Deception

1.7K 112 14
                                    

WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM

Mental stability:Schizophrenia is a functional psychosis in which there is disorder of perception,thinking,emotion,volition and personality wit a tendency to go into chronicity.

This book is a giveaway to all those women who create in their selves a very bad negative self worth,low self esteem and self actualization,always remember that the authority holds and enforce law to anyone who violets a rule being laid down to the appropriate standard

Whole hearted greetings and appreciation to Muhammad Kareem KD

1.Deception

  Fitowar ta kenan daga matsakaicin ƙofar dake nan siffar backyard door wato kofar baya..
  Sanye take da plain red top mai karamin hannu sai wando exactly deam blue jeans,kan ta daure yake da wata deam blue veil siffar wandon jikin ta,kafar ta sanye yake cikin wasu sneakers bugun sketchers deam blue,hannun ta sanye yake cikin wata black elbow rubber hand glove,daga saman suturar jikin ta kuma wata babbar peach apron ne dake dauke da Tambarin "Passion Fare"..an kawata zanen tambarin sunan da golden colour design irin design din nan mai tafe a italics..

Fuskar ta fayau babu kwaliyya ko digis,wanda ya bada direct access ma ainihin natural beauty din ta dan ta kasance ita ba fara ba kuma ba baka ba,kenan ana iya saka ta cikin jerin mata masu rare skin colour(light Chocolate skin),daidai misali kyawun ta yake dan bai wani fiye bayyanuwa fau sosai ba sai ka mata kallon tsaf,kasancewar bata da farin fata sai komai nata ya je daidai ya saje da kalar fatar ta,hancin ta daidai fuskar ta haka idanun ta da lips din ta dake zagaye da bakin ta,babu abin da ya fi karfin fuskar ta da fatar ta...

Kana iya hango height din ta dan ba laifi doguwa ce kuma jikin ta daidai yake da tsayin ta dan kuwa ba mai kiba bace ita,hasalima,jikin model gare ta duk da kuwa akwai wani secret behind her body structure..
  Sam babu walwala a kan fuskar ta bare a yi tsammanin fara'a zata iya rinjayar boned face din nata..
  Hannun ta rike yake da wata katuwar babbar jumbo black leather wanda da gani zaka iya tantance abin dake cikin ta,wato garbages ne a cikin ta wanda daga dukkan alamu,daga cikin wannan building din garbage din ya fito..

Da zuwan ta daidai inda zata dire dirt din,ta ja ta tsaya hade da dora kafar ta bisa bin puller din babbar waste bin din a inda west bin din ya budu,jefa ledar tayi ciki sannan ta cire kafar ta dan waste bin din ya rufu kamar yadda yake kafin ta bude sa...

Tsaki ta ja mai dan tsayi kafin ta kai tafin hannun ta dake cikin elbow hand glove ta dora bisa goshin ta tana mai sauke ajiyar zuciya..
Lokaci mai dan tsayi ta dauka a hakan kafin ta juya tana mai kara jan wano tsakin mai nuna alamar damuwa tattare da ita...

  Juyowar ta ke da wuya sai ta hango kamar shadow din mutum kasancewar duhu ya fara mamaye wurin dan haka mutum na iya ganin shadow din sa daga inda yake tsaye..
Daga idanun ta tayi sai ta sauke su bisa fuskar sa dake karkashin hasken solar da ta mamaye wurin..
  Cigaba da kallon sa tayi wanda shima din kallon nata yake yi kamar dai wasu statues haka suka tsaya suna kallon juna..
  Can daga baya sai ita ta janye nata idanun daga fuskar sa ta mai da akalar ta ga inda tayi niyar shiga...  
  Saurin dakatar da ita yayi ta hanyar ce da ita
"Dan dakata mana"!!.tsayawar tayi ba tare da ta kalli inda yake ba hakazalik bata canza position din inda take tsayen ba..
Daga inda yake yayi saurin karasowa zuwa gare ta ya tsaya yana mai bada space din kusan 4 miters a tsakanin su da juna..
  Dago kai ta kalle sa bata yi ba bare ya fuskanci situation da take ciki,haka ta kara yin kasa da fuskar ta tana kallon kasa duk da hankalin ta baya jikin ta,amma tana iya cewa 40% of her attention is with him dan ta san duk yadda za'a yi ba zasu rabu ba tareda ta karu da wani abu daga gare sa ba..
  Shi ya fara interrupting mata deep thought da ta fara yi a kwakwalwar ta ta hanyar flipping fingers din sa wanda ya bada sound din twinkle..
  A dan dame ta dago fuskar ta a dan kumbure kamar zata fashe da kuka ta bude baki cikin muryar ta da bai wani fita tar kamar yadda na kowa ke fita,dan nata muryar a dashe yake kamar mai yin mura haka babu hayaniya cikin muryar nata sai ma tsantsar nuna gajiyarwa ta da muryar yayi..
"Zan tafi dan dare ya min,sai da safe"!!
  Iya abin da ta ce ta da shi kenan kafin ta juya tmda zumar barin wurin sai ya katse hanzarin ta ta hanyar yin wata takaitacciyar magana kamar dai yadda ya saba yi mata
  "Kar ki manta,boye boye bata kawo masalaha bare karshen matsala,,dan haka duk lokacin da kika ji kina iya fallasa matsalar ki...kamar kullum,ina mai maraba da ke"!!kaiwa nan ya juya ya koma wun power bike din sa ya haye hade da saka helmet ya rufe fuskar sa,ya tayar da bike din ya juyar ya bashi wuta...

TAMBARI[The dark hunt] Where stories live. Discover now