kar ta ga idanunta ta gane tayi kuka, inteesar tayi appearing a jikin screen din da murmushinta tace "anty inaaya ina wuni" inaaya tace "you're not serious intee wace anty" dariya intee tayi tace "you mana matan yaya ai dole na yi mata biyayya" shiru inaaya ta dan yi wasu hawaye suka kara sauko mata tayi sauri ta goge sai taji intee yace "inee are you there meya sameki ne and miyasa kika kashe camera dinki" daidaita kanta tayi tace "it's nothing intee na dawo school ne fa na gaji" intee tace "turn on the camera I don't believe you" kin kunna cameran inaaya tayi ita kuwa intee bata hakura ba tayita insisting har inaaya ta gaji wasu hawayen sun sauko mata kawai ta kunna camera din intee ce take kallonta tana zare ido "innalillahi inee meya faru? What is wrong with you ne? are you alright? wani abun ya faru ne?" Duk a tsorace take mata tambayoyin dan hankalinta ya tashi ganin bestyn tata na kuka gashi idanuwanta sunyi ja shiru inaaya batace komai ba hankalin inteesar ya kara tashi tace "ina zuwa let me call mamii" da sauri inaaya ta goge hawayen idanunta tayi tace "no intee don't call her nothing happened kawai kai na ne ke ciwo" inteesar tace "no inee you're lying to me tell me what is wrong please I'm worried" tana fadan haka itama bata san hawaye ya sauko mata ba nan inaaya tace "i am sorry intee don't get worried I'm ok it just hurts sometimes to remember how my life took a turn in just few minutes" sai lokacin inteesar ta gane me take nufi nan ta shiga lallashin kawar ta ta har ta dan sake sukayi fira kadan sannan ta kashe ta fada toilet ta sakin ma kanta hot bath sannan ta fito ta saka wani riga peach maran nauyi sleeveless tasauko kasa taga ba kawo ta nufa dining taci lunch dinta ta koma parlour taga mamii ta sauko Murmushi tayi mata tace "mamii I'm done", kallonta mamii tayi da burgewa ta zauna gefen diyar ta ta ta jawo waya sukayi ta selecting kayan kitchen har mamii ta sanar mata next week me gyaran jiki zatazo yanda sukayi agreeing, Murmushi kawai tayi ma mamii tace to.







Aliyu ne zaune parlour da Ammah tasashi a gaba kan bikin nashi dake matsowa tana cewa "Aliyu inaso da kai ka kira ta ka tambayeta sizes dinta saboda kayan lefe su shoes, innerwears and all" Aliyu yace "kaii Ammah you can just ask inteesar that am very sure she knows" bata rai Ammah tayi tace "aliyu bansan shashanci fa ai nasan da inteesar din nace ka tambaye ta, wai ni kana ko kiranta kaji lafiyar ta aliyu kaji tsoron Allah wlh she's your wife" nan Ammah tasashi ya fara feeling guilt yace "Ammah kiyi hakurii zanyi yanda kikace" tashi yayi ya nufa dakinshi ya zauna yana tunanin yanda zayayi shi ko numbern ta baya da shi sai idea ta fado masa ya jawo wayanshi ya kira inteesar tana dauka yace "meet me in my room now" a ranta tayi mamakin yanda ya kirata dan bayayi tana zuwa yace "i want you to call her right now and ask her sizes for me and don't you dare tell Ammah what happened" kallonshi tayi cikin rashin fahimta tace "her? Who ya aliyu" hararanta ya danyi sai kuma yace "inaaya" yanda ya fadi sunan a bakin nashi so perfect Murmushi inteesar ta danyi sai ta kira inaaya a facetime tayi saa ta dauka shine ta ganta tana kuka nan ta manta ma tambayan da zatayi mata ta shiga lallashin ta duk a kan idon aliyu sai yaji ta bashi tausayi baa kyauta mata ba amma babu yanda zaya yi, suka gama wayan ta kashe sai tace "ya aliyu am sorry I can't ask her but I'll text you her sizes ka nuna ma ammah i know it yace mata ohk kawai sannan ta bar dakin nashi ta nufa nata.













Hello peeps❤️ how're you? Hope all good! Show me some love and please please

VOTE
COMMENT
FOLLOW AND
SHARE



LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now