INAAYA 67💖

678 42 32
                                    

INAAYA💖













Bayan asuba da safe karfe 10 inaaya ta fara farkawa daga bacci she was on Aliyu's chest ta dago kai tana kallonsa batasan ya tashi ba in a sleepy voice yace "lower your gaze love" kunya taji ya kamata tayi kasa da kai ya bude ido yana kallonta yana dariya he placed a light kiss on her lips yace "morning sunshine" kunya ma ta kasa barinta ta dago kai. Sai wurin 11 suka fito a tare sun shirya Aliyu ya kamo hannunta tanata kokarin ta kwace kar wani ya gansu amma ina ya rike gam inaaya a hankali tace "ya fareed is right fa your kunya is gone someone might see us please release my hand" Aliyu yace "babe babu abunda mukayi wrong fa so chill and we are going to go greet kowa like this" inaaya tried all ways ta kwace hannunta ta kasa haka ta hakura suka je part din baba da daada tun daga nesa daada tace "mijiin me nake gani shine har sai anzo ana rike amarya dan a nuna mani ana son ta to wallahi baka isa ba ni ce farko dai Aliyu yayi dariya yace "habaa daada ai ki ma gaya mata bata isa ba ke ce farko kece first love" dariya sukayi duka suka gaisheta sukayi fira sosai suna cikin fira Aliyu yace "uwar gida mu fa gobe zamu wuce abuja da amarya yaushe zaki taho" daada tayi dariya tace "ahh lallai ai amaryar baka san cewa hutu tazo ba babu inda zataje" Aliyu ya kalla inaaya sai yace "to ai dole ne mijinta na bukatan ta" inaaya kaman kasa ta bude ta shiga daada tace "kai marar kunya tashi ka bani wuri" Aliyu yana dariya ya tashi ya ja hannun inaaya haka suka bi duk suka gaishe da iyayen nasu Ammah kaman ta cinye inaaya saboda dadi Aliyu is slowly going back to his old self all thanks to her har da tears of joy Ammah tayi she was so happy. The rest of the day passed in a blur they had a family time together saboda washe gari dukkansu zasu koma abuja. Tunda safe as early as 7 duk sun gama shiryawa Aliyu helped inaaya with her trolley duk suka fita waje inda motocin su ke a jere, tafiyan harda su mimi da ya habeeb da sauran yan gidansu mota daya ya habeeb da mimi suka shiga sai driver na tukawa inteesar kuwa da sultaana da inaaya suka shiga mota daya wata honda pilot ce, a can baya inteesar da sultaana suka shiga inaaya ma taso ta shiga cikinsu inteesar tace "kai inee kaman ba space ki zauna a tsakiya mana haka ta hakura ta shiga tsakiya gaba babu kowa sai driver na tuki, har driver ya tada motan bai kai da fara tafiya ba sukaji an bude motan it was ya Aliyu inteesar da sultaana suka kalla juna suna dariya sultaana tace "ouuuuuuuu" inaaya dai kasa magana tayi he just smiled at her ya shigo ya zauna beside her can motan ta fara tafiya he interwined their fingers abunda ya zaman masa new job duk idan suna zaune tare their fingers are always interwined.
Inteesar ~ hey babies
Mimi~ intee i have missed you
Inteesar ~ haba bawani missing kina tare da your hubby
Mimi ~ lol, get yours too and btw I thought you'll enter the same car with HIM
Inteesar ~ mimi I'll kiiii you hmm i was supposed to enter your car
Sultaana ~ hmm ai munyi mistake we dodged your car wai saboda ku sabon aure ne kar ku saka hauka ya kama mu being all lovey dovey shiyasa
Inteesar ~ but sai muka fada bigger trap
Mimi ~ LMAO omg me ya faru thought mota daya kuke da inaaya
Inteesar ~ hmm her husband don join oo that guy can he even let her out of his sight for few minutes
Sultaana ~ wlh mimz they're giving us a hard time i wantu marry
Mimi ~ I wish ina nan serves you right😂 hmm sulty just embrace ya abby and marry tomorrow you know yayi learning lesson ko"
Sultaana ~ can he treat me like ya Aliyu is treating our girl🥺
Inteesar ~ ke sultaana a jini yake mazan family dinmu are romantic o my gosh
Sultaana ~ i want to cry wlh inaaya is peacefully resting on her husband i have no one beside me just this annoying fella ko by mistake bacci ya daukeni na fada kanta she can pinch me wayyo Allah me need some love and pampering
Inteesar ~ fool dama ta ina zaki sa kanki a shoulder na wallahi mari ma kina iyaji am i your husband💔😂
Mimi ~ lol wallahi dariya nake ta maku sorry babes
Inaaya na jin sound din message yayi yawa tasan yaran nan wani chatting suke a group ta jawo wayan ta ta kunna data saida ta gama karanta duka messages din tayi dariya sannan tayi sending message itama
Inaaya ~ 👀
Mimi~ ineee love
Inaaya ~ mimzzzzzzzzzzzz me miss you
Sultaana ~ mu aljannu ai baki missing dinmu muna a mota daya ko kallo bamu isheki ba
Inteesar ~ ni ai nayi shiru ma inaaya abun baa magana ai yanzu
Mimi ~ intee i feel your pain you need love and pampering remedy azo a daidaita da ya Sa'ido
Inaaya ~ lol please tell her
Inteesar ~ sultaana please let's go and sleep wannan matan clowns muka zaman masu ma
Mimi ~ before you go let me go hubby said i need rest
Inaaya ~ let me be naughty for once too, our fingers are interwined and he wants to peck the other hand so bye ladies
Inteesar ~ kutt sultaana
Sultaana ~ you guys are wicked Allah ya isa mimi inee ku naji ko
Inteesar ~ wlh sun gudu hmm duk sunyi magana bakomi daris god😭

INAAYA💖Where stories live. Discover now