Author's note (Huda🔥book 2)

271 30 16
                                    

Assalamualaikum readers... just a little announcement!

Alhamdulillah mun kawo karshen book 1 na littafin Huda.

Sai mu saurari cigaban labari daga book 2 muji yanda za'ta kaya tsakanin Huda da Muhseen, Huda zata samu farin cikin da jin dadin rayuwar data jima tana mafarkin  samu kuwa tare dashi? Ya Summy da Ashraf zasu dauki wanan zallar cin amanar?

Ku biyo kuji yanda abubuwa zasu kasance🔥

And masu dropping votes da comment akan books dina ina godiya, kune masu bada karfin gwuiwa wajen muku updates.
Appreciate you all😘

🔥Huda🔥💄Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin