INAAYA 52💖

321 26 16
                                    

INAAYA💖














Ko da inaaya ta farka da wani matsanancin ciwon kai ta tashi kan ta yayi mata nauyi sosai ta dade a kan gado sai taji ana knocking kofan a hankali tace yess stella ce ta shigo tace "morning ma'am madam said you should come for breakfast" she just gave her a weak smile sannan ta juya ta fita itama jiki a mace ta tashi ta fito zuwa dining table din ta tarar da Ammah da su Inteesar ta gaisheta ta zauna kowa na cin abincinsa a hankali inaaya kuwa tama kasa zuba komai dan wani ciwo kanta yake mata sannan tana tuno incident din daya fara da safe Ammah ta kalleta ta kalla plate din tace "daughter miya sameki ne kinyi zaune" tace "aa babu komai Ammah" maganan da Ammah tayi mata yasa ta bude ta saka fries kadan a plate dinta da ketchup beside dan bata jin cin wani kidney sauce a hankali ta fara ci tana taunawa da kyar, Ammah na gamawa ta tashi daki tayi direct inaaya kuwa ammah na tashi ta ajiye fork din hannunta ta bar ci mimi ta kalleta tace "madam lafiyan ki kuwa" kada mata kai kawai tayi ta tashi ta nufa dakin inteesar suka bi ta da kallo suna mamakin meya sameta suka gama suma suka koma daki inteesar ta ce "anty inees how far wai miya sameki ne" a hankali tace mata "it's nothing" inteesar tace "tell the person who doesn't know you that ni kam naki na yarda ko mutumen ne ya tabo ki" inteesar ta fada tana kashe mata ido daya ita kuwa kaman ta fashe da kuka mimi dai dariya kawai tayi masu shiru dai inaaya tayi ta kasa cewa komai sai can tace "intee please is anything wrong with noodles and cheese" intee dake rike da wayanta ta juyo tana kallon inaaya "noodleswith cheese what happened to it OMG! Don't tell me you gave ya Aliyu" kasa inaaya tayi da kai inteesar tace "inee what have you done that's it mun shiga uku for the next days to come I really don't know the reason but no body shows noodles especially with cheese to ya Aliyu Ammah ta hana ko fa kana zaune kana cin abunka ya shigo sai ka tashi there was a time ni bansani ba na dafa abun na ajiye a parlour kan centre table naje kitchen na dawo ya shigo watsar dashi yayi his eyes was bloodshot and he even used the broken glass to hurt himself i was scared from then Ammah ta hanani na bari ya gani but she didn't tell me why" mimi tace "to fah! This is serious why don't we ask Ammah the reason" inteesar tace "no better don't bata san maganan" inaaya da saida hawaye ya sauko mata da take  rikewa tace "I don't know da banyi ba I messed up he was angry his eyes were red ya watsar da komai and left I don't even know what to do" patting bayanta suka shiga yi suna bata hakuri sai mimi tace "i have an idea" dagowa sukayi suka kalleta" ta gyade kai tace "yess whatsoever it is uncle fareed knows so I think you should talk with ya khady and get his number kiyi magana dashi" inteesar ta kada kai alamun gamsuwa tace "yess inee you should do that" gyada masu kai tayi alamun gamsuwa.








Aliyu yana fita direct yayi wurin motansa ya shiga yayi driving off zuwa asibiti office dinsa ya wuce sai da ya shafe one hour a zaune sannan ya fara ganin patients gaba daya inaaya succeeded in digging out the past he's trying so hard to bury for her to be happy but she did something da ya saka shi tuno komai tunda ya zauna he was just thinking about lailah the memories kawai fuskanta yake gani with that bright smile on her face she looked so happy a haka ya shafe one hour sannan ya sa shades ya fara ganin patients saboda red din da idanunsa sukayi baya son a gani. Bayan sun gama magana suna zaune sai sultaana ta kira inteesar on skype dayake laptop dinta na gabanta ai kuwa nan da nan ta dauka smiling face din sultaana ya bayyana a kan screen din tace "hello babies duk juyowa su mimi da inaaya sukayi jin muryan ta Murmushi mimi tayi tace "su sultaana wannan dariyan anya miya faru" dariya tayi tace "mimz you're too much wlh ko irin ya nike dinnan kin fara mani fassara" sukayi dariya inteesar tace "sultanasss how far" suka gaisa suka fara yar fira can sai sultaana tace "guys your attention here i need to tell you something" duk attention dinsu ya koma kanta inaaya tace "please spill out already you know how curious i can get" dariya tayi ta sa right hand dinta ta rufe fuska ta dago masu left hand dinta at first sun ma kasa gane wa sai da mimi taga ring yana shining a ring finger dinta ba shit tace "hafsatu what the heck! Engagement ring or what" ta fada tana zaro ido sai lokacin hankalin su inaaya ya kai hannun sultaana mouth agape inteesar tace "oh my my god! Sulty what is this open your face and shed more light whaaat lallai ma you kept us in the dark all this while" inaaya da tama rasa me zatace sai tace "malama we need explanation is this what bestfriends do" Murmushi sultaana tayi ta cire hannunta a fuska tace "chill babes not that I'm getting married soon or something he just proposed to me uhmm that he loves me so basically this is a promise ring" mimi tace "tell us who already before curiousity kills us" rufe fuskanta sultaana tayi a hankali tayi maganan kaman bataso suji amma abunka da son jin gulma saida sukaji tace "ya abby" zaro idanu sukayi su duka inteesar tace "wtf! Sultaana ya abby please am I hearing sosai ya abby ya abby how long have this being going on i def! Know that tun ba yanzu bane you're just telling us now" saboda kunya sultaana kasa bude fuskan ta tayi inaaya tace "ahh sannu sultaana saida tayi tsami zamuji kuma ai dole kiji kunyan mu ko ga kannen saurayi" mimi was shocked and happy at the same time her eyes were glittering with joy she couldn't help but smile tace "sultaanassss god! I'm super excited i feel like flying to nigeria now and see your blushing face god! Please open your face let me see" a hankali sultaana ta cire hannunta daga fuska dariya sukayi su duka mimi tace "wow sulty I'm so happy wallahi Allah ya tabbatar da Alkhairi hah! Allah yasa we must really be inlaws in way we never thought" all their laughter died down sultaana ma kasa tayi da kai cux it's kinda awkward, silence for few minutes sai sultaana tace "uhmm matan ya Aliyu sai glowing kikeyi any good news" dariya inteesar da mimi sukayi inaaya kuwa ta yi frowning face tana pouting lips dinta inteesar tace "ai kuwa dai sultaana tambayan mana ita ai mu bata gaya mana" mimi tace "hmm! Ai ke bakisan yanzu inaaya ita ta koma lover girl din ba dadi miji idan ba binta dakinsu mukayi ba bata fitowa tana can kwance tayi hugging rigansa kaman her life depends on it" wata irin dariya suka kwashe dashi inaaya iya jin haushi taji kuma ga abunda ke damunta na attitude din ya Aliyu hissing tayi tace "you guys are jobless" ta tashi ta bar wurin ta koma a kujeran dakin suka ci gaba da fira suna dariya sun jima a haka suka yi sallama suka kashe wayan, zaune suke shiru kowa da wayarta a hannunta inaaya tayi dialing number din ya Khady ringing uku aka dauka tace "hello anty fatima!" Inaaya tace "kai ya khady wai anty, ina wuni ya kuke ya gida dasu ummi?" Khady tace "lafiya lau suna nan ya su Ammah da inteesar da mijin naki?" Inaaya tace "kash! Ya khady su Ammah na lafiya ya hidiman biki kunata shiri ko" smiling khady tayi kaman tana ganinta tace "ai ko dai" sai inaaya tace "uhmm ya Khady please daman inason numbern ya fareed ne" dariya khady tayi tace "me mata aure zatayi da numbern soon to be zawj dina" yar dariya kadan tayi tace "please mana ya khady ni fa ba snatching nace zan miki ba besides da aure na so i just want to ask him something" dariya sosai khady tayi to her heart content tace "lallai inee wai yanzu kika san da auren ki a lallai me ya Aliyu ke gaya miki" smiling kawai tayi batace komai ba sai khady tace "ok to zan tura miki" a haka sukayi sallama suka kashe wayan baayi 5minutes sai ga numbern din ta turo mata inaaya tunani ma take idan ta kira me zatace mishi sai tace "intee mimz what should i say to ya fareed" inteesar tace "just ask him why ya Aliyu doesn't like noodles with cheese" mimi tace "of course that's it" gyade kai kawai tayi ta bar dakin ta nufa dakin nasu da Aliyu ta shiga ta zauna a kan kujeran sannan tayi dialing numbern har ta kusa katsewa sannan ya dauka yace "Assalamu alaikum" muryan inaaya har yar rawa yakeyi tace "wa..wa alaika salam, ina wuni ya fareed" ya amsa da "lafiya lau amma sorry ban gane waye ba" da siririyar muryanta tace "inaaya ce" yar dariya yayi yace "oww oww matanmu ce ashe ya gida ya wannan mijin naki" ta amsa masa da "lafiya qlw ya hidiman biki" yace "Alhamdulillah munatayi" shiru ya biyo baya ta kasa magana sai can tace "uhmm ya fareed dam..dama i wanted to ask you something" yace "to fa miye wannan abun" tace "please why do ya aliyu hate noodles with cheese" kamar breath dinshi ya dauke haka ya tsaya cak ya ma rasa me zaya ce sai can yace "uhmm fatima what happened why did you ask" nan ta fara bashi labarin abunda ya faru da safe har da kukanta daga karshe yaci karfinta kada kai fareed yayi yana tunani hali irin na Aliyu yace "habaa fatima why should you be crying because of such a small thing kiyi hakuri everything will be good ba wani abu ne ba kawai he's allergic to it ne and stop worrying yourself it's nothing kinji" kada kai tayi kaman yana ganinta tace "thank you" fareed yace "don't mind sis call me if you want to ask anything" tace ok sukayi sallama ta kashe wayan ba dan ta gamsu da ansan fareed din ba ta tashi ta koma dakin inteesar taga sun shirya fita tare da Ahmad inteesar tace shirya inee we're going out Ahmad is already waiting, kada kai kawai inaaya tayi ta koma dakin Aliyu.






Aliyu ne zaune ya jingina kansa a jikin kujera ya gama ganin patients dinsa yaji wayansa yayi ringing da kamar bazaya dauka ba sai kuma ya jawo wayan yaga fareed ne haka ya daure ya dauka cikin dasasheyar murya yace "hello" fareed kuwa a fusace yace "hello sannu kaji" shi kuwa Aliyu yace "yauwa" fareed yace "Aliyu i have talked and talked to you as a brother but you won't hear me out you are just doing what you like is it the right way to live your life something that happened years back har yanzu kazo kana bari yana determining present dinka and even future what is wrong with the girl caring for you, seriously noodles with cheese still makes you lose your cool you have to pull yourself together it's enough!" Saurarenshi kawai Aliyu yake yana mamakin yanda yasani saida ya gama yace "who told you?" Fareed da abun ya kara bashi haushi yace "I'm telling you something and you're asking me something different you want to hear fine! Your wife called me helpless thinking she did something terrible asking why you hate noodles with cheese i had to come up with a lie what are you doing to yourself to your life do you think everybody is happy with what you're doing just let the little girl live a happy and stress free life stop making life hard for her" Aliyu yace "yess I'll let her be I'll let her have a happy life I can't make her happy she can't be happy with me that's why i have decided something even though i know my decision will hurt everyone but that is the only solution for her to be happy i have decided to divorce her" fareed was shocked zaro idanu yayi kaman suna tare baki bude ya ma kasa cewa komai he can't find the right words to use bai taba tunanin abun Aliyu ya kai haka ba, aliyu ya kara cewa "may be thats how I'm going to finish the rest of my life because I can't move on i love lailah so much she has my heart she's one of the most important people in my life I can't forget her ever" gabadaya fareed yayi losing temper dinshi a mugun bacin rai da yana jimawa baiyi irinshi ba yace "damn you! Damn you Aliyu! TF! Are you talking about you love lailah so what so what if you love her are you the only person that love her are you the only one affected by her death yess we are muslims and we all believe every soul shall taste death kowa time dinshi yake jira so because she has less time ta tafi doesn't mean you continue behaving so bad with people in the name of you are hurt, you know what aliyu do what suits you divorce right you want to divorce her go ahead do that and InshaaAllah I'm never going to talk to you about your marriage or everything related to it never InshaaAllah and wallahi Aliyu you'll surely regret it a day will come that you'll surely regret go ahead and divorce her!" Kit ya kashe wayan be jira cewan Aliyu ba shi kuwa Aliyu bin wayan yayi da kallo yayi mamaki irin yanda ran fareed ya baci dan it's hardly yafi 5years bai ga fareed yayi losing temper haka ba wayan ya tsaya yana kallo ya dafe kan sa.













Hello loves❤️ hope you're all good! Hmm! Hmm! Hmm! Fareed don lose temper oo but I think Aliyu deserve it😏
What do you think will happen now? I need predictions please

Show some love and please please don't forget to
VOTE
COMMENT
SHARE AND
FOLLOW





LOTS OF LOVE❤️🔐

INAAYA💖Where stories live. Discover now