WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Autistic Thinking is a health condition in individual in wic there is presence of preoccupation or private,self determined thoughts or actions without concern for reality or objective standards shared by others.
43.Noor's History.
"According to what my Ammah told me shi zan sanar da kai,mahaifiya ta Ammah sunan ta Hajiya Nana Firdausi Kasimu kuma ita haifaffiyar garin Yola ne both parents and relatives din ta a can suke,a gidan su ita kadai ce mace cikin yayyen ta maza,duka duka su biyar ne ita ce kuma autar su,kasancewar ta mace daya kuma auta sai aka daukaka soyayyar ta ta yadda har ta zarce tunanin,mahaifin ta grandpa di na was a rich man,a real multi billionaire back then kuma grandma di ta ita kadai ce matar sa"
"A lokacin duk abinda Ammah ta ke so ana mata kuma an mata tsarin yadda rayuwar ta zai tafi komai a kidaye yake so bata da lokacin batawa,sai aka yi dacen itama mai mutunta lokaci ne so sai komai ya zo a saukake,a lokacin uncles di na wato yayyen mahaifiya ta duk sun girma har sun kai yin aure saboda babu abinda suka rasa mahaifin su my grandpa was rich kuma sun yi karatun su mai zurfi kowa da aikin sa a hannu so yin aure was their next wish wanda mahaifin su yayi granting masu shi dan duk da matayen su suka tunkari mahaifin nasu.."
"It was a nice idea dan grandpa di na has been waiting for the moment sai ya zo mai shi da grandma di na were really happy so ba a jima ba aka yi fixing date din aurn nasu dan grandpa di na happened to be a very educative man kuma business man as well wanda shi yayi contributing ma wealth din sa"
"Ana haka mahaifiya ta was just 18 years a lokacin grandpa di na ya sanar da ita kasar da yake so ya kai ta karatu kamar yadda ta so wato ta karanci fannin abinci kuma a wata kasar ba nan Nigeria ba,so sai ya sanar da ita an gama mata komai kuma zata tafi kamar after 2 weeks bayan bikin yayyen ta uncles di na kenan"
"Kasashen dama biyu ne da south Africa da South Korea so sai ya zabar mata South Korea,after bikin yayyen Ammah na aka fara yi mata shirin tafiya can kasar Korea din"
"There was something about Ammah's life da family din ta basu sani ba wato personal relationship din ta da wani lover din ta,dalili kuwa shine ta san ba lallai bane mahaifin ta ya saurare ta ba bare ya ba maganar ta muhimmanci ba sai ta yi shiru kawai tana dai sauraron wannan lover din nata ba tare da sanin family din ta ba,wanda a cewar ta wai a wata speech day suka hadu da shi duk da ya girme mata dan a matsayin special guest ya zo kuma ya yaba da ilimin ta har yayi sha'awar kulla alaka da ita wanda ita kuma as at then bata san abin zai girmama ba kawai ta yarje mai sai dai ta sanar da shi cewa ba zata sanar da iyayen ta akan relationship din su ba har sai ta kai shekara ta biyu a karatun ta kamar dai yadda suka tsara mata in ya so sai ta fayyace masu abinda ke faruwa a tsakanin su,so he agreed time to time yana kai mata ziyara a boye a makaranta suna haduwa"
"Never for once did the school authority question his uncontrollable visits dan suna ganin kamar yabawa yayi da ilimin Ammah kuma maybe zai iya daukaka masu makarantar su ta wani fannin shi ya sa basu damu ba"_
"Bayan Ammah ta tafi kasar Korea dan yin karatu har kusan kimanin shekaru biyu bata taba dawowa ba sai kwatsam rannan suka yi waya da iyayen ta ta sanar da su ai tana hanyar dawowa maybe a satin ma,murna suka yi sosai dan sun matsu su gan ta itama haka kuma dama akwai special birthday party da suke son hada mata amma a matsayin surprise so da ta sanar da su tana hanya sai suka yi murna sosai"
"Kamar bayan kwanaki hudu da maganar su Ammah ta dawo kasar nan inda ta tarar da abubuwan farinciki sosai har ta kasa hakura sai da ta masu kukan murna,ta masu alkawarin zata saka su alfahari da ita kamar yadda suke saka ta alfahari da su a matsayin iyaye"
"Ko da ta huta sai tunanin wannan lover din nata ya fado mata but bata san ya zasu hadu ba dan jira take ta ji mahaifin ta yayi maganar auren ta but bata ji yayi ba,after kamar kwanaki biyu haka still bata ji ya ce komai ba sannan bata gana da wannan lover din nata ba sai duk ta damu sannan ba halin sanar da mahaifiyar ta dan kamar sirri ne".
"Ana haka ne rannan tayi tunanin aikawa da mail zuwa inda wannan lover din nata yake ta san dole in ya gani zai zo sai kawai ta aika mai da mail din ta box office.."
"Bayan kwanaki uku still shiru har ta fidda rai sai wata malamar su ta zo har gida kiran Ammah wai makaranta ke son karrama ta da dawowa daga hutun rabin zangon da ta tafi tunda tsohuwar dalibar su ce,my grandpa was overwhelmed,with happiness all over his face ya ce da Ammah ta tafi dan shima yana alfahari da ita,har zai bada securities amma ta ce ya bar su so tunda yana ji da ita haka ya bar ta ta tafi ita da malamar"..
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...