Clipped

232 48 11
                                    

WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM

Mental stability:Waxy flexibility is a mental disorder that can be seen as a physical disfigure but usually it occurs as a result of mental disorder.

To u my followers and readers of dis awesome novel called Tambari i just wanna let u all know that one more update,no this particular update and a comment or comments aren't hooking up my phone then my word is i will not update u guyz again am serious abt dis,ur comments are very vital to dis book but u are just reading and passing through it's not worth it.

27.Clipped

  Tana tsaye cikin duhun nan gaban ta na fadi bugun zuciyar ta na karuwa ta rasa ina zata dosa har motsin kasa yin sa tayi sai da kyar ta lallaba ta nufi hanyar bango tana daddafewa da kyar ta lalubo switch din dakin ta kunna light din..
  Wani irin razanannen ihu ta saki ta gwalo idanun ta waje,wannan ihun shi yayi sanadiyar farkawar mai gadin cikin gidan da ya farka a firgice yana salati..
  Zamewa tayi a kasa tana kuma kurma wani ihun a karo na biyu.jikin ta duk babu inda bai dau rawa ba a sassan jikin ta..
  Kare fuskar ta tayi da tafukan hannun ta dan bata son kuma ganin abin dake gaban ta,kukan ma bai zo mata ba sai hawaye dake ta wanke fuskar ta wani na korar wani..
  Tana nan a haka fuskar ta a kare ta kuma sakin wani karar tana mai tashi tsaye tana matsowa kusa da inda Asim yake jikin ta na ta rawa hawaye duk ya gama damaging mata fuska...
  Tsoro ne fal a zuciyar ta daga shaking hand din ta tayi ta dora a lifeless body din Asim tana son jin wani abin..
  Natsuwa tayi for a moment jikin ta dai still na kan rawa,sam tunanin ta bai kai ta cire mai abin dake bakin sa ba ko kila in tayi hakan numfashin sa na iya resuming...
 
Wani ihun ta kuma saki kusa guda uku a jere tana matsawa baya,gwiwowin kafafun ta da ta dangana da kasan duk sun baci da jini kaca kaca hannun ta kan shi a bace yake da jini.
  Juya Asim din gefe tayi sai ta ga wani irin sharp and shiny iron da aka yi stabbing nasa da shi ta bayan sa har yayi penetrating zuwa right side na kirjin sa sannan ga wani sharp object kuma yet again a cikin sa da yayi penetrating shima zuwa bayan sa,bakin sa cunkushe da wani irin cotton fari kamar gauze kamar cotton wool,numfashin sa ya dade da daukewa dama...

Kara ta kuma yi tana ja da baya cikin tsoro da firgici hade da rudu wanda ya taimaka ya bada gudunmawa wun gusashewar tunanin ta...
  Hular dake kan ta ya zame ya fadi a kasa,rigar jikin ta ta samar ta baci da jini sosai kafafuwar ta duk jinin da gwiwowin ta suka taba sun gangaro zuwa kafafun ta..
  A rikide cikin rashin sanin madogara da madafa ta kuma rarrafowa ta zo kan jikin Asim ta manna kunnen ta saman kirjin sa dake bace da jini,for some seconds ta dago tana zazzaro idanun ta waje jin kamar babu numfashi a tare da shi,a rude ta hau jijjiga shi tana sambatu kala kala..
  "Asim ka tashi dan girman Allah ka tashi kar ka min haka,na ji ni din mai laifi ce na san na tsallake ka na tafi wani wurin kuma ban kyauta ba,na yarda ka tashi ka hukunta ni amma kar ka min haka...,Asim kar ka min haka,daga Allah sai kai,,ku ne rufin asiri na in ka min haka ya zan fuskanci al'uma?ta yaya zan fara wata rayuwar?na yarda ko kashe ni din ne ka tashi ka kashe ni ai shima ladar auren zan samu ko??..Asim...!!Asim kana sauraro na kuwa??ka tashi ka hukunta ni mana ya ka bar ni ni kadai ina ta magana"!?irrational speech kawai take ta yi dan hankalin ta ya dade da gushewa daga gangar jikin ta,babu wanda zai kalli Noor a halin nan bai tausaya mata ba duk rashin imani da tausayin mutum,a tsaka mai mugun wuya take right now...

Turo kofar dakin aka yi,sai mai gadin gidan ya bayyana cikin firgici da tsoro,arba da lifeless Asim da idanun sa suka yi ya sa ya nemi hankalin sa ya rasa natsuwar sa kan sa bai san inda ya tafi ya bar sa ba..
  Salati da shahada ya hau yi akai akai bata san da zuwar sa ba sai salatin sa da ya ankarar da ita tayi saurin dago kan ta tana kallon sa..
  Cikin sauri ta tashi ta nufo mai gadin tana mai magana cikin fitar hayyaci da firgici..
  "Adam kana ji...Asim tare da ni mun sami sa'insa ya ce zai kashe ni bayan ya min lahani ni kuma na fara nemar hanyar kare kai na shine kawai muna a haka sai wutar dakin ya dauke ban san me ya faru ba ko da na yi kokarin kunna wutar sai na ga wannan aika aikar da aka yi ma Asim wallahi wallahi Adam ban da masaniya akan wannan abin,ba ni na mai wannan abin ba ka yarda da ni,tsakani na da ubangiji na ban da masaniya akan wannan aika aikar da ya faru da Asim ka yarda"!!duk a rikice tayi maganar..

  Kallon ta yake ta yi shi kan sa ya san ba zata aikata hakan ba amma tsoro da firgici ya sa ya kasa tantance gaskiya dan babu kowa cikin gidan daga su sai shi babu wanda ya shigo gidan bare ya fita shine dai mai kula da gidan,duk wani shigi da ficin dake gudana a kan idon sa hakan ke faruwa kuma da za a yi masa tambaya zai bada tabbacin daga Ummitah sai Asim sai shi a cikin gidan nan toh in har ba ita ta aikata hakan ba wa ya aikata hakan?shi?..
"Hajiya in ba ke kika aikatan hakan ba toh wanene"?girgiza mai kai Ummitah ta shiga yi cikin son wanke kan ta daga zargin da yake mata..
  Hankali tashe ya fita ya sauko zuwa dakin sa cikin sauri da azama ya dau wayar sa ya danna kiran layin Hajiya Sifa'u dan fayyace mata komai because yana state of dilemma ne ya rasa me ya cancanta ya aiwatar..
Bayan Hajiya Sifa'u ta daga wayar cikin firgici Adam ya fayyace mata komai sannan ya dora da kokarin wanke Ummitah dan ya san ba zata aikata hakan ba..

TAMBARI[The dark hunt] Where stories live. Discover now