WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Amnesia is a memory lost which occur as result of brain disability.
35.Conflicts.
The Kallamu's ResidenceKuka ta tasa shi gaba tana yi akan lallai lallai sai ya fada mata me ke faruwa ne a tsakanin su a yan kwanakin nan dan irin share ta da yake yi a ganin ta ko dabba ya daure bai cancanci wannan shariyar ba..
Kuka sosai take mai tana nuna mai in bai fada mata ba toh ita zata kira Umman ta ta sanar da ita abinda yake mata..
Yana ta kallon ta yana sauraron ta,ba wai fada mata din ne yake shakkar yi ba sai dai yanayin reaction din ta mayne ta bada positive or negative reaction shi kuma ba zai so hakan ya faru ba amma dai ya san ko ya outcome din zai juya dole ya sanar da ita komai dan shima ya sami sanyin zuciyar shi abin ya mai nauyi da yawa..
Wani kalma da ta furta ne ya saka shi kallon ta a tsawace ya fizgo ta sai da ta rude ta zazzaro idanu waje..
Yana rike da kafadun ta ita kuma tana jin uncomfortable da irin rikon da ya mata ya saka idanun sa straight zuwa cikin nata idanun ya aika mata da kallon gargadi sannan ya fara magana..
"Saudat believe me or not am not cheating on you like wise i doubt if a day like that will ever come,ban da shaida sai ubangiji na sai kuma kani na da tare muka yi witnessing wannan event din ki yarda ko kar ki yarda sakamakon da aka bayar a wannan wuri da muka tafi ne ya tsorata ni na kasa samin kai na dan watan wataran in Allah ya so mu ma bamu wuce karfin hakan ya faru da mu ba sai ya kasance a matsayin jarabta"..bin bakin sa da kallo ta rinka yi right from kalaman sa na fari har yanzu bata tanka ba sai da ya gama da mamaki da fargaba ta tambaye shi.
"Menene shi wannan sakamakon"?kallon ta ya cigaba da yi for a while kafin ya amsa mata..
"Kisa"!!nan take ta ja numfashin ta hade da budo idanun ta cikin faduwar gaba ta ce
"Kisa kuma!?ma wa"?sai a yanzu ya san an kawo gabar da zai fayyace mata komai but ya zata dauk?shine bai sani ba..
"Kisa ma wa Ammar"!?kallon ta yayi ya girgiza kai ba yadda zai yi dole ya jawo ta suka zauna a kasan bedroom din ya riko hannun ta cikin nashi suna fuskantar juna ya sauke nannauyar ajiyar zuciya sannan ya fara labarta mata tsakanin sa da Ummitah babu buya babu tsoro har last stage din abinda ya faru a kotu da yayi witnessing ranar da aka yi hukuncin kisar da bai bari an ma hango sa ba ya tsaya a baya shi da Amjad..Ba karamin kaduwa Saudat tayi ba sai da ya jijjiga ta sannan ta dawo normal ta fashe mai da kuka tana ta rerawa sai ya rasa kukan me take yi yana kallon ta bata yi shiru ba tana ta kukan ta har ta fado jikin sa tana cigaba da yi..
Kara wayar ta ya soma yi bata daga ba sai da yayi kusan sau shida Ammar na rungume da ita yana bata hakuri akan in dai maganar da yayi ne ya sa take kuka toh ta yafe mai amma ta ki sauraron sa ta cigaba da kukan ta sai da wayar yayi beeping a karo na takwas Ammar yayi tunanin ko menene toh ba karamin abu bane zai sa a yi ta kira babu kakkautawa haka..
Dan zaunar da ita yayi ya dauko wayar ta dake gaban mirror ya kai duban sa ga sunan dake yawo a screen din sai ya ga sunan _Umma_ da sauri ya karado ya mika mata wayar yana sanar da ita mai kira..
Dago kan ta tayi ta karbi wayar har ya tsinke sai ta bude pattern din ta shiga call log tayi dialing numbern ta saka a kunne tana jiran a dauka..
Kafin ya gama ringing din farko aka daga babu wani magana aka ce
"Maama ku zo gida Abban ku ya sami critical accident yanzu da haka muna national hospital ana fastening visa din mu dole zamu fitar da shi dan serious head injury ya samu kuma likitocin sun ce yayi affecting mai centre din dake responsible for breathing din sa dan haka dole a mai immediate intervention su kuma a nan zai dan bada wahala zai dau lokaci a yi mai maybe kafin su gama ya rasu amma yanzu sun dora sa a wani oxygen cylinder it can sustain him for 48 hours shi ya sa zamu tafi a yau dan ayi ayi saving rayuwar sa"..
Wani sabon kukan Saudat ta bude ma babi jin abinda Umman nata ta fada mata..
Kasa yin komai tayi sai wayar da yayi slipping daga hannun ta ya fado kasa Ammar dake tsaye kan ta yana sauraron jin me aka ce da ita amma ganin yadda wayar ya fado sai yayi concluding abu ne ya faru..
"Me ya faru"?kallon sa tayi tana kuka ta kasa maganar ma sai fadawa jikin sa da ta yi tana nanata mai
"Abba na..Abba na"!!tsoro ne shima ya shige sa Abba?toh me ya same shi?dan tausa ta yayi dan jin me ya faru amma ta kasa responding mai sai ya ciro wayar shi daga aljihu ya kira layin Abba yayan ta dan confirming abinda ya faru..
Kamar ba za a daga ba sai aka daga suka gaisa sama sama ya tambaye shi me ke faruwa a nan Abba ya fada mai komai kamar dai yadda Umman ta sanar da Saudat,sai da jikin Ammar yayi sanyi ganin wannan mutumi mutumin kirki ne da baya da abokan gaba na zahiri sai dai ko a boye in ana rike da shi a zuciya because a bayanan Abba ya sanar da shi cewa set up ne kuma cikin mutani takwas da suka yi abin an yi nasarar kamo mutani biyar and presently suna nan a cell an kulle su ana azabtar da su akan sai sun fadi wanda ya saka su aikin sai dai har wannan lokaci da yayi magana da shi mutanin nan basu fadi komai game da wanda ya saka su aikin ba...
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...