WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Psychosis is seen as a lost of contact with reality and vague behaviour that is evident by derange personality and sometimes associated with brain damage.
30.Spit it out
Sauri sauri suke shiryawa dan duk sun makara aikin nasu kuma hakan ya biyo bayan whole night chat da suka rinka yi ne a tsakanin su ta waya kamar ba tare suke a dakin ba..
"Noorul qalbi dan miko min sunglass din nan nawa dan na ga kamar yau akwai dan rana"!.dariya shi ta bashi sai ya dara ya dauko mata ya mika mata yana fadin
"Amma dai kin san wannan ranar ta vitamins D ce ko according to scientist"?kallon sa tayi ta dan murmusa sannan ta karaso gare sa tana mai dora hannuwan ta biyu a kafadar sa ta ce
"And who need that vitamin D when you are present?me?noo i don't need that coz you replace all the great 12 important vitamins i need in my life my love"idanun su cikin na juna shima sai ya murmusa sannan ya janyo ta jikin sa suka cigaba da kallon juna kamar ba su ke rige rigen shiryawa ba saboda lattin da suka yi..
"And i don't need it either"!!kawowa nan yayi locking lips din su da quick but passionate kisses..
"Noorul qalbi we are late for work"ta fada in between her breath sai ya dada manne ta da jikin sa yana fadin
"Who need the work"?takaitacciyar dariya ce ta kufce mata sai ta raba jikin su tana fadin
"Our yet to come kids"!!ai jin kalmar kids sai ya ji jikin sa yayi sanyi amma ya san komai na Allah ne shi ke bayarwa ba a matsa mai ko a mai dole..Rungume ta yayi yana ta kankame ta kamar zasu rabu sai kuma ya hau bata hakuri..
"Am so sorry luv i couldn't give you the pride of every married woman for 4 years getting to 5 i couldn't produce anything so shameless"!saurin dago sa tayi daga jikin ta ta rufe mai baki da tafin hannun ta tana girgiza mai kai..
"Qalbi na kar ka kuma yin furuci makamancin haka bare ya kai matakin haka,Allah da ya kaddaro mana hakan ya fi mu sanin komai kuma shi zai warware mana damuwar mu dukiya ko sunan da muka yi a duniya bai isa ya bamu abin da ubangijin bai tsara mana ba so don't say that again ok"?gyada mata kao yayi kamar karamin baby sai ta ce
"Good now repeat the word astagfirullah"!!haka ya maimaita kalmar sai ta mai murmushi ta raba jikin su suka karasa shirin su suka fito tare as always..
Zuwa sashen Hajiya suka yi suka gaida ta sannan suka tashi dan wucewa ita Saudat na gaba dan har ta fita shi kuma yana bayan ta yana jiran Mariam ta kawo mai sakon sa na jiya..
Kai idanun sa da zai yi kan plasma screen kawai sai yayi tozali da bakin gani,dan yana ji ana bayanin da turanci kuma idanun sa sun gane masa hoton dake jikin screen din..
A rude ya dawo cikin parlorn da kyau yana kara girman idanun sa kan sa na dan buga mai ya zauna sai Hajiya ta kalle sa da mamaki..
"Sadauki ina fita zaku yi kai da Saudat"?kallon Hajiyar yayi kamar bai tare da ita yayin da tayi tambayar sai ta kuma maimaita kan ta..
Daidai Mariam ta fito kenan da gift hand bag a hannun ta tana gaida sa amma hankalin sa yayi gaba sai da ta kira sunan sa sannan ya amsa ta miko mai gift bag din ya karba ya tashi yana sallamar su..
Duk shi suke bi da kallo dan abin ya daure masu kai dazu da wasa da dariya suka shigo kuma da rahar sa yayi magana da Mariam din a waya dazu but what happened kuma..Yana isa farfajiyar gidan zai nufi hanyar bike din sa ya ji an danna masa horn.
Tsabar ba a hayyacin sa yake ba saoi ya ji horn din ta shige mai kai ta ruda shi..
Dariya Saudat tayi daga cikin motar tunanin ta maganar da suka yi dazu skan haihuwa ne ke running mai a zuciyar sa dan haka yake da zarar wannan issue ya taso toh bai dawowa normal har sai washegari ita tun bata saba ba har ta saba in hakan ya faru sai ta kyale sa har ya gama damuwar sa sannan su cigaba da rayuwar su..
"Come here baby i will be dropping you today"karasowa yayi bayan ya dan yi fixing kan sa gudun kar ta gane halin da yake ciki..Jan motar tayi suka fita babu wanda ya ce kala a cikin su duka har suka zo kasuwa ta sauke sa kafin ya fita ta manna mai side cheeks kisses sannan ta ja motar ta tafi...
Haka ya karasa boutique din nasa a wani yanayi through out that day Ammar was unproductive gashi nan ne dai..
Ko da 5pm ya buga sai ya fita ya karbi key na bike din wani yaron shagon sa akan zai je ya dawo kafin matar sa ta zo daukar sa..
Mashin din nan bai tsaya ko ina ba sai passion fare inda ya shiga straight zuwa ofishin Mrs Bianca..
Bayan gaisuwa sai ya hau tambayar ta ko da gaske ne trending news din da ya ji akan daya daga cikin staff din ta mai suna Mrs Bahago..
Tabbatar mai Mrs Bianca tayi da eh haka din ne dan tun jiya tana cell sai dai ita kan ta bata yarda da zargin ba because ta san halin staff din nata ba zata taba aikata hakan ba sai dai in framing nata aka yi...
Kasa aiwatar da komai Ammar yayi haka ya koma kasuwa ya zauna zaman jiran Saudat wacce 6pm na yi ta kira sa ya fito suka koma gida..
Haka fah ranar ya susuce kamar ba shi ba ita kuma ta mai uzirin issue din su na safe so she tried as much as possible to please him for the rest of the day har zuwa wayewar gari sai dai tun a ranar ta fuskanci wata matsalar ce daban ke damin sa ba matsalar wannann issue din kadai ba coz she has been observing him closely komai nasa ya canza.
Tana dai kwantar mai da hankali amma abin ya ci tura yanzu kimanin kwanaki biyar kenan da faruwar wannan lamarin amma babu cigaba sai tabarbarewar abubuwa tsakanin ta da shi dan da zarar ta ta dauko mai maganar ya kwantar da hankalin sa komai will be fine sai ya ce he doesn't think so haka take ta hakuri da shi har sixth day din da ya dan saki jiki da ita ya shirya ya riga ta fita ita kam bata tambaye sa inda zai tafi ba dan ta ji dadin sauyin da aka samu tattare da shi..
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...