INAAYA 44💖

354 27 11
                                    

INAAYA💖










Ruks yanda take a tsaye haka take ta  masu kallon banza sannan ta fashe da wani dariya tace "The  Queen herself ko" ta fashe da dariya tace "jam jam please take a look at this trash she's not my level just a baby how can i compete with her ta fada tana nuni da mimi, wadda ta kira da jam jam ta fashe da dariya tace "haba ruks duk wanda ya hadaku ai sai ya sha hukunci ma" mimi tana ji tana nunata amma sai tayi shiru kaman ba kowa a wurin ruks tace "ke what ever the hell is your name i came to warn you if not you'll regret it stay away from habeeb Abdulaziz damagum! He will only be mine and if you don't zaki ga abunda zaya faru da ke" dum! Zuciyan mimi ya buga jin sunan habeeb da ta kira a karo na farko ta dago ta kalleta sama har kasa kawai tayi hissing ruks tace "hiss very well wallahi wallahi I promise you zakiyi regretting a gabanki habeeb will betray you and say he loves only me and you will see cux habeeb is mine only and i get whatever i want" fuu ta wuce kawayen nata nabiye da ita a baya harara mimi ta bita dashi sannan ta dauki bag dinta zata bar wurin saboda haushi tace "inee sai mun hadu I'll leave now" inaaya tace "come on sit and cool down babes it's a threat we all know that ya habeeb will never betray you he loves you that much" the mere thought of that kawai sai mimi ta fara kuka consoling dinta suka shiga yi har tayi ta gama a tare suka bar school saida inaaya tayi dropping dinta off saboda bata kira azo daukanta sannan itama ta wuce gida.






           Mimi har fuming take with rage ta shiga gida batace da kowa komai ba daki ta nufa straight ta kasa zaune ta kasa tsaye rage kayan jikinta tayi ta fada toilet ta sakan ma kanta hot shower sannan ta dan samu sauki ta fito ta shirya cikin kananun kaya ta hau gado sannan ta jawo wayanta ta danna ma ya habeeb kira, zaune habeeb yake daka ganshi kaga wanda yayi deep cikin tunani karan wayanshi ya dawo dashi daga tunanin nasa ya jawo wayan yaga caller ID din "Queen❤️🔐" sliding yayi ya dauka da dan fara'arsa yace "my queen i was about to call you" ko amsa wa batayi ba cikin fushi tace "ya habeeb who's your girlfriend ruks or rukayya or whatever" cikin confusion habeeb yace "haba mimi my girlfriend kuma by Allah ni I don't know wata mai suna ruks ba what happened please" ji yayi ta fashe da kuka tana sha sheka tace "ya habeeb i..i...i... thought she is your girlfriend you don't love me anymore she came to the cafeteria and even threatened me to stay away from you you're hers" habeeb hankali tashe yace "subhanallah and you believed her please stop shedding your tears akan wata stupid lady I don't even know and mimi please put it in mind that i am only yours, I habeeb will only love you and no other lady you'll forever remain the only queen i love wallahi even I don't know the amount of love i have for you mimi and what so ever it is ya faru ko wa zata ce miki wani abu  just remember I'll always love you and you're my one and only, mimi you own habeeb please let your heart be at ease" mimi har wani swelling heart dinta yakeyi da son habeeb ji takeyi dama yau dinnan baffah ya daura mata aure dashi ba sai gobe ba, calming tayi down tace "ya habeeb I love you too and I'm so scared of losing you i might die if i lose you I don't know how to cope with it that is why when she threatened me i got scared" habeeb yace mata "no need to be scared my love I'll always be with you now cheer up, tell me ya karatun criminal law how is it going" dan Murmushi tayi kadan tace "i will always love you ya habeeb... ohh criminal law wlh nagaji it's getting worst kullum muguntanshi karuwa yakeyi fa yanzu kawai a class fa yana lecture sai ya kallemu duka sai ya tada mutun daya yace "hey you what's your reg number" idan mutun ya gaya mishi zayayi noting down yace "you'll not pass criminal law this year till next year" wasu kuma yace "you'll only pass criminal law until in your third year" "wasu yace sai fourth year zasuyi passing wasu kuma sai a final year wasu kuma yace sai sunyi spill over before suyi passing kuma wallahi he mean it ya habeeb yanzu mutun 6 yayi ma wa kuma from others yan department da mukeji sunce wallahi haka yakeyi kuma idan yace baka passing dinnan baka yi wasu ma yana ce masu shikenan bazasu gama law degree ba saboda both spillover 1 and 2 kada su zayayi kuma duk yanayi, abun is getting out of hand kuma an kasa tackling dinsa that's why I'm so scared ya habeeb I really want to pass i love LAW I can't risk my studies I don't know what to do" habeeb yace "come on my strong babyy I'm certain you can do it fear not I'll do everything to help you pass it InshaaAllah you'll even get an A" da Murmushi da jindadi da amsa masa da Amin suka ci gaba da firansu na masoya.







INAAYA💖Where stories live. Discover now