🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️🏘️
MATAN KWATASKulsum Bappah
Azare
Ummu imanKu bini a shafi na:
Wattpad @kulsumbappa
Facebook: @ kulsum Baffah
Gmail:ukb696354.kb@gmail.com
EMAIL: Ukb696354@email. Com🖊️🖊️BAUCHI HAUSA WRITER'S ASSOCIATION🖊️🖊️
( BAHWA 📝)_(Matattarar zaƙaƙurai, haziƙai, fasihai, mashahurai, kuma sanannun marubuta)👌🏻
4️⃣2️⃣
Alh danjuma ne zaune a INTERROGATION ROOM,
Zaune yake gaban A.S.P MUAZ
Yana amsa tambayoyi," Tabbass nine mammalakin motann nan; amma kamar yadda na fada maka kuma kaima ka shaida da idonka daxun nan na iso garin nan daga inda nake aiki a niger,
Kuma tabbas motar ba da ita nake tafiya ba,
Na kan barta a gida a hannun yara suna dawainiyar makaranta dasu da kuma kannenSu,
Mu'az yace "yaran maza ne ko mata ne??
"
Namijin daya ne Allah ya bani,
duk sauran matane;
daga shima ban sake samun wani namijin ba
To kasan dalilin da yasa muka gayyace ka station dinmu?" A'a"
Muna zarginka da yin garkuwa da
Yar gidan Alh Bagudo, wanda kuka sace ta a A.A SHEHU SHOPPING MALL,
tsaye ya mike tsam "subhanallahi,
Kana nufin KIDNAPPING?
" haba haba ta yaya za'ayi ni da bana garin a zarge ni da wannan mummunan abu,sam inah!!Zaka mana musu kenan?
ya jawo NAURA MAI KWAKWALWA ( COMPUTER)
ya saka FLASH ya tariyo dai dai zuwan su zubaida har yadda suka turata cikin mota,
Ya mike tsaye kalu
" INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR-RAJIUN,
tabbas itacejikin shi ya fara kyarma, duk da ya rufi fuskar yasan Haseeb ne,
Wato ta nan ya bullo,,
Zuffa ce keta keto mishi,A.S.P MU'AZ yace,
"" Yan zu ka gani to ya akayi hakan ta faru ? kaga da mutuncinka bana son na kaika INVESTAGATION UNIT din mu su azabtar da kai; amma idan kace zaka mana taurinnkai kalli nan,
Ya danna kararrawa wasu karti suka shigo da ganin su kasan jinin samudawa ne,
Sai huce suke yi jira suke ace musu KULE SU KUWA SU CE ASS ,
Jikin su a murmurde idan sukai numfashi sai kirjinsu ya dagu sama,
Ya musu isharan da su koma,
"To ina sauraronka,
Ehh to kaga dai gaskiya da gani kasan ba ni bane tunda ko yanayinsu ka gani kasan matasa ne,
Yai ta inda inda,
MU'AZ ya kira akazo aka tisa keyarsa cikin keji,
Kai haba da mutunci na zaku min haka ?
"yace
na barka lafiya idan kaji matsa na kwana daya zaka fada mana gaskiya"
yayi ficewarsa,Alhaji kuwa ya gama jera kudin a cikin jaka,ya kirasu sukai mishi kwatancen
" Amma Alhaji kar kayi gigin zuwa da yan sandaa don zamu tarwatsa kanta matukaa,"Alhaji yace " ba damuwata a kamaku ba, ' ya tace kawai a gaba na""
Sukai wata dariya irin ta basawan nan,
Ko kai fahh,
Ya kiraa
S.T WURNO ya mishi bayanin yadda sukai,
Bai fi mintuna ba sai gashi ya bashi kudin; sannan yace dashi da kasimu zasu tafi,
Hanyar Tambuwal suka kama kamar yadda sukai musu kwatancen suka hangon bishiyar tsamiyar da suka fada mudu, kasimu ya ajiye kudin a karkashin bishiyar,
Suka shiga mota suka fara tafiya da takai ta Minti biyar sai Alhaji ya kira WURNO yace su dawo cikin garin, hanyar da zata sada ku da BY PASS na WAMAKKO,
Ba ta lokaci suka dau hanyar basuyi nisa ba sai ga zubaida a gefen titi,
A skwane kasimu ya ajiye mota,
Ya fita cikin kuzarin shi, "zubaida basu cutar dake ba ko?
" Ba abinda sukai min kasan yara ne ma ko makami basu dashi,(:Bata wani galaibaita ba sai dan duhu kadan da tayi)
WURNO ya kira Alhaji yace " gamu nan tare da ita,Ya ce musu su hadu kawai a asibiti don yana son a dudduba lafiyarta
YOU ARE READING
MATAN QUATER'S
ActionZAMA NE IRIN NA YAN BARIKI, MATA SUBAR GIDAJEN SU, BA WANKA BARE WANKI SAI GULMA DA SA IDO.