WATTPAD @SIYAMAIBRAHIM
Mental stability:Human trafficking is an illegal trade of human being for the purpose of sexual exploitation,reproductive slavery or forced labour..
54.Baby phobia.
At the hospital
Wani private hospital aka kai ta inda aka yi rushing nata zuwa ciki da sauri aka fara bata taimakon gaggawa..
Ammar dai na tsaye a bakin dakin da Ummitah ke ciki,kasa samin natsuwa yayi a zuciyar sa ba dan komai ba sai tsoron kar wani abin ke damin ta ta ki sanar da shi tayi ta enduring kamar yadda ta saba a baya..
Amjad ne ya matso kusa da shi ya taba kafadar sa sai ya juyo a dan firgice sannan ya sauke ajiyar zuciya..
"Yaya Ammar ka kwantar da hankalin ka,all shall ne well InshaAllah,zata sami sauki ka ji"?gyada masa kai yayi dai dai lokacin da aka fito daga dakin...
Su biyun duka suka nufi wanda ya fito daga dakin suna tambayar sa ya jikin ta..
"You can go in and see her,she is calm now,in ka fito sai ka zo ka same ni a office di na can"!ya fada yana mai yi mai nuni da office din da hannu..
Gyada kai suka yi su duka suna mai yi mai godiya..
Tare suka shiga dakin sai dai da shi Amjad bai sami damar tsayawa ba dan yadda yayan sa yayi kamar bai ma san tare suke ba ya je ga matar sa ya wani fara taba parts parts din jikin ta yana tambayar ta me ke mata ciwo yanzu..Duk ya damu matuka ita kuma sai murmushi take ta mai tana fada mai ta ji sauki daga bisani ta fara bashi hakurin ruing mai surprise da tayi..
"Am so sorry hubby,i couldn't withstand the pains,i have never experienced it before,nayi nayi but na kasa,am sorry"!shutting bakin ta yayi by means of placing his own lips a nata..
5 seconds lips kiss ya mata sannan ya dago yana duban ta cikin ido sannan ya ce mata
"Angel,ba zan iya yafewa kai na ba in har na kasance miji mai son kan sa,to hell with the surprise,all am after is your health and nothing but that"!murmushi ta mai tana mai dora kan ta a kafar sa tana fadin
"Thank you hubby,i love you"shima da murmushin a fuskar sa ya ce da ita
"And i love you more you know that right"?gyada mai kai tayi tana mai lumshe idon ta..
It took her just a few minutes bacci ya sace ta,shi dai yayi mamaki haka kuma bai yi ba,dan sai daga baya ya zo yana nazarin ko dai cikin alluran da aka mata ne aka hada da na bacci,so sai ya kwantar da kan ta a gadon ya gyara mata kwanciyar sannan ya fito da zumar zuwa wurin likita..
Kanin sa Amjad ya hango yana ta faman shining teeth din sa yana sagale da waya a kunne,from all indication waya yake yi..Saurin karasawa gare sa yayi sai ya kashe wayar yana nuna mai hanyar office din akan ya shiga da kan sa..
Bai musa ba dan dama nan zai shiga,tura kofar yayi ya shiga yana mai gaida likitan..
Da mamaki likitan ya dube sa ya ce
"Me ya faru"?shima da mamaki ya ce mai
"Ka ce in na fito in zo in same ka"!sai likitan ya ajiye pen din sa ya ce mai
"Oh ai na riga na yi maganar da zan yi da mijin patient din".mamaki karara a fuskar Ammar ya ce
"Mijin ta kuma"?gyada kai likitan yayi yana kallon Ammar sai kuwa Ammar ya ce
"Toh ai ni ne mijin nata"!kallon daurewar kai likitan yayi sai ya ce
"But wancan da kuka kawo ta tare ya ce min shine mijin ta and here you are telling me that you are her husband,who should i believe"?yanzu hankalin Ammar ya kai ga Amjad ne ya zo yayi claiming shine mijin matar sa..
"Wannan kani na ne"!kallon are you for real likitan ya ma Ammar sai ya gyada kan sa sai yayi offering nasa kujerar zama ya zauna sannan ya fara yi mai bayani kamar haka..
"Your wife is seek and she has been seek for a couple of weeks sai dai bata fada ba,and presently halin da take ciki bai dace tayi ta stressing kan ta ba dole a bata bed rest ko a nan asibiti ko a gida in ba damuwa"gyada kai Ammar yayi yana sauraron sa sai ya ce ma likitan
"Toh me ke damin ta ne haka doctor da har ya sa sai an bata bed rest"?numfasa likitan yayi yana fadin
"She is 2 months pregnant kuma in bata sami bed rest din nan ba toh ana iya rasa babyn"..kallon sa Ammar yayi ya kuma sai kawai yayi yar murmushi ya mikawa likitan hannu suka yi musabaha..
Fita yayi ya rasa ina zai fuskanta ya kwatanta jin dadin sa da murnar sa..
Amjad da ya san by now yayan nasa ya sami sakamakon rashin lafiyar matar sa sai ya rungume sa ta baya yana fadin
"Congrats brother,you are going to be a father and i will soon be an uncle"!hugging nasa back Ammar yayi bayan ya juyo..
As he is a gentle man and very smart bai yi hayaniya ba sai hamdala da yayi ta yi a zuciyar sa yana ma Allah godiya..
Ba a jima ba ya fara ganin turruwar mutani a asibiti,kallon Amjad yayi sai ya kawar da kan sa dan ya san laifin da yayi..
Hajiya Fulani ce kan gaba sai Mariam dake bayan ta daga nesa ga Saudat da farmanullah suna shigowa..
Ja baya Ammar yayi yana kallon su har suka karaso Hajiya Fulani ta tambayi Amjad inda Ummitah take..
Hankali kwance ya masu jagora duk suka wuce sa basu ma bi ta kan sa ba,ita dai Saudat da yanzu ta karaso gare sa sai ta tsaya ta dube sa jiki a sanyaye ta ce mai
"Ina taya ka murna Allah ya inganta"!kasa amsa mata yayi tsabar tausayin ta da ya kama sa sai ya gyada mata kai kawai.
Wucewa ciki tayi tana danne zuciyar ta dan hawaye ke son zubo mata ba tare da ta shirya ba..
A nan dakin da Ummitah ke kwance tana bacci kuwa su Hajiya Fulani ne suka shigo suka gan ta tana bacci sai suka firfito suka bar ta ba tare da sun tada ta ba.
Shi kam Ammar zama a waje yayi yana mamakin wai shine matar sa zata haifar masa da ko ya,after 5 years of not having a child kwatsam Allah ya bashi a lokacin da bai yi tsanmani ba...
YOU ARE READING
TAMBARI[The dark hunt]
HumorPeople round the world are being taunted and looked down on due to the feeling of misery and low self worth that is caused as a result of direct and indirect factors which gradually leads to so many social negligence and harassment in many situation...