WATTPAD @SIYAMAIBRAHIMMental stability:Infection Jollity is a situation in wic an individual experience a state of self overwhelming wic usually occurs after a situation or event occurs wic calls for celebration like after cracking a jokes or saying anything that can cause an immersed laughter,usually the individual tends to laugh excessively even after such event has took place and other people have forgotten about the event.
13.Weird Behaviour
Bahago's Residence
"Asim....!!!Asimmm!!!".wuf ya farka ya bude idanun sa yana rarraba su dan jin muryar yayi kamar nata,but fortunate enough for him sai ya ga momma din sa ce zaune a gefen sa kan gadon tana mai murmushi kamar dai babu abin da ya faru a daren jiya kafin ya baro part din ta..
Tashi yayi ya zauna yana kallon ta yana tuno rabon idanun sa da ganin matar sa abin kamar almara,gyara zama yayi ya canza fuska zuwa kalar tausayi ya kure idanun sa cikin na mahaifiyar sa yayi kasa da murya yana tambayar ta
"Mama Ummitah ta dawo ne ko ta kira ki ne"!?abin ya taba mata zuciya matuka,madadin dan ta ya gaida ta da sassafen nan da ya gan ta a dakin sa sai kuma ya canza akala yana tambayar ta wannan yarinyar,dama ita ta san ba banza ba ruwa ba zata yi tsami haka kawai ba dole yarinyar nan ta siye mata zuciyar da in ba dan haka ba ta yaya yarinya zata saka kafa ta tsallake mijin ta ta tafi gantalin ta sannan ya kasa samin natsuwar kan sa tun jiya har safen yau sannan bai gaida ta ita da take mahaifiyar sa ba sai tambayar ta yake Ummitah ta dawo ne ko ta kira ne,lallai Noor ta janyo ruwar dafa kan ta da kan ta...
Tsaki tayi yar takaitacciya kafin ta kalle sa da kyau cikin jin tsanar daughter in-law din nata ta ce da shi
"Asim i don't know,i don't know her whereabout,i don't want to know,wannan mayyar tana wasa da ni,tana wasa da zuri'ar mu ni ce nan Hajiya Sifa'u diya ga Alaja Kudiratou Olayinka,kowa ya san da zamar mu a fadin garin mu ta yoruba,bata isa ta gwada min sihiri ba in ita sammako tayi toh ni a can na kwana kuma na rantse sai n..."!!!bai bar ta ta karasa ba dan maganar daya ce wato "Na rantse sai na ga bayan wanda ya shiga tsakani na da na"..
"Mom,please ki nemo min mata ta na roke ki ina son ta kuma ina kewar ta,kin ga yarda da iyayen ta suka yi da ni ne ya sa suka dau yar su suka bani,after i myself is aware of her personal affairs,na fada maki ko da na tunkare ta wallahi da kudin auren wani akan ta amma haka ta yarda da nawa tayin ta ba wancan masoyin nata hakuri ni ta zabe ni,akan me ba zan damu ba a yanzu da ta subuce min kuma Mama ke shaida ce a zaman mu ta wannan kwanakin matuka na musgunawa Noor musgunawa na karshe,duk ban san me ke dami na ba a lokutan da nake aiwatar da hakan akan ta ba,so please mom find her...find my wife please am losing my mind i swear"...wani irin tukukin bakin ciki ne ya mamaye zuciyar ta dan haka ta ji kamar ta wanke mai fuska da mari but tayi controlling kan ta..
Cikin huci ta tashi tsaye tana mai kallon takaici cikin nuna bacin ran ta ta ce mai
"Asim ba losing mind din ka kadai zaka yi ba akan wannan mayyar matar naka ba,mutuwa ma zaka yi dan in ka matsa min da yawa akan matar nan na rantse sai na daga maka hankali bar ganin ina ririta ka dan kai kadai Allah ya mallaka min ka ga kamar ba zan iya rufe idanu na in saita maka tunanin ka ba tohm"!!!a tsawace tayi mai fadar wanda shi dai ya san jin ta kawai yake but baya wani digesting maganganun nata dan ba su bane a gaban sa..
Banging kofar dakin da ya ji an yi ne ya ankarar da shi cewa ta fita,dan zamani kenan madadin ya ji da bacin ran da ya saka ta ciki sai ya kalli kofar ya dawo da kan sa ga nemar wayar sa dan kirn layin matar nasa...
Sa'a yayi dan layin ya tafi unlike jiya da ya ki shiga at all,sai dai rashin dace ya sa layin yayi ta ringing har sau ba iyaka but ba a daga ba,nevertheless for him ya sami relieve since the line went through..Kamar sabon kamun hauka haka ya rinka kiran layin Noor,in yayi yayi ya gaji sai ya bada wasu mintuna kafin wani lokaci ya dora kiran akan na da,haka ya rinka kiran ta tun safe har dare wai gani yake in ta ga kiraye kirayen sun ishe ta ai zata daga wayar,sam basirar tura mata sms bai zo masa ba sai da dare yayi ya kwanta yana tunanin wani hanya zai bi dan ya gano inda take,sai kamar an tsungule sa ya tashi da hanzari ya hau typing mata message mai dan tsayi da ya shiga MMS sannan ya tura mata with the hope that in ta gani ta karanta zata maido mai reply immediately..
Dakon jirar gawar shanu ya rinka yi tun yana kallon wayar ko zai yi haske alamar sms ya shigo har ya hakura ya cire rai bai sani ba bacci ya sace sa...
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...