INAAYA 15💖

273 29 4
                                    

INAAYA💖










*three months later

Inaaaya kinyi sauri kin sauko ko sai na zo nan dakin na sauko da ke yarinyar sai nawa kullum idan za a fita sai kin bata wa mutane lokaci baki komai on time mamii ta fada sai ga inaaya na saukowa da sauri daga stairs sanye da wani lace maroon da blue dinkin fitting gown da blue veil sai silver jewelry da wristwatch da bag blue tayi kyau sosai ta kara haske bawani make up a fuskan nata she was just glowing abun ta tana tafe tana cewa "sorry mamii wlh dankwali na tsaya daurawa kar na dauko shi hakanan ki mun fada" dan hararanta kawai mamii tayi tayi gaba abunta.Alot has happened cikin four months din nan Daya wuce including bikin ya sarah two months back sun sha biki sosai amarya tayi kyau an kai ta garki a nan abuja suma ba a barsu a baya ba don su inaaya sunyi kyau sosai har wurin dinner din wani abokin ango yayi ta bin inaaya ta bashi numbern ta tace mishi ai ansa mata biki a lokacin tace mishi saura 4months ayi aure babu yanda ya iya yayi mata Allah yasa Alkhairi ya barta su mimi kam da sultaana sukayi ta mata dariya har sultaana tace "ko ba four months ba to Allah yasa a aurar da ke nan da four months din" ita kuwa dariya tayi tace Allah ya sawake haka sunji dadin bikin sosai saidai videos dayawa sukayi ma inteesar saboda tayi missing alot,bayan bikin abubuwa shima da dama sun faru anata shirye shiryen bikin su aleesha ciki harda fara lectures din su inaaya one month ago makarantan is good so far har inaaya tayi wata friend ihsan yar maiduguri ce yarinyan amma a nan abuja suke zama, duk cikin department din nasu ihsan ce kadai friend dinta itama ihsan babu ruwanta sai fara'a tanada fara'a sosai,mimi ma quiet alright tana enjoying makarantan tayi wata friend mai suna firdausi tana da kirki ba kadan ba ita yar katsina ce a hostel take zaune cikin school, haka sultaana ma tayi lots of friends a makarantan nasu saboda akwai ta akwai kawaye babu ruwata, so far everything is good a rayuwansu relationship din mimi da ya habeeb kullum kara karfi yakeyi har ta kai they can't sleep without seeing each other kullum sai sun hadu haka haka dai rayuwar tasu ta kasance, khadija ma da fareed sun fara getting along sosai. Yanzu ya rage saura kwana 10 bikinsu aleesha yau ne zaa kawo kayan lefen aleeshan a gidan baffah shiyasa mamii ke ta sauri suje su ida shirye shiryen tarban baki and in a week abbah zayazo nigeria da iyalanshi saboda auren yaran nasu. Mota suka nufa suka shiga twins ne a gaba sai mamii da aneesah da inaaya a baya shiru kake jin motan har suka isa gidan baffah suna shiga suka tarar da motan baba nan sunsan cewa su mama da haneefa sun iso definitely suna shiga kuwa suka tarar dasu a parlour suka gaisa sannan inaaya tayi sama dakin mimi, wurin 4 zasuzo bakin, tun 2:00 aleesha naji na gani aka sa ta bar gidan saboda a al'adar su idan zaa kawo kayan lefe amarya bata zama a gida, gidan wata kawarta ta tafi sukayi catching up har sai bayan isha da ta kira ta tabbata sun tafi ta dawo. Tunda ta tunkaro kofar take jin maganganun mutane wasu nata guda gida cike da mutane kaman bikin akeyi duk family an taru har da dangin ummi suma sunzo da yawansu tana shigowa aka fara shewa ana cewa "ahh ga amaryan tamu fa ta dawo amarya tayi goshi wallahi" wata kanwar ummi anty sakina ta jawo aleesha tana cewa "aleeelee you need to see the boxes MashaaAllah mubarak yayi kokari kinyi goshi yanda ya kamata diyata 12boxes da kit 2 komai na ciki designers MashaaAllah ai abun baya faduwa sai an gani Allah ya tabbatar da Alkhairi a wannan auren" dan nokewa aleesha tayi tana jin kunya cikin zuciyan ta tace "amiin" haka anty sakina ta zaunar da ita nan parlour din ta dinga bata labarin lefen nata da yan uwan mijin nata da sukazo. Sai karfe 9:00 na dare sannan su inaaya suka koma gida nan suka hada conference su hudun dasuka saba suka yita labarin lefen and how it was inteesar dai ta kagara suzo don at first bazata zo bikin ba saboda school so, sai tasamu mid semester break sai abbah yace zasu iya zuwa taji dadi ba kadan ba shiyasa yanzu she can't wait for lokacin.


A gajiye aliyu ya fito daga aiki yau saboda patients dayawa motanshi ya nufa ya shiga ya tada ta ya nufa gida yana zuwa dakinshi ya nufa saida ya sakin ma kanshi shower sannan ya fito hade da yin sallah sannan ya dan kwanta ya huta kan bed saboda gajiya rufe idanuwan sa yayi kamar mai bacci sai kawai abun ya fado mishi a zuciyan shi yana cewa "does this means su baffah sun bar mani maganan aure ne cux sunce sun bani two months it's been like 4months already basuyi mun magana ba sanan kuma basu yi hooking di na up with any girl ba, oww how I wish hakane basu sake mun maganan" duk ya gama fadi a cikin zuciyar shi sannan ya fada wani tunani daban about his past kafin kace mi idanunshi sun rikida sun yi jajjawur sai numfashi yake da sauri sauri jikinshi nata shaking yana ta fadin "why jaan why whyy" sai ga ammah ta shigo dakin nashi tana ganin condition din shi ta fita a guje tana kiran abbah, abbah na zuwa da kyar suka sa shi mota suka nufa asibiti dashi suna zuwa doctor yayi admitting nashi yasa masa drip yace yanzu za azo ayi mishi test aga me ne yake damunshi. Gwaje gwaje dayawa kusan two hours kafin doctor din ya fito bature ne doctors din yace ma abbah su je office nashi suyi magana abbah ya amsa da to ya bi bayanshi ammah kuma dakin ta shiga ta duba dan nata suna shiga office din ya nuna ma abbah sit ya zauna shima ya zauna sannan yace "Sir your son is alright for now he just needs rest because he has malaria fever but also I observe one thing since you brought him to this hospital he's shaking and murmuring something and i came to the conclusion that what he is saying might be related to his sickness,  he got a panic attack which I relate it to maybe something happened to him that caused it  maybe he thinks alot he doesn't open up to anyone,he's depressed,he lost something or someone he values alot or something related to these incidents I mentioned. so, I'll advice you to lure him out of this state by talking to him almost all the times to stop him from having time to think and make him open up to you, if something happened to him advice him on it if it's something he lost assure him he'll get even better thing than what he lost he's keeping lots of things to himself
That's why he's depressed and if you try this things I just told you I'm sure he'll be fine by god's grace" godiya abbah yayi ma doctor din yace "InshaaAllah I'll doctor thank you i appreciate" Murmushi likitan yayi ma abbah har abbah ya tashi zai tafi sai doctor din yace "it's nothing sir, but also advisingly if he has a wife she should take that responsibility cux she's like the closest person to him cus they stay together that is if he has one" Murmushi kawai abbah yayi yace ok sannan ya fita office din ya nufa dakin da aliyu yake yana shiga yaga ammah zaune bakin gadon hawaye ya silalo mata a fuskan ta abbah ya matso kusa da ita ya dafa ta ta juyo a hankali yace mata "habaa ammahn aliy he's alright nan da two hours za a sallameshi bacci yakeyi" murmushi kawai ammah ta kakalo sannan ta gyada kai sai yake gaya mata duk yanda sukayi da doctor din ta jinjina maganan sosai sannan ta kalla abbah tace to yanzu ya za ayi dan jim abbah yayi sannan yace "toh! Zanyi magana da su baffah idan munje nigeria, zamuyi meeting mu ga yanda zamuyi" gyade kai ammah tayi. Sai bayan two hours lokacin har tashi yayi ammah tasashi dole yaci abinci sannan aka yi discharging din su suka koma gida, bayan two days kaman ba shi ba har aiki ya koma yaji sauki sosai ya warware.


INAAYA💖Where stories live. Discover now