WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Delirium is a temporary state of mental health with sudden onset usually revisable.
Oh ma God this special chappy is for u guyz my wattpad followers ur comments are just mind blowing just know that my luv for u is irresistible and unconditional💋
47.His Mission.
Zaune yake gaban iyayen nasa kan sa a kasa yana danne zuciyar sa kar ta tarwatse dan har yanzu at this very moment yana kan denying abinda kunnuwar sa suka gama jiye mai wai masoyiyar sa da ya dau shekara da shekaru yana dakon son ta a zuciyar sa turn out to be his own fleshy blood sister..
Ba dan daga reliable source ya ji wannan magana ba toh tabbas da ya karyata mai wannan bayani in fact cewa ma zai yi makiyan sa ne dake ta son su ga bai auri Ummitah ba...
"Mun san abin da zafi da wuyar yarda farat daya amma wannan shine gaskiyar magana AbdulHakam,kuskure dai an riga an yi sa tun fari sai a fara yubkurin gyara gaba dan lokaci na tafiya,matsayin Ummitah a gare ka is clear,kun hada jini dan haka babu aure a tsakanin ku ko da a future ne,ka yi hakuri ka dau dangana ka gafarci mahaifin ku,akasi aka samu"!!..
Shiru yayi yana sauraron ta,Fadilah dai ido shine nata a wurin dan kala bata ce ba cikin zantukan da ake yi..
Numfasa Hajiya Karama tayi sannan ta dubi Alhaji Sabitu dake ta jijjiga kan sa alamar abin da ake ciki ba karamin kunya ya saka sa ji ba,sosai ya ba Hajiya Karama tausayi duk da tayi fushin rashin sanar da ita da ba a yi ba aka boye mata for years but a yanzu coping with the present situation sai ta ga shi ya fi su bukatar kwantar da hankali dan shi ba su kadai gare sa ba akwai yaya ga jikokin sa da suka fara taruwa dole a wa tufkar hanci kafin ya zo ya fi karfin su...
Kallon AbdulHakam Hajiya Karama tayi dan kar ma ya ce zai so sanin wani abin sai ta ce mai cikin bada umarni..
"Tashi ka bamu wuri,ke ma Fadilah tafi,ku ma ku tafi ku bamu wuri"!!Hajiya Safinatu da ita ce ta ma AbdulHakam sharhin event din jiya dalla dalla sai ta dubi Hajiya Karama bayan ta gama bada umarni ta gyada kan ta sannan ta maida idon ta ga yaran nasu dake ta fita daya bayan daya...Calming Alhaji Sabitu Hajiya Karama ta fara yi tana ba shi kalamai masu kamun hankali akan main goal din sa shine ya nemi yafiyar Hajiya Firdausi kafin wani abin dan in har ta yafe mai toh zai sami raguwar radadi da damuwar da yake kwana ciki kullum yana tashi...
Kalamai masu dadi tayi ta ba Alhaji Sabitu daga baya Hajiya Safinatu ta saka baki itama ta kwantar mai da hankali,da kyar dai ya dan sami natauwa har ya masu godiya ya tashi ya nufi dakin sa...Tattaunawa suka yi a tsakanin su akan yin meeting tsakanin su da yaran nasu dan suyi tackling wannan barakar dake nemar barke masu ya raba masu kawunan yaran su ta hanyar nesanta su da yayan nasu musamman shi AbdulHakam da kanwar sa Fadilah...
Shawarar tasu tayi tasiri dan da misalin 10am Hajiya Safinatu ta kira su a parlorn ta inda a nan suka tattauna komai suka ma AbdulHakam da Fadilah fada sosai for trying to challenge their own father akan kuskuren da yayi wanda ya nuna masu ba da niya yayi ba kuma he is deeply sorry,dan AbdulHakam kuma tambayar Hajiya Safinatu yayi bayan ta gama yi mai bayanin dalilin fasuwar auren sa shi da Ummitah,sai ya tambaye ta wai me kuma mahaifin nasu da ita suka boye masu,abin ya batawa Hajiya Karama rai sai dai bata tanka ba dan ba hurumin ta bane sai ta kyale kawai...Kala cikin AbdulHakam da Fadilah babu wanda ya ce har aka gama fadar aka koma nasiha da jan hankali,AbdulHakam dai ya san ya rasa Ummitah har abada dan ko a duniyar mahaukata an ce in master yana wuri toh fah duk inda mutum ya kai da haukar sa dole ya natsu ya bi master sau da kafa..
A nasu case din,Abban su ne master din da ya fargar da su daga yin abinda ya so shiga hakkin musulunci,if not for him maybe da an keta dokar musulunci unknowingly...
So ya sadaukar ya rungumi kaddarar sa da kyau in good faith ya kuma yakice Ummitah da memories din ta as his love zuwa blood siater bond...
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...