WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Personality is seen as those features that made up an individual which classify that individual as a unique person when the individual possesses a particular pattern of behaviour.
25We are family.
Around 8:20pm duk suka zazzauna bisa dinning table suna jiran isowar mutum daya because Ammah,Nana da Ummitah are all present sai dai basu fara cin abincin ba duk suna zaune ne Nana da Ammah na hirar su Ummitah na jin su bata saka masu baki ba dan pretending tayi tana danna wayar ta kuma abu mai muhimmanci take yi sai Ammah ta ki takura ta tayi concentrating akan Nana suna ta hirar su..
Suna nan a haka har 8:30pm ya kai ana dai jiran isowar mutum daya,babu kosawa a tattare da su da gajiyawar jiran wannan mutum dayan da ya rage.
Nana ce ta juyo dan kallon Ummitah da zumar saka ta cikin hirar su sai ta hange shi...Wani irin huge and giant no nonsense very principled man ne da ba zai wuce 67years ba ke saukowa daga saman benen yana ta tsare gida abin kam sai ya tsorata mutum dan da alama baya murmushi bare yayi dariya har yayi mai gaba daya wato hira da mutani..
Fuskar sa daure tamau ya karasa saukowa,duk takun kafar sa daya sai ka ji sa a jikin ka dan da iya karfin sa yake takun bai yarda ya tsofe kamar yadda wasu mazajen ke barin kan su su tsufa ba da zarar sun fara tunkaro wadannan shekarun manyanta..Nana ce ta bede baki da fara'ar ta ta ankarar da su Abban ta ya iso dan dama bata gan sa ba sai ji tayi Ammah na fadin Abban su ya dawo anjima zai yi joining din su a dinning area..
Da sauri Ummitah ta juyo dan ganin sa,suna hada ido ta taso da gudun ta kamar ba babba ba ta karasa gare sa,da zuwan ta sai ta fada mai a jiki tana jin kamar tana da iko ne ta saki kukan ciwon zuciyar dake damin ta sai dai ba zata iya ba,duk inda matakin hawayen ta zai kai sai dai ta bar shi a matsayin hawayen kewar sa ne amma ba na ciwon zuciyar ta ba...
To a greatest surprise sai ga wannan mutumin da ya daure fuska tamau ya sake fuskar sa ya rungume Ummitah yana petting bayan ta yana girgiza kai dan bai san even after so many years of marriage she wil continue behaving like her sister Nana ba..
Bata yi magana ba sai da shi ya fara yi yana murmushi.
"For almost 6years that you have been away Noor,you came for visitation but this is how you welcome your father,i see..,the degree of our bond as a family is reducing to as nearest as..."!!kafin ya karasa ta riga sa da
"Zero Abba na"ba su biyun kadai ba har da su Ammah da Nana sai da suka yi dariya suka godewa Allah..
He can be serious and strict facially and physically but ban da cikin gidan sa dan yadda yake da open heart to accept and endure a lot kafin yayi reacting ba ko wani mutum ne dake position din sa zai yi hakan ba...Dagowa Ummitah tayi daga jikin sa ta kalle sa sai ta kuma rungume sa tana share hawayen kewar sa da ya zubo mata a same time tana fada mai yadda tayi kewar sa..
"Abba i missed you,i missed you so so much that i can't explain it's degree because the degree can not be found in any weighing scale or temperature chart or any other chart squares"fadada murmushin fuakar sa yayi yana mai dago ta ya tsura mata ido daga bisani ya ce da ita
"Some one is trying to scope me huh"?dariya kawai ta mai ta girgiza kan ta tana kallon sa..
Gaida shi ta yi tana mai ya hanya,duk sun manta da su Nana wacce ta kagu a zo a ci abinci dan kamshin abincin ya gama isar ta tun lokacin da aka fara girka ta har kawo yanzu..
Kada spoon ta hau yi cikin breakable plate dake kan dinning din tana nanata
"Baby is hungry,she is hungry"dawo da duba aka yi gare ta nan ma wata dariyar ce ta taso masu har da Ummitah dan Nana bata shiririta da abinci,bata raga mai da zarar ta ji ta fara jin yunwa zata yi hanyar madafa ta debo abincin hade da snacks kala kala..Hannun mutumin Ummitah ta janyo zuwa dinning suka zauna inda a nsn ne kuma aka sake sabon zaman gaishe gaishe ban da Nana da ta tare shi yana zuwa ta je ta zauna kusa da shi hade da dora kan ta a kafadar sa tana mai shagwaba yayin da take gaida sa...
Ummitah is busy serving the dishes Ammah na kallon ta tana adoring dabi'un ta dake nan constant bai canza ba wato natsuwa da kamun kai..
Tana zuwa plate din Nana sai ta zuba mata kusan double plate din nasu plates din,tambayar Nanan tayi ko abincin ya isa haka ko a kara mata,ai Nana na dagowa ta gwalalo idanu waje sai ta koma ta kwantar da kan ta a kafadar Abban nata ta saka kukan banza tana kai karar Ummitah wai tunda ta zo gidan take ta mata kora da hali,tayi complaining akan jikin ta tayi akan diet din ta tayi akan method of learning din ta yanzu kuma tana so ta saka ta cin abincin da ya fi karfin cikin ta..
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...