WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Alcohol Addiction is an illness which gives rise to physical,psychological and social problems,centered on chronic excessive intake of alcohol.
52.Honey sugar special.
5:00am
Ta riga shi farkawa daga baccin dan dama ta riga shi baccin,juyin farko da tayi dan yin mika sai ta ji ta a dan takure,dan motsawa tayi kadan da nufin gyara kwanciyar ta sai dai juyin da tayi yayi daidai da sauke idanun ta kan fuskar sa dake nan so Innocent..
Kallon sa ta shiga yi har ta kasa yarda wai he is now hers,tun daga goshin sa mai dauke da tabon sallah har kan hancin sa zuwa lips din sa..
She can't lie,he drives her wild in his world,kai lips din ta tayi kan nasa ta masa good morning kiss a hankali sannan ta sauka daga kan gadon ta nufi bathroom dan yin wanka..
It's obvious,ko da ta duba sai ta ga she is clean so wankan tsarki tayi daga nan tayi normal bath ta yi alwala sannan ta fito..
Closet din su ta duba ta ciro wani ash silver abaya ta ajiye gefe sai da ta shafa cream ta saka turaruka ta shafa na shafawa sannan ta saka inner wear wanda bai wuce bra da pant ba.
Saka abayar tayi ta dau hijabi ta saka har ta shimfida darduma sai ta nufi kam gadon ta zauna nan kusa da shi ta fara wasa da fuskar ta a nasa fuskar..
He is asleep but yana jin yadda take wasa da fuskar ta a nasa sai ya numfasa kadan ya bude idanun sa yana lullumshe su..
"goodmorning"ta ce mai cikin tausasa lafazin nata..
Da fara'a shimfide saman fuskar sa ya ce
"Morning angel"da murmushi ta amsa mai tana mai nuna mai agogo da kan ta,daga kai yayi sai ya ga har 5:32am..
Juyowa yayi ya kalle ta ya ce da ita cikin sigar tsokana
"Kin min wayo ko"?murmushi mai sauti ta mai tana tashi daga kan gadon dan ta bashi damar tashin shima..
Kan sallaya ta nufa ta tada sallar ta shi kuma ya shige bathroom yayi showering kan sa sannan yayi alwala ya fito ya saka jallabiyar sa ya nufi hanyar masallaci dake nan kusa da gidan nasa...Bayan kamar mintuna talatin lokacin ta gama gyara dakin ta fito ta gyara parlorn sama ta sauko kasa ta gyara nan ma..
Kusan awa guda ta dauka tana gyare gyaren ta kafin daga bisani ta ma kan ta masauki a kitchen inda ta hada masu breakfast mafi sauki sannan ta fito da su ta jere a nan parlorn kasa ta koma kitchen ta gyara inda ta bata kafin ta dawo parlorn ta zauna tana danna wayar ta..
She is just wondering wani irin sallah ya tafi yi tun dazu har 8am bai dawo ba,bata gama tunani da nazarin ta ba sai ta ji shigowar sa..
Da fara'a ya karaso gare ta yana bata hakurin rashin dawowar sa da wuri abin har ya fara bata dariya sai dai bata ce mai komai ba..
"Ki yafe min i know that i shouldn't keep you waiting for this long am sorry"!!
"It's okey dama na ga ka jima ne shi ya sa nake ta tunanin inda ka tafi"!she amused him sai ya ce mata
"Does that mean that kin damu da rashi na a kusa da ke ne"?ya fadi yana dage mata gira daya sama sai ta dan dara tana fadin
"Zo mu je ka ci abinci".biyo ta yayi yana murmushi shi kadai har ta mai masauki a inda abincin yake..
Zama yayi tayi serving nasu abincin kamar yadda yayi jiya da dare wato plate daya spoon daya..
Fried chips ne mai hade da egg,sai grilled beaf da tayi da quacker oath because she learnt that yana son quacker oath sosai wanda shi ya fada mata da kan sa..
He is so happy to see all these varieties made by his wife,wannan ne karon sa na farko da zai fara dandana girkin matar sa and he just can't wait to start..
Shi ya riga ta daukar spoon din ya debo abincin ya kawo bakin ta,ta karba tana murmushi shima sai ta debo dan saka mai but sai da ta bari har ya bude bakin sa sannan ta ja spoon din baya tana mai dariya cikin sigar tsokana dan ta san he is eager to taste her dish..
Kyabe fuska yayi kamar karamin yaro yana son shagwabe mata amma ta saka mai dariya tana fadin
"Common you are an adult meye kuma na son behaving kamar karamin yaro".sarai ya gane teasing nasa take son yi si ya saka dariya ya ce
"Ke ce mai wayo ko?toh let's see ina zaki kai wayon"!yana gama fadin haka ya tashi tsaye ya nufi hanyar kitchen,bata gama tunanin me zai je ya yi ba ta ga ya dawo da extra spoons har biyu..
Abin dariya sai ya zauna ya saka duka biyun cikin plate din,jira take ta ga me zai yi da su sai ta ga ya debi abincin da spoons din duka biyu,tana kan mamakin sa kenan sai ta ga ya saka spoon daya na dama na hagun kuma yana rike da shi..
Zata yi magana ta ga ya dawo da na hagun zuwa dama ya rike sai ya saka shi shima sannan ya fito da spoon din yana tauna abincin..
Bata tsinke da lamarin nasa ba sai da ta ga ya cigaba da cin abincin har kusan spoons shida sannan ya ajiye spoons din ya dube ta yana mata murmushin wai ya mata wayo..
Wani dariya ne ya ci karfin ta sai kuwa ta hau darawa babu kakkautawa,while she is laughing shi kuma yana ta admiring nata yana tunanin dama ta iya dariya mai karfi haka but shine bata taba yi mai ba ko a waya bare in ya kai mata ziyara..
Sai da tayi mai isar ta sannan ta tsagaita ta ce mai
"Wannan shine wayon naka kai"?da sauri ya gyada mata kai sai ta girgiza kai ta cigaba da cin abincin ta shi kuma yana kallon ta..
It's unfortunate yau bata bashi damar feeding nata ba ita ta ci abincin ta da kan ta har ta kammala sannan ta tashi suka kwashe kayan su biyu..
Taya ta wanke plates din yayi suka gama tare sannan suka dawo parlor suka zauna..
Yana zaune ya kwantar da ita a jikin sa yana ta kokarin cire mata mayafin abayan da ta rufe kan ta da shi..
"Why"?ta mai tambayar out of blue sai ya dakata sannan ya ce
"Because i am entitled to do so".kallon idanun sa tayi daga bisani ta bar shi ya cire mayafin ya rinka wasa da kitson dake kan ta yana tambayar ta wa ya mata kitson,kin amsa mai tayi instead ta tambaye sa shi
"Me ya sa baka iya driving mota ba"?dan ajiyar zuciya yayi yana duban ta sannan ya amsa mata
"Kin ga a baya lokacin da Baban mu yayi niyar siya min mota sai na ki yarda na ce mai bana so dan for once tuka mota bai taba burge ni ba,so da kanne na ke tasowa sai su suka sakawa kan su son tuki dan haka na saka baki akan Baban mu ya siya masu motar but ya ki yarda sai na bar shi,dama ni interest di na akan bike yake ina son bike sosai,haka Baban mu ya ce zai siya min nan ma na ki not because of anything but because ni nake so in siyawa kai na as an elder brother to six siblings dole in yi portraying role di na na babba kuma first male,so i bought the bike myself and never for once ban taba burin mallakar mota ba bare in yi sha'awar koyon ya ake tuka sa ba,sai kuma Allah ya bani mata mai mota duk yadda ta so ta koya min haka na ki yarda dan bai burge ni but ita ina so in ga tana tukawa dan har canza mata motar nayi sai kawai ta kyale ni dan ta san ba koyon zan yi,haka na siyawa Mariam as her birthday gift nan itama tayi tayi ta koya min but ban yarda ba dan bana so"!dan numfasa yayi ya kalli kwayar idanun ta sannan ya cigaba.
Ban dai sani ba ko yanzu da Allah ya kuma azurta ni da wata macen mai mota maybe if she tries then she can change me"!murmushi ta mai kawai ta ce mai
"Tsoro kake ko me"?kallon mamaki ya mata sai ya ce
"In ji wa"?dariya ta mai kawai ta ce
"Wa ya sani,maybe tsoro ne ya sa ka kasa koyon motar"!dariya yayi ya ce
"Are you daring me"?tashi tayi daga jikin sa tana dariya ta ce da shi
"In ba tsoron ba daga yau zuwa jibi ka koyi yadda ake tuki"cige lips din sa yayi yayi kwafa kafin ya tashi ta riga shi gudu dan ta san biyo ta zai yi..
Da yake hawa stairs ne sai ya cinmata a hanya ya jawo ta jikin sa yana fadin
"Wa na kama"?dariya kawai ta maida mai tana son kwacewa daga jikin sa..
Gam ya rike ta suka karasa haurawa staircase din tare,hanyar daya dakin ya nufa da ita,dakin da bata taba shiga ba tun zuwan ta kusan kwanaki uku kenan..
A nan dakin komai white ne so attracting and captivating,kasa boye santin dakin tayi sai ta dube sa ta ce
"Wow"!murmushi yayi ya ce mata
"Is it looking special"?sai ta gyada masa kai hade da fadin
"But the other one is also good"murmushi yayi sai ya zo kusa da ita ya rungumime ta ta baya yana fadin
"What if i make you feel special in here,and we...as well..spoil it"??murmushi ta mai ta juyo suna fuskantar juna abin so heart melting..
Kallon sa tayi for a while sannam ta kalli dakin in whole ta ga yadda yake da duhu kamar dai ba safiya ba,yanayin is a one honey sugar moment she wouldn't like to escape in her life history..
Maida duban ta tayi gare sa tana murmushi shima yana mata yan jiran amsar ta,sai da ta gama jaai aji sannan ta saka dariya tana mai raba jikin ta da nasa..
Dafe goshin sa yayi sai ya dago ya kalle ta ya ga har ta nufi hanyar waje,saurin dawo da ita dakin yayi,without giving her chance to breath ya fara zafafa mata jiki da zuciyar ta da romantic touches din sa mai tafe da heart melting smooches..
She can't help it,haka ta rinka biye mai a duk abinda ya mata..
Abin ya zafafa har tsayuwar wurin ya gagare su suka dangana da gadon dake nan suffar royal bed,hatta da beddings din ma duk royal beddings ne kuma white..
Sosai Ammar ya cazawa Ummitah kwakwalwa da nasa salon soyayya da kaunar sannan daga bisani ya mata mai gabadaya da a take suka zame abu guda ita da shi..Perfect moment,perfect timing,baccin su suka yi sosai kafin daga bisani ruwan sama ya kece mai karfi,wanda ya basu damar samin bacci mai cike da annashuwa da jin dadi hade da kwanciyar hankali..
★★★
8:00pm
Suna zaune suna kallon station din colours ana wani film mai suna Barrister Babu..
"Angel kin san me"?ta girgiza mai kai tana fadin
"Sai ka fada"!!sai ya dan yi shiru cikin kasake daga bisani ya kalle ta ya ce
"Am thinking mu tafi honeymoon ya kika gani"?sai ta murmusa ta ce mai
"Perfect idea but where and when"?manna mata kiss yayi a cheek sai ya ce mata
"Shine nake so ki fada min angel"!tashi tayi daga jikin sa ta zauna ta dan dora hannu a jaw din ta daga bisani ta ce
"Idan a nan kasar ne why not mu tafi inda yake so quite and good looking i think it will be perfect"murmushi ya mata ya ce.
"And what did you think of me?am that chip and low that i can't fly my wife to a different country for a honey sugar special honeymoon"?
Murmushi Ummitah tayi ta shafa fuskar sa har zuwa sajen sa tana murmushi ta ce
"Ba haka bane hubby,am sorry"!!wani dadi ne ya ratsa zuciyar Ammar jin sunan da ta lakaba masa..
Tallabo fuskar ta yayi ya hade lips din su wuri daya sai da yayi sucking lips din da kyau sannan ya raba lips din su ya ja ta zuwa bedroom din su inda aka kuma baje samfurin salon soyayya har suka koshi..★★★
3 days later
Komai nasu is set for their honey sugar special honeymoon zuwa kasar turkey,it has been Ummitah's dream to fly there kuma Allah ya cika mata burin ta bata sami damar zuwa on her own ba mijin ta zai kai ta..
Me ya kai haka dadi,though ba wani jimawa zasu yi ba amma a kwanakin amarcin ta zasu mori honeymoon din kafin su dawo,so sweet,ko da yaushe manne da juna,everyday they are together,every time they lock each other kamar upper and lower pallet...#Alcohol addiction causes several kinds of mental illness and may it self be caused by an underlying psychosis it also has different aetiology like,family,childhood deprivation,profession,social and cultural factors,sex wic is more common in men than women,etc..it can lead to so many illnesses such as depression,lessens sexual tendencies,loss of job,divorce,liver damage,absenteeism from work,etc..it have classification base on the type..management of this condition include admission into a hospital or alcoholic unit,withdrawal from alcohol,psychological approach,careful nursing care..
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...