WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Domestic Violence is any threat or forceful act meant to create fear or exaggeration that take different forms in other to punish an individual either male or a female.
55.Our Pride(Mr&Mrs Kallamu).
Four months later
Suna zaune ita da Saudat suna yar hira sama sama dan dai Ummitah bacci take ji kamar me but bata so tayi kar Saudat ta bar wurin dan in ta tafi toh fah mijin su zai zo ne ita kuma fushi take yi da shi akan wai jiya ya mata dole sai ta motsa jiki sannan at night ya neme ta duk da nauyin da ta yi..
It's somehow childish but haka tasa tarbiyar ta ratsa ta,da gangar ita ce da laifi amma shi zai na daukar ahakin laifin ya dorawa kan sa.
Haka kwanakin baya da ta kai ziyara Gombe suka yi a kwana shida zata yi ta dawo sai da ta tafi ta mayar da agreement din su gefe ta shimfida kafa tayi sati biyu.
Bai ce mata komai ba har ta zaga inda zata zaga cikin dangi da yan uwa a wannan karon har gidan grandparents din ta ta saka aka kai ta,iyayen na a'a ita kuma tana eh,so ko da ta tafi aka tarbe ta ba a san ta ba sai ita ce tayi introducing kan ta masu sannan suka gane ta sai kuma aka shiga koke koke wai ba a san haka zai faru ba da tun fari ba a kori HajiyaFirdausi ba wato Ammah dan sai daga baya suka gane sharrin namiji ne,ita dai Ummitah ta basu hakuri ta nemawa mahaifiyar ta yafiyar su sannan ta bar su..
Toh fah haka da ta koma Ammar ya kasa ce mata komai sai ma sannu da zuwa da ya mata kamar wacce tayi sealing mai baki da tape ya kasa yin fushi da ita bare ya tsawatar mata dan ya san bai isa ya hana ta ganawa da iyayen ta after what happened in her past which is chaotic and tragic..
Toh tun ma wannan lokacin bata kuma yi mai maganar tafiya ba dan ta fara nauyi..
A jiya da ta dawo daga eatery din ta ne ta samu har ya gyara mata gida har girki ya saka Saudat yi mata ya zo da shi nan gidan duk dan yana da target akan ta..
Ita kuma da murna ta yi appreciating nasa suka ci abincin tare shine kuma zuwa dare ya saka ta dole amsar gayyatar sa,ita kan ta tana so amma da aka gam komai ta hau fushi da bambamin ya mata dole kuma si ta rama..
Ramukon kenan fushin da take yi da shi marar dalili,yau da safe Saudat ta zo gidan daidai shi kuma zai tafi kasuwa,at least ya dan yi upgrading kan sa da ya fara tuka motar sa na kan sa after nagging da matayen nasa biyu suka mai da baby sister din sa Mariam wacce yanzu ta zamo Mrs Al'amin kuma mom to be dan she is 3 months pregnant..
Da Saudat ta lura da bacci Ummitah ke ji sai ta zame jiki tana fada mata
"Bari in je in dawo ina zuwa".da sauri Ummitah ta kalle ta tana fadin
"No,kar ki je ko ina dawo ki zauna please"murmushi Saudat tayi tana fadin
"A cikin gidan nan zan je in dawo,ba fita zan yi ba kin ji"?sai a sannan Ummitah ta gamsu ta gyada mata kai tana mai gyara kwanciyar ta a saman kujera mai zaman mutum uku.
Ita dai Saudat gidan ta ta koma dan dama ta san hala laifi Ammar din yayi shine ya kira ta ta zo wai Ummitah ba lafiya,ita kuma tayi zaton zazzabin masu ciki ne toh ashe ba haka bane..
After a while
Cikin baccin ta ji ana shafa mata ciki ana faman kissing nasa,dan bude ido tayi sai ta ga Ammar ne.
Ai kuwa ta hade rai ita dole ya rabu da ita,shi kuma kasa sukuni yayi a kasuwar shi ya sa ya dawo gidan dan ya bata hakuri.
"Kar ki min haka mana Angel,ki ga fah tun daren jiya kike fushi da ni,ni mijin ki,ya kyautu hakan"?ya fada yana duban ta.
Kallon fuskar sa tayi tana bata nata fuskar sai ta juya kan ta tana fadin
"Ko zan hakura toh da sharadi daya" da sauri ya ce
"Ina jin ki"sai da ta ja mai aji son ran ta sannan ta ce mai
"Baka kuma nema na da rigima har sai lokacin da Allah ya nufa nima ina da karfin jiki na,in ka yarda shikenan in ka ki kuma,duk daya"!wato tana nufin kar su kuma hada alakar auratayya kenan yanzu har sai ta haihu..
Lallai Ummitah dadi ya mata yawa,toh da wai zai na samin sukuni in a gidan ta yake?
Bai da amsar tambayar sa sai kawai ya kalle ta ya ce
"Na amince Angel"da murna ta juyo tana mai fara'a a tunanin ta da gasken ya amince ne..
Abin dariya,same day,tun wuraren karfe takwas da rabi ya fara tsokanar ta fada.
Undressing kan sa yayi a gaban ta ya hau shafa fuskar sa yana kuma fuskantar ta,tana kwance dan magana mai muhimmanci suke yi but shi maganar bata dada sa ba shi ya sa ya mata hakan..
Juya kan ta tayi tana mamakin dabi'a irin ta Ammar,ya ce ya amince ashe fooling nata yayi..
Ganin ta juya fuska sai ya daura towel ya zo ta inda ta tsaya ya daidaici tana kallon gefe daya sai ya zauna hade da jan towel din kasa.
Wani salati ta yi tana kallon idon sa ta ce
"Me ke damin ka ne wai yau?ko ka manta you are an adult,sannan very soon za a fara kiran ka da daddy"!?matso ta yayi yana kallon kwayar idanun ta sannan ya ce
"I know,amma what do adults do?isn't making merry?enjoying and pleasing"?harara ta dankara mai tana mai kwantawa shima ya bi bayan ta ya kwanta..
Kasa sukuni tayi dan shi bai bar ta ba haka bai yi baccin ba,duk ya ishe ta da stroking jikin sa a bayan ta..
A hakan tana a'a yana eh aka yi wanda za a yi,yau kam da sauki akan na jiya dan na jiya ba sau daya ya mata ba amma yau da yake ya san ya mata laifi,sai ya bi ta a sannu kuma sau daya...
Ko a washegari sai aka nemi fada da fushi aka rasa dan ta sauko kuma babu kumbure kumbure..
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...