WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Juvenile Delinquency is seen as a wrong doing by a child or young person who is under the age specified by law of the place concern.
16.He drives me null(but she does)
Bahago's Residential square
Da sanyin safiyar juma'a Asim ya tashi hade da tsintar kan sa da son zuwa wani wun shan iskar mahaifin sa wanda ya kwana biyu yana existing a family din..
Wannan wuri ba ko ina bane face Bahago's Residential square wanda yake nan bayan gidan su,wurin ya kasance kamar wuri ne dake zagaye da kusan ko wani irin sporting activities tools kuma hade yake da wurin shan iska,wuri da ko a baya da mahaifin sa marigayi ke da rai ba kasafai yake yarda a je da shi ba saboda wasu dalilai until lokacin da ya fara approaching 20....
Da tashin sa bai tsaya ko ina ba sai ban daki inda yayi necessary things da suka danganci al'adar rayuwar sa irin ta yau da kullum da ya shafi sabgar tsafta..
Rushing yayi ya shirya ya fito zuwa apartment din mahaifiyar sa inda ya gaida ta ta hau tambayar sa rabon sa da abinci sai dai bai amsa ta ba instead yayi requesting a bashi breakfast..
Sakawa tayi a hado mai a tray but sai ya ce a'a a hada mai a food carriage dan wun shakatawar mahaifin sa yake jin ziyarta..
Hajiya Sifa'u na ji haka ai ta hau murna a zuciyar ta kamar ta tashi ta daka tsalle,ta san ko ya nene dan ta ya fara dawowa hayyacin sa ya fara yakice damuwar wannan mayyar matar nasa daga zuciyar sa..
Sakawa tayi a hada mai a food warmers har da warm drinks dan ko zai bukata zuwa anjima because ta san zai jima a wurin saboda muddin ya ce wurin zai tafi toh fah da wasu few friends din sa yake kasancewa a wurin kuma yakan jima dan in ya tafi bai cika dawowa cikin gidan ba sai bayan magrib kuma duk ranar da ya tafi da annashuwa yake dawowa..
Cikin sauri aka harhada mai abincin har da wasu karin aka fito mai da shi aka saka a back seat din motar sa shi kuma yayi sallama da mahaifiyar sa ya fita ya ja motar ya bar residence din su ya doshi inda yake marmarin zuwan..Bayan Asim ya fita da kamar 3mins sai Hajiya Sifa'u ta nufi dakin ta cikin sauri har da hada two steps wun hawa zuwa dakin nata,tana zuwa ta hau laluben wayar ta sai ta hango wayar a bed side drawer din ta..
Dauko wayar tayi ta nemo numbern diyar rikon ta ta danna mata kira,ringing uku aka daga daga daya sashen aka ce
"Mummy èkaró"!!.daga nan sashen Hajiya Sifa'u amsawa tayi ta hanyar cewa
"Lafiya kuke ko Tope"?amsa mata tayi da eh sai Hajiya Sifa'u ta labarta mata abin da ya faru da safen nan yanzu ta dora da cewa
"Sai ni Sifa'u diyar Alaja Kudiratou Olayinka"wani irin muguwar shewa suka yi ita da diyar tata sannan daga karshe ta ce a shafa mata kan jikan ta wato dan Temi Tope sannan suka aje wayar..
Tsabar farinciki har sai da ta kasa hakura ta tashi ta taka rawa tayi juyi ta koma ta zauna tana mai cigaba da ayyana irin wulakanci da korar karen da Asim zai yiwa Noor in ta dawo daga yajin da ta tafi dan samin wuri...★★★
A nan fannin Asim bayan ya bar gidan su ya wuce residential square din,sai ya ga wurin ya mai girma kamar ba inda ya saba zuwa ba,dalili kuwa shine rashin presence din mahaifin sa wanda shine jigo a rayuwar sa tun yana raye har izuwa yanzu da baya existing physically dan shi a wurin sa,mahaifin sa is still existing a zuciyar sa kuma some times a zahirancen ma,sannan babu mahaifiyar sa da suka saba wasa tare in ta zo wurin,babban rashin da yayi at this moment kuma shine rashin matar sa da bai san yaushe zai hada ido da ita ba..
Shiga ciki yayi ya nufi garden dakr cikin square din ya warware mat din da ya dauko daga bayan motar sa,sannan daya bayan daya ya firfito da food warmers din dake motar hade da sauran kayan ciye ciye da dangin drinks...
Shi kadai din shi ya zauna a wurin ga abincin nan a gaban shi but kasa ci yayi coz abubuwan duniya sun taru sun ishe sa ya rasa ina zai dosa ya samo mafita dan haka ya zauna a wurin almost 2 hours ya sha kukan sa dan matuka yayi kewar mahaifin sa kuma babu matar sa mai dan calming din sa ko da ya nuna mata taurin kan sa ne(a baya kenan kafin ya rikide ya dawo asalin marar dogon nazari)..
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...